← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 98 OF 108

Sashe 98

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kinji" baki ta tura gaba tana lumshe idanunta wanda suke cike da bacci da gajiya tace "to ai ba kace i love You ba" gira ya aga mata yana lumshe idanunsa just like she did yace "to a special place nake fa a, kina ganin nan sai ihu kowa masifa na cinsa" zamewa tayi daga cikinsa zata fara buga afa da birgima da sauri ya auke ta tare da yin sama da ita tace. _"Mi yidi ma (Fulatanci) Nya Raina (Barbanci) Mo nife re (Yarbanci) A hurum gi n'anya (Inyamuranci) I love you Hawwa'u! Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal loves you Naa...nahh, Abu Maleek na Sonki, Zakin Oumuu-Ayman na aunar ki, aunar an gidan Mami never end, I promised to protect you till my last breath Naa.. nahhhh, I promise to stand by you ina sonki ki daina tunani ok"_ wani irin kalar numfashi tayi tana rungomesa sosai kafin a hankali ta zame daga jikinsa tana ri e ciki. A can cikin Bukkar kuwa Ar o na shiga ya fara zarya a ciki, da sauri kuma yaje ya zaro paper da yake oyewa tsayin shekaru masu yawa, a hankali ya fara bin rubutun da kallo kamar haka.. _Ban san ko ina raye ba, ban sani ba ko bana raye, nayi tunanin yin Wannan rubutun ne saboda halin rayuwa da kuma yadda ake ta kaiwa rugar mu hari, gaba aya Nagge da sukai saura mallakin yarinya ta ne, dukkan yawan Nagge nan mallakin JULDE MUIDO a duk sanda ta girma wannan wasikar nata ne,amma a yanzu na baka wannan ri on wasiyyar an uwa na MODIBBO_ Ajjiyar zuciya ya sauke bayan ya gama karantawa gaba aya tunaninsa ya tsaya, jin kansa na juya masa ne ya nemi waje ya kwanta, kwanciyar keda wahala bacci ya auke sa. A cikin baccinsa ya fara ganin wani abu mai kama da reflection, a hankali wata mata mai tsarin halitta tazo gabansa ta tsaya, tana auke da yaro sai Murmushi take masa, kama ta yay tare dayin kissing nata, ya shafa kan yaron kana yay mata addu'a, juna suka tsaya suna kallon kamar ba zasu rabu ba, can kuma ya shiga mota yana shiga motar, tafiya sukai mai nisa yana tafe yana waya idanunsa na cika da hawaye bayan ya gama wayar ne kuma kamar daka sama suka ci karo da wata atuwar mota gefe guda kuma ga wata aramar mota, nan da nan dukkan motocin suka huta, murfin motar da yake ciki ne ya bu e ya fito da sauri tare da nausawa cikin daji, yana tafe kansa ya daki wata atuwar bishiya kafin a hankali ya fa i ya gangara can yana zuwa kansa ya ara dukan wani aton Dutse nan take ya saki ara Numfashinsa ya auke. Kamar a lokacin abin yake faruwa haka ya tashi yana sakin salati gumi duk ya wanke sa, Wayarsa ce ta fara ara da sauri ya auka yana picking yace. "Okey! Sir" fitowa yay da sauri ganin hakan yasa sauran an rugar suka nufi inda yake banda Jon wuro dake kallon Hadima Zubaida, a hankali itama take kwallon sa, Cikin umarni Ar o yace. "Yanzu Oga zai sauka aukan wannan mutumin wanda aka amshe sa madadin matarsa, Ina Barkido Lami Girgiza kai Lami o yay alamar bai sani ba. Julde kam tuni ta gigice ta ri e Abu Maleek sosai ta fashe da kuka tana girgiza masa kanta, Queen Ayoola kuwa tana kusa Sharefddeen dake cikin maqiya hali an aure masa wajan saboda babu wani hospital, Queen Roomana tana zaune har lokacin hawaye take tana kallon Ar o, yayinda Hadima Zubaida take kusa dasu Mai Babban aki da Bola, Adams da Shakiru da Junaid suna tsaye, haka ma su Otun da Agba Akin. Kamar daga sama suka fara jin saukar jirgin sama, a hankali duk suka aga kansu har jirgin ya gama sauka ofar jirgin ta bu e, gaba aya suka zare idanu ganin Malamin Alaafin ya fito cikin wata kalar shiga wacce basu san sa da ita ba, fuskarsa a ha e ya shiga sakkowa, mamaki duk ya hanasu magana ba, Queen Roomana sam ba tayi wani mamaki ba, kallon Ar o yay yace. "Ina aikin namu?" Shiru kawai Ar o yay yana kallon Mutumin wanda akace shi ne Oga, to shi kuma waye ogan nasa? Da yake cewa hajiya? "Muna son jira ga ku in ku nan" a hankali Ar o ya sauke Ajjiyar zuciya kafin kuma ya juya suka ha a idanu da Abu Maleek da sauri Abu Maleek ya auke saboda wani irin kwarjini da Ar o yay masa a cikin idanunsa a karo na biyu, jikin Ar o a sanyaye yace "gashi can" ya fa a yana nuna Abu Maleek mi ewa Abu Maleek yay yana gyara tsaiwarsa, da sauri Julde ta mi e tana fa in "No! Don't leave me Kada kaje ka bari naje" wani kallo yay mata yace "Ni idan naje ko kashe ni akai ni aya ne, ke kuma bayan rayuwarki akwai na jinina a jikinki, ko cikin jikinki yafi rayuwarta muhimmanci bare kuma ke" kuka ta sanya masa tace "a'a Kada kaje dan Allah ka bari muje tare bazan jure