Sashe 60
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya sanya, Yay saurin kama hannunta yay baya dashi tare da matsa kusa da ita sosai cikin wata rigar Kamilalliyar Muryarsa mai amo yace. "Wait, ina ke maki zafi?" Cikin kuka ta narkewa jikinsa tace "Ballowo ido na, da kuma nan ina yaji Bafiiii suke wayyoooo" Jinjina kai yay kafin yace "It's okay, allow me to see muga" Shiru tayi tana jin yadda ya ara manna tsakiyar tafin hannunsa a saman fuskarta kafin kuma an sanya hannunsa ya bu e idanunta, da sauri tayi kansa ta cukukuye shi saboda tsananin azabar da taji. A karo na farko tun ha uwar su, da kuma dawowarsa daya saki wani irin lafiyayyan murmushi wanda zai iya firgita dukkan wata macan da tayi katarin gani, Tsadaddan Murmushi wanda kafin a gani sai an sha wahala. Murmushi daya haifar da bayyanar wasu irin kyawawa kuma jerarrun teeths insa, ha i da wani teeths gave na gefe, Ga wani ha an dimple wanda yake a iya angaren kumatun sa na dama. in kyan da Murmushin yay masa ata baki ne. Hannunsa ya sanya ya tallafa ta sosai, kafin a hankali yay asa da bakinsa saman kunanta yace. "Su Kululuuu manya, kina son jikin mijinki ko?" Da wani sauri ta ago da jikinsa tace. "Ni ba mijina bane, bayan Oumuu tace kai Hamma na ne" uri yay mata kafin yace. "Meye Hamma?" Turo bakinta tayi gaba kafin tace "Yayana mana, ai kai kayi ato da zama mijina ko Ballowo" Kallonta yay Yana jin wani abu mai kama da fargaba na riskarsa. Bai ce komai ba sai fuskarta da yake kallo, jin hakan yasa ta mi a hannunta cikin Sa'a kowa hannunta ya sauka akan fuskarsa, wajan wantaccen sajansa wani irin shafa sajan tayi kafin tace. "Ballowo wannan abun naka yana da in ta a wa" Ta fa a tana shafa la ansa kafin kuma ta tura yatsarta cikin madaidaicin bakinsa, ajjiyar zuciya ya sauke yana matse ta sosai a jikinsa yana jin yadda wani sanya yake masa yawo a jiki, Da sauri kuma tace. "Wayyoooo Hancina yaji ka cire min" Idanunsa ya bu e ile kowa abin yajin ne manne a tsinin hancinta, baya jin zai iya aga hannunsa. Hakan ya sanya ya an matsar da fuskarsa sosai wajan fuskar ta, Kana ya manna la ansa a tsinin hancin nata, Wani irin maraitaccen numfashi mai kama da ara suka sauke a tare, Wani irin kyarma da ari jikin Julde ya fara lokacin da la an Abu Maleek suka sauka fatar hancinta. Kafin da arfi taja numfashi tana jin yadda numafashi yake gab da barin gangar Jikinta, Abu Maleek kam lumshe idanunsa yay kafin ya ara sauke numfashi, wani irine Amintaccen si a yaywa tsinin hancin nata, kafin a hankali ya ura da wani lamintaccen tsotsa inda ya tsotse abin yajin kana ya iye zuwa cikinsa. Kauda fuskarsa yay kafin ya alle medicine inta yace "uhm haaaa" ma ale kafa a tayi kafin cikin muryar shagwa a tace. "Ni ban son magani Allah amai nake" Kallonta kawai yay a zuciyarsa yace "Uhm akwai aiki, mitsitsiya da ita sai salo, fitinanniya kawai" A fili kuma ya an ya motsa fuska yace. "Chocolate ne ohyyyah bu e muga" Jin ya ambaci chocolate yasa ta bu e bakinta da sauri ya watsa mata maganin kafin ya manna mata gorar ruwan a bakinta, cikin sauri ta shanye maganin