← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 108

Sashe 17

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

NIMCYLUV BOOK 1 PAGE 15-16 Da wani irin firgici Adams ya runtse idanunsa, yana jin saukar maganar ta Queen Ayoola kamar saukar ruwan sama, Tayaya JALALULDEEN zai auke Mami? Mene ya sanya ya aikata hakan? Akan wanne dalili? Mene hujjar Jalaluldeen da zai sanya a auke masa mahaifiya? Tayaya akai ya faru? Bayan shi in ba mazaunin gari bane? Hannunsa ya sanya tare da share zufar data yanko masa, Cikin Ka uwa da kuma tashin hankali Aremo Adams yace. "Mumy! Ina kika samu wannan labarin wanda jinsa dai-dai yake da bugawar zuciyata, kada ki sanya na tsani jinina kuma an uwa ne" Ka fa arsa ta dafa tare da an matsawa ka an tace. "Haba Adams Tayaya kake tunanin zan sanya maka tsanar an uwanka, na fa a maka haka ne domin na isa na shaida maka abinda ke faruwa" Kuka ta sanya masa tana ara fa "I'm just care about your mother ne, noting else dake da Jalaluldeen ai duk aya ne, kasan Jalaluldeen he's stubborn bazai ta a tsayawa yaji abinda zan fa a masa ba, Amma kai zaka iya tararsa kai tsaye ka fa a masa, ko baya so dole ya saurare ka Tabbas zaiji maganarka Adams, ina cikin damuwa da tashin hankalin rashin Mahaifiyarku" Jinjina kai yay cike kuma da son Queen Ayoola ya an bata side hug tare da fa "I'll talk to him Mumy, tabbas zan nuna masa kuransu dole duk inda ya kai min Mami ya fito da ita" Kansa ta shafa kasancewar yau nrml shigar Yaruba yayi ko hula bai sanya ba bare wata Al yabba kafin tace. "Let me have my way, kasan an fara shirin bikin ODUN EGUN" Jinjina kai yayi domin baya jin zai iya magana a dai-dai wannan lokacin, tunani da kuma ba in cikin abinda Jalaluldeen ya aikata wa mahaifiyar su, Cikin damuwa yaja afarsa tare da shigewa sashinsa, yana zuwa kayan jikinsa ya zame tare da fa awa saman 3seater, tsaki yaja kana ya ara Mi ewa tsaye ya nufi fridge ya auki ruwa mai sanyi yasha a hankali ya shiga sauke ajjiyar zuciya, Sabida tafasar da zuciyarsa yake masa, a ransa yana kissima abinda zaiwa Jalaluldeen da zarar ya dawo, baya tunanin zai iya jiran dawowar sa dole yabi jirgi zuwa Madrid. Da wannan tunanin Adams ya kwanta saman kujerar bayan ya gabatar da sallar Asar! Da wani irin gudu aramar motar ta shiga ta can bayan motarsa inda ofar baya take, wanda ba'a bu e ta, Daga ofar kuma zuwa sashinsa babu nisa, yana jin gine a bayan motar idanunsa a lumshe ya ringing sweet sosai wacce take arin kwacewa sabida mugun ri on da yayi mata bana wasa bane, e fuska yayi sabida wani irin bugawa da zuciyarsa take masa, Kamar zata faso irjinsa ta fito saboda yadda take harba masa, Tafin hannunsa ya sanya ya an tura cikin sumar kansa ya shiga hargitsa tulin sumar try to control his self, Amma abinda ya kejin yafi arfin ya samu nutsuwa, Idanunsa a lumshe yaji anyi parking a motar, a hankali ya shiga bu e idanunsa mutanan kuma daya gani yasa yayi saurin maida idanunsa ya rufe, Ganin securitie's in ne kuma ara sanya shi gasgata zan can Salimerh, Tabbas akwai abinda ke faruwa a cikin Alaafin, Bawai dan za'ai bikin ODUN EGUN ya sanya aka