Sashe 87
Fargar Jaji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ba ki yi mini komai ba, ki je na yafe miki duka laifukan ki da wanda na sani da wanda ban sani ba. Ina so ki tuna da cewa rabuwa da Habibu ba shi ne ƙarewar rayuwarki ba Auta, ki sani Allah na tare dake in kika mika masa lamuran ki, shi zai kawo miki agaji, don Allah ki cire komai a zuciyarki ki yi rayuwarki cikin farimciki."
"Zan yi haka Ammah."
Ta sake faÉ—a tana ta kuka kamar ranta zai fita.
Baffa ne ya É—agota yana share mata hawaye.
"Bar kuka Auta, can ma Kaduna ai duk gida ne, kuma duk lokacin da kika ji kina son dawowa ai za ki dawo gida kin ji ko?
Sai ta gyaɗa masa kanta tana mai sake zubar da ƙwallah.
"Baffa ka yafe mini."
"Ban taɓa rike ki ba Auta. Ki tuna da Ubangiji a dukkan sakannin numfashinki, shi kuma ba zai barki ba, in sha Allahu."
Kanta ta gyaÉ—a tana sake sakin kuka har da jan majina.
"Allah ya tsare ku, ki yi ma Fatima Biyayya, ki riƙe Alhaji a matsayin Uba a gareki, domin yanzu alhakin komai na rayuwarki yana hannunsa ne."
"To Baffa.'
Ta faɗa tana sharan ƙwallah
"Fatima kama hannun É—iyarki ku je. Allah ya sada mu da alherinsa."
Baffa ya faɗa idanuwansa na kawo ƙwalla sai ya bar ɗakin bayan ya danƙama Mami Hannun Ummun Salma, Ammah kuma ba ta ga tafiyar su ba ɗaki ta shige tana sharan ƙwalla a zuciyanta tana yi ma Ummu Salma fatan samun kwanciyar hankali da salama a in da zama zai sake cilla ta.
Masu rako har ƙofar gida akwatina biyu na kaya Ummu ta tafi da su sai kayan haihuwa sauran Mami ta ce ta bar su in suka isa can za a siya mata wasu.
Har da BaÉ—É—o aka tafi filin jirgi rako. Karfe sha É—aya daidai jirginsu ya É—aga zuwa garin Kaduna.
A first class suka zauna hatta da Faruƙu da Islam da kujerunsu, Mami da Alhaji suna waje ɗaya tare da Faruƙu ita kuma
Ummu Salma a bangaren window, Islam na gefenta yaran nan ko a jikinsu daga gani sun saba shiga jirgi, ita ko da ba ta saba ba sai da cikinta ya karta sau ɗaya ta taɓa shiga jirgi lokacin da suka je Daura naɗin Sarautan Hamma Lamiɗo shi ya turo musu kuɗin jirgi ita da Ammah suka tafi shi ne na farko sai wannan na biyu
Lokacin da ta fara ganin gajimare, jirgin ya daidaita a sama ya fara tafiya. Hawaye suka sake kece mata, tana jin shuuuu alamun jirgi na tafiya sai take jin komai na rayuwarta kamar yana gogewa, tabbas haɗuwarta da Habibu a baya tana kallon shi a wani nasara ne amma a yanzu tana cikin fargan jajin shigowarsaa rayuwanta. Saboda shi ya sa ta tsani duk wani ɗa namiji, tana ganin duk halinsu ɗaya saboda Shamsiya ya sa ta ƙara tsorata da lamuran mutane da ƙawaye, sun yi dalilin da ta gudu ta bar in da aka haifeta sun yi sanadiyar haifar mata da ciwon da har abada ba zai taɓa warkewa daga zuciyanta ba.
