Sashe 92
Fuska Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dr Sahal yazo ya dubasa ya tabbatar masu babu wani matsala, idan ma Allah yaso farkawan da zaiyi zai iya farkawa da tunanin sa....
Baba Malam yayiwa Dr godiya had'ida fatan Allah yasa wannan bawan Allah Ali ya farka da tunaninsa ko zai sami sauk'in ciwon kai mai tsanani da yake fama dashi....
Magunguna Dr ya rubuta wanda idan ya farka za'a basa, Hafiz ya karb'i takardan yana mai rakiyawa Dr Sahal....
Har wajen da ya ajiye motarsa ya rakasa bakin lungun nasu....
"Sahal, banida abinda zan biyaka dashi saidai nace Allah ya dad'a bud'a maka a aikinka, Allah ya biyaka duniya da lahira... Hak'ik'a irinku ne likitocin da Al'umma take fatan samu a koda yaushe.... Kana cikin aiki naje na katse maka na d'aukoka kuma baka nuna min komai ba, ka yarda ka biyoni domin ka duba maras lafiyana..... Sahal wllhi banida abinda zan biyaka....."
Murmushi Dr Sahal keyi yana mai d'an sosa kunnensa da d'anmakullin motarsa kana yace "Haba Hafiz, yanzu duk abinda zanyi a rayuwar nan kana tunanin zan iya biyan Mama Azumi da Baba Malam, kar ka mance lokacin da nazo kwaleji garin nan banida iyaye sai su, kuma banida d'an uwa sai kai.... So duk abinda zanyi wllhi ban biyaku ba... Kuma tarayya dani daku mukayi akan ailing alkhairi tunda wannan bawan Allah kuma baku sanshi ba.... Allah ya biyaku da alkhairi d'aukan bare da kuke ya zama naku, ba kowa ke iya yin hakan A DUNIYAR MU ba...."
Murmushi kawai Hafiz yace "Ameen ya Rabbi.... Toh Dr sai ka kuma jina, ayita hak'uri damu...."
Tak'aitaccen murmushi Sahal keyi kana yace "Zaka sani ai, kaima karatu ya kamata ka koma, tunda ka sha na islama ka k'oshi sai ka koma b'angaren zamani ma ka karanta...."
Shima Hafiz d'in murmushin yake kana yace "Insha Allahu muna da niyyan komawa.. Amma sai mun ajiye iyali...."
Darawa sukayi irinta abokai kafin suka kuma yin sallama Sahal ya shige motarsa yayinda Hafiz ya juyo zuwa gida....
Baba Malam ya dubi Mairo yana mai gyara zamansa yace "Ina saurarenki Maryam, wannan karan mai kika gani cikin baccinki...."
Mairo ta d'an dubi Umma Marie, kafin Umma Marie ta jinjina mata kai alamun ta sanar dashi....
Take hawaye suka soma zarya a fuskar Mairo, lokaci guda ta d'an saita kanta kana ta soma fad'in "Baba kaman dai mafarkin da na saba ne wai nida 'yan uwana, wad'anda na sanar dakai a kwanakin baya.... Toh Baba wannan karan mafarki nayi d'aya daga cikin 'yan uwan nawa ta mutu kuma wai ni ce silan mutuwarta... Baba sosai hankalina ya tashi sabida itace wacce nace maka muna yawan fad'a da ita bamu jituwa.... Amma kuma wannan karan wai ta kaini bango har na kasa hak'uri na mata dukan da ya aikata lahira..... Baba tunda na tashi a wannan bacci na kasa samun sukuni don lokacin dana farka kukan gaske nake....." Ta k'arashe cikin tsananin rawar murya.....
Shiru Baba Malam yayi yana nazari, shi kansa wannan mafarki na Mairo na matuk'ar k'ulle masa kai...
***
Sanda sukayi knocking a k'ofar ofishin Nana Junaid ke k'ok'arin fitowa... Gaisar dashi sukayi ya amsa masu da sakin fuska... Lokaci guda ya kuma juyowa yana duban Nana A kana ya sakar mata murmushi, murmushin itama ta sakar masa kafin ya fice....