tana kuka, ewa yay kana ya kama hannunta har yay gaba sai kuma ya tsaya yana kallon kayan jikinta, bai ce komai ba ya juya not too long ya dawo ri e da wata abaya mai tsayi. Ba tare da yace komai ba, ya matsa kusa da ita ya kama hannunta tare da yin sama dasu kana ya zura mata rigar idanunsa uri a tsakiyar cibinta, da sauri kuma ya zura mata abayar ba tare daya kalli jikinta ba. Kai tsaye sashin Mai Babban aki ya nufa da ita, Tana jin wani da i na ratsa mata zuciya jin iska na shigarta tako ina, Suna shiga kallo ya dawo gare su, Bola kam idanu kawai ta tsorawa Julde wai wannan za'a ce itace Amintacciyar Hadimar Abu Maleek? Ta ina bayan wannan yakkyawar yarinyar ko matar shugaban asa sai haka, wafa tayi lokacin da Oumuu-Ayman tace. "Zonan Hawwa'u" Ta fa a tana ri e hannunta, Abu Maleek gefen Mai Babban aki yaje ya zauna yana an lumshe idanunsa. Gyaran murya Mai Babban aki tayi kafin tace. "Nasan da yawa ko baku tambaya ba, nasan dole a ranku za kuce Wacece Hawwa'u, to Allahamdulillah Hawwa'u Abu Maleek ne ya tsince ta, a hanyarsa ta dawowa nan gida, a rugar Mahinjo, hakan yasa ya taho da ita domin Taimakon rayuwarta, Daga baya kuma na yanke shawarar zata zama Amintacciyar Hadimar sa, kamar yadda shima ya za a, to zuwa jibi in sha Allah za'ai mata aikin ido, gata kuma za'a na a tsarki" Da sauri Shakiru yace. "Waye Sarkin?" Kallonsa tayi cike da nutsuwa da kuma karantar yanayinsa kafin tace. "Zaka gani ranar" Bola wacce take cike fam tace. "Oumuu-Ayman na yiwa Abu Maleek komai da yake so, mene ya sanya kuma a wannan karan zai za i wannan budurwar matsayin Hadimarsa? Gaskiya ni ban amince ba" Ta fa a Idanunta na aikawa da Julde harara wacce take ra e jikin Oumuu-Ayman. Murmushi Mai Babban aki tayi kafin tace. "Daman ba amincewar ki ake bu ata ba, an fa a maku ne domin ku sani" Cikin wani irin yanayi Bola tace. "Na amince ni ya mayar dani Hadimarsa zan iya yi masa komai ma dadin makauniyar nan kuma TSINTACCIYA" Gyara zama Mai Babban aki tayi kafin ta juya ta kalli Julde,kana ta kalli Abu Maleek a nutse ta mayar da Idanunta kan Bola tace. "Ina tunanin kamar nace Jalaluldeen shine ya za i Hawwa'u matsayin Hadimarsa, kenan wannan orafin mijinki za kiyiwa" Ta fa a tana nuna Abu Maleek, tsaye ya mi e cikin takunsa mai matukar aukan hankali yay waje hannayensa zube cikin aljihun. Kuka Bola ta sanya tana fa "Rayuwata da Abu Maleek bata da amfani, rayuwar aure muke ko kuma rayuwar gaba da juna? Bafa ni na tilasta masa zama dani ba, mene ya sanya ya mayar dani abin wula antawa? Baya tunanin akwai sanda ha ina zai kamasa ne Eheee? Baya so na fine amma a kullum ya tuna ina rayuwa a Alaafi ne dalilinsa, i have my own family ina da gata da duk abinda yake tunanin yana dashi, if baya aunar aure na he can divorce me, ba zan magana ba yana da right nayin hakan, Ko cewa akwai ni dutse ne Eheee?? Ban san da in jikina bane ko menene? Akwai ha ina a kansa na auratayya, Ko kuma gantali zan fara ina neman mazan wasu?" ewa tsaye tayi tana sakin kuka kafin tai waje da sauri. Da idanu gaba aya suka bita, Julde wacce tausayin Bola ya