Sashe 28
Fargar Jaji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta faÉ—a tana nazarinta. Kafin ta wuce ta zuwa cikin falon ta.
Ummu ta ja kafafunta sannan ta cire takalmin kafanta ta bi bayan Ammah zuwa cikin falon.
Kan kujera mai zaman mutum biyu ta zauna tana mai mikar da kafarta ji ta ke yi kamar ta kwanta saboda wata gajiya da ta ke jin tana sauka a cikin gangar jikinta.
Amma ciki ta shiga ba daÉ—ewa sai ga shi ta fito ganin Ummu zaune a yanayin da ba ta gane mata ba yasa ta nemi kujerun gefen ta lokaci É—aya tana faÉ—in" Ke lafiyan ki kuwa?
Ta faÉ—a tana sake kallon Ummu da ke yamutsa fuska duk da ta san halinta amma yanayin ta ya nuna ba lafiya tun ballanta ganin ta rame ta sake yin fari.
"Ina mgana kin yi mini shuru?
Ammah ta sake tambaya cikin fusata da sauri Ummu ta ce" Ina kwana Ammah "
Ta furta cikin harshen fillanci Amma ta amsa da sauri tana cigaba da faÉ—in" Ko jikin ne har yanzu?
Sai kawai ta gyaÉ—a mata kai lokaci É—aya tana bin shawaran zuciyanta ta kwanta a saman kujeren da ta ke zaune.
"Sannu. Me ke damun ki hala?
"Ammah zazzabi ne?
Ta ba ta amsa, ita kuma sai ta sake kallonta abin da ta gani kamar ciki ne laulayi ne ke wahalar da Ummu, amma tunda ba ta faÉ—a mata ba sai ba ta nuna mata ta gane ba.
"Kun je to asibiti?
Wannan karon ma kai ta gyaɗa mata ba ta yi mgana ba,sabo da ba ta so Ammah ta fahimci wani abu ta san halin ta yanzu nan za ta rikita lamarin ya zama ba yadda take so ba gwara Baffa shi yana da sauƙin kai da fahimta.
"Allah ya sauwaƙe, ya wajen shi Habibun!? Kuna nan lafiya dai ko?
Amma ta tambaya lokaci É—aya tana mikewa.
"Lafiya lau."
Ummu ta amsa cikin sanyin murya sai da Ammah ta kalleta na wani lokaci kafin ta girgiza kai, jikin Ummu duk ya yi sanyi kamar ba ita ba amma ba ta kawo aran ta ba sai ta ce wataƙila laulayi ne mai zafi shi ya sa duk ta sauya.
"Baffa fa? Ba ya nan ne?
Ta tambaya lokacin da Ammah ke shirin ficewa daga falon.
"Yanzu nan ba daÉ—ewa ya fita zuwa cikin Yola."
"Yaushe zai dawo? Ba zai daÉ—e ba ko?
Ummu ta tambaya a marairai ce, Amma ta fasa fita ta juyo tana kallon ta.
"Tare da Abdullahi suka fita watakila ba za su daÉ—e ba."
Sai ta jinjina kai lokaci É—aya tana mai lumshe ido.
"Ummu Salma."
Ta ji Ammah ta kira sunanta da sauri ta buɗe ido tana kallon ta duk da tana kiran ta da haka lokaci bayan lokaci amma na yau cikin wani irin amo ne da ya sa ta natsuwa.
"Me ke faruwa ne?
Haka Ammah ta tambaya lokaci É—aya tana tsare ta da idanuwanta, da sauri ta dukar da kallon ta ga Amma kafin ta ce" Ba komai Amma."
"Kuma kike tambayan Baffa?
"Kawai fa ina son ganin shi ne"
Ummu ta faɗa cikin yar shagwaɓa har tana ɗan turo bakin ta gaba.
