Sashe 3
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
le a ba, Haka kuma ya hana kowa zuwa Inda yake shima yanzu zai amfani da Soyayyar da King Tunde yake masa, Yasa zai shiga tirakar tasa yaga meke faruwa, tsayawa yay yana arewa masu tsaran Kofar kallo, Cikin isa da gadara ha i da arfin iko yace. "Yimin iso wajan King" Ya fa a yana kallon aya daga cikin hadiman King Tunde Jininta na rawa sabida tsoran Aremo Shakiru Tunde Muhammad Jalal in tace. "Afuwa Uban aki na, Tuba nake kayi min rai kada kasa na karya dokar King Tunde" Gajeran tsaki Aremo Shakiru yay yana cillawa Hadimar kallo yace. "Meye dokar?" Cikin bashi girmansa na kasancewarsa A a wajan King Tunde, ara asa tayi da kanta tace. "Umarni ne daga Oumuu-Ayman cewa kada wanda aka bari ya shiga cikin tirakar ta King Tunde, kuma Umarnin itama daga sama ya sameta wajan Mai Babban aki" Shu'umin Murmushi Aremo Shakiru yay ba tare da yace komai ba ya juya kai tsaye zuwa shashin OLORI AYOOLA (Queen, matar sarki, Olori Ayoola). A can angaren Oumuu-Ayman kowa tana zaune a saman Sallaya idar da sallar ta kenan, Tayi Shiru tana tunanin sabon al'amarin daya kunnu masu kai ba tare da sanin hakan zai faru ba, Sai yaushe ne komai zai dai-dai-ta? Sai yaushe gaskiya zata bayyana ne? Sai yaushe Allah zai kawo lokacin da za'a warware wannan cukurku an wannan Lamari? Ubangijin Jallah wa'azam! Ne kawai yasan abinda yake oye, amma a kullum tana addu'ar Allah ya kawo ranar da gaskiya zatai halinta, Abubuwa suna ta faruwa wanda ba'a san ta inda abin ya kunnu kai ba, Numfasawa tayi a hankali sabida jin maganar Hadima Akin a gefenta, Kallonta tayi tana sakin yakkyawar fuskarta mai cike da kamala ha i da zallar ha uri tace. "AKIN ya akai?" asa Hadima Akin tayi da kanta tana mai jan numfashi tace. "ina fatan uwar aki na Oumuu-Ayman zata fahimci wannan sabun lamarin da yazo ma?" Jinjina kai Oumuu-Ayman tayi tana mai an sakin murmushi tace. "Mene ya faru kuma Akin?" Juyawa Akin tayi kamar mai tsoron fa in abinda yake bakinta, ganin hakan kuma yasa Oumuu-Ayman tace. "Kada ki samu babu kowa ni aya ce" oyayyiyar ajjiyar zuciya Hadima Akin tayi tace. "Queen Ayoola ta matsa dole tana son sanin inda MALEEK yake" Lumshe idanu Oumuu-Ayman tayi tana jin wani irin yanayi mai kama da ru ani yana shiga zuciyarta kafin ta numfasa tace. "Wacce Amsa kika bata?" Kai tsaye Hadima Akin tace. "Haba Uwar aki na, bayan ni kaina bansan Inda MALEEK yake ba, tayaya zan bata amsa" Hamdala Oumuu-Ayman tayi a ranta tana mai jin da i da farin cikin Babu wanda yasan abinda yake faruwa, Kamar ba zatai magana sai kuma tace. "Ya Rabb! MALEEK na shashin Mai Babban aki ai, tashi maza jeki wajan aikin ki" Fita Hadima Akin tayi ba tare data fahimci komai a fuskar Oumuu-Ayman ba hasali ma sai tarin gaskiya da kuma kamewar dake saman fuskarta. Tana fita Oumuu-Ayman tabi bayanta da kallo zuciyarta fal wasi wasi. A hankali kuma ta mi e tana an gyara murya tare daci gaba da tasbihi ga Ubangijjn sammai da assai. Aremo Shakiru na shiga sashin Queen Ayoola ya sameta zaune, Saman wata lallausar ladduma irin tasu ta masu mulki, Ga Hadimanta sun yi mata awanya, Wasu na firfita, Wasu nayi mata tausa a afarta kege guda kuma wasu na mata massaging a kanta wanda ta an sutale hular Al yabbar jikinta, Hannunta ri e da Apple tana sha a hankali tana ata fuska, Ganin Aremo Shakiru kuma an nata ne yasa ta saki Murmushi tare da bawa Hadiman nata damar tafiya zuwa anjima, Zama yay asan afafuwan ta, yana mai gaisar da ita yace. "Queen Ayoola Mumyna, ina fatan wannan yanayin da muka riski kanmu yana maki da Murmushi tayi a hankali ta mi ewa tsaye tana mai aukan Inibi takai bakinta tace. "Uhm, Akwai abinda yake faruwa da King Tunde wanda ba'a so jama'ar Kanzaf su sani, amma menene shi? Ta ina zan sani wannan shi ne abinda nake tunani tun safe, tunda na nemi izinin wajan waccar