Sashe 72
Fargar Jaji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin ba a saka mata hula ko hijabi ba ya sa ya ce Anitha ta nema mata hula saboda Ammah za ta yi magana ko Baffa in su ka ganta ba ɗankwali ko hijabi.
Shi ya tuka su zuwa gidan Baffa, Ammah na ganinsa da yara ta tarbesu. Sultan da Beena sun saba da kakarsu suka make suna kiranta da Ammah. Ita kuma ta rumgume su tana murna.
Da su kaÉ—ai Ammah ke wasan jika da kaka domin tana ta ce ma Sultan ya yo wanka yana so ya kwace ma Baffa gwammati a wajenta ko? Baffa ma da ya fito cikin manyan kaya ya ce ina ai ba wanda ya isa ya ture gwamnatinsa.
Ummu na cikin É—aki tana jin su amma ba ta fito ba.
Tana jin zuwan su Hamma Abdulrrahaman da tafiya su masallaci su huÉ—u har da Hamma Abdullahi.
Sultan ma sun tafi da shi Beena kawai aka bar ma Ammah tana ta fama da ita, yarinya akwai shagwaɓa ta ce wannan za ta ci sai an bata ta ce wannan Ammah kuma ba ta gajiya.
Kafin su dawo Ummu ta fito ta shigar da ruwa É—akinta karma ta nema daga baya, ba ta kaunar ma su sake haÉ—uwa har sai sun tafi.
Nan gida suka dawo a falon Ammah suka ci abincin suna ta hira duk da shi É—an kasaitar ba a jin muryansa sai dai ta su Hamma Abdulrrahman.
Sai can yamma suka watse, Allah ya taimaketa har suka bar gidan ba ta fito ba kuma ba wanda ya neme ta sai Baffa shima sai bayan ya dawo sallan mangariba ya zo ya duba ta.
Kusan satin su Lamido É—aya a jimeta suna hutawa. Kullum sai ya zo gidan Ammah shi da yara Balkisu kuma bai wuce sau uku ta zo ba, tana gida tana hutawa amma dai ta leka gidajensu Hamma Abdullahi LamiÉ—on ma Ammah ta tura su tare da matarsa ta shi gidan Ummin ikki sun gaishe ta.
Ranar da suka yi sati suka tafi Jalingo gidan Hamma Kabiru kwanan su biyu suka dawo daga nan Ammah ta ce ya kamata su je Mubi ana ta tambayan shi tunda ya daɗe bai je ba, suka shirya tafiyan da Hamma Abdullahi da matarsa sai shi Hamma Lamiɗo da iyalan na shi a helux ɗin Lamiɗo suka tafi suka yini suka dawo. An ce Hamma Lamiɗo ya yi ta rabon kuɗi ga su Baffa Umaru da iyalansu har gidajen su Umma Balki duk ya je haka Hamma Abdullahi ya zo yana faɗa, shi daman mai wuyar Ammah ta yi magana ko bai yi ra'ayi ba zai je.
Ummu dai ba ta sake bari sun haÉ—u ba amma dai sun sake haÉ—ewa da Balkisu da yaran tunda ko da yaushe suna gidan.
LamiÉ—o bai yi ma Ammah maganar Ummu kai tsaye ba ya dai ce ta daina saka damuwa a ranta kar cuta ta kamata ta ce za ta daina in sha Allahu.
Bai kara ganin Ummu Salma ba, sannan bai sake tambayan wani game da ita ba, suma mutanen gidan ba wanda ya yi masa hiran abin da ya dangan ce ta. Suna da kwana goma da zuwa suka tafi Daura.
Daga can Balkisu za ta koma Lagos da yara saboda aikinta da makarantan yara amma shi LamiÉ—o zai dawo ta Jimeta kafin ya koma Lagos.
****
*KATSINA STATE, DAURA.*
*MASARAUTAR DAURA.*
Garin Daura karamar hukuma ce da ke cikin Jihar Katsina. Garin yana cikin jihar katsina ne a arewa maso yammacin Nigeria, kuma ya yi iyaka da jamahuriyar Nijar ta wajen Damagaram daga arewa.
