← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 108

Sashe 61

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

fa "Rayuwar Ballowo inki tana jin tsaka mai wahala, Daughter kowa burinsa bai huce yaga ya kashe Abu Maleek yaga bayansa ba, a kullum a ko wanne lokaci ma iyi zasu iya kaiwa Abu Maleek hari wannan yasa muke cikin tashin, Hawwa'u ita fatan zaki zama haske a rayuwar Abu Maleek, ina fatan zaki bashi farin ciki, Jalal yana bu atar nutsuwa, Ba zai ta a samun nutsuwa ba idan ba'a wajanki ba, Maganar na in sarauta Abu Maleek shi ne zai zama Sarkin Kanzaf, I'm scared ban san yadda zai auki abun ban, Ina so ki tayani tausasa zuciyarsa, I'm happy time in kin samu idanunki ki taimaka mana Hawwa'u ki taimaki rayuwar Abu Maleek" Oumuu-Ayman ta are maganar hawaye na sakko mata, Domin tasan duk sanda Abu Maleek ya tabbata a matsayin sarkin Kanzaf shike an bawa ma iya ofa. yar Julde tai shiru domin gani take kamar an kashe mata Ballowo inta ne. Wajan shida na yamma Julde na zaune sanye Da farar atamfa wacce akaiwa inkin duguwar riga mai fa Ga wasu pink flowers da suke jikin atamfar, Tai kyau sosai kamar ka auke domin wannan shine karo na farko data sanya kayan hausawa, Ita ka ai ce zaune a Parlo tai shiru tana jin karatun da Oumuu-Ayman ta sanya mata, Kamar daga sama taji an jawo ta tare da auke ta da gigitattun maruka guda biyu, Kafin a hanka a ta jikin table kanta ya bugu da jikin arfe, Wani razanan nan ihu Julde ta sanya lokacin da kanta ya dakin bango nan take kuma, Jini ya fara zuba, Cikin acin rai da gushe War tunani Bola ta sanya takalmin afarta mai tsini ta dake mata afa, Subuhanallah wani ihu ta Julde ta sanya mai kama dana aurewar rai saboda tsananin azaba, Ko kuka ta kasa sai gumi dake yanko mata, Jikinta sai ari yake A hargitse Bola tace. "Shegiya munafuka, wallahi Mijina yafi arfin ki, da na zauna ina kallonki ki wace min miji wallahi gwamma na kashe ki, Nima a kashe Ni kowa ya rasa, akan Abu Maleek babu abinda ba zan iya ba, i love him.... I love my husband zan zauna dashi har abada" are maganar tana ara gwara kan Julde ta arfe a wannan karan ko baki Julde bata iya bu ewa ba, Gaba aya jinta ya auke jini ne kawai ke zuba a goshinta. afa Bola ta ara agawa da niyyar ara dukan Julde taji an sanya afa anyi ball da ita, Baya tayi tare da fa awa saman kujera tana sakin ihun, Kafin ta mi e taji an sanya hannu an fincikota tare da auke ta da wasu kyawawan maruka, a gigice ta bu e idanunta ta sauke akan fuskar Abu Maleek, aramin gigita tayi da ganin yadda fuskarsa ta sauya ba, fuskarsa tayi jajirrr idanunsa har wani ruwa yake, Abu Maleek kam tashin hankalin daya shiga ba'a magana cikin wata kakkausar murya yace. "You're mad? Ashe baki da hankali? Kisa za kiyi? Uban me tayi maki ko saboda Ni bazan daku ba?" Murmushin takaici Bola tayi tace. "Wow! So akan wannan makauniyar kake mari na? Don't forget I'm your wife, ka fifita wata akan matarka" Cikin ko in kula yace. "Wata? Idan akwai wata kece, Jidderhhh tafi arfin wata get lost you stupid" Dariya Bola ta sanya tana fa "Thank God sai ka kalleta da ido, domin har bada baza ka ji da in ta ba, yadda ban ta a kasance wa dake matsayin miji a kuma kan gadon ka ba, to itama haka, domin ta ha u da lusarin miji wanda bashi da abinda zai tsinana mata, ta ha u da mata maza" Abu Maleek daya tallafo Julde zuwa jikinsa ya runtse idanunsa domin sosai maganarta ta daki ahon zuciyarsa "mata maza" shine za'a kira da mata maza kallon Bola yay yace. "Ke ba tsari na mace, ko zan kasance da mace baki da abinda zan so a jikinki" Dry tai idanunta na zubar da hawaye tace. "Mu gani a asa, ai sai dai kaci kasha amma babu kayan kula da mace domin da ace kana dasu da tuni Maleek ya samu ani" Idanunsa ya ara birkicewa kafin ya manna Julde a jikinsa yace "haka kike gani?" Cikin rashin damuwa tace "haka ne ma, bawai nake gani ba, lusari mata maza kawai" Wani Murmushin takaicih yay kafin yace "just warch and see" Ya fa a yana sauke numfashi tare gyara zamansa sosai, Idanunsa a saman fuskar Julde, wacce bata da mara ba da sumammiya, ya ara ha ata da jikinsa tare da tattare da sumar kanta yay baya da ita, Sam bai damu da jinin dake fuskarta ba, ya manna fuskarsa a saman ta, tsoro da fargaba suka dirar masa, Yayinda kuma zuciyarsa ke harbawa da arfin gaske, jikinsa na rawa ya manna jajayen la ansa a saman la an Julde yasubuhanallah, ji yay kamar an zuba masa narkakkiyar dalma a tsakiyar kansa, Wani wahaltaccen numafashi ya sauke lokacin daya ware la ansa, lips in Julde ya fa a cikin bakinsa, wani irin harbawa jijiyoyin kansa sukai yayinda tsigar jikinsa ta mi e baki aya, A kusan tare suka