Sashe 82
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zare ido irjin ya buga da arfi, cikin tashin hankali da razani ha i da fargabar abinda taga Abu Maleek yay ta wani ura hannu aka a gigice tace.... *SARAUTAR MARUBUTA* *_79-80_* Tashi hankali, damuwa, tsananin gigita da ficewar hayyaci, ha i da tsantsar dana sani ya sanya Julde wani saki razanannan kuka tare da ura hannu akanta, cikin zullumi da kuma dana sani tace "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un me zan gani haka na shiga uku" wani sabon kuka gane ya ara kwace mata ta zube a wajan tana rera kuka, Abu Maleek daya shagala wajan murza J insa yana sakin nishi saboda wata ar nutsuwa data fara saukar masa a dalilin Masturbation (Istima'i) da ya keyi yay saurin aga kansa tare da zame hannunsa daga kan mararsa, sosai A.m ya razana, wata kunya ta kamashi bai ta a tunanin zata fito ba, shi kansa bai san mene ya sanya ya aikata hakan ba, domin wannan shine karo na farko a rayuwarsa daya aikata kwatankwaci abu irin haka, ji yake kamar zai mutu idan bai samu nutsuwa a wannan lokacin ba, lallai ya tafka babban kuskure wanda wankesa a idanun mutanan da basu san ba halinsa bane abune mai matu ar wahala, amma koma mene ya aikata kuma yayi Tabbas bashi da laifi, domin babu yadda zai iya, matarsa ce sila kuma dalilin rashin goyan baya da mai samu daga gare ta ba,ya cilla shi aikata abinsa bai ta a aikatawa ba. Wata raunatacciyar matsakaiciyar ajjiyar zuciya mai kama da shashin kuka Abu Maleek ya sauke, tare da jan idanunsa ya rufe raguwar hawayen da suke makaleu a gefen idanunsa suka samu damar sakkowa, Wata matsananciyar kunyar ubangiji sa ya kamasa, domin wani shine laifi mafi girma, hanyoyin yin Istima'i suna da yawa, amma shi ne dai dalilin rashin samun nutsuwa ga matarsa ya aikata hakan, Julde rarrafowa tayi wajansa tana zuwa ta kama hannunsa ta ri e cikin wata dashasshiyar Murya mai sanyi wacce take nuni da dukkan kuzarinta mutum ya are tace. "Why? Mens ya sanya zaka za i aikata wannan babban zunubi? Bayan kasan cewa babu kyau, azo kai min magana akan ha in miji akan matarsa, amma kai ka manta ilar yin abinda kai a yanzu, kayi abinda yake auke kima da kuma daraja ha i rage haiba a cikin idanun jama'a, Why are you doing this? Kana son raunata imaninka ne? Kana rage...," Wani irin fisgota jikinsa yay tare da sanya hannunsa ya matsa ta sosai, jikinsa na an ya ura yatsarsa a saman bakinsa cikin tsawar data sanya Julde saurin rufe idanunta tare da amesa jikinta ya shiga rawa yace. "Quite! Heeh!! duk abinda nai bana da laifi, laifin na kanki, na sani ban ba da sadaki wajan Auranki ba, infact ba dan ina so ba, amma abinda akai min na gwammace na bada 6.m a kan aimin haka, anyi min bulala guda talatin a jikina, wanda tunda nake ban ta a riskar irinta ba, something ina tunanin rabuwar dake, amma tuna zazzafar bulalar da akai min dalilin yasa na Hqr, domin ni ba an iska bane, ba kuma lusari bane, da za'a daki banza, kuma bulalar da akai min a kanki means anything to me" Shiru yay tare da zare hannunsu yay wurgi da ita da sauri ya mi e tsaye,fuska babu