Sashe 77
Fargar Jaji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
In ta kalli kanta a madubi da katon ciki, mara duk ta yi baƙi fuska ta lalace komai dai na ta ya sauya sai ta yi ta zubar ƙwalla. Tabbas ta rasa komai Duk wani abun sha'awa da namiji zai gani a jikin mace ya yaso ta, ta rasa shi. Da gaske Habib ya lalata mata gobenta wataƙila ma har da jibinta. Ya raba ta da martabamta na har abada. Ba za ta taɓa komawa Ummun Salman baya ba, ko shekaru tun tura ta na nan a yadda Habib ya sako ta. Sai dai za ta haihu kuma za ta shayar da abin da za ta haifa komai na jikinta zai saki to wani kuma taƙama gare ta? Ba ta da komai sai godiyar Allah da imani kawai.
In tana kuka sai ta yi hamdala ta ce Ya Allah Ummu Salma ta gode, domin ya barta da rai da lafiya ya kuma ba ta iyaye masu jajircewa yau da babu su ba ta san wani hali za ta shiga ba wata kila da ta kashe kanta cikin ƙunci da baƙin ciki.
***
Hamma Saddam ya sake zuwa gida sun É—an smu misSemister break, dawowar shi ne ya matsa ma Ummu sai da ta amince ya buÉ—e mata WhatsApp, ganin ya nace ne ya sa ta ce ya buÉ—e mata da sabuwar lambar nata.
Nan take ko ya buÉ—e mata ya kuma yi adding É—inta a family group É—in su, tunda ya buÉ—e mata ba ta ma shiga saboda yanzu ta saba da rayuwarta ba waya. Ba ta da lambobin kowa sai na yan'uwanta.
In ta ma duba chart ɗin sai dai ko Baɗɗo in ta yi mata magana sai Shamsiya da yanzu a chart ɗin suna ɗan gaisawa jefi jefi, sai Hamma Abdulrahim tun da shi yana can wata ƙasar suna yawan magana da su Hamma Jibo suna ɗan jan ta da mgana.
Hamma Kabiru da ta yi masa sallama sai da ya yi sati sannan ya buÉ—e.
Kuma bayan ya amsa sallaman ta gaishe shi ya ga saƙon amma bai sake yi mata magana ba itama ba ta sake bi ta kansa ba sanin halin shi
Sun zo shi da matarshi da yaran shi suka yi sati suka koma, Hamma jibo ma da Hamma Mustpaha sun sake dawowa har Hamma Lamiɗo ya zo shi kaɗai kuma bai kwana ba a ranar ya wuce Daura da kuma zai wuce bai sake biyowa ta nan ba, Ammah ke ta faɗin yanzu ya sauya ma'aikata ba zai riƙa daɗewa ba a gan shi ba sanda ya zo ma Ummu na asibiti ta je awo ita da Ummin ikki sai da suka dawo suka ga Ammah da kuɗi sabbin yan dubu dubu ta ce ba daɗewa da fitan Lamiɗo ya wuce Daura duba kakarsa Fulani ba ta ji daɗi ba.
Akwai wata class mate É—in su ita da Shamsiya da suka yi Ahmadu RibaÉ—o tun primary har sakandiri duk da dai ba sa wani yi da Ummu amma suna É—an gaisawa a chart sannan lokacin tana group É—in su na makaranta da wancan layin suna É—an magana, shi ne da ta ga ba ta ganin Ummu a online da wancan lambar kuma ta yi ta kiran wayar a kashe sai ta yi ma Shamsiya magana. Ita kuma sai ta ce mata Ummu ta sauya layi ne sannan kuma ta ba ta sabon layin na ta, sai dai kawai ta ga Madina Jafar ta yi mata magana suka gaisa ta kuma ce Shamsiya ce ta ba ta sabuwar lambarta.
Ba tare da izinin Ummu Salma ba Madina ta saka ta a cikin group É—insu na makaranta da sabuwar lambarta tunda su Madinan su ne ke jagoranta group É—in, ba ta ma sani ba domin ta yi kwana biyu ba ta hau ba, ba kuma don ba data ba kawai dai wayar ce ta fita daga zuciyanta. Data sai tana yin expering a wayarta yayyenta da sun ga ba ta online za su saka mata kati ma ya fi na dubu biyar a wayarta ba wanda take kira da shi.
Sai can da ta hau ne ta ga ta saka ta, tsoro take ji kar ya zo sun samu labarin abin da ya faru da ita, ba ta son ta zama abin dariya a wajen ƙawaye kamar za ta yi left sai kuma ta fasa lura da cewa kamar ba su sani ba, tunda Madina na yawan tambayanta ya Oga sai ta ce yana lafiya. Shi ya sa ta ɗan saki jikinta suke ɗan gaisawa kuma ba ta yi left a group ɗin ba.
Ranar da daddare ta kunna data suka yi video call da Hamma Abdulrahim har da Ammah da Baffa ma duk sun yi magana da shi ya zama kamar É—an turawa saboda zaman turai yana ta murna shekara mai zuwa zai dawo gida ya gama karatunsa na likitan ci gabaÉ—aya.
Ta ga Baɗɗo ta yi mata saƙo da Madina amma ba ta duba ba sai da safe.
Baɗɗo lafiyanta ta tambaya ta ce tana lafiya saƙon Madina ne ya ɗan ba ta mamaki.