Amma ta yi ƙaramin tsaki ta fice tana faɗin" In kin gan shi sai ki haɗiye shi "
Har sai da ta saka Ummu dariya Ammah shagali, tana nan kwance tana mirmishi lokaci ɗaya da tunanin yadda za ta fara taran Baffa da mgana tana tufka tana warwara ba ta san lokacin da barci ya kwashe ta ba, ita dai ƙamshin wani abu ne ya tashe ta, tana tashi sai ta ga Ammah ce ta dama kunu da ya ji kayan kamshi shi ya sa ƙamshin ya cika falon ta.
"Amma zan sha kunun."
Ummu ta faÉ—a lokaci É—aya tana tashi zaune, É—ankwalin ta ya fita kanta kitso ne duk ya tsufa har ya fara zarewa da kansa. Ba ta da wata natsuwa ballanta ta iya tsefewa ta sauya wani.
"Ga shi nan ki diɓa, da ma Abdulrrahaman ne ya ce na dama masa yana nan zuwa "
Sai da ƙirjin Ummu ya amsa a cikin zuciyarta ta ce Allah ya sa lokacin da zai zo ta gama mgana da Baffa domin masifaffe ne in ya ji wannan mganar zai iya ɓata komai a lokaci ɗaya ba tare da ya damu ba. Tana kallo Ammah ta diɓa masa a cikin ƙaramin fulas sannan ta bar mata sauran a ƙaramin botikin da ta dama kunun da cewa in ta tashi za ta sha sai ta samu kofi ta diɓa daga nan Amma ta fice daga falon zuwa Kitchen.
Tana son kunun ya biya mata rai, duk da tana tsoron amai haka nan ta tashi ta fita ta ɗauki kofi saman frizan Amma ta zuba kunun ta koma ta zauna tana sha, har wani lumshe idanuwana take yi saboda da daɗi, da man in dai Ammah ta yi girki ko da dama abu daɗi ne da shi ballatana garin kunun ta na daka ne, yana jin kayan ƙamshi in ta dama ma shi ya yi ta tashin ƙamshi.
Kamar abun arziƙi ta shanye kofin da ta ɗiba daga farko har ta kara wani ma, sai dai tun kafin ta yi rabin shi zuciyarta ya fara tashi kafin ta yi wani yunƙuri amai ya taso mata ai da gudu ta faɗa ɗakin Ammah ta shiga toilet ɗin ta, ta fara kelaya amai gabaɗaya abin da ta ci sai da ta amayar da shi, tana cikin yiin aman ne Ammah ta shigo ɗakin har sai da ta leƙo ta.
"Sannu."
Ta ce mata sannan kumavta shiga ta kama ta bayan ta É—auraye bakin ta, sai ta ce ta fita bari ta wanke wajen, kan gadon Ammah, Ummu ta faÉ—a tana ma yar da numfashi tas Ammah ta wanke tiolet É—in sannan ta fito tana kallon Ummu da ke kwance kamar ruwa ba ta sake yin mgana ba ta kaÉ—a kai ta fice daga É—akin. Ita kuma Ummu aman da ta yi duk ya sake sakar mata da jiki, kasalan da ta ke ji daga farko ya sake zuwa ya rufe ta da take jin ta kasa tashi sai kawai ta sake naÉ—ewa a kan gadon Ammah ta jawo filo ta rumgume ta lumshe ido tana sauke numfashi sama-sama.
Daga nan sai barci ashe ta daÉ—e tana barci ba ta sani ba. Sai bayan azahar ta farka. A lokacin ta iya tashi sai dai ta ji yanayin jikin na ta ya É—an saki tiolet ta shiga ta sake É—auro alwala ta yi salla ta idar kenan tana kan darduma Amma ta shigo.
"Kin tashi?
"E Amma sannu da aiki "
"Yauwa, ga Baffan can ya dawo "
Amma ta faÉ—a lokaci É—aya tana kallon Ummu.
"Ki ci abinci tukunna shima abincin yake ci."
Sai ta gyaÉ—a mata kai ba tare da ta yi mgana ba.
