Sashe 106
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yana fa a mata wasu da an kalamai. Washe gari! Shiri ake ta ko'ina a cikin Alaafin, yayinda ko wanne angare ya auki gyara, baka ganin komai na cikin Alaafi sai tarin masu tsaro da kuma sauyin shigar Fadawa. Wajan arfe 3 na yamma Event planner in ya gama dukkan wani tsarin da za'ai na gabatar da *SHOWER BABY* a hankali wani slow music ke tashi a harabar Alaafi wacce take walwali da yalli tako wanne shashi. Idan ka kalli Alaafi a wannan lokacin zaka auka cewa wani babban Event kasantuwar wani awataccen tsarin decorations da akai a wajan, an baza wani ha un tables wanda duk guda yake aukan Mutum uku, ga wata atuwar Flower a tsakiyar sai balloon, ga deference na juice da ice cream kala daban-daban, sai manyan Chocolates, ga asan tables in wasu lights in color ne ka fita, an baza wasu tattausan carpet Wanda jiki aka rubuta *BABY SHOWER* sai kuma aka sanya King Tunde Muhammad Jalal with Queen Hawwa'u Julde Muido. Daga can sama kuma wani ha an tables ne kana ganinsa ka san shine aka ware akan masu Baby shower _(A baby shower is a party of gift-giving or a ceremony that has different names in different cultures. It celebrates the delivery or expected birth of a child or the transformation of a woman into a mother)_ Misalin arfe takwas na dare bayan an idar da sallar Issh , A hankali Abu Maleek yake tafiya cike da zallar asaita da wani irin nutsuwarsa ha i da kamewa, kana kallonsa a wannan lokacin lallai shi in King ne, musamman yadda yasha wata ha iyar Milk in Al yabba, ha wasu Yaruba dress daya sanya, ga manyan murjani a wuyansa, yasa half hula a kansa irin ta yarabawa ya karkatar da ita gefe tuluwar hular wajan gashin ya sauka gefen kunansa. Ya sha wani takalmin fata, lumshe idanunsa yay walking slowly yana fidda wani cute smile damn sexcy ga lip's in nan nashi yay wani yirrrrr yay fresh sai she i suke, gently ya mi a hannunsa akan handle ofar tare da mur awa ya shiga yana mai sha ar wani ha amshi mai ratsa zuciya!. Cak ya tsaya saboda ganinta da yay a tsaye gaban dressing mirror tai wani bala'in kyau kamar ya maida ta ciki haka nan ya keji. Sauyin bugun zcyarta ya tabbatar mata da cewa jarumin ta ne ya isu gareta, a hankali ta juyawa suka ha a ido wani irin lafiyayyan murmushi ta sakar masa, da sauri ya Lumshe idanunsa yana an dafe irjinsa, a hankali ya bu e idanunsa ya shiga Kallonta frm head to toe. Tana sanye cikin wata ha iyar Al yabba slever golden, ga bakin Al yabba yasha Stones ta ara fiddo da asalin kyan Julde, ga sabuwar haibar da a kullum ara shigarta take, hular Al yabbar ta sauka a bayan wuyanta, ara ware idanunsa yay sosai kayanta na ciki yake gani, wasu white cotton in kayan Fulani ne a Jikinta, rufe rigar ta tsaya mata iya saman cikinta, sai wata Stones masu kaloli da yawa, data sanya ga wata aramar jaka mai duguwar igiya ta auka ta rataya a wuyanta, hannunta yabi da kallo ganin duk tarkacan kayan Fulani, hatta Angle sai data aura masa sar ar Fulani, gashinta tayi masa wani irin gado kamar alkaki, kafin ta sanyawa goshinta wata ha iyar sar Wani wahalallan numfashi yaja kafin a hankali yaja baya tare da fa awa kan bed yana fa "Wayyoooo Mamina, wayyooo zuciyata" Dariya tayi masa sosai yana jin wani feeling happy sosai akan mijinta, a hankali ta arasa wajansa tana daga tsayan ta le a fuskarsa, ido suna ha a ya wani kwa e mata fuska yana tura bakinsa gaba, a hankali kuma ya tashi zaune, tare da mi a hannunsa ya jawota sosai jikinsa cikin asa da Murya yace. "Gaskiya ni ba'ai min adalci ba Queen, wannan kawai wayo akai min" Juyawa tayi ta kallesa tare da ura dukkan hannunta a wuyansa tana goga masa la anta a sajansa tace. "Mene kuma ya faru My Cucuu?" Narkar da fuska yay yana manne hannunsa da ququnta yace. "Allah wayo akai min, salon ace bani da kyau ko ban iya dressing ba, shine kika wani saka kayan nan naku masu jan hankali, kawai ki cire kisa irin nawa ko kuma ni a nemu min irin naki please My Queen nima ai yawa ne ko?" Ya fa a cikin serious tone. Dariya tai masa tana jan wantaccen sajansa tare da shafa fuskarsa tace. "Eyee? Ina mamakin yadda namiji kamar ka yake da wannan mahaukacin kyan wallahi, ka fini kyau sosai, kalli lip's in ka fa?" Ta fa a tana tsotsar la ansa tana sakin murmushi tace. "Kaya na yiwa mutane kyau, amma bisa mamaki kai kuma kaine kayiwa kayan kyau, gaskiya naji da i na gode Allah, Mijina is the best wallahi soyayya, kulawa, tattali, kyautatawa, ga sarrafa mace, uwa uba ga kukan da Da Sauri ya