D'an lek'awa tayi don taga kaman Ma'ajura a bakin k'ofar kana tace "Ma'ajura lafia dai...? Shigo mana....
Zaliha sai faman rik'e hannun Ma'ajura take tana mintsilinta alamun su koma kawai....
Ma'ajura ta d'an saita kanta tana fad'in "Dama... Dama babu komai Ma'am gani mukayi kaman kina busy.... zamu koma sai kin sami free time ...."
Murmushi Nana A ta d'anyi had'i da ajiye pen d'in hannunta "Ma'ajura babu abinda nakeyi, ku shigo bismillah...."
Ma'ajura ta dubi Zaliha had'ida d'an d'aga mata gira alamun su shiga kawai tinda ta masu izini....
K'irjin Zaliha sai bugun tara-tara yake.... Daga can gefe saman couch suka zauna....
Idanun Nana A naga takardan gabanta take ci gaba da fad'in "Ina saurarenku, akwai abinda ake buk'ata ne....? Ya performance d'in d'aliban naki Zaliha dukda dai yau ce ajinku ta farko...."
Murmushi sukayi su dukan biyun kana Zaliha tace "Ai sunada k'wazo sosai kuma suna son koyon sana'ar..."
Nana A ta murmusa kana tace "Masha Allah....!"
Shiru na wasu dak'ik'ai ya d'an ratsa kana Ma'ajura ta d'an gyara zamanta ta soma fad'in "Dama Ma'am wani abu ke tafe damu....."
Lokaci guda Nana A ta rufe file d'in gabanta don taji Ma'ajuran sounds serious....
Ma'ajura taci gaba da fad'in "Ma'am wata ce muka gani mai irin kamanninku keda 'yar uwarki...."
Ai tun Ma'ajura bata kai aya ba k'irjin Nana A yayi wani irin yankewa ya fad'i.... A dai-dai kokacin kuma Nana H ta turo k'ofar office d'in ta shigo....
***
Baba Malam yaci gaba da fad'in "A gaskiya Maryam wannan mafarki naki yana tareda abubuwa na ban Al'ajabi da mamaki, amma ni abinda zan iya maki shine zan k'ara maki wasu addu'o'i kan wanda na baki a baya..... Sannan ki dinga kula da addininki sosai..... Abu na gaba da nake son tambayarki shine idan kikayi wannan mafarkin kika farka baki jin ciwo haka a jikin ki ko alamun kinyi fad'a...?"
Shiru Mairo tayi kaman mai tunani kana ta shiga jinjina kai cikin sauri tana mai fad'in "Eh Baba dama tun ina k'arama nake fama da matsanancin ciwon ciki da baya, amma duk sanda nayi mafarkin nakan farka da d'aya cikin biyun ko ciwon ciki ko baya, amma wani sa'in ko banyi bacci ba ko banyi mafarkin ba ciwon yana min...."
Baba Malam yayi shiru yana wasu 'yan nazari, abin nata yana kama da shafan shaid'anu amma kai tsaye bazaice haka ba sai ya bincika....
Jinjina kai yayi kana yace "Kin tab'a zuwa asibiti akan ciwon naki....?"
Girgiza masa kai tayi alamun a'a kana tace "Ban tab'a zuwa ba Baba, tun ina k'arama saidai Daddah ta jik'a min sabara na sha ko mu sai magani a chemist...."
Nan ma jinjina kai Baba Malam yayi kana ya d'aurada "Ya kamata kije ki tuntub'i likita akan ciwon naki, idan abin yak'i ni kuma sai na maki ruqya.... Amma yanzu kije asibiti kiji mai likita zaice... Sannan kaman yanda na fad'a maki zan k'ara maki wasu addu'o'i kuma maganar bacci da alwala kar kiyi wasa dashi, sannan idan son samu ki dinga kunna suratul baqara duk safiya kina saurare tunda bazaki iya karantawa ba, da ace kin iya d'in ki dinga yi da kanki da zaifi amma saurarenma zai wadatar insha Allah....."
Mairo ta jinjina kai cikeda tausayin kanta kafin tace "Na gode Baba kuma zan kiyaye insha Allah....."
