← Book details Fargar Jaji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 92

Sashe 4

Fargar Jaji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A lokacin dariya ta yi, kuma gaskiya ya faÉ—a ko Baffa bai isa ya ce wani abu akan Hamma LamiÉ—o ba, ko yana nan ko baya nan Ammah mai tsaya ma yau É—in sa ne har da jiyansa ma sannan za ta tsaya ma gobensa ma. Ba ta san Habib ya dawo ba domin ba ta ji motsin ko shigowar motarsa haraban gidan ba hankalin ta na kan Tv tana hakaito soyayyar Ammah ga Hamma LamiÉ—o gefe É—aya tana kallon drama É—in Rayya da Avm Adnan, haka kurum take son film É—in sabo da su, soyayyarsu na matukar birge ta Kamar ita da Noorin ta.
Su suka sanya ta mantawa da Komai ta ma yar da hankalinta kan kallon gabaÉ—aya.

Kamar daga sama ta ji ana murza ƙofa alamun an saka key za a buɗe, ƙurama ƙofar ido ta yi ba ta yi ko motsi ba. Ya saba ina tana dirin shigowar motarsa ta ke kamewa a tsakiyar falo yana shigowa za ta tafi da gudu ta naɗe a jikin shi, shi kuma kamar ko yaushe ya fara juyi da ita a tsakiyar falon cikin soyayya da muradi.
Amma yau sai ta ji kasala ya rufe ta ta kasa tashi, ko mararin ganin shi a lokacin ba ta ji ba wataƙila da ba ta gan shi ba ne ya sake ta ba ta dai sani ba. Tana nan zaune ya shigo falon ɗauke da karamar jakarsa ya ɗan jiƙe domin ga alamun yayyafi nan a jikin baƙaken suit ɗin da ke jikinsa.

Wataƙila ya ɗauka ba ta falon ne, shi ya sa ya tuɓe takalmansa ya ƙariso ciki sai dai me! Sai ya gan ta zaune tana mai kallon shi da manyan idanuwan ta.
Waro ido ya yi kafin ya ce.

"Baby da man kina jina?

Ya faÉ—a yana mai sauke jakar hannunsa a saman kujera mai zaman mutum ukun dake kusa da shi, ware ma ta hannuwa ya yi lokaci É—aya yana sake faÉ—in.

"Baby na i miss you."

Ya faÉ—a yana yi mata murmishi, wannan murmishin na shi mai tsada da ya kan narkar ma ta da zuciya a lokuta da dama in ya kalle ta ya yi mata.

Maƙe kafaɗa ta yi, lokaci ɗaya tana tura baki , sannan ta kauda kanta alamun ta yi fushi, yana ganin haka ya yi saurin isowa kujeran da takwle zaune yana faɗin.

"Baby am sorry, kin ji ni shuru ko?

Ta ƙi yarda ta kalle shi, ganin haka yasa ya ɗauke Bowl ɗin dakw gaban ta da mug ɗin tea ya ɗora bisa table ɗin gaban su da karfin sa ya saka hannu yana ƙokarin juyo da fuskarta ta ki ba shi damar haka.

"Baby ni ne fa? Noori É—in ki ne yau ba ki son kallon fuskar shi?

Ya faɗa yana kawo mata hannu zai taɓa fuskarta da sauri ta bige hannun shi, cikin shagwaɓa ta ce.

"Noori ka san zan damu ko?

Ta faɗa tana mai kallonsa lokaci ɗaya hawaye suna cika kwarmin idanuwanta  ba ta da wuyar kuka abu kaɗan sai ya saka ta kuka ko kallo ta ke yi ɗan emotion kaɗan sai ta fara hawaye, yanzu ɗin ma ji kawai ta yi tana so ta yi kuka.

