Sashe 71
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dashi sosai tana matse idanunta tare da mayar da kukan da yazo mata, Cikin tausayin halin da zasu kasance ita da Ballowo inta ta rankwafa dai-dai kansa cikin wata raunatacciyar murya mafi raunin gaske tace. "Munyi rashi Ballowo, amma wannan rashin ni nayi sa, na maka al' awarin zan maye maka gurbin Oumuu, zan zama fiye da Oumuu- Ayman a rayuwar ka, Ina sonka Cucuu" Ta fa a tana kwantar da kanta a faffa irjinsa, A hankali ta ara manna kanta a irjinsa tana sauraran bugun zcyarsa dake fita dai-dai da nata, Yayinda wani irin rauni da kuma zafi hadi da ra i ke ratsa mata dukkan wata ofa ta cikin Zuciyarta, Mafi yawancin raunin kuma akan Ballowo inta ne. A hankali Abu Maleek ya sauke numfashi tare da fesar da iska, gently kuma ya bu e idanunsa da sukai masa nauyi, gaba aya jijiyoyin kansa sun fito sunyi ra a ra Ga wani azababban huci da kansa ke fitarwa, Idanunsa ya sauke akan drip in, yana mamakin dalilin daya sanya aka sa masa wani drip, amshin ha an turaranta ne ya kawowa hancinsa ziraya, da wani kasala ya lumshe idanunsa tare da yun ura wa, zai mi e tsaye cikin sauri ta aga kanta daga jikinsa dai-dai lokacin da yake jingina da jikin frame in gadon, Fitanannu jajayen idanunsa ya narke a kanta yana kallon idanunta da sukai jaa ga wasu sabbin Hawayen da suke cikinsu, idanunsa ya fara yawo dashi a Jikinta har ya kawo kan irjinta wanda duk rabi irjin ya fito, arara shatin nipples inta suna waje, Shiru yay yana kallon tsarin Halittar irjinta, brest inta rin wanda akewa la abi da mai kan tasa in nan, wanda abu ne mai wahalar gaske kaga sun zube, Jin zucyarsa na arin rinjayar gangar jikinsa ne ya sa shi janye idanunsa tare da mayar da shi saman fuskarta, a hankali kuma ya sauke wani lamintaccen numafashi yana mai juya idanunsa, so yake ya tambaye ta mene yasa yake nan? Mene ya samesa. Ganin kallon da yake mata ne yasa a hankali ta arin zamewa tare arin sauka da kan bed Hannunsa ya mi a tare da ri e wrist inta, da sauri tai asa da kanta saboda wani abu daya shiga yi mata yawo, Abu Maleek kam halin da yake ciki ya huce bayani sai da a aikace, idanunsa ya lumshe kana ya bu e su agajiye kafin ya bu e bakinsa cikin wata irin kamilalliyar Muryarsa mai da i, mai kuma tarin nauyi yace. "Jidderhh!!" Saukar Muryarsa haddasa lumshewar idanunta ba tare data shirya hakan ba, rufe idanunta kuma ya bawa hawayen da suke cikin idanun damar sakkowa, kasa amsa masa tayi sai Ajjiyar zuciya da take saukewa, ganin hakan yasa ya an zame hannunsa dake kan nata, a hankali ya zare drip in hannunsa, tare da tattaro raguwar arfinsa ya matsa kusa da ita, Lallausan hannunsa ya sanya a saman fuskarta tare da ran wafawa dai-dai fuskarta, har numafashin su na ha ewa waje guda, kafin kuma ya ara matsota kusa dashi sosai, tare da sanya hannunsa a uncin ta ya shafi hawayen idanunta cikin wata irin murya mafi kaushi a tattare da shi yace.. "How long you have been crying?? And where is your glass?" Ya fa a a taushashe kuma a nutse yayinda yake wasa da yatsarsa a saman fuskarta