"Ya shirye shiryen biki?
Ta yi mamakin tambayan cikin mamaki itama ta mayar mata da tambayar shirye shiryen me?
Madinan ba ta online itama daga nan ta sauka ba ta sake hawa ba sai bayan kwana biyu.
"Bikin Bestie ki mana, ba farkon watan gobe ba ne ko an É—aga ne?
Sakon da ta ga Madina ta tura mata kenan a gabanin tambayar da ta yi mata tun ranar.
Mamaki ya kamata,yanzu har bikin Shamsiya ya zo amma ba ta sani ba, wayance ma Madina ta yi da cewa ba ta gane tambayar ba. Ta so ta yi ma Shamsiyar magana sai kuma ta fasa a zuciyarta ta ce za ta tsaya ta ga ni shin Shamsiya za ta faÉ—a mata, in ba ta faÉ—a mata ba sai ta samu tabbacin zarginta na cewa ta ja baya da ita tunda ta zama bazawara sannan ba ta son yadda ta zama cukus ta je bikinta to in har hakane itama ba cewa ta yi za ta je ba Allah ya sa a yi lafiya a gama lafiya.
Abin ya dame ta amma ba ta faÉ—a ma kowa ba ta yi shuru da bakinta sai dai har watan ta gangara Shamsiya ba ta yi mata maganar ba ranar har ce mata ta yi har yanzu ba a saka date ba tace mata ba a saka ba, ai ta ce in har sun saka za ta yi mata mgana.
Tun daga ranar ta yi ma kanta alƙawarin ba za ta sake yi mata magana ba, in ma har an yi bikin ne ba ta fada mata ba, ba za ta zargeta ba sai dai ta yi kudirin za ta kirata a waya ta yi mata fatan alheri. Amma fa zuciyarta ta yi mata nauyi yau wai Bestie ce ke gudunta to waye ya yi saura yanzu da ba zai guje ta ba.
Har Ammah ta É—an fahimci tana cikin damuwa har sai da ta yi magana amma ta ce mata ba komai.
****
Thursday.
A farkon watan da cikinta ya shiga wata na takwas ta koma awo, ranar Ummin ikki ba ta nan ta je Mubi BaÉ—É—o ce za ta raka ta ita kuma an kira ta suna da test a makaranta sai ta tafi. Baffa ya ce Ammah ta rakata ta ce ba za ta je ba, da man shima ya san ba zuwan za ta yi ba saboda kawaici maganar cikin dake jikin Ummu ba ta yadda a yi maganar da ita in dai tana wajen saboda kawaici.
Ummu Salma Ita kaÉ—ai ta je da aka yi mata awon sai da likitan ta sake yi mata faÉ—a kan yanayin kwanciyar da take yi, na ringigine da man wancan awon da suka zo da Ummin ikki sun ce kwanciyar jaririn jikinta ya jirkita kuma a wattanin cikinta ya kamata a ce kanshi ya dawo kasa, da yana kasan ne daga baya ne ya jikirta. Kuma ta ce saboda yanayin kwanciyar da take yi ne.
"Dr to yanzu ya zan yi?
Ta tambaya cikin damuwa, ba ta san wani abu ya samu cikin jikinta. Saboda shi ta rasa komai na ta
"Kar ki damu in dai kika kiyaye irin kwanciyar da mai ciki bai kamata ta yi ba zai komai daidai in sha Allahu."
Ta faÉ—a mata ta daina kwanciyar ringigine gwara ma na gefe da gefe saboda lafiyan abin da ke cikinta.
Sannan sun ba ta yanzu bayan sati biyu za ta dinga zuwa awo tunda ta kusa haihuwa. saɓanin da sati uku ne.
Da za ta dawo Kekenapep ta hau ta dawo da gida, haka ma ta hau da za ta je Hamma Abdullahi ba mota a hannun shi sai mashin, ita kuma ba za ta iya hawa mashin a yanayin ta ba.
Ta dawo gida wajen sha biyu na rana ta samu Ammah har ta gama abincin rana. Da man da yunwa ta dawo jikinta har rawa yake yi in ta na jin yunwa yanzu.
Sai da ta ci sannan ta É—an kwanta saboda a gajiye take daga nan barci ya É—auke ta.
Sai wajen biyu saura na rana ta iya tashi ta yi salla.
Haka kurum ta ke jin kasala jikinta ba daÉ—i zuciyanta tana ta tsinkewa sai ta É—auko Qur'ani ta yi karatu, sannan ta É—an samu salama Baffa ba ya nan sai Yamma ya dawo. Daga ita sai Ammah a gida kuma ba hira suke yi ba, kowa na É—akin shi.
Misalin shidda na yammah tana cikin É—aki ta ji maganar Hamma Abdullahi sai bayan ya bar gidan ne ta fito ta ga Ammah baki har kunne.
"Ammah Me ya faru ne? Kamar muryan Hamma Abdullahi na ji yanzu?
Ta tambaya tana kallon Ammah.
"Baba ne ya zo yana faɗa mini Yayanki Lamido ya kira shi, da cewa ya je filin jirgi ya ɗauke shi yanzu nan."
Ummu ta yi shuru ba ta yi magana ba.
"Zuwa ba sanarwa, ai da ya yi magana da ko gidan na shi an je an É—an share"