ha a wannan tsaron ba, Jin arar bu e murfin motar ne ya sanya ya ara bu e idanunsa ganin Oumuu-Ayman ya sanya shi shagwa e fuska, Cikin fa a fuskarta cike kuma da farin ciki ta mi a masa fararan hannunta, A karo na farko daya yayiwa wani murmushi kenan, cikin nuna jin da in ganin Oumuu-Ayman yasa A.M sakin lafiyayyiyan murmushi yana tsotsar la ansa, Tare da sanya tafin hannunsa cikin na Oumuu-Ayman, lumshe idanunsa yay lallai ya tabbatar yayi missed family nasa, Yana fitowa daga cikin motar ya an matsa kusan Oumuu-Ayman tare da shigewa Jikinta, A hankali ya sauke Ajjiyar zuciya lallai Tabbas yayi rashin jikin uwa, jikin Oumuu-Ayman ka ai yasa yaji nutsuwa inaga ya shiga jikin Miminsa?. Kansa ta shafa tana an Murmushi mai sauti tace. "Wlcm back zakin zakuna" Jinjina kai yay ba tare da yace komai ba, da sauri securitie's in suka shiga shimfi a masa wani farin carpet mai auke da sunan JALALULDEEN TUNDE MUHAMMAD JALAL. ganin ako wanne lokaci wani zai iya zuwa duk da cewa ba lallai ba, a hakan yasa Oumuu-Ayman sakinsa tare da yin gaba, Cikin nutsuwa Abu_maleek ya sanya hannunsa tare da aukan sweet, Sarai yaga Salimerh yana sane kuma da kallon da take masa na ya naga guy in nan ya zama Bature ne, Carpet in ya shiga takawa hakan yasa da an sauri Salimerh tabi bayan A.m, yana gama shigewa sashin Salimerh ta shiga, securitie's in suka rufe da sauri tare da jan motar suka bar wajan, Suna barin wajan Aremo Shakiru na zuwa kunansa ma ale da waya. A.m kai tsaye sashinsa ya nufa ganin hakan yasa Salimerh yin gaba tare dabin wata hanya tabar sashin gaba aya, Domin babu wanda ya ta a shiga sashin A.m dan haka ta rabu dashi sai ya huta sosai zata nemesa, A gajiye ya shiga kutsawa cikin tafkeken sashin nasa wanda yake auke da part biyu, amma da part 1 yake amfani, Komai na sashin fari tass parlon farko wasu ha un kujerun ne farare dasu, Sai fridge da atuwar t.v ga a.c ta ko'ina sabida sam bai son zafin, Tun daga aramin parlonsa wanda daga shi sai bedroom insa ya fara zame kayan jikinsa, sweet kam tuni ta fara tsalle, Yana zuwa bedroom ya fa a bed insa tare da lumshe idanunsa yana cije bakinsa Wheel zuciyarsa na wani irin bugawa da arfi wacce bai san dalili ba. Turo baki yayi yana shafa sumar kansa tare da jan nippy insa a sanyaye cikin zazza ar Muryarsa yace. "Yeah, i love my family but zaman Alaafin it's difficult to me, ihu, surutai, hayaniya cai cai cai i hate Wannan Al'adun, Ya Rabb!" Ya fa a yana dafe goshinsa, ewa yayi tare da shigewa bathroom y sakarwa kansa shower ruwa mai sanyin gaske ya shiga sauka a saman farar jikinsa, da sauri ya shiga sauke ajjiyar zuciya so da aunar ganin Maminsa ya saukar masa, Uwa mahaifiya yau kam a jikin Maminsa zai kwana. Murmushi ya saki yana tsotse ruwan dake saman lips insa a fili yace. "She will be proud of me, nasan za tace na zama atutu na zama saurayi big boy, and I'll tell har fa a zan iya tarewa kai na, bana fa a ma Mimi cewa zanyi arfi ba" Ya fa a yana jinjina kai irin saima wani ya ta a sa in nan. A haka ya gama wankan ya fito sanye da bathrobe, jikinsa yana igar ruwa ya auki wata Armless mai shot