da zummar goge mata Hawayen, Bisa tarin mamakinsa mai makon Hawayen ya tsaya sai kawai yaga ta fashe da kuka tare da fa awa jikinsa ta ri esa sosai, Lafiyayyiyar ajjiyar zuciya Cucuu ya sauke lokacin daya jita a jikinsa ganin yadda kuma take kukan sosai ne yashi an ha e hannayensa a gadon bayanta duk da tsananin azabar daya keji a jikinsa bai hana ya anyi control na kansa ba, Ya tattara dukkan hannunsa ya rungome sosai a saman faffa irjinsa mai yalwataccen gashi, tare da sanya hannu ya fara shafa kanta zuwa bayanta, Dai-dai kunanta ya ura bakinsa a hankali cikin wani gigitaccen salo ya fara sakar mata hucin dake fita daga cikin bakinsa, kafin a hankali ya anyi asa da hannunsa zuwa ass inta ya zura hannunsa ta asan rigarta, Wani irin raunataccen numafashi suka sauke a tare, lokacin da tafin hannunsa ya ta a asalin fatar jikinta, Kafin ya an bu e bakinsa ka an yace. "Uhm!" kafin ya ara matseta a jikinsa yana ara dai-dai-ta zamansa, cikin lallashi yake an buga bayanta kafin cikin wata lallausar Muryar mai cike da tausayin abinda ya sanyata kuka yace. "Cry Na.. nahhhh!! Cry as so much as you can, I got you Okey.... Cry on my shoulder yi kuka Kuluuu!!.." Shiru yay yana sauke numfashi kafin ya ara manna bakinsa a kunanta yana wura mata dad ar iskar bakinsa yana an lasar fatar kunanta cikin sigar rarrashi ya ara manneta da jikinsa yace.. "You'll not die Hawwa'u!!!.. and nothing will happen to you okey Na...nahhhh" Ya fa a lokacin daya mi ar da yatsarsa na tsakiya ya shiga yi mata yawo dashi a tsakiyar bayanta, Kuka take har wani shu ewa take kamar zata mutu, kukan da gaba aya tana yinsa ne dalilin Cucuu, bata san yadda zata masa bayanin Oumuu ta barsu ba, bata san kuka yadda zai fahimta ba, He could feel yadda hawayenta suke ji a masa jiki ba, ga wani cizo da dake sakar masa na imauta. Sun auki wajan 30seconds a haka kafin kukan ya sake ta a hankali ta zame jikinta daga nasa tana arin sauka saurin ri eta yay kafin ya tsura mata idanunsa masu kaifi, hannunta ya ri e kafin da arfi ya matse hannunta da sauri tace. "Ballowo" Ta fa a tana kwa e fuska tare tura bakinta gama, la anta ya kalla da sauri ya janye idanunsa kafin ya manna hannunsa a saman fuskarta a hankali kuma ya ura hannunta a irjinsa dake harbawa da arfi yace. "Kina son kashe Ni ko???" Da sauri ta kallesa kafin tace "Ballowo kisa kuma? Ni a'a na zauna dawa" Ta fa a tana tura bakinta gaba, lumshe idanunsa yay kana ya jingina da jikin bango yana furzar da iska yace. "To why are you crying?? Kamar dai wani ya mutu" Innalillahi da sauri Zuciyarta ta buga tare da kallonsa tama rasa mene zata ce masa, yayinda wani Hawayen ke ara sakkowa daga cikin idanunta, Ganin haka yasa ya an mi a mata hannunsa yace. "Come here" Ya fa a yana ara jawota jikinsa cikin rashin sanin ta amai mai abinda yake damun duk zuciyoyinsu ya shafa kanta, domin shima ji yake kamar zai saki ihu... Ajjiyar zuciya ya sauke kafin ya ha a fuskarsu waje guda bakinsa dai-dai nata kafin kuka ya bu e baki yace. "Gayawa Ballowo inki mene? Shiru stop cry ok" Ya fa a yana manna bakinsa