"Bari na yi wanka."
Haka Amma ta faɗa, lokaci ɗaya kuma tana tura kofar tiolet ɗin ta shiga. Shuru Ummu ta yi kafin ta yi saurin mikewa gwara ta je ta samu Baffa da maganar kafin Ammah ta fito daga wanka. Tana fita falo sanye da hijabin Ammah ta iske ta zuɓo mata abinci a kula da ruwa tana dubawa sai ta ga Dambun shinkafa ne da zogale. Allah sarki Ammah ta ɗauka har yanzu tana son dambun shinkafa da zogale ba ta san yanzu duk wani abu da take so a baya yanzu ya fita ran ta ba, amma ƙamshin gyaɗan da ke tashi a dambun ya sa miyan ta ya tsinke ba ta ci ba sai ta rufe da niyyar sai sun gama mgana da Baffa tukunna. Ta gode ma Allah da Hamma Abdullahi bai biyo ta gidan ba, ba ta son kowa ya san mganar nan sai Baffa ta fi amin ta da tunanin shi akan na kowa.
Sallama ta yi a É—akin Baffa ba ta shiga ba sai da ya amsa mata.
Yana zaune a ƙasa a saman darduma yana cin dambun da Amma ta yi, gefe ɗaya da kunu da ruwa a saman wani faranti
Tana shigowa ya É—ago yana kallonta nan da nan ya faÉ—aÉ—a mirmishin sa.
"Autan Baffa"
Ya faÉ—a lokaci É—aya yana mai cire hannun shi a filet É—in Dambun.
Itama cikin fara'a da farinciki ta zauna a gaban shi lokaci É—aya tana faÉ—in.
"Baffa."
Ta faɗa cikin yar shagwaɓa, Baffa na dariya ya ce" Na dawo Amman ki ta ce kin zo kina tambaya na "
"To Baffa na yi kewarka ne. Ba ni da lafiya daga kai har Ammah ba wanda ya zo ya duba ni"
Da man ƙiris take jira sai hawaye, shi kuma ya shiga aikin lallashin ta da cewa suna shirin zuwa ne sai ga shi ta zo amma in ta koma zai matsa ma Ammah ta shirya su je su duba ta.
"Da gaske Baffa?
Ta faɗa tana kallon shi, shi dai ya je ɗakin ta sau ɗaya ɓarin da ta yi amma Ammah ba ta taɓa zuwa ba, shi ya sa take mamaki da ya ce mata za su zo.
"In sha Allahu."
Ya faɗa yana dariya, in ban da rigiman Ummu me zai kai su gidan ta, amma saboda ya san halin ta ya sa ya lallaɓata da za su zo, abincin ya ce ta zo su ci sai ta ce nata na ɗakin Amma, shima kaɗan ya ƙara ya ce ya ƙoshi. Ummu ta ɗauko masa wata roba ta zuba masa ruwa ya wanke hannunsa sannan ta kwashe kwanukan da ya yi amfani da su ta mayar kitchen ita saurin ta kafin Ammah ta fito ta sanar ma da Baffa abin da ke faruwa shi ya sa tana dawowa ta sake tankwashe kafafu a gaban shi tana kallon shi, yana kurɓan kunun sa lokaci ɗaya yana nazarin Ummu.
Tambayanta jikinta ya yi ta ce da sauƙi.
"Ya wajen shi Habibun? Fatan yana nan lafiya ko?
Habibin da ya ambata kamar ya yi mata fami ne, sai ta fara marairaicewa kafin Baffa ya sake mgana Ummu ta kece masa da kuka cikin tashin hankali ya ajiye kofin hannun shi yana kallon Ummu.
"Kuka Ummu? Me ke faruwa ne? Wani abu ne ya samu Habibun?
Ya faÉ—a duka a jere, kai ta girgiza masa kafin ta kira sunan shi.
"Baffa."
"Naam Ummu Salma."