Sashe 90
Fuska Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokaci guda Junaid ya kula da b'angaren da take duba, shid'inma karkatowa yayi yana duban sashen, tsaye ya hangi Lamid'o d'aya daga cikin FUAKA UKU da yaci alwashin rusa masu rayuwarsu, idanu hud'u Lamid'o da Junaid sukayi su duka biyun babu mai ko k'yafta idanu.... Ihun Zeenat ya shiga yawo da dodon kunnuwar Junaid, komai ya shiga dawowa kwanyarsa, ya tuna sanda Lamid'o ke tattaka masa k'afafu da iyaka k'arfin da Allah ya masa, lokaci guda ya kauda kansa gefe, murya can k'asan mak'oshi yace da Nana A, seems you've a visitor...."
Bata d'auke idanunta daga kan Lamid'o ba, tana binsa da kallon tsana da k'yama sabida abubuwan da Nana H ta sanar da ita gameda shi kana tace "Banida lokacin sa...." Cikin sauri dukda yanayin tafiyarta ta nufi office d'inta kuka na shirin zuwa bakinta..
Cikin sauri Lamid'o ya k'araso had'i da shan gabanta,... "Nana A don Allah ki tsaya, ki tsaya ki saurareni..."
Cikin muryar kuka tace dashi "Dan Allah ka k'yaleni ka fice daga rayuwata don Allah..."
"Asma'u please....!!" Baikai aya ba ta kuma jan k'afafunta had'ida canza hanya, yasa kai zai kuma binta Junaid yayi saurin tare gabansa yana dubansa murmushi saman fuskar sa....
Wani irin duba kurum Lamid'o kewa Junaid sanda Junaid d'in yaci gaba da murmushi yana fad'in " Barka Alhaji Lamid'o..... Surprise to see me alive...?" Ya k'arashe yana mai mik'awa Lamid'o hannu alamun suyi masabaha
"Kada ka kuskura kayi tunanin d'aukan revenge d'inka akan Nana A, nayi imani da Allah ba soyayyar gaskiya kake mata....." Lamid'o ya fad'i jijiyoyin jikinsa na mimmik'ewa
Murmushi Junaid yayi had'i da shafan hab'arsa lokaci guda kuma annurin fuskarsa ta d'auke cak.....
"Kana tunanin zan barku haka ne..... Don't be stupid, kana tunanin mutuwar Zeenah zai tafi unpunished ne, kana tunanin zamata saman wannan wheelchair d'in zai tafi a banza ne.... You ruined me, you destroyed an innocent life.... Shin kasan abinda nake shiryawa shekaru hud'u.... Ka sani...?? Baka sani ba.... Dai-dai da rana guda ban fice a rayuwarku ba, wllhi ina bibiyarku kuma alwashi na d'auka sai na d'aid'aitaku kaman yanda kuka d'aid'aitani kuka maida wani jigo cikin halitta ta zai tabbata irreversible..... I promised to make you pay for your crimes and for every single thing you're responsible...." Cakumo wuyarsa da Lamid'o yayi ne ya katse masa maganar nasa, su duka biyun huci suke kaman zasu aika juna lahira....
Cikin karaji Lamid'o ke fad'in "Shut your mouth you imbecile, sanin kanka ne bamu kashe Zeenat ba, kai ka kasheta, na tabbata kai ka kasheta.... Don't you dare think of using Nana A as your revenge, wllhi kaji na rantse maka I'll protect her with my life, idan wani abu ya sameta I'll not think twice...!!!"
Da k'arfin gaske Junaid ya k'wace wuyarsa daga rik'on da Lamid'o yayi masa, daga yanda yake zaune cikin wheelchair d'insa yake ci gaba da fad'in "Don't you dare threatened me, that was then, wannan ba Junaid d'in da kuka sani bane, wanda a baya kuka taka sa...." Yayi wata murmushi da gefen bakinsa kana yaci gaba da fad'in "Na d'ana maku tarkon da gaba d'ayanku sai kun fad'a ciki, zan gama daku d'aya bayan d'aya, tun daga kan abokinku D'an san..." Wata wawiyar naushin da Lamid'o yakai masa a baki ya hanasa ci gaba da magana, lokaci guda ya kuma shak'e wuyarsa yana fad'in "K'arya kake, k'arya kake you damn crippled...."