walwala yana an ta e bakinsa da ya motsa fuska yace. "Badai akan jekin ki wane nake da iko da shi, wanda akai min bulala domin sa,kika sanya na sa i Ubangiji ba? Well-done Fulani girl kije ki ri e abinki daga nan har sanda kikai niyya, zan nuna maki bawai dan jikin nake tare dake ba, kuma zanje naji Uban wanda ya baki damar tafiya wata asar bada izinin mijinki ba" Yana fa in haka yay waje da sauri tare da murzawa ofar key ya fice, kai tsaye wani bedroom in ya shige yana zuwa ya nufi bathroom idanunsa yay jajir, jikinsa duk rawa yake, ga tashin da jijiyoyin kansa sukai, kana kallon sa kasan baya cikin nutsuwarsa, Wani mugun haushinta ne ya cikasa, kamar shi har yau ya nemi abu wajan wata mace,macan ma ita wacce yake da tabbacin ba zata bashi kunya ba, amma ita take wula anta shi wannan dalili yasa babu ruwansa da sabgar mata, yasan waye shi yasan yana da arfin sha'awa a wannan lokacin, wanda a baya bai san da haka ba amma a yanzu al'amarin neman zautar dashi yake. Kansa ya sakarwa shower a zafafe yake sauke ajjiyar zuciya, a hankali ya ware idanunsa tare da sauke shi saman zanan irjinsa, cikin nutsuwa kuma yake bin sassan jikinsa da kallo, har ya kawo saman mararsa inda yaga Jalal insa na tsaye sosai, sai huci take. "Mtwss Uhmm" Ya wani gajeren tsaki mai auke da wani fitar numafashi, wankan sarki yay ya aura alwala, Sharp-Sharp ya shirya cikin wata tattausar Arabian Jallabiya mai gajeren Hannu da kuma sul i, yana wani baza amshi turarensa ya nufi Masjid dake cikin hotel in, idanuna a kumbure alamar yaci kuka ya oshi. Raunatacciyar ajjiyar zuciya, mai auke da ladama da kuma tarin ba in ciki Julde ta sauke, kafin a hankali ta mi e ta nufi bathroom in, wanka tayi ta aura alwala, kana ta fito a hankali tana fidda numfashi, kai tsaye dressing mirror insa ta nufa, kayan shafa ta gani kala-kala, kafin cikin nutsuwa ta shafa wani lotion mai an mai o kasancewa yau garin ana sanyi ga wata Snow da take sauka yaff yaff. Parfume insa ta fesa, kana ga nufi wardrobe sosai tai mamakin ganin sabbin kayan mata kala , yawanci kuma duk ana nan kaya ne, gasu masu tsada, ta e baki tayi kafin a fili tace. "Uhm ilan matarsa ya siyawa, ai kam sai na saka yasin" Wata dark Maroon in Abaya ta auko mai kyau, wacce take da zip daka gaba, gabanta a bu e take sai wasu Stones masu girma,, ga price in ta nan jiki ko cirewa ba'ai ba wajan 100k ce, Murmushi tayi a ranta take kuma jin matsanancin tausayin sa, Zuciyarta ta cika da ba in ciki, sanya abayar tayi tai mata kyau sosai, kamar dan ita ake yi ta, wani hijab ta gani sabo shima auka tayi ta sanya kana ta tayar da sallah, bayan ta idar ta fara azkar. 