sauke wata zazzafar ajjiyar zuciya, da wani irin arfi kuma ya ara rungome ta sosai a jikinsa kafin ya ara manne la ansa a mata, wata Amintacciyar tsotsa yay wa la anta, cikin ikon Allah hakan yay dai-dai da harbawar J...... *_61-62_* Wata kasalalliyyar ajjiyar zuciya ya sauke yana mai matse idanunsa da suke a lumshe, Tsananin mamaki da kuma tarin Al'ajabi ya sanya Abu Maleek fesar da wata zazzafar iska, yayinda da ya kejin wasu masifaffun abubuwa nayi masa yawo a saman jijiyoyin kansa, abinda bai ta a tunin faruwa ba kenan dashi ba, Ya riga daya sallama akan wannan mur an yanayin abun, sai gashi a lokacin da bai ta a tunanin faruwar hakan ba, babu zato bare tsammani yaji J insa tayi harbawa wanda ya kusa tafiya da mutuwarsa. ara lumshe idanunsa yay, wanda suka tashi daga launin farare suka koma jaa, saboda tsananin azabar ciwon da kansa yake masa, A tare suka fitar da wani irin wahalallan numfashi, Yadda gangar jikinsu da irjinsu ke ha ewa waje guda, Haka ma zuciyoyinsu suke manne, yayinda numfashin ko wanansu yake fita tare dana juna. Julde duk halin data shiga bai hanata jin wani irin sabon yanayi ba, Sai dai duk yadda tasu da bu e baki ta ambaci kalmar "Ballowo" al'amarin ya ta'azzara a gareta, Wani fitananan amshin strowbeery ne ke mata zirya a cikin hancinta. Lokacin da Abu Maleek ya samu damar ri e tongue inta a bakinsa, Ji yay gaba aya gidan nasa na bala'in juya masa, Tamakar zai fa o kansa, azabar da yake ji ne kuma yasa idanunsa cika da wani irin ruwa wanda kai tsaye baka isa ka fasalta yanayi ko kuma launin ruwan ba, Kifa yakkyawar fuskarsa yay mai cike da nutsuwa da kuma tarin haiba a saman fuskarta, Yayinda zuciyarsa taci gaba da bada wani irin sauti dib! dib!! dib!!. Cikin nutsuwa a hankali ba tare da yin wani waran motsi ba ya zame lip's insa daga cikin bakinsa, Yana mai fitar da wani emotional sound! Wani ihun Bola ta sanya kafin cikin wani irin tashin hankali tace. "What? Kissing nata kake? Da gaske rungome ta kayi? Akan wannan Makauniya za kaci zarafi na Jalaluldeen??? The you know how much i love You????? Na kasa bacci saboda soyayyyar ka? Ka tsallake ka barni for some years, and u came back duk da hakan ka share ni kama manta ina zaune cikin Alaafi just because of you??? What exactly wrong with you? Eh?? Mena aikata gareka? What i have done to you Abu Maleek? U hate me, even your son ka tsana sa baka son ganin sa? Kana tunanin Ubangiji zai Barka ne??? Eh? To wallahi idan uwa da ubane sukai cikina bisa sunna suka haifan kamar yadda ban samu damar shiga zuciyarka ba, ban kasance dakai a matsayin sunna ta aure ba, wlh billahi i promise to you Sai na lalata Rayuwar wannan Yarinyar, Zaka gane cewa ni ma ina da ha i a kan ka, wallahi i Will do anything akan dawo da mutun cin aure na just watch and see Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal" Tana fa in hakan tai waje tana sakin kuka, tare da aukan alwashi mai girma akan Julde, tsayin shekara da shekaru ta ata akan dawowar Abu Maleek, amma bai ga karamcin zaman jiran da tayi akan sa ba, Yake shirin za ar wata ya barta a matsayinta Na uwar an sa! Ajjiyar zuciya Abu Maleek ya sauke, kana cikin wata kasalalliyyar murya wacce take bayyana mood in da yake ciki yace. "Jidderh??" Ya fa a yana fesar da numfashi yana jin fitananan yanayi na ratsa dukkan ga in jikinsa, a yanzu bashi da nutsuwar da zai tantance maganganun da Bola take fa Abu guda kowa zucyarsa take iya saurara shine bugun zuciyar Julde dake fita da sauri. Gently ya mi e da ita a jikinsa tare da nufar part insa yana rungome da ita tsam bisa irjinsa, Duk da yadda zuciyarsa ke tsananin bugawa yana jin kamar zata faso irjinsa ta fito bai hana shi taka afafuwansa bisa kan ha an carpet in daya wanzo a cikin sashin nasa ba. Kai tsaye kuma bedroom insa ya nufa yana zuwa ya shimfi e ta saman makeken royal bed in sa mai kyau da kuma tsari, Julde wacce take sauke numafashi da yar ga wani bala'in ciwo da kanta yake mata sanadiyyar ciwon da taci, uri Abu Maleek yay mata da idanu kafin a hankali ya sauke numfashi yana an lumshe idanunsa, Wanda suke jajirrr har wani zubewa tsigar jikinsa keyi saboda jinin dake an zuba bisa goshin Julde! A hankali ya mi e yana an taune bakinsa cak ya tsaya jin ta ri e masa tsakiyar tafin hannunsa, juyawa yay a hankali tare da sauke ganinsa a saman fuskarta. Julde dake kwance jin alamar zai tafi ya barta ne ga matsanancin ciwon data keji yasa cikin wata raunatacciyar murya tace. "Ballowo" Ta fa a a wahalarce cikin karyar da kanta gefe, domin a yanzu shi kawai take son ji kusa da ita, dukan da Bola tai mata ba aramin zautar da ita yay
Chapter 61 · 0% Book details