kalleta yana kwa e fuska yace. "Stop it My Queen, ina nayi ai ke in ce Uhm, kuka kuma yanzu na fara" Kallon juna sukai sai kuma suka sanya dariya sosai, hannunta ya kama cikin narkar da murya sosai yace. "Thank you for married me Bae of life" Murmushi tayi tace. "Bayan da wahala ka amshi auran harda ar rigimar ka" ha e fuska yay yace "injiwa to?" Sauka tayi daga jikinsa tace. "I knw Everything, wai hadda za'a mayar dani hadima ko?" Da sauri ya mi e yace "wallahi uruciya ce Bea of life ai ban manta bulala talatin in da akai min ba, wallahi ni ba haukaci bane da zan maida Yarinyar da nake so baiwa, to waye ma bawan a yanzu ai nine" Dariya suka ara saki kafin tace "to ka auke ni" sunkuyawa yay zai auke ta tace "wasa nake ai na maka nauyi" gira ya aga mata yace "Au haba? Lallai yarinya kin raina arfin mijinki, banga abinda zaki zama na asa aukan ki ba, da kake har tulin yaran da zaki haifa min sai na auke ku ciff, wasu a baya, wasu a irji wasu a shoulder na" yana fa in hakan ya sureta. Jama'a ko ina sai zuwa ake wajan taron baby shower in, lokacin da su Abu Maleek suka iso da sauri jama'ar wajan suka mi e suna tafi, kafin Mc ya saki wani ha an indian sound mai bala'in ratsa jiki. Zama sukai ko'ina ana binsu da ido, Ikram ita da mijinta na gaba gaba, hatta Kubraahh dai da tazo ta auri wani dattijo wanda ake ce ma DATTIJON ARZI I amma baya gamsar da ita hqr kawai take. Wajan Baffa da Mami daban, sai Zubaida da Otun, sai Bola da Junaid, ga Adams da Bahijja, sai Ayoola da Agba Akin, sai kuma Shakiru da sabuwar amayarsa Deeja. Khaleluddeen da Maleek suna gaba akan wani table sunyi bala'in kyau. Addu'a aka fara kafin a fara gabatar da show in, cikin nutsuwa Mc ya kira Julde ta fa i so da kuma tarin aunar da takewa Abu Maleek. Speaker ta amsa Abu Maleek gyara zama yay sosai yana jiran yaji ta ina zata fara. Har wani lumshe idanunsa yake. Cikin nutsuwa ta gyara tsaiwa kafin a hankali ta juya suka ha a ido dashi idanunta a kansa tace. "King Jalaluldeen Tunde Muhammad is my world and life, ban san ta ina zan fara ba cos ya gama min komai na rayuwa, is no longer my husband shi in is my father wanda zai kula da dukkan lafiya ta" Shiru tayi hawaye na zubu mata kafin tace. _"I truly appreciate all the things you do for me'_ _You bring out the best in me_ _Marrying you was the best decision of my life_ _I love the way you carry yourself'_ _Would you like to go out on a date with me?_ _My friends/colleagues find you hot as well as adorable'_ I love my husband Iove him, I love him more and most!" Shiru tayi tana mayar da numfashi wasu hawayen na sakko mata, Abu Maleek kam tuni ya mi e tsaye a hankali ya fara takawa zuwa inda take ya tsaya a bayanta, cikin kamilalliyar Muryarta tace. "I love you every waking moment of my life; I am over the moon to be your wife Being a perfect husband like you is something other men in the world should learn. I always dreamt of meeting a man like you You are nothing but a blessing" Kuka ne ya kwace mata da wani irin sauri ta juya, tana juya ta kansa a tsaye a bayansa baka iya tantance halin da yake ciki domin shi kansa da zai samu dama hawaye zai zubar saboda da in da yay masa yawa, da wani irin sauri ta fa a jikinsa ta amesa tana fashewa da kuka. Wata ara da ihu Khaleluddeen da Maleek suka saki suna buga tables saboda wani da i da abin yay masu, though masu san komai ba amma abin ya zama wani Extraordinary a wajan su. Rungome ta back Abu Maleek yay yana mi awa Mc speaker a hankali ya manna kansa ya a bayanta yama mance dasu Baffa shima Baffa ba wani damuwa yay ba domin kuwa yasan Yaruba da mugu mugun sabon matansu. Mc ne ya amshi speaker yana fa in.. "What a love? What a wonderful and beautiful couple? Even though it may feel like it, chances are love has not completely disappeared from your marriage but simple evolved. You both married each other because you love each other, Wow!" Kuwa na wajan tafi ya hau yi musamman Adams wanda abin yay masa da i wani mugun son brother in nasa yake. Gyara tsaiwa Mc yay yace "now is Your turn our King Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal" Yana fa in haka ya bawa Abu Maleek Speaker kamar bazai magana ba sai kuma ya tallafo fuskarta sosai numfshinta na sauka a fuskarsa yace. "Soyayya ta ga Queen Hawwa'u baki bazai fa a ba, sai dai kawai na fa i abinda zan iya, amma My wife" Shiru yay irin bai ma san ta ina zai fara ba, sai kuma ya ura da. "You paint my world with bright colours and bring meaning to my life. You light up