hand ya sanya kana ya zuga zip Sai 3gauther daya sanya ya fesawa jikinsa turare, Wani Vally Slippers ya sanyawa fararan sawayansa, Kafin ya auki ribbon ya tare sumar kansa waje guda ya aure, mur an jikinsa ya bayyana sosai, ya zama ato mai cikar zati da haiba ga kuma tarin kwarjini, Kai tsaye fita yayi daga sashin ya nufi main Parlo an zaro idanunsa yayi saboda ganin Oumuu-Ayman zaune da table in lunch yana ganinta ya shagwa e fuska, Tare da arasawa kusa da ita ya zauna ba tare da yace komai, ba tare da tace komai ba ta shiga ha a masa lunch in Yam-flour (Amala) sai Ofada rice with Efo riro (vegetable soup) yana jin amshin abincin ya lumshe idanunsa tare da matsawa sosai kusan Oumuu-Ayman ya matsu yaji abincin a bakinsa sosai yayi missed traditional food in su. Abincin ta auka zata basa a baki, yace. "No! Oumuu" Kai ta girgiza masa tace. "Yaushe rabon dana baka abinci a baki" Lumshe idanunsa yay Lokacin daya bu aramin bakinsa ta sanya masa abincinsa, da in abincin ya sanya ya lumshe idanunsa tare da wace spoon in a hannun Oumuu-Ayman yana fa "I'm 35 yrs Oumuu, so I'll peed myself na girma yanzu" Jinjin da in ganin Jalaluldeen yasa Oumuu-Ayman ta kasa auke idanunta daga kansa, ya zama wani atoto kamar basamude. Duk kallan da take masa yana sane, a haka yaci abincin sosai kana yasha ruwa mai sanyi, A hankali yayi hamdala kada ya kwanta jikin Oumuu-Ayman tare da juya mata bayansa ta gane abinda yake nufi, bayansa ta shiga shafawa har sai da yayi yasa kamar jaririn da yasha Nono. ewa yayi zubbur da sauri itama Oumuu-Ayman ta Mi e tare da fa "Ina zaka kuma, yana da kyau ka huta kasan babu wanda yasan ka dawo, kuma bana son a san ka dawo har sai bikin ODUN EGUN yazo" Girgiza kai yayi a can asan ma oshinsa yace. "Oumuu, Mami nake son gani, ina son naga how is she, then Dady wallahi i missed them sosai" Zuciyar Oumuu-Ayman ta buga da arfin gaske ta san cewa wannan surutan ita kawai zaiwa sai Mai Babban aki da King Tunde da Mami, banda haka tari ma sai ya zama dole zai yisa, amma ya zama dole ta fa a masa komai sabida sai yafi fahimta rashin gaya masan kuma babbar ilane, yanzu zai hauka Alaafin ta san halinsa tun yana arami har kawo lokacin daya bar Alaafin saboda addarar data fa a masa, kama hannunsa tayi ta zaunar tashi cikin nutsuwa tace. "Abu_maleek abubuwa da yawa sun faru, ina fatan zaka fahimta da kuma saurara, nasan baka shiga sabgar kowa amma a wannan lokacin dole ka sanya idanu a kan takun kowa, dole ka kwatarwa kanka an ci da kuma aukan mataki akan wanda suke son ganin bayanka" Kallonta yayi da idanunsa wanda suka fara sauya kala kafin ya sauke numfashi ba tare da yace komai ya maida kansa asa tare runtse idanunsa ya shiga taune le ansa. Cikin nutsuwa ta zayyana masa dukkan abinda yake faruwa, daga atan Queen Roomana zuwa rashin lafiyar sarki, kawo oye Maleek da sukai, zuwa aure Hadima Zubaida. Tunda kafin ta gama magana jikinsa ya auki ari jijiyoyin kansa suka mi e tsaye, Banda karkarwa babu abinda jikinsa da yake musamman kansa. Ganin abinda ke shirin faruwa ya sanya ta ri e sa sosai, tare da kama
Chapter 17 · 0% Book details