Securities suka nufo wajen a guje yayinda hakan ya janyo hankulan ma'aikatan dake wajen, jin hayaniya ya sanya Nana A fitowa itama babu shiri, ganin jini gefen bakin Junaid ba k'aramin d'aga mata hankali yayi ba, cikin sauri ta k'arasa wajen tana watsa ma Lamid'o mugun kallo,
Hanya ta shiga nuna masa cikeda tsananin fad'a wanda sam ba d'abi'arta bace tana fad'in "Ka fice daga nan... Ka fice mana a nan bamu gayyatarka kafin nasa a fitar dakai da k'arfi..."
"Asma'u..!!"
"Kada ka kuma kiran sunana just get out... Ka fita kawai and kada ka sake dawowa...." Ta k'arashe cikin tsananin rawar murya wanda yafi kama da kuka....
Kallo kurum Lamid'o ke binta dashi zuciyarsa na masa ciwo, inama tasan waye Junaid, inama tasan k'ok'ari yake ya kareta....
"Leeeeaave now..! "
Muryarta ya kuma katse sa....
A hankali ya soma ja da baya, yana mai duban Junaid wanda murmushi ke kwance saman fuskar sa, kallon zamu kuma had'uwa yayiwa Junaid kafin ya fice cikin sauri ya nufi motar sa...
Ta maido da dubanta ga Junaid wanda ke faman shafa yanda Lamid'o ya naushesa, lokaci guda ta durk'usa cikin sauri tana masa sannu.
"Bansan zaiyi maka haka ba da tuntuni nasa an koresa, kayi hak'uri kaji dan Allah.... Does it hurt...?" Ta k'arashe cikeda kulawa
K'uri ya mata yana kallon yanda take faman nuna damuwarta akansa, gaba d'aya sai yaji dad'in defending d'insa da tayi, wani murmushin da baisan yana yi bane ya wanzu saman fuskar sa....
K'uri ya mata wanda har saida ya sanyata d'auke idanu daga dubansa
Murya can k'asa yace "Kar ki damu gorgeous akanki zanyi komai koda zan rasa rayuwata ne, bazan barshi ya tak'uraki ba muddin baki son ganinsa, nakasata bazai hana na tsareki da mutuncinki ba Asmah....." Ya k'arashe sihirtaccen murmushi kwance saman fuskarsa...
Kalamansa sosai suka mata dad'i had'ida sanyaya mata zuciya.... A hankali ta d'an lumshe idanunta kafin ta bud'esu har lokacin bai daina dubanta ba...
"Mu k'arasa ciki a maka dressing..." Ta fad'i tana mai mik'ewa tsaye....
Junaid ya bita da kallo har ta shige tunani daban-daban sun cika masa Kwanya... A hankali ya soma tura tayun wheelchair d'in nasa yabi bayanta....
***
Girgiza kai Ammah ta shiga yi tana mai duban Bulama yayinda shima ya mata k'uri babu ko k'yafta idanu.... Zuciyar Ayiya taci gaba da bugawa, banda innalillahi wa inna'ilaihi rahi raji'un bata ambaton komai cikin zuciyarta, abubuwan da suka faru sama da shekaru aru-aru a k'asar Katagum ta jihar Bauchi garin Bulkachuwa su suka shiga yawo a kwanyarta, Sani... Sani ne wannan, shakka babu wannan Sani ne... Meke shirin faruwa dasu....?
Muryar Bulama ya katse mata tunanin nata sanda ya soma fad'in "Mairo.... Mairo dama kece, dama jikar ki ce ta b'ace, ina Mas'ud, mai ya faru daku shekaru arba'in da biyu.... ?" Jerin tambayoyin da Bulama ya shiga mata kenan yayinda idanun Ammah suka ci gaba da zuban hawaye...
A daidai lokacin Nana H ta shigo cikin parlorn....
Bulama ya d'an murmusa kana yaci gaba da fad'in "Tunda na rasaki na d'au alwashin bazan zauna a Nigeria ba, na jima a k'asar Amurka kafin na auri mahaifiyar d'ah na Lamid'o wacce itama bak'ar fata ce 'yar asalin k'asar Tanzania, kafin Allah yayi mata rasuwa....."