funafukar Oumuu-Ayman akan tayi min iso wajan King Tunde tace na tara wani lokacin banda wannan satin nasan Tabbas akwai matsala" Murmushi Aremo Shakiru Tunde Muhammad Jalal yay domin ya da e da fahimtar mene ya faru, Tunda Iyalode ta fa a masa komai, Amma sai yay kamar bai sani ba yace, "Ina Mamaki sosai ainun ace mutum da mijinsa sai wata tana da dama Matarsa zata ganshi, Ko kuma duk adalilin ba'a so a san Meke faruwa a cikin Alaafin (Masarautar)?" Murmushi Queen Ayool tayi tace. "Wannan ba Shine damuwa ta ba, yaushe ne burina zai cika yaushe ne zai dawo?" Aremo Shakiru yace. "Queen Ayoola wakike magana akai?" Daga bakin ofar shigowa tirakar ta akace. "Mahaukacin a koda yaushe zaki iya samun labarin ya dawo, idan har Oumuu-Ayman da Otun (Galadima) basu oye zuwan nasa ba" Matashin saurayin ya fa a yana shigowa ciki tare da tsayawa a gaban Mahaifiyarta sa" Cikin farin ciki Queen Ayoola tace. "Da gaske JALALULDEEN TUNDE MUHAMMAD JALAL ya kusa dawowa?" Jinjina kai SHAREFUDDEEN yayi yace. "Bana kuskure a abinda na fa a kuma za Kice na fa a maki" Yana fa in hakan ya juya ya fice daga cikin tirakar Aremo Shakiru yabi bayan Sharefddeen da kallo yana mai kissima abu a ransa. A can shashin Mai Babban aki kowa Adams ne zaune a gabanta yana jin abinda take fa a amma sam baya shiga kunansa, Cikin gajiyawa kuma da maganar ta yace. "Zan wuce" Kallonsa kawai Mai Babban aki tayi tana mai jin tausayin yaran a ranta tace. "Har yanzu babu labari dan gane da atan QUEEN ROOMANA?" girgiza kai Aremo Adams yay yace. "Babu fa, daga Daran jiyan da aka nemeta aka rasa zuwa yanzu babu wanda yasan inda take" Mai Babban aki na shirin yin magana Amintacciyar King Tunde ta Shigo da gudu Idanunta na zubar da walla dukkan Jikinta rawa yake, Ganin Hadima Zubaida ya tayar da hankalin Mai Babban aki zuciyarta ta tsanata bugu, Tsoro da bargabar abinda Hadima Zubaida zata fa a mata yasa tayi saurin fa "Ya Rabbi, Ya Rahamu" Adams Hadima Zubaida ya tsorawa idanu yana son jin abinda zata fa a domin tun safe yasan akwai abinda yake Faruwa a cikin Masarautar, duba da yadda King Tunde yau gaba aya bai zauna a fada ba, gashi a wannan satin yace zai fita ran gadi, Ganin kallon da Adams ya kewa Hadima Zubaida yasa Mai Babban aki aukan sandan hannunta ba tare da tayi magana ba, Tasa tafin hannunta ta kama hannun Hadima Zubaida ta jata zuwa cikin uwar akinta wanda babu wanda ya ta a shigarsa sai a lokacin Data ja Hadima Zubaida ciki, Zuwa lokacin kukan Hadima Zubaida ya tsananta bakinta sai rawa yake, Ruwa mai sanyin gaske Mai Babban aki ta auko a fridge ta bawa Hadima Zubaida tasha, A hankali ta shiga sauke numfashi har lokacin kuma Hawaye bai daina fita daga cikin idaniyyarta ba, Cikin fargaba ha i da zullumi Mai Babban aki tace. "Mene ya faru Zubaida?" Kukan Zubaida ya tsananta kawo lokacin kuma Mai Babban aki ta fara tunanin ko dai wani abu ya samu Oumuu-Ayman ko kuma Jalaluldeen?" Hadima Zubaida na sakin wani gigitaccen kuka mai tafe da fitar hayyaci tace. *AUTHOR'S NOTE* _BANA SAURI CIKIN WANNAN LITTAFIN, BA KUMA GUDU NAKE BA, YADDA KO GANI KO KARANTA SHI A HAKA, DOMIN INA DA TABBACIN ZA'A KAWO GA AR DA A YINI GUDA BAZA KUJERE BA IDAN MACE MAKU BABU POSTING, LITTAFIN ACE BOOK 1 2 3 NE, HAKAN KAWAI ZAI TABBATAR MANA TAFIYA CE MAI AN NISA, AMMA GARE NI IDAN INA TYPING SAM BABU NISANTA, A HAR KULLUM KUNA KARANTA LITTAFI NA DA SIGA BIYU, ILIMIN CIKINSA, DA KUMA FA AKARWAR CIKIN SA, I'M NOT PERFECT AMMA DOLE ZAN CE MAKU AKWAI HIKIMA CIKIN WANNAN LITTAFIN NA *ABU_MALEEK* KADA KO KARANTA DOMIN JIN DA IN KU, DOMIN AKWAI SANDA ZAKU NEMI DA IN KO KARASA SAI ZALLAR UNAR ZUCIYA DA KUMA TASHIN HANKALI, ME ZAI FARU? MENE A LABARIN? NO ONE'S KNOW DOLE SAI NI._ DAN HAKA NAKE CEWA KO GYARA ZAMA KANA KO KAKKA E ZANI. SHARE PLEASE AS SO MUCH AS YOU CAN HABIBATIES, KUYI SHARE FISABILILLAHI SABIDA ALLAH *ABU_MALEEK*