← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 108

Sashe 39

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hangota saman Ladduma hannunta ri e da casbawa tana jaa. Kallonsa tayi kafin tace. "Lale! Da zuwa mijin tun shekaran jiya ban sanyaka a idanuna ba, lafiya dai?" Kwallon e kawai yayi ba tare da yace koma ya nemi waje kusa da Mai Babban aki ya zauna, kafin a hankali ya dumeta da kyau yace. "Matar irin wannan kyau haka, ko ni akaiwa??" Ya fa a yana sanya hannunsa tare da aukan Apple in dake gabanta a saman plate in dake auke da nau'in kayan lambu kala-kala. A hankali yasa Apple in a bakinsa tare da gutsira kafin yace. "Nikam Ina Oumuu ne?? 2days ban ganta ba" Ya fa a yana ara gutsirar Apple Jinjina kai Mai Babban aki tayi kafin tace. "Kasan shalelenta ya dawo, tana can wajanta hala shine ya tsare ta ta son jikin nan nasa, kamar wannan magen tasa wacce yana nan tare da ita rai da rai kamar wata uwarsa" Shiru Adams yayi bai ara magana ba, sai Apple in da yake sha, ganin hakan yasa Mai Babban aki sanya hannunta ta ajjiye plate in fruits in tana fa "A'a ya haka kuma?? Wannan sata ne ko kuma fashi?" Kallonta yayi ya an sakin murmushi kafin yace. "Da bindiga kika ganni hala? Sata kuma ai ba sata nayi ba, Allah ki ban ko naje na kwashe waccar zumar da kike masifar so" Zare ido Mai Babban aki tayi kafin tace. "Yau na kejin sabuwar masifa? A'a wallahi babu ruwan maza fice min, kada na sake ganin shu iyar afar nan taka" ewa tsaye Adams yayi kafin ya faki idanunta ya kwashe Apple in gaba aya na plate Yana auka Otun na shigowa ganin haka yasa Mai Babban aki sakin kuka tare da fa " Yawwa Otun tunda kai Ubansa ne ilan yaji maganarka, wallahi ko dai ya biyani ko kuma na kira masa Police, dan Allah wannan ba fashi bane, yanzu kai magana ace rikicin tsufa bane, gaba aya ku e ba shine yake kwashe su, to Fisabilillahi wannan ba sata bace? A'a wallahi bazan iya zama da aruwa ba" are maganar tana sakin kuka tare da aukan wayarta tace. "Wallahi babu ruwana da cewa kai jikana ne, yanzu zan sa akai ka bayan kanta" are maganar tana danna wayarta, Otun dake tsaye ya nemi waje ya zauna kafin ya kalli Adams dake tsaye yana an sakin murmushi yace. "Aremo mai kai mata ne? Matar da ba lafiya ba....." Da sauri Mai Babban aki ta katse Otun da fa "Muhammadur Rasulullah S.a.w na shiga Aljanna na i fitowa masifar da kake jawo min kenan? To wallahi sai dai kaga Junaidu a gadon Asibiti ba dai ni ba" are maganar tana sakin kuka, Murmushi kawai Otun yayi domin ya fahimci tun lokacin rasuwar late King Tunde Muhammad Jalal Mai Babban aki ta ara riki cewa, ga kuma shekaru dake a kanta kullum, Gyara zama yayi yana fa "Kai Adams mene kayi mata ne har haka? Ko kuma kana son kwanan kanta ne?" Ka fa a Adams ya aga tare da watsar da hannu alamar "Ohhhhoo!!" Kafin ya juya cikin izza yabar musu wajan yana sakin Murmushi. Bayan fitarsa ne kuma Otun ya gyara zama sosai, cikin nutsuwa tare dayin asa da murya yadda Mai Babban y zata fahimci abinda zai fa a yace. "Mai Babban aki daman magana nazo muyi ne, naga kuma dake ka