6:00 ta mi e tsaye, yunwa ta keji sosai, amma tunanin halin da Abu Maleek yake ya hana Zuciyarta sakat, hijab in ta cire tare da aukan wayarta, ta shiga juyawa tama rasa ta ina zata fara, bata jin zata fa awa Mami wannan mganar, kunya ta keji, da sauri tace. "Anuty Ni'ima" Number Nimcy ta kira, tana ta ringing not answering, redail tayi a kira na uku taji an aga, Daga can angaren Murya a matu ar sanyaye Nimcy tace. "Assalamu alaiki" Ajjiyar zuciya Julde ta sauke kafin a hankali cike da girmamawa tace. "Allah yasa ban katse maki hanzari ba, musamman yanzu da yake sanyin asuba" Murmushi Nimcy tayi kamar ba zatai magana sai kuma tace. "Babu damuwa, dukkan mai neman arzi i wajan Allah da kuma dacewa wajan Ubangiji, iyazu ina da tabbacin zaki samesa idanunsa biyu" Jinjina kai Julde tayi kana tace. "Shawara na keson ki bani please Anuty Sarauta, akan mijina" Cike da mamaki Nimcy tace. "Ikon Allah, duk da yanzu lokacin nawa mijin ne amma dai all ears ina jinki Allah kuma yaban iko" A hankali Julde ta fara bata labarin komai tun daga lokacin aure har kawo asubar yau. Ajjiyar zuciya duk su biyun suka sauke kafin Sarauta tace. "Na farko, Kinyi wawta sosai dukkan abinda miji ya aikata gareka ba'a aukan mataki ta wannan hanyar, no matter what happen in between two of you, Mufa mata muna da baiwa Ubangiji ya karamma mu, kai tsaye mace zata aga hannu taiwa yaranta addu'a Ubangiji ya amsa, kai tsaye zaki aga hannu kima mijinki addu'a Ubangiji ya kar a, babu shamaki ko hijabi akan addu'ar mata ga mijinta, lokacin guda Ubangiji yake amsata, shiyasa dukkan wata mace ta gari da wahala ta mance mijinta wajan addu'a, dukkan abinda ya zama a rayuwa keda yaranki zaki mura,kuma kufi kowa alfahari dashi" Shiru Sarauta tayi tana an sauke numfashi, a hankali Julde ta sanya hannunta ta goge hawayenta tass, cikin nutsuwa Nimcy tace. "Kina Maganar baya sonki ko?" Da sauri Julde tana sakin kuka a hankali tace. "Baya sona Anuty Sarauta, Tayaya kuma zan bashi jikina salon bu atar sa na biya ya rabu dani" Murmushi baki da wayo Nimcy tayi mata daga cikin wayar kafin tace. "So what? Let him say it!... Let him say it loudly to the whole world, ba iya ke aya ba, sai ya gama fa a zai kure zafin iyayyar daga zucyar sa, kada ki damu da wannan tunda har mun samu cewa yana son physical relationship (gamayyar jiki Body collection)!. Ya shiga tsakaninku wannan baya zuwa sai da zallar so da auna Jidda, bai san yadda zai nuna maki so ba saboda baku fahimci juna ba, kuma so na Gsky baya samu sai da fahimtar juna, da kuma kiyaye ha in junanku, ko BBC zai je yace baya sonki let him say, amma ki barsa ya abba a sunnar dake tsakaninku, yin hakan zai ara jawo maki kima da kuma sonki garesa, uhm bana da lokacin amma zan so kiyi attending class in da zamuyi a sabuwar Shekara iya matan aure da an mata, zamu auki mutane 50 ne kawai, Amma namiji yana son kulawa koda baya son mace amma kulawa da tattali yana sanyawa ya kamu da mahaukacin sonki ba tare daya shirya ba, bare ke da kika ha u da Mayun soyayya marasa kunya akan mace uhm! Yaruba mene zaki bayani" Ajjiyar zuciya Julde ta sauke at least maganganun Nimcy sun matu ar ta siri a Zuciyarta sosai, ta samu wani confidence na zuwa garesa, cikin sanyin murya tace. "Anuty fa a yake min nasan bazai kulani ba" "Uhm why?" Nimcy ta tambaya a gajarce kafin tace "Uhm ke an fa a maki anawa Yaruba Men haka ne a zauna lafiya? Bama su ba ko wanne namiji ba'ai masa haka ya zauna lafiya, It's the greatest weakness of men! Sannan hanyar mafi sau i ta shige asan zuciyar su kenan, ban ce