← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 108

Sashe 6

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

NIMCYLUV BOOK 1 PAGE 5-6 Robar ta fa asa, cikin sauri kuma ta auka tare da mayarwa saman fuskarta tana sauke ajjiyar zuciya. A hankali kuma cikin son tunanin abinda zai faru gaba shiga yawo cikin kwanyar kanta. Tabbas rashin lafiyar King Tunde tai matu ar faranta ranta sosai fiye da sosai ma. Kawo lokacin harshashen kasancewar ta Sarauniyar Kanzaf take. Cike da farin ciki da kuma jin da Sabuwar nasarar dake shirin tunkaro ta, ta tsirawa mirror'n idanu tana hango zallar kyau da kuma tarin haibar dake saman fuskarta, Lallai Tabbas Hadima Zubaida tana da amana da kuma ri o da gaskiya wannan dalilin ya sanya ta zama Amintacciyar Hadimar King Tunde. Baya tayi ka n tana watsa hannayenta sama cikin dakakkiyar murya ta mai cike da isa da kuma gadara tace. "Easy! Easy! Wannan lokacin tunani ne bawai shirme ba, wanne dalili ya sanya Oumuu-Ayman da Mai Babban aki suke son oye MALEEK? Har suke la aba masa kalmar mutuwa kalmar da ita a rayuwa ma mancewa take da ita, idan har ba gani tayi wani ya fa i ya mutu ba" Shiru tayi da zan can, Ta shiga kewaye cikin ma dai-dai cin Parlon nata, Murmushi tayi kana ta ura hannayenta duk biyun ta bugi tsakiyar kanta tace. "Perfect idea, dole Tabbas ya kamata MALEEK yayi mutuwar gaskiya, domin shi ka ai zai hanani zama sarauniyar Kanzaf" Ta fa i hakan tana mai fa awa saman kujera 3seater tare da sauke gwauron numfashi. Misalin 11:30 na safe Salimerh ta fito sanye da wani tattausan farin voyal na mata. Wanda yake auke da red torches, masu kyau da kuma walwali suna aukan idanu, alla voyal in Jikinta zai kai adadin ku i kimanin 1500k (dubu ari da hamsin). Sai milk in Al yabba data sanya a saman voyal Wanda ta haddasa fitowar a salin kyanta kuma ta ara shaidawa jama'a Tabbas, ita in jinin Alaafi ce, Salimerh tana da sanyayyan kyau bata sa jiki sosai sai tsayi da take da shi, Ga kuma fara'a da kyautatawa, amma tana son nuna cewa iya in da gaske jinin sarauta ce, Wanda ko da ace bata nuna ba to zallar jin kanta da kuma isarta ha i da Izzarta ka ai zai shaidawa mutane cewa ita in jinin King Tunde Muhammad Jalal ce. Hannunta ri e da wayarta mai irar Iphone 12pro max, Kanta a asa take taka Fararan sahunta wanda suke sanye cikin wani takalmin fata, Mai tsananin kyau ga wani gashi gashi dake a jikinsa, Daga bayanta kuma Hadimanta ne suke ri e da school bag inta da kuma Iphone system inta, Duk inda ta gilma bayi ne ke zubewa suna gaida ta, duk da cewa abinda take dubawa yana da matu ar muhimmanci amma haka take daurewa tana aga masu hannu, Sabida wula anci bana ta bane, infact ma bata iya sa ba. Wani babban dogari ne ya ara su da sauri ya bu e mata back seat na motar mai irar Mahindra XUV7000 ash color! Da sauri ta fa a mota tana mai gyara zaman farin iphone bluetooth in ta, Driver na arin jan motar, taji an bu ofar left hand side in ta an shigo, A hankali ta saki numfashi tana mai an taune la anta, tuni amshin perfume insa ya shaida mata ko wanene, Ba tare kuma da tayi magana ba taci gaba da searching in dake na *Criminology* Kasancewar yau ne First time da zata halarci *Dean Of Law* (University of Benin) a hankali kuma ta shiga typing Define Criminology Cikin abinda bazai wuce wasu da o ba goggle in suka watso mata amsar. _Criminology is a_ _multidisciplinary science that studies a diverse set of information related to criminal activities such as individual and group criminal activities, perpetrator psychology and effective means of rehabilitation._ _Criminology degrees examine social reaction to crime, methods and procedures to prevent and combat crime and social protection from crime. Criminology combines theories from other disciplines like psychology, sociology and law_ Anya zata iya wannan karatun mai wahalar gaske da kuma tarin hatsari, Wata zuciyar ta bata amsa da. "Dole za kiyi, kada ki mata wannan karatun shi ne hope in ki, kuma shine abinda kike so kiyi Achieving a rayuwa, kuma yin wannan karatun shi ne zai baki damar tsare jama'ar Alaafi da kuma al'ummar Kanzaf, Wannan karatun shine zai baki damar fahimtar mugwaye kuma azzaluman da suka jima suna zuluntar an uwanki, wanda har kawo yazo babu wanda yasan ko suwane bare yasan plan insu na gaba" Fesar da iska tayi a hankali kuma ta juya ta kalli wanda yake kusa da ita. Tattausan Murmushi ya sakar mata, a hankali kuma yace. "Ina kiranki baki picked mene dalili my princess?" Kauda kai tayi dan sam ko sau aya bata jure kallon sa, Domin yana da cikar haiba warai da gaske, jan numfashi tayi dai-dai kuma lokacin, Da driver yaywa motar key suka fara tafiya tace. "Bro! Nayi busy sosai ne" Ta fa a tana yin baya tare da kwanciya a jikin kujerar motar. A lokacin ne kuma drivern ya