ai ya dace nayi maganar shine ya sanya nace bari nazo wajanki" Kallonsa Mai Babban aki tayi, kafin ta auke idanunta tana an jan casbahar hannunta, gane cewa ba zatai magana bane yasa Otun ara yin asa da murya yace. "Kin san cewa sarauta bata jira..." Da sauri ta katse sa da fa in "Ai haba dai, bani da labari ai" Ta fa a tana an yi masa kallon gefe, jinjina kai kawai Otun yayi yana danne abinda yake ransa kafin ya ura da fa "Eh! Haka ne, Sarauta bata jira, koda ba za'a na a wani ba, ya dace a bawa wani ri warya domin hakan zai sanya Mutunan Kanzaf suji da i a ransu su gane cewa ko babu King Tunde Muhammad Jalal akwai wanda zai iya mulkarsu kuma yayi mulki irin na Murgayi" Jinjina kai Mai Babban aki tayi tare da aukan glass in ta, ta sanya kamar ba zatai magana ba sai kuma tace. "Au too! Yanzu na gane yanzu mene kake so ayi sarautar za'a na a ko kuma ri waryar??" Ta fa a tana aukan sandar ta, tare da Mi ewa tsaye hakan ya sanya Otun sauke numfashi kana cikin jin da in fahimtar maganarsa da Mai Babban aki tayi yace. "A'a ko ri waryar ne sai a fara, kafin a duba wanda ya dace ya hau kan wannan kujerar, daman ko Agba Akin ko kuma ni naga duk mu manya ne zamu iya komai" A hankali Mai Babban aki ta fara tafiya zuwa cikin bathroom in wanda aka awata da kayan mure rayuwa, sai da taje bakin ofar shiga bedroom in ta tsaya tace. "Babu maganar ri warya, Sarauta za'a na a ana yin 40days ba kowa bane kuma King in sai Zakina Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal, idan ka fita ka jamin ofar" Tana fa in hakan tayi cikin aki tana surutu asa asa, Wata harbawa zuciyar Otun tayi yana jin wani irin mai kama da damuwa ko kuma ba in ciki yana mamaye dukkan kofufin zuciyarsa, Cikin rashin kuzari da kuma juyawar da kansa yake ya mi e tsaye tare da ficewa daga cikin sashin na Mai Babban aki. Mai Babban aki kowa na shiga Bedroom ladduma ta sanya tare da tayar da sallar zhur saboda jin masallacin Alaafi na tayar da sallah. A hankali Abu Maleek yake taka afafuwansa, fitowar sa kenan daga cikin Masjid, idanunsa ya lumshe yana sauraran abinda da Shakiru yake fa Kasancewar duk tare suka fito daga cikin Masjid in, Yana tsakiya Yayinda Shakiru ke gefensa sai kuma Sharefddeen dake gaba yayinda Adams yake baya. Shakiru ne ya ara duban Adams dake baya yace "Big bro Company's takalan man nan yana bu atar sabbin ma'aikata, kuma wararro duba da yadda muka samu sabbin disygner masu kyau da kuma ayatarwa" Jinjina kai Adams yayi kafin yace. "Kuyi magana da P.a mana Shakiru ka fa a masa abinda ake bu ata, and why kake tambaya ma? Bayan kai ne Manager na Companyn" Ya fa a yana gyarawa zaman agogon hannunsa , Murmushi Shakiru yay kafin yace. "Haka ne big bro daman na fa a maka gane kada kazo kaga ba in fuskoki a companyn, amma zanyi komai dani da P.a" Ya fa a yana duban Abu Maleek dake tafe a hankali yana sauraran dukkan abinda suke fa a, bai san komai na daga kasuwanni ba, shiyasa bai fiya gane dukkan zan can da suke fa a ba, ara Lumshe idanunsa yayi yana taune le ansa saboda bugawar da zuciyarsa tayi, Wani Murmushi