Wani irin bugu k'irjin Nana A yayi, mai take gani? Mai take ji, waye wannan mutumin... Meyasa ya ambaci kansa da mahaifin Lamid'o..? Kodai ba Lamid'on da ta sani yake nufi ba...? Kan takai ga nemo amsoshin tambayar nata ta jiyo muryar Bulama yana mai ci gaba da fad'in "Kiyi hak'uri Mairo ba wannan bane ya kawoni, hasalima a dalilin d'anah Lamid'o nazo gidan nan, bansan gidan waye ba bansan su waye a ciki ba, niyata taimakon aminin d'anah ne tunda ya sanar dani alk'arsa da Uncle d'in yarinyar da aka sace sama da shekaru sannan ya sanar dani a dalilin abotansu shima abin ya shafesa.... Toh nidai shekaru da dama bani Nigeria so bansan abubuwan da suka faru daku ba, ban kuma tabbatar idan yarinyar da Lamid'o yace an saceta ko tana raye ba..." Fasali ya d'an ja yayinda Ammah ta kasa d'ago fuskarta sai hawaye dake kwaranya mata...
Bulama yaci gaba da fad'in "Wannan shine private detective d'in dana d'auka domin binciken lamarin, amma kunsan shi bincike kafin a aiwatar dashi sai kanada k'wakk'waran dalili, wannan dalili ne ma yasa na taso na taho da kaina ba tareda sanin d'anah Lamid'o ba.... Mairo ki sanar dani wani abu, idan ma bazaki iya sanar dani ba, ga detective d'in da na hiring ki sanar dashi domin ya taimaka mana da binciko gaskiyar Al'amarin, shin jikar taki ta mutu ko kuwa ana naku tunanin tana raye, ko kun tab'a cin karo da wani abinda ya tabbatar maku cewa akwai possibility cewa tana raye..."
Shiru Ammah bata iya furta komai ba sai hawayen da suka ci gaba da gangaro mata...
A dai-dai lokacin Nana H taci gaba da takowa cikin parlorn kafin ta tsaya gaban Ammah dake matsan hawaye kana tace "Ni zan baka amsoshinka...."
Daga Bulama har Sabi'u k'uri suka mata suna dubanta, kai harta Ammah da Ayiya k'uri suka mata suna jiran suji mai zatace...
Hannayenta rik'e a kunkuminta bata daina duban Ammah ba take ci gaba da fad'in "Basu da wani tabbaci ko shaida da zai nuna cewa 'yar uwata tana raye, mak'aryaciyar zuciyarsu ta raya masu cewa da gaske 'yar uwata da ta mutu shekaru ashirin baya tana raye, aka sa'a suka had'u da mak'aryacin d'anka wanda ba komai yasa yazo da wannan zance ba sai don ya salwantar da rayuwar mijina don ya sami damar mallakata...."
Ta maido da dubanta ga Alhaji Bulama ido cikin ido ko nauyin tsufarsa babu a tattareda ita kana taci gaba da fad'in "Lamid'o d'anka babban azzalumi ne macuci wanda ya shigo zuri'armu domin ya tarwatsa mu, Lamid'o danka ya yaudari 'yar uwata da muka fito duniya rana guda, sannan soyayyar da yake min yasa ya kashe mijina Ahidjo, domin Lamid'o shine silan mutuwar mijina..... Abinda yasa yazo da zancen 'yaruwata Nana Khadija na raye ba komai bane illa ya samu amincewar family na da ya rasa a baya.... So Alhaji shawari kar ka b'ata kud'inka da lokacinka wajen nemo 'yar uwata Nana K don bazaka tab'a samunta ba..... Babban abinda nake son sani shine alak'arka da Kakata, domin ga dukkan alamu kud'in kun san juna a baya ko nace kud'in tsofin masoya ne... Instead ku b'ata lokaci wajen yin abinda ba yuwuwa zaiyi ba yafi ku sanar damu wannan rufeffiyar alak'a da ta tab'a had'aku...."
Ta k'arashe tana mai yarfa sumar kanta ta baya had'i da juya idanu gaban Bulama...
Murmushi ya saki yana mai dubanta lokaci guda yake d'an bubbuga sandarsa a k'asa...