Masarautar Daura Jiha ce ta addini, da ta gargajiya a Arewacin Nigeria.
Sannan an kira Masarautar Daura a matsayin ɗaya daga cikin kasashen hausa bakwai, domin itace tare da Biram, Kano,Katsina, Zazzau, Gobir da Rano. Wanda zuriyar ƴa'ƴan Bayajidda suka yi mulki, tare da Daurama da magira,(matarsa ta farko)Jami'ar calfornia's Afircan. American studies na nufin Daura, da kuma Katsina a matsayin tsofaffin kujeru na al'adun musulunci da ilimantarwa.
Akwai al'adan da suke gudanawar a garin Daura bikin hawan sallar gani na É—aya daga cikin bukukuwan da masu sarauta da dawaki ke kece reni a cikinsa, wanda kuma za a iya cewa ya samo asali ne daga Daura sannan garin ya fice wajen gudanar da wannan al'adan.
**
Tun zamanin sarkin Jafaru É—an Umaru zuru'an su LamiÉ—o ke mulkin Daura sama da shekaru sittin da suka gaba ta.
Mai martaba Sarki Alhaji Dr. Nasiru Daura ya yi hau karagan mulkin Daura shekaru talatin baya sannan shi ne sarki na 42 a lissafin masarautar.
Kuma ya samu nasaran hawa karagan ne bayan rasuwar mahaifinsa tsohon sarki Mai martaba Muhammad Shitu.
Masarautar Daura kayattaciyar masarauta ce mai É—imbin tarihi.
Lokacin da suka iso filin jirgi na Umaru Musa yar'aduwa da yake an san da zuwan su tuni wasu aminttatun Mai maitarba irin su Waziri da wambai tare da rakiyan dogarai sai ƙanin Lamido Saleem(Sardaunan Daura Hakimin Daura) suka zo tarban su. Shi kaɗai ne ke karatu a Nigeria shi ne kuma ke gida Daura tare da Maimartaba kuma yawancin yana wakilta shi zuwa wajen taro ko wani abu da ya shafi sarauta, mutanen garin Daura suna tunanin Saleem(Hakimin Daura) ne zai gaji Sarki duk da yana da karancin shekaru domin bai wuce 26 ba amma yana da hikima da hangen nesa sannan mai fara'a da son mutane saɓanin Lamido da ba shi da fara'a sosai, sannan ba mazaunin masarauta ba, amma shima an yi shaidarsa da kyakyawan zuciya da son takalawa da matasa, duk da kuma shi ke da Sarautan Yarima Daura mai jiran gado hakan bai hana wasu tunanin Hakimin Daura a matsayin wanda ya cancanta ba, duba da shi jinin Sarauta ne gaba da baya saɓanin Lamiɗo da iya bangaren uba ne sarautarsa take da ƙarfi.
*FARGAR JAJI SECOND PROMO.*
KU BIYA #800 A MADADIN 1K, TURA TA WANNAN ACCT ÆŠIN.
9069067488.
JAMILA UMAR OPAY.
08032773332.
09069067488.
VALID 24HOURS.
MUN GODE.
*Janafty*
*FARGAR JAJI.*
*Wattpad:JamilaUmar315*
*Arewabooks:JamilaUmarJanafty*
"To Hajiya Hauwa'u Inuwa Aminu (Anty Hairi) with love and gratitude"

VALID 2HOURS.
MUN GODE.
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/L6zUax648eTERbvw8Bqyie?mode=gi_t
*18*
A mota ɗaya Lamiɗo da Saleem suke cikin wata baƙar Hilux, tana daga cikin motocin Mai martaba. saboda Lamiɗo ne, ya sa a motocin alfarma ake zuwa tarbansa in dai ya zo Daura. Ba sai Mai martaba Sarki ya yi magana ba kowa ya shaida yadda yake son Lamiɗo ba ga iya ahalin masarauta ba har jama'an gari saboda yadda yake yawan zencen sa ko yana nan ko ba ya nan.
"Ranka ya daÉ—e barka da zuwa Garin Daura."