Jin muryar ta na rawa ga shi idanuwanta da jwalla ya sa ya ruÉ—e ya tarairayo ta da hijabin jikinta ya É—ora ta bisa cinyarsa yana tallabe da fuskarta da tafukan hannayensa duka biyu

"Ni ne ko? Sorry Baby Gwaggo ce t kira ni kuma na manta waya ta a mota na saka ta chaji, lokacin da na fito na ga kiran ki sai ban kira ba, tun da lokacin ina kan hanyar dawowa ne"

Ya faɗa yana mai kallon ta itama shi ta ƙura masa ido, tana sake runtse ido sai kawai hawaye suka zubo mata sharr a saman kumatun ta.

"Baby ki daina kuka mana. Bana so kin sani."

Ya sake faÉ—a bayan ya saka tafin hannunsa yana share mata hawaye.
Buɗe idanuwanta  ta yi  tana kallon shi, gashin idanuwan ta duka biyu ya sumbata kafin ya ɗago yana faɗin.

"Gudu na yi ta yi a mota fa Baby."

"Ba na hana ka ba."

Ta faɗa cikin wata irin shagwaɓaɓbiyar murya.

"Kin hana ni Baby."

Ya ba ta amsa shima cikin ƙaramar murya, lokaci ɗaya yana kwantar da kan shi a saman kirjin ta hannayensa kuma ya tusa su ta ƙasa hijabinta yana shafa mararta zuwa ƙirjin ta banƙarewa ta yi shi kuma sai ya ji daɗin haka zare mata hijabin jikin ta ya yi ya tsaya yana kallon kirjin ta.
Ganin haka ya sa kunya ya kamata sai ta faɗa kan kirjinsa tana masa kukan shagwaɓa.

"Noori ka bari."

"Me zan bari Baby?

"Uhm"

Ya faɗa yana shinshinar wuyanta cikin lokaci ya fara birkicewa, yana bin sasaan jikinta da wasanni ta kasa mgana sannan ta kasa hana shi, duk da yau ɗin tana jin gajiya a jikinta amma Habib ya sabar mata da komai, ƙa'ida ne in ya dawo kafin ya yi wanka ya ci abinci sai ya riban ce ta, kuma a daran ma ba zai bar ta ba kafin asuba ya yi sau uku ko sui huɗu, haka ma bayan asuba, tun Ummu-Salma na ɗaukan hakan a matsayin amarci a farkon auran su har yanzu ta daina ɗauka haka. Sai ta bar shi a matsayin mijinta Habib na daga cikin mabukatan maza ma su yawan buƙata.

A farko-farkon auran su ta sha tambayan ta kanta da man wanne ne daɗin auran? Ba hutu sam, lokacin ba ta yi kiban amarci ba sai rama saboda kwazzaban Habib saboda ba ta cikin jinsin mata fitannanu, amma saboda Habib ta koya, har in bai neme ta ba sai ta ji ta a takure, da farko ta ɗauka illa ne hakan sai da ta ga wani rubutu a faceebook wanda ke nuni da cewa yawan mu'amalar aure ga mace nuna soyayya ce makura daga mijinta shike nan ta daina fargaba ta saki jikinta duk lokacin da Habib ya marabanceta za ta ba shi cikakken goyon baya, amma tunda ta yi ɓarin cikinta wattani biyu baya da suka wuce ta daina jin shauƙin abin, kwana biyu kamar lamarin ya yi sauƙi yanzu kuma ya dawo mata, sai ta rika jin ta gaji sannan ba ta son a sakar mata wata gajiyan bayan wacce take muƙurƙusan kashin ta a lokacin, sai dai ta kasa mgana ta na ji tana gani Habib ya ɗaga ta sama yana nishi zuwa bedroom ɗin su, kan gado suka faɗa ya cigaba da abin da ya fara.

Ta yi ƙokarin ta bashi dukkan haɗin kai har ya samu natsuwa, bayan ya shiga wanka ko ɗan yatsan ta ba ta iya motsawa tsabar yadda take jin jikinta a mace. Tana kwance ta rufe rabin jikinta da blanket saboda Habib ya yi fatali da kayan jikinta tun a farkon yaƙin. Tana kwance ya fito ɗaure da towel a ƙugun shi karamin kuma yana goge ruwan da ke gashin kansa.