saman nata, da sauri ta runtse idanunta tana jin tsigar jikinta na tashi yayinda Jikinta kuma yay sanyi gaba aya, a hankali ya fidda red tongue insa tare da zurawa cikin bakinta gam gam ta rufe bakinta ta i bashi damar abinda yake son yi, ganin haka ya sanya ya bu e idanunsa tare da kallonta muryarsa na rawa alamar kamar zai kuka yace.. "Na... nahhhh" Zuciyarta ce ta harba domin bata saba ba sam, wannan very close in da sukai da juna ji take kamar numafshinta zai fita, kallonta yay domin tuni zuciya ta ebe sa, sakinta yay tare da sauka daga kan bed in ya nufi babban Parlo yana dafe kansa tare da fa "Oumuu!! Oumuu where are you Maaamahh!!" Da wani irin sauri Julde tabi bayansa tare da fa "Ba Oumuu" Da wani mugun sauri ya juya ya kalleta kafin a hankali ya sulale ya zauna saman kujera.. Queen Roomana ce zaune tana kuka a hankali tare da fa "Mene ya sanya hakan??? Akan kawai Taswira? Ko kujerar sarautar? Ba Noor ba Oumuu-Ayman? Yanzu kuma rayuwar Jalaluldeen kika tisa gaba akan mene?" are maganar tana kallon matar gabanta, dry matar tayi kafin tace. "Uhm! Tunaninki ya huce duk inda kike tunani, ban fara ba sai dana shirya, ba wannan ya kawo Ni ba, nazo fa a maki yau zaki bar cikin nan wajan ki koma Alaafin, amma wallahi wallahi wallahi Allah, kika sake kika fa i ko Wacece ni? Uhm wallahi ba Jalaluldeen ba hatta Adams sai kin rasa shi, zaki ce na fa a maki, maganar kujera bani ka ai nake farautar ba, Ni abin guda nafi so shi ne Taswira kuma ina gab da samunta" Murmushin ba in ciki Queen Roomana tayi kafin ta mi e bayan an kunce mata sar ar jikinta tace. "Ba Taswira kika kisa samu ba, rayuwarki kika kusa rasawa baki aya, idan tunaninki na baki cewa zaki ga jikin Zakina, har ki samu Taswirar Tabbas Kinyi arya neman taswirar nan dai-dai yake da barinki duniya" Rugar Mahinjo o ne da Barkido tsaye sai kuma Lami o ko wannan su auke da bindiga, kafin a hankali wayar hannunsa ta fara ara da sauri ya auka tare fa "Something news??" o ya fa a fuska aure domin tuntuni zuciyarsa ta jimawa da bushewa, Daga can angaren Mutumin yace. "Mun sauya tsarin aikin, ku tsahirta zuwa lokacin da zan ara kiranku" Yana fa in hakan ya kashe wayar, shine Ar o kashe wayar yay tare da juyawa ya mayar da bindigar hannunsa. Abu Maleek ne tafe da sauri hannunsa ri e da wata jakar fetur da kuma abin kunna wuta, Yayinda Julde da kuma Mai Babban aki da Salimerh suke bin bayansa da sauri, Da wani sauri Julde ta ara sa inda yake kafin tai arin kamasa tuni ya shige cikin Eso (Fada) yana zuwa ya shiga tuttulawa kujerar sarautar fetur in tare kunna wuta kafin ya cilla wutar tuni Julde tai fatali da hannunsa wutar tai gefe guda, Wani kallo yay mata kafin ya sanya hannunsa ya ri e ta yace. "Ki barni Jidderhh, wannan kujerar bata min adalci ba a rayuwa, My Dad is late, Maaamahh left me, even My Mother bata tare dani kin san Dalili?? Just because of wannan gantalalliyar kujerar, ban so Jidderh zan unata kowa ya wuta, bana da kowa Na.. nahhhh Hawwa'u!" Da sauri tace masa "kana dani Cucuu, gani a kusa da kai" Da sauri shima ya ri e hannunta