Kafin Baba Malam ya sami zarafin magana suka jiyo muryar Mama Azumi tana k'walla masa kira tana sanar dashi Ali ya farka....
Take Baba Malam ya soma hamdala ya mik'e cikin sauri bakinsa bai daina karanto hamdala ba.... Umma Marie da Mairo suka mik'e suma da tsananin mamakin waye kuma ya farka... Cikin sauri suka takewa Baba Malam baya...
Tinda ya farka d'in yake ambato sunan Deejoh.... Baba Malam na shigowa Mairo da Umma Mari
***
*FUSKA UKU*🏮
*61*
*©Sameena Aleeyou...✍🏽*
Ganin Nana H sosai ya haifarwa Zaliha da fad'uwan gaba, sai tafi ganin kamanninsu da Mairo fiyeda Nana A, harta wani irin kallon da Nana H ke watsa masu Mairo takanyi irin hakan idan 'yan fad'anta suna kusa.... Wannnan abin al'ajabi da yawa yake....
K'irjin Nana A bai daina bugu ba don ko takan Nana H batabi ba ta isa ga Ma'ajura tana rik'o hannayenta hawaye na gangaro mata take fad'in "Ma'ajura ina kika ganta, ina kikaga 'yar uwarmu... A ina kuka ganta dan Allah....?" Ta k'arashe tana mai jijjiga hannayen Ma'ajuran yayinda jikin Ma'ajura yayi sanyi gaba d'aya ganin yanda hankalin Nana A ya tashi matuk'a, tabbas wannan tabbacin sunada 'yar uwar kenan....
Nana H kuwa kunnuwanta ne suka sake gaskgata mata abinda takeji, zancen 'yar uwarsu Nana K ake, lokaci guda k'irjinta ya shiga bugun tara-tara, kenan duk wani k'ofa da ta toshe don ganin Nana K bata bayyana masu ba a banza takeyi, wannan wani irin jaraba ce, maike shirin faruwa da ita, a baya duk abinda tasa gaba sai tayi nasara amma yanzu akasin haka take gani... Cikin sauri ta k'arasa tana k'ok'arin rik'o Nana A take duban Ma'ajura da Zaliha wad'anda suka zubawa sarautar Allah idanu...
Cikin taku mai cikeda isa da k'asaita Nana H ta k'araso zuwa gabansu, lokaci guda take ci gaba da watsa masu wani irin kallo kana ta soma fad'in "Nana A ina kika samo wad'annan almajiran da har zasu fad'a maki magana ki yarda, sud'in ina suka san Nana K, ina suka tab'a ganin mai kamanninta, I'm quite sure ni suka gani babu wata Nana K, sannan wad'annan kud'i suke nema k'ila sun san cewa family d'inmu sun jima suna neman Nana K.... Bari kuji na fad'a maku single scent bazaku samu daga garemu ba, we're not stupids mun jima da sanin cewa Nana K ta rasu, duk wani wanda zaizo ya kawo mana wani batu daga baya munsan kud'i kawai yake nema...."
Tunda ta soma magana zuciyar Zaliha ke tafarfasa, wannan sam ta banbanta da Mairo, fuskarsu ne kawai iri guda amma kowa da halinsa.... Bata sami zarafin magana ba ta jiyo muryar Nana A tana ci gaba da fad'in "Nana H wllhi da gaske suke, da gaske ne sun san yanda zamu sami Nana K dan Allah ki k'yalesu su sanar damu..."
Ma'ajura ta cab'i zancen da fad'in "Ma'am wllhi ba kud'i muke nema ba, kuma wllhi da gaske 'yar uwarku ce, tana kama daku tamkar an tsaga kara, ni kaina banma san kunada 'yar uwar da ta b'ace d'inba sai yanzu.... Wllhi wllhi ba k'arya bane...."
"Ke ke ke...! Da Allah daina min shouting akai, waye baisanku talakawa da iya cutan mutane ba.... Ke Nana A sai kin kwaso wa kanki abinda zaiyi ajalinki wata rana, na tabbata wad'annan irinsu ne ake amfani dasu wajen kidnapping muta...."