Shakiru ya yi kafin ya dubi Adams yace. "Ga Abu Maleek ko za'a fara ta kansa ne, domin ya rage zaman gidan hakan zai sa ya daina zama cikin ka ai ci da kuma samu kansa cikin damuwa" Ya fa a yana kallon Abu Maleek Sharefddeen dake gaba juyawa yayi ya kalli Jalaluldeen ganin yadda ya marai-raice fuska ne kuma tare da ta e baki yasa kawai ya auke kansa tare da shigewa cikin sashinsa, domin tuni sun Shigo cikin Makaken babban side in Family na Alaafin. Adams ya aga kansa a hankali kuma ya sauke idanunsa akan bayan Abu Maleek dake tafiya kamar bai so, tafiya kuma mai cike da nutsuwa da kamala, sosai Abu Maleek ya kere su a girman jiki tsayi fa i, uwa ba tarin haiba da kwarjini ga wani sahihin kyau mai aukan hankali,babu abinda yafi aukan hankali a jikin Abu Maleek sai jajayen la ansa da kuma blue eyes ball insa, sai kuma wantaccen gashin bayansa Wanda yake aure da ribbon. auke idanunsa yay ba tare daya ara kallon Abu Maleek ba ya dubi Shakiru da yake are masu kallo yana son ya fahimci wani abu yaji Adams yace. "Shakiru kayi abinda yake gabanka kawai, duk abinda kukai da P.a let me know!" Ya fa a yana an tsayawa ganin hakan yasa Shakiru tsayawa yace. "In sha Allah big bro komai zai tafi cikin tsari" Yana fa in haka ya dubi Abu Maleek daya an tsaya shima yana kallon sararin samaniya a hankali kuma yake tsotsar la ansa da suke auke da danshin ruwa yace. "Our footballer ko magana babu yau?" Abu Maleek yi yayi kamar baiji abinda Shakiru ya fa a, yayi hakan ne e saboda baya son takura ko ka an, wajansa Shakiru ya arasa yana fa "Ina fatan gwarzon mu yana lafiya, ya kuma arin ha urin mu?" Gently Abu Maleek ya juyo tare da sauke tsumammun idanunsa akan Shakiru kafin ya an sauke ajjiyar zuciya yana dai-dai-ta tsaiwarsa, bakinsa ya shiga motsawa yana son dai-dai-ta kalaman da zai fa awa Shakiru can kuma ya numfasa yace. "Allahamdulillah bro" Ya fa a yana Lumshe idanunsa wanda suke nuna gajiyawa da maganar da yayi ga kuma tarin baccin dake idanunsa, domin har yanzu gajiya bata gama sakinsa, uwa ba kewa da rashin Dad insa dake damun zuciyarsa. Murmushin Shakiru yay yana yin gaba tare da fa "Allah ya ara mana ha uri da juriya" are zan can yana shigewa cikin sashinsa shima, wajan ya rage daga Adams sai Jalaluldeen, cikin nutsuwa Abu Maleek ya aga idanunsa tare da sauke kallonsa akan Yayan nasa, wanda ganinsa yake haifar masa da nutsuwa yake jin kamar Maminsa ya gani, Shima Adams in kallonsa yayi sosai, kallon da yake nuna zallar tsana da kuma yamata, Zuciyar Abu Maleek tayi rauni sosai a hankali ya langwa ar da kansa gefe guda cikin nutsuwa kuma ya nufi wajan Adams yana zuwa ya fa a jikinsa tare da ruggumesa yana sakin ajjiyar zuciya mai nauyi yayinda farin ciki ya lullu e zuciyarsa, muryarsa na rawa yace. "I miss You so much Lovely bro" Ya fa a yana sakin tagwayen ajjiyar zuciya mai arfi, Rungumesa Adams yayi kafin ya ura bakinsa akan kunnan Abu Maleek yace. "Uhm ya tabbata kai ne ka sace Mami, duba da yadda baka damuwa da rashinta, na tsaneka Jalaluldeen tsana mai yawa, tsanar
Chapter 39 · 0% Book details