Tana daga kwance take ƙare ma Habib kallo, in dai ana neman cikar zati da mazantaka Habib ya kai a namiji, fari ne tas shima sannan dogo amma ba shi da tsaho sosai yana da faɗin jiki daga sama kaɗan kyakyawa asalin bafullatanin Yola ne na uwa da na uba, hancinsa har baka sumar kansa tana nannaɗe irin ta fulani, ko ta ko'ina Habib ya kai za kuma a nuna shi daga nan har Saudiya a matsayin namijin da ya ƙera sa'a ga ilmi ga martaba ga sanin ya kamata ga iya soyayya, a kalla a shekarunsa ba zai gaza talatin da biyu ba 32. Shi ya sa yana cikin jerin layin matasa masu jini a jika, ma'aikacin banki ne shi ya sa ya zama ɗan gayu na karshe da kwatance.
Habib Idris Mai imani ya kai  ya haɗu ya gaji da haɗuwa da duk macen da ta mallake shi zai zama abin alfarinta.

"Baby ki tashi mana."

Ya faÉ—a bayan ya yarfa mata ruwan dake gashin kansa.
Mirmshi ta yi masa shima ya mayar mata da martanin mirmishin nata.

"Tashi ki yi wanka ki ba ni abinci yunwa na ke ji Baby."

Ya sake faɗa cikin yar shagwaɓa, hannunta guda ɗaya ta mika masa lokaci ɗaya tana faɗin" Noori ka ɗaga ni."
Ta faÉ—a tana mele masa baki.

"Baby me ke damun ki yau? Kin gaji ne da yawa?

Ya faɗa yana rike hannunta da taimakon shi ta miƙe zaune.

"Baby are you sick?

Ya faɗa yana kallonta ganin ta lamgwaɓe kai.

"Ban sani ba Noori amma jikina ya yi weak"

Da sauri ya matso gabanta ya dafa goshinta kafin ya ce" Kuma tempereture É—in ki is Normal."
Shagwaɓa fuska ta yi kafin ta ce" Ni ma ban san meke damuna ba Noor."
Kallonta ya yi kafin ya kashe mata ido É—aya yana sake faÉ—in.
"Ko ni ne Baby?
Ture shi na yi ina faÉ—in" Yau ne farkon mu?
"Baby to amma ai yau na kai farmaki na da kyau ko?

Sake ture shi ta yi sannan ta miƙe ya taimaka mata yana tura ta bakin tiolet.
"Baby yunwa."
Ya sake faɗa da karfi gwiwa ta tura ƙofar toilet ɗin ta shiga tana faɗin" 5 minutes."
Ta faɗa tana mai rufe ƙofar, da kallo ya bita kafin ya yi mirmishi. Wardrope ya buɗe ya ɗauko saukaƙkun kayan barci ya saka riga mai gajeren wando falo ya fita ya sauya tasha zuwa tashar ƙwallo mintina goma tsakani Ummu Salma ta fito itama cikin rigar barci mai shara-shara wacce ba ta wuce gwiwarta ba.

Abinci ta jera bisa dinning, yana daga can a falo ta kira shi.

"Noori Dinner is ready"

Da sauri ya taso, ita ta ja masa kujeran ya zauna yana faÉ—in" Thank you Baby."
"You are always welcome Noori na."
Mirmishi ya yi mata lokaci É—aya yana kashe mata ido É—aya, kau da kai ta yi tana yar dariya.

White rice ne da miyar allayahu, sai zoɓo da tea, tare suka ci abinci suna yi suna hiran su ta masoya.
Bayan sum gama suka shiga tiolet suka wanke bakin su, Ummu-Salma ta kwashe abin da suka ɓata zuwa kitchen sannan ta koma falo wajen Habib da ya rage hasken falon ta naɗe a jikin shi, suna kallo suna hira suna kuma soyayyar su.

****
Chapter 4 · 0% Book details