cilla motar saman titin masarautar ya nufi babban gate. Junaid ya fidda wani emotional sound mai auke da manufofi da dama, Kana ya shigayiwa Salimerh wani kallo wanda yake nuni da zallar so da kuma auna kafin ya numfasa cike da jarumta da nuna cewa shima in jinin sarauta ne, domin Junaid ane a wajan Otun (Galadima) yace. "Nawa Abba magana akan abinda yake tsakanin mu, seriously bana son wani long time, please my princess help me" Idanunta a lumshe sam a wannan lokacin bawai tunanin Junaid in take ba, Gaba aya tunaninta ya tafi akan brother nata, wanda yake aukan damuwar ta a matsayin tasa, Amma yay mata nisa mai yawa yaya za'ai ta dawo dashi Nigeria zuwa Kanzaf, domin ya ziyarci bikin ODUN EGUN na wannan shekarar? Ganin tai nisa sosai cikin tunaninta yasa Junaid mi a hannu a taushashe ya kama nata hannun yace. "Look! My princess love me or hate me is not my problem, amma dan Allah ki aminci da auran mu please dear" Cikin rashin sanin abinyi kawai da jinjina masa kanta, Cike da farin ciki ya zame hannunsa a nata yana fa "Ohh Wow! Junaid you're the best thank you My princess" Murmushi kawai tayi tana ci gaba da duba courses in da zata karanta onder criminology justice kamar su. Introduction to Criminology. Theories of Crime Causation. Human Behavior and Victimology. Professional Conduct and Ethical Standards. Juvenile Delinquency and the Juvenile Justice System. Dispute Resolution and Incidents Management. Criminological Research. * SPAIN/ MADRID* Only you hotel atocha! Babban hotel ne, wanda kana ganinsa kan cewa bana an zauni gari banza bane. Musamman yadda tun farkon titin da zai sadaka da hotel in yake auke da manyan jami'an tsaro (Securitie's). Haka kuma cikin hotel in tun kafin ka shiga sai na'ura ta cajeka tsaf ta tabbatar babu abin cutarwa jikinka sannan za'a baka damar shiga. Tun a reception na fara ganin manyan an wasan Madrid sanye da farar riga wacce a gaban rigar aka sanya (Emirates fly). Kowa na auke da small bag a bayansa sai gorar ruwa mai sanyi. Sai fitowa suke daga cikin room in su gasu nan irin su ALABA, LUNIN, MARCELO, KROOS, ISCO. BENZEMA ne ya an ja Sirrin tsaki yana mai juyar da kansa gefe cikin harshen turanci yace. "What the fuck" Ya fa a yana fesar da iska, Sarai sauran sun fahimci dalilin daya sanya Benzema yace haka, amma no one's talk dole su jira domin umarnin coach. A can cikin room 212 kowa baka jin komai sai arar gudun A.C da kuma arar gudan ruwan dake zuba daga cikin shower, alamar dai wani ke wanka a ciki. A hankali ya sauke wata zazzafar iska tare da sanya fararan teeths insa ya datse jajayen la ansa da ha oran, Hakan ya samu asali ne sabida sanyin ruwan showern daya sauka saman wantaccen gashin kansa wanda yake da tsayi sosai ainun domin ya sauka har asan wuyansa, Gashin ba i ne si ik amma daga arshen gashin wanda ya samu nasarar kwanciya a bayan wuyansa ya kasance coffee, Da sauri da sauri kuma ya shiga sauke ajjiyar zuciya yake ya aga kansa sama ruwan da dukan fuskarsa yana sauke saman faffa irjinsa wanda yake cike da ba in gashi, Sun manne da farar fatar sa, Idanunsa da sukai jajirr kuma yaja ya rufe bayan ruwa ya gama dukansu, Yana da irar sosai ga tsayi da kuma fa irji wayar idanunsa blue ce kana ganinsa zaka tabbatar cewa shi in half-caste ne (ruwa biyu) Gaba aya jikinsa yana auke da gargasa hakan yasa yake da yawan jin zafi, Wannan dalilin yasa bai fiya zama da complete dress ba idan yana cikin room in nasa, A kasalance ya mi a hannunsa tare da kashe shower, Kana ya shiga wanke bakinsa da brush da yana gamawa kuma ya auki bathrobe fara tas ya saka cikinsa, Ya fito daga cikin bathroom in kai tsaye kuma ya tsaya gaban dressing mirror, Bai wani shafa komai ba sabida weather garin is too high! Farin wando ya sanya wanda ya kasance 3gauther sai farar singlet, A hankali ya sanya hannunsa ya auki wani perfume Tom-ford ya fesa a jikinsa a saman singlet Duk wannan abinda yake kansa ya i tsayawa waje guda, sabida tsananin zafi da kuma azabar da yake masa, Ga wani irin nauyi yau da kan yay masa yana jin komai ya tsaya masa sai wani shuuuuuu ya keji a cikin kunnuwansa! IWC Schaffhausen Rolex in dake tsintsiyar hanunsa ya duba yaga 3:48 gajeran tsaki yaja yana taune le ansa tare da tsotsar na asa ya shiga ganawa kansa a zaba, ara sauke numfashi yay yana mai tsitsyaya win a cikin glass cup kana ya kafa a saman bakinsa ya shanye tass, Idan ta sabon shan win ya riga daya saba domin ya auke ta kamar ruwa ne, Amma duk da hakan tasbihi baya barin bakinsa yanzu ma cikin ransa yake fa "Astagafirullah wa'atubu ilaik!" ara duban agogon yay yaga 3:50 dai-dai kuma 4:00 za'a dake wasa wanda ya kasance wasan cikin gida, ma'ana zasu buga wasa tsakanin Madrid da Chelsea. Bayan ya gama shan win in ne kuma ya auki farar rigar
Chapter 6 · 0% Book details