Saleem ya faÉ—a yana mai kallon yayan na shi wanda tunda suka shiga mota suka fara tafiya bai yi maagana ba.
Balkisu da yara suna motar gaban su tare da hadiman Mai martaba.
"Saleem"
Ya kira sunan shi cikin yanayin maganarsa.
"Ranka ya daÉ—e an iso lafiya?
Saleem ya sake faÉ—a, sanye yake cikin rawaninsa tsaf ya fito a Hakimin Daura kuma Sardauna.
"Mun same ku lafiya? Ya makaranta?
LamiÉ—o ya faÉ—a yana kallon shi.
"Lafiya lau. Allah ya taimake ka. Allah ya kara maka lafiya da arziƙi Allah ya tsare mana kai Yarima."
Saleem ya gama faÉ—a har yana jinjina masa hannu.
Mirmishi ya yi har sai da fuskar ta nuna kafin ya jinjina kai.
"Ka san ba na so ko?
"Tuba na ke, a gafarce ni ranka ya daÉ—e"
LamiÉ—o ya yi wani mirmishi mai tsada kafin ya ce" Hakimin Daura"
"Naam Allah ya taimake ka."
Saleem ya faÉ—a har yana É—an rusunawa cikin girmamawa.
KafaÉ—ansa LamiÉ—o ya dafa yana sake kallon shi.
"Sardaunan Daura."
Ya sake faÉ—a a hankali kamar ba ya son magana. Ko direba da Wambai dake gaban motan ba za su iya cewa ga abin da LamiÉ—o yake faÉ—i ba.
"Allah ya ja da zamanin Yarima."
"Ka daina mu'amalanta na kamar sauran mutane."
"Tuba na ke yi ranka ya daÉ—e."
"Am your brother, mu yi mu'amala kamar yan'uwan juna."
"A yi mimi afuwa. Tuba na ke yi Ranka ya daÉ—e."
Ya sake faÉ—a yana mirmishi ba zai dai bari ba kenan.
LamiÉ—o ya É—an sake dukan kafaÉ—ansa ba tare da ya sake magana ba
"Allah ya taimake ka. Tuba na ke yi. Tuba na ke Yariman Daura. Yarima mai jiran gado"
Ya san ba ya son wannan kirarin shi kuma yana yi masa ne saboda ya yi magana. Ba uwa ɗaya suke ba, ba kuma su san juna a shekarun baya ba amma yanzu da suka san shi a matsayin ɗan'uwa na jini suna son shi, musamman ma Saleem ɗin jin Lamiɗo yake yi kamar uwa ɗaya uba ɗaya saboda kyawawan hallayansa duk da ba ya da yawan magana da son hayaniya akwai kyakyawan alaqar Yaya ga ƙaninsa a tsakanin su, suna waya sannan in dai ya zo garin kuma Saleem na nan a lokacin har ya koma duk in za su je suna tare.
Shuru ya yi kawai yana kallon sa ya É—an kwantar da kansa a jikin kujeren motar. idanuwansa na lumshewa lokaci É—aya yana kallon hanyar da suke wucewa zuwa Daura, yana jin wani alfahari na samun LamiÉ—o a matsayin É—an'uwa.
Shi ko LamiÉ—o hanya yake kallo iska na É—an shigarsa, wani natsuwa ya je ji na kama sa a duk lokacin da ya zo Daura. Ba domin ba ya son duk abin da ya shafi sha'anin Sarauta ba da ace shi ba É—an kowa ba ne to da ya ji daÉ—in rayuwarsa a Daura. Ya yi rayuwa a Jimeta amma yadda yake son yanayin garin Daura da jama'ar cikinta na musamman ne, a cikin zuciyarsa komai na garin ya yi masa damuwarsa É—aya abubuwan sarautan nan mai hana kunnuwan mutum su huta, in ya je Daura har ya koma cikin ganin jama'a yake yi, in kuma za a yi taron Fada Mai martaba sai ya matsa masa ya je, kafin a gama zaman fada ya shiga mummunan takura a rayuwarsa.