rashinka ba, na kasa bacci na kasa cikin komai na wani sati, yaya kake tunanin rayuwata zata kasance idan akace babu kai gaba aya?" Daga saman jirgin su kaji wata Murya tace. "Wow! Sai ku tafi lahira lokaci aya soyayyar tafi da i" a wannan karan hatta Sharefddeen dake kwance sai da ya zabura da ganin wacce take magana. Salimerh ce take sakkowa daga strains in benen cikin wata ha iyar shiga, fuskarta babu walwala ta fa a sosai, da sauri Malamin Alaafin yace "Hajiya ai zan arasa komai ba sai kin fito ba" wani irin yatsuna fuska tayi a hankali ta arasa sakkowa, Queen Ayoola ce ta kasa jurewa tace "Salimerh" wani irin killer smile tayi tace "Yes Mom!" Ta fa a tana an ya motsa fuska, kallon kowa tayi na wajan kafin tace. "Ban so fitowa ba, naga dai ya dace daga arshe na bayyana maku kai na, Wheel Tun lokacin dana fahimci cewa ni in Agola ce acik Alaafi na fara shirin yadda zan samu komai na dukiyar Alaafin, nasan za kuyi mamaki amma tunina duk ya shallake naku, Nice na auke Queen Roomana" da sauri Adams ya kalli Queen Roomana sai kuma ya janye idanunsa jin tace "Ni kuma na kashe Oumuu-Ayman, lokacin dana fahimci cewa itace uwar Abu Maleek ba Queen Roomana ba, sun raina min hankali sun juyar min da tunani, wannan dalilin yasa na kawar da ita, amma zahiri ba ita nai niyyar kashe wa, Abu Maleek nasu kashewa nasan cewa Oumuu-Ayman ita take shirya maka abinci, wannan dalilin yasa tana fita nasa Hadima Akin ta zuba mata gubar da take kashe Mutum a lokacin acikin abincin data ha awa Abu Maleek, nayi rashin Sa'a fa domin a lokacin tuni ta kaiwa Zaki abincinsa wanda aka zuba maganin shine wanda za taci, hakan yasa tana zuwa ta fara cin abincin na shiga tashin hankali sosai lokacin da naji tana fa in _S...K...K_ wannna harafan sun tsaya min a rai sosai, amma dana suna cewa kalmar S zata auki Sharefddeen, zata auki Shakiru sai abin bai aga min hankali ba, nice kuma na auke dukkan wata dukiya dake cikin Alaafin kuma Allahamdulillah yanzu komai nawa ya cika, duk da cewa yanzu Zanan Taswira kawai ya rage min, auko min Akwatin nan suga Zahiri Maganar Gobar dana zuba acikin Abinci kuma har Queen Roomana taci ban so al'amari ya tsaya ba, amma shigowar Julde cikin Alaafin ya ruguza min komai ma rayuwa, wani abun idan zanyi sai na kasa tana zuwa cikin bacci na muyi ta fa a da ita sosai" Malamin Alaafin ne ya kawo Akwatin da yar wani irin Murmushi Hadima Zubaida tayi ita da Julde domin sun san cewa wannan ba itace Akwatin ba. Murmushi Queen Roomana tayi kafin tace "A ina kika san Ar o?" Malamin Alaafin ne yace "wannan ni zaki tambaya" gyara tsaiwa yay yace "Munje wata ruga yin kwacan shanu bayan mun dawo a hanya kawai naci karo dashi kwance cikin jini, kallo guda nai masa nasan wanene shi domin rayuwata kakaff a Alaafi ta fara, sosai nai mamakin ganinsa domin a lokacin tuni an shaida mutuwarsa, aukan sa nai kana na koma Rugar a lokacin na samu gawar wanda muka kashe da yawa daga ciki akwai ta Ar on rugar, kai tsaye na auke su, su biyun na nufi asibiti dasu, tashin farko akace ya samu juyewar walwarsa ma'ana yay losing memory insa, ya manta komai da komai na rayuwarsa na baya, Yayinda kuma Ar on rugar ya mutu a wannan lokacin, wani tunani ne yazo kai na, ta yadda zan samu jagora a cikin Fulani ba tare da wani tashin hankali ba komai nace za'ai min a wannan lokacin za'ai min, sai kawai na kwashe su nai asar waje dasu na nemi a sauyawa King Muhammad Jalal fuskarsa ta koma irinta Ar o sak, a nan manyan likitocin suka ce min har safarar tunanin Ar o za'a iya yi zuwa cikin walwar King Muhammad Jalal, sannu a hankali zai mance komai ya fara abubuwa irin na Ar o, cikin sauri na amince aka sauya fuska akai masa safarar tunani, na sha wahala sosai, idan ya fara tunaninsa na baya yayta kiran Jalaluldeen My Queen, i don't understand anything da yake fa a, idan kuma tunaninsa ya fara dawowa na Ar o sai ya juye zuwa fulatanci yayta magana akan cewa duk shanunsa an kashe raguwar Hannun MUIDO ya rage, a haka na mai dashi Rugar sosai mutanan rugar suka ji da i daga nan ban ara waiwayar su ba, sai bayan wasu shekaru ina zuwa naga Rugar babu kowa a haka na samu labarin sun koma GUINEA da zama a can na samu labarin Birnin bera, lokacin da Salimerh take fa a min cewa tana da tabbacin Jalaluldeen ba an King Tunde Muhammad Jalal bane yasa na fara sauya shiri, akan tura Jalaluldeen Birnin bera domin ya ha u da mayo su cinye sa, a wannan lokacin banyi tunanin cewa Jalaluldeen zai ha u da Ar o ba, sai gashi ya dawo tare da ar gidan Hadima Zubaida" Da wani irin sauri Julde
Chapter 98 · 0% Book details