Amma ta yi ma kanta alƙawarin manta da duka rayuwanta a garin Jimeta. Za ta koma Kaduna a wata sabuwar Hallita. Za ta manta da Habibu da duk abin da ya dangance shi cikin jikinta kuma za ta haife shi, tana son shi amma baƙin cikinta ɗaya in ta tuna akwai jinin Habibu a jikin abin da ke cikinta. Ba ta fatan wata danganta ta sake shiga tsakaninta da Habibu, ba ta ƙaunar sake ganinsa a rayuwanta shi ya sa ta kudirta a ranta cewa za ta yi nesa da rayuwar Habibu da duniyarsa yadda ba zai taɓa cin mata ba har abada. Cikin daman ya ce ya bar mata to babu sauran wani abu da ya rage a tsakaninsu
Tana hawaye wasu na korar wasu, amma tana ji kamar komai na ta na sauyawa. Tabbas dole ne ta manta komai in dai har tana so ta sake cigaba da rayuwa a matsayin Ummu Salma Hadi Baba
Tana kallon gajimare da gizai-gizai tana kuka tana jin ta bar Jimeta har abada sai da ta zo da ziyara amma garin ya bar mata wani wawaken taɓon da ba zai taɓa cikewa ba har gaban abada.
Wataƙila tafiyar Ummu na ɗan lokaci ne, amma Jimeta za ta sake maraba da ita a lokacin da ta yanke dukkan tsammani da samun rayuwa mai inganci.
***
*ANGUWAN DOUGIREI*
JIMETA.
9:50pm
A kayattacen sabon gidan Habib shi ne zaune a saman kujera mai zaman mutum ɗaya kan jikin shi kuma Shamsiya ce a lafe marabanta da tsirara kaɗan ne saboda yanayin ƙaramar rigar dake jikinta da ba ta iya ɓoye sirrukan jikinta ba. shima ɗin ba shi da riga daga shi sai ƙaramin wando amma falon akwai duhu da yake dare ya ɗan fara shiga. Ba kuma don ba wuta ba ne ya sa falon ya yi duhu ba, masu gidan ne suka rage hasken falon suka bar na talabijin ɗin da suke kallo wanda ke ɗan haskaka falon kaɗan-kaɗan.
Hira suke ƙasa-ƙasa ba tare da sun yi wani motsi ba ballatana aji abin da suke furta ma juna, talabijin ɗin ma shi yake ta ɓaɓatu shi kaɗai akan tashar MBC2, su hankulansu na kan junan su lokaci bayan lokaci kuma suna sumbatar bakunan junansu cike da soyayya tare da muradi mai girma.
"Sweety ina son ka, kai ne rayuwata."
Shamsiya ta faÉ—a cikin irin amo a muryanta.
Kanta na saman kirjinsa yana shafa suman kanta dake tsefe har zuwa ƙasan wuyanta zuwa ƙirjinta tunda rigan mai budaɗɗen wuya ne.
"Nima ina son ki Sweety,da ban same ki ba da na zama mai asara."
Ya faÉ—a lokaci É—aya yana mai É—ago fuskarta ya sumbaci bakinta itama sai ta ba shi dama suka rike kan juna suna masu sumbatar juna kamar za su cinye bakin juna lokaci É—aya hannayensu na kara kaina a kan jikunna junansu cikin soyayya da muradi mai girma.
Sun daɗe cikin wannan yanayin kafin su saki bakin juna su koma su sake curewa waje ɗaya suna masu sauke ajiyar zuciya a jejjere, Habib ya sake matse Shamsiya dake kan jikinsa kamar ya mayar da ita cikinsa haka yake ji, bai san haka yake son ta ba sai da ya mallaketa bai san bai taɓa son Ummu Salma ba sai da ya auri Shamsiya daga lokacin ya fara ganin tarin bambamcin dake tsakanin su.