mamaye zcyrta tace "Oumuu to mene yasa take kuka? Ko akan Ballowo ne" Shiru Oumuu-Ayman tayi ba tare da tace komai ba, Mai Babban aki kam mi ewa tsaye tayi ganin lokacin Sallah yayi kafin tace. "Zaku iya tafiya, Oumuu-Ayman kibar Hawwa'u nan" Tana fa in hakan tai bedroom inta. A hankali suka shiga ficewa, banda Adams da yake zaune yan manna idanunsa akan Julde, Oumuu-Ayman ce ta kalli Julde kafin tace. "Daughter ki zauna yanzu Hadima Akin zata kaiki bathroom kiyi alwala ki Sallah" Da sauri Julde tace. "Oumuu Ballowo fa, ni bana son zama nan kaina ciwo yake" Kallon Julde Oumuu-Ayman tayi sosai kafin tace. "Yanzu zai dawo nan Sallah ya tafi kinji ko" Kai kawai ta aga ita kuma Oumuu-Ayman tai waje zuwa nata sashin ta. Tana barin parlo ya sauke Ajjiyar zuciya yana fa in "Munafuka!" A hankali kuma ya dawo kusa da Julde yana kallonta yana jin kamar ya jata ya rungome ko ya samu sassaucin abinda ya keji a ransa cikin so da kuma aunarta yace. "Cute nayi missed naki sosai kamar zuciyata zata tarwatse" are maganar cikin rausayar da kansa gefe, Baki Julde ta washe kafin tace. "Hamma Adams" Murmushi Yay mata kafin ya mi a yatsarsa ya ta a dimple inta na gefensa, Ji yake tamakar ya ta a ganin mai irin wannan dimple in dama fuskar amma ina? A ina? Yaushe? Bai sani ba. "Kina da kyau sosai cute na, ina sonki da yawa zaki Auran?" Shiru tayi kafin kuma tace. "Ba kace zaka kaini asibiti idanuna ya bu e ba? Kuma zaka kaini makaranta ko?" Murmushi Yay mata kafin ya juya yaga babu kowa cikin asa da murya yace. "Yeah sure! Aiki yay min yawa shi ne yasa ranar nan nace Ballowo inki ya kaiki asibitin" Da sauri ta sauke ajjiyar zuciya jin ya ambaci sunan Ballowo sai kuma tace. "Laa kaini kasa shi ya kaini, Amma mene ya sanya ya dake ka?" Rasa me zai ce mata yay kafin kuma yace. "Cos he hate me, ya tsane ni baya so na" are maganar tamkar zai saki kuka, Baki ta bu e zatai magana taji anyi saurin ri e hannunta, Kai Adams ya aga tare da sauke idanunsa akan Abu Maleek wanda yake tsaye hannunsa ri e dana Julde, Cikin tarin jin haushin Abu Maleek Adams yace. "I'm glad to hear that, Zama Hadimarka doesn't means she's your wife Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal, bana tunanin akwai wata mace da zakai mafarkin kasancewa da ita? And babu wata mace da zata iya zama da nakashasshe kamarka, Idan kaga ban auri Julde ba ka auka ni Adams Tunde Muhammad Jalal bana raye" Lumshe ido Abu Maleek yana taune le ansa tare ara matse hannunsa dake cikin na Julde Cikin nutsuwa da kuma isa ha i da Zallar izza wacce ta gama zama a jikinsa tace. "All the best Adams Tunde Muhammad Jalal" Yana fa in hakan yaja Hannun Julde zuwa flat insa. Washe gari Ya kama Monday tun safe Abu Maleek ya shirya cikin kamilalliyar shigarsa, bayan yay breakfast ya bawa Julde maganinta ya nufi company sa. Julde kam yana fita Oumuu-Ayman ta shiga bata labarin a nutse akan abubuwan cikin Alaafi, Har atan Queen Roomana sai da Oumuu-Ayman ta awa Julde Hakan kai taji ta samu nutsuwa da Julde shiyasa ta fa a mata komai! Kuka Julde ta sanya lokacin da Oumuu-Ayman take