Shamsiya sonta yake yi da dukkan zuciyarsa zai iya zama da ita na har abada in dai tana tare da shi ba tare da ya takura mata ba. A farkon auren shi da Ummu Salma shi kan shi ya ɗauka yana daga cikin harijan maza ma su yawan buƙata domin yadda yake hakarta kamar Allah ya aikosa sai da ya auri Shamsiya ya ƙaryata haka, yau kimanin sati uku da auran su amma komai na rayuwarsa ya sauya. In dai zai ganta ga ta gashi ko ba za su yi wani abu ba farinciki ya ishe shi, sonta ne ke masa nauyi a zuciyarsa ba sha'awanta ba shi ya sa ko bayan faman da ya yi kafin ya mayar da ita cikakkiyar mace bai wuce sau uku zuwa huɗu suka marabanci juna ba tsausayinta yake ji ba ya so ya ba ta wahala, ita kaɗai ne ya ke jin daɗin yin wasanni da ita aamm a lokacin Ummu Salma wannan ba ya yi masa shi dai kawai sha'awanta ne ke azalzalansa so kawai ya ke yi ya marabance ta domin kauda wannan kaifin sha'awan a zuciyarsa wani abu kamar asiri in yanzu zai gama to yana sake kallonta zai ji yana son ƙari, har yanzu in ya kwanta barci ko in ya kaɗaice tana yawan faɗowa tunaninsa ko da ya saketa ba wai wannan ƙishiruwan sha'awan nata da yake ji ya gushe daga zuciyarsa da gangan jikinsa ba ne, kawai ya rabu da ita ne saboda lokaci ya yi amma karya yake yi har gobe akwai sauran abin mamora a jikin Ummu Salma.
"Sweety'
Kamar daga sama ya ji Shamsiya na kira sunan shi ya faÉ—a dogon tunani sannan ne fa ya yi saurin dawowa cikin hayyacinsa.
"Naam Sweety me ya faru?
Ya faÉ—a yana mai kallon fuskarta ta cikin duhun É—akin.
Baki ta tura masa kafin ta ce" Gani a tare dakai tunanin me za ka yi kuma?
Sumbatar bakinta ya yi yana yi mata mirmishi kafin ya ce" Ai ke ce tunanina kuma ga ki a tare da ni Sweety na"
Itama sai ta sake sumbatar bakin shi tana yi masa wani irin kallo.
"I love you mai tsada na."
"Love you too madara ta."
Ya mayar mata da martaninta yana mai shafa bayanta zuwa ƙugunta.
"Ko tunanin tsohuwar matarka kake yi ne?
Ta faÉ—a tana masa dariya.
Fuska ya haÉ—a kafin ya ce" Kin fara ko?
ÆŠan gemunsa ta ja kafin ta ce" Ai kun yi zaman aure ba laifi ba ne in ka tuna good memories É—in ku tare da juna."
Hannunta ya ture daga fuskarsa.
Sannan ya kalleta yana faɗin" In ina tare dake ina mantawa da kaina ne Sweety, ki sani ko da tana nan ke ce tunanina bayan ba ta ma ke ce tunanina, ni na ma manta da ita ko tana ma wani hali oho."
Ya faÉ—a cikin alhini da amon tausayi.
Shamsiya ta kwashe da dariya har tana sarƙewa sai da ya riƙa bubbuga bayanta yana yi mata sannu.
"Kin gani ko? Ki yi a hankali kin ji ko?
Yake faÉ—a yana É—an shafa bayanta har da ma kirjinta.
Amma duk da haka ba ta daina dariyan da ta fara ba.
"Me ya saka ki dariya!
Ya tambaya shima yana É—an taya ta dariyan kaÉ—an.
"Ummu Salma na tuna, baiwar Allah har gobe tana tsananin son ka."
Sai ta sake kecewa da dariya.
Shima dariyan ya É—an saki kafin ya ce" To ai yanzu dolenta za ta cire ni a zuciyanta domin ta fahimci ba a hallice ni don ita ba, an hallice ni don ke ce kawai. Ke kaÉ—ai ba ki da abokiyar tarayya."
Ya gama faÉ—a yana sumbatar saman sumar kanta.