Sashe 77
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da Our secret sai class in zata maki bayani ko kuma ki sauke wattpad application ki fara karanta free pages ko ki siya a Okadabooks" number ta amsa kana ta bu e littatafan ta, ta shiga dubawa domin exam in gobe. Abu Maleek da sauri ya fito daga cikin motar bayan driver yay parking kai tsaye upstairs inda room insa yake ya nufa, yana zuwa ya fa a saman bed yana ha e numafashi, Sweet ta arasu wajansa da sauri yana ganinta ya sanya hannunsa ya rungome ta sosai a jikinsa yana sauke numfashi cikin damuwa yace. "The you know what sweet? I got my wife today amma tace bata so na, handsome guy like me wai tace bata so na" karka a jela sweet tayi kamar mai fahimtar maganarsa da sauri kuma ta sauka daga kan bed in babu jimawa ta dawo bakinta auke da fure mai amshi, kallonta yay sai kawai ya kwa e fuska kamar yaro yace "i can't Sweet ni i don't know how to say i love You fa, and kin fiye min ita, tunda kina bari naji umin jikinki a good wife never leave her husband" ya are maganar yana cilli da furen tare da ame sweet kana ya lumshe idanunsa, a hankali kuma ya bu e saboda arar notification da yaji, ha iyar wayarta ya kalla kafin ya sanya hannunsa ya auki wayar yana mirginawa gefe guda, wayar yabi da ido a ransa yace "eyeee En mata Cucuu an fasu duniya" he doesn't know how to say an fasu gari! Sai duniya, Wayar ya shafa kasancewar irin nashi ne sosai yay maki ganin babu wani lock a wayar, cikin natsuwa ta shiga gallery da wani rantsantsar photon ta yaci karo, tana cikin swwiming pool sanye da fararan kayan shan iska gashinta ta ji e da ruwa, a hankali ya tsorawa irjinta idanu lokacin daya sauke ganinsa a saman nipples inta ji yay J insa tayi bala'in harbawa da sauri ya kifata ya hanata mi ewa yana jin yadda take huci, a hankali yaci gaba da kallon photos in, har lokacin da yazo wanda take zaune saman kujerar mulki tana sanye cikin wata kamilalliyar shiga ta milk in Al yabba, ga crown a kanta, ta fito a Queen of Kanzaf! Cikin tsantsar farin ciki yaci gaba da kallon photon amma babu photon ko mutum guda na Alaafi, har ya huce wani photo sai ya dawo, idanunsa ne ya sauka akan wani yawan yaro mai tsananin kama dashi, da ace yay mu'amala da Na.. nahhhh sa kafin ya tafi Tabbas da yace wannan an sa ne, to who is he?? arar notification ya ara ji a hankali yay scrolling down sunan Hamma Adams ya gani kafin Rubutu ya biyo baya, tun kan ya karanta jikinsa ya auki rawa a hankali ya fara bin rubutun word by word. I miss you cute,kamar nai tsuntsuwa zuwa Russia na sura a Norway haka na keji, Amma Mami ta sanya Hijab tsakanin mu Wani tsuma ha i da karkarwa jikinsa ya fara idanunsa ya shiga juyewa, a hankali ya ara duba message na gaba. wane hukunci kika yanke? Ko kina nan kina jiran Mutumin da baya aunar ki, bashi da lafiyar da zai iya kula dake? I miss your golden voice please pick my vedio call Kinji cute..., arin da jikinsa yake ya hanashi arasa karanta sauran maganar, a hankali wani duhu ya fara rufe idanunsa tunaninsa da bugawar zuciyarsa suka tsaya na wasu da o, gaba aya ya kasa motsi ji yake kamar yay tsuntsuwa zuwa Norwegian University ya auke ta, a haka bacci ya auke sa. Washe gari Misalin shida da wani abu suka fito daga exam hall bayan sun kammala zana exam in Chemical Engineering #202, A hankali suke tafiya ga wata yunwa dake damunsa, Julde ce sanye da wata dark purple in abaya sai baby hijab mai an tsayi saboda sanyin da ake, lumshe idanunta tayi kafin tace.. "Wayana na keso nayi missed Mami da Anuty Salimerh, Mai Babban aki hadda Hadima Zubaida i also missed my son Maleek" Murmushi Ikram tayi tace "to ki amsu mana" kwa e fuska Julde tayi kafin tace "how?" Wayarta ta mi a mata tace "kira" amsa tayi irjinta na dukan uku number ta dailing tare da mannawa a kunanta, tana jin wayar na ringing ba'a aga ba, kallon Ikram tayi tana kwa e fuska hakan yasa Ikram tace "redail" ara kira tayi sai a kira na uku akai answering, da sauri ta lumshe idanunta saboda wani zazzafan huci daya sakar mata ta cikin wayar a hankali kuma ya sauke Ajjiyar zuciya ba tare da yace komai ba, turo baki tayi kamar tana gabansa tace "wayana" kamar ba zai magana can kuma Murya a dashe yace "turn your back" ya fa a yana ara sauke ajjiyar zuciya, a hankali ta juya zuciyarta na bugawa, da sauri ta waro manyan Idanunta a tsaye ta gansa jikin wata ha iyar mota, yana sanye cikin wasu masifaffun kyawawan suit sumar kan nan har wuyansa ta sauka,ya ara fa awa idanunsa sanye cikin glass la ansa sunyi jajirrr dasu, fuskarsa a aure babu wasa, ta cikin glass in idanunsa yake are mata kallo yana jin kamar yaje ya rungome ta ko yaji da i da kuma sassauci, a hankali ya ware la ansa yana mai an tsotsar su yace "come here" ya fa a a kaushashe babu alamar wasa kana ya zame ya shiga bayan motar, domin ji yake kamar zai zube saboda rawar da jikinsa yake masa, zame wayar tayi tare da kallon Ikram tace "muje" ba tare da Ikram tace komai ba tabi bayanta, har zuwa wajan motar idanunsa ya mayar kan Wayarsa yana dannawa har suka arasu wajan Ikram ita tayi ta maza tace "Evening" banza yay mata hawai dan baiji taba, ganin haka yasa tai baya tare da juyawa tana girmama jan ajin Abu Maleek, Julde take tsaye ta dan sauke numfashi tace "bani wayar" ba tare daya kalleta ba ya mi a mata wayar da sauri ta mi a hannunta zata amsa cikin zafin nama ya sanya hannunsa ya fisgota jikinsa tare da mayar da ofar ya rufe, Driven dake cikin motar yaja da sauri yabar makarantar, ajjiyar zuciya Suka sauke a tare musamman Abu Maleek wanda yaji wani sanyi a ransa, jikin Julde na rawa tace "mene haka? Ni...Ni... Ka sake ni ka ajjiye Ni" ta are maganar bakinta na rawa, Abu Maleek kam jikinsa duk rawa yake da wani sauri ya sanya hannunsa ya ara matseta a jikinsa kana cikin sauri ya tura kansa a cikin hijab in ta, da wani irin sauri ya manna la ansa a fatar wuyanta.... *SARAUTA* *_75-76_* *mg's skincare* Shin Ina matan suke maza kuhanzarta kumatso kusa kuma kubani aran kunnuwanku domin sanin albishir dawannan shahararran company yazo muku dashi Hakika tabbas duk macen data amsa sunanta bazataso afita b Koda da kwayar zarra domin hakane wannan shahararren company yazomuku da ingantattun hadaddun kayan gyaranjiki masu matukar gyara fata cikin kankanin lokaci batare da sunyima fata lahani ba domin kayan mg's organic products ne bawai na bleaching ba zasu gyara ma mutum fatane yafiddomashi da ainihin natural beauty din mutum hakika duk wacce batayi anfani da kayan mg's b anbarta acan karshen bayama kuwa domin Koda sabulunsu kadai kuka dana fatanku seya fita dasauran mata ballentana Kuma kuyi anfani da gbdy beauty kit dinsu wohoho wani abun baa mgn sewanda yajaraba shine zai tabbatar Shin kinafama da Pimples, black spot,sunburn, stretch mark,acne,black head, wrinkles,knuckles dama duk wani matsalan fata? Shin fatanki tana tattarewane ko kinshafa cream yabatamiki jiki Shin inamasu cewa sunjaraba Basu dace b bi'iznillah sister's duk Wanda yayi using mg's sai godiya domin Koda iya herbal whitening black soap din kikayi anfani dashi zakiga ynd fatanki zaiyi clear Yana walwali jikinki zeyi fresh kina glowing my dear bare Kuma ace set dinne gbdy ga amare duk wnd yy using set dinnan baya bukatar kowani gyaranjiki domin yadda jikinki zekoma yazarce misali just start placing ur orders dearies DNT be left behind Available product Herbal whitening black soap:3k Beauty kit:11k now 10k Blacksoap/molato whitening soap:3500 now 3k Bridal kit:20k now 18k Muna maraba da masu siyan daya ko sari nd end of year sell gamasu bukatan soap akwai special discount dik wnd zesiya Kaya dg ynx zuwa January ga discounts Nan Asama kuduba Chat 08062991549 Call 08064532391 Facebook: mg's skincare Instagram:glow_with_mgs Do you guys wanna achieve that milky skin that turns head wherever you go Then @mgs skincare gat you covered Now is time to glow Pamper ur skin Shine like bride Glow tested nd trusted Guarantee *SARAUTAR MARUBUTA* Yana sakin wani fitinannan nishi mai kama da qurnani, gaba aya jikinsa tsuma yake ko ina da jikinsa rawa yake, hatta naman cikin jikinsa rawa yake, lokacin guda aya tal da yaji da umin matarsa yaji sam bazai iya samun sukuni idan bata kusa dashi ba, Wata arfar ajjiyar zuciya mai tafiya da numafashin Mutum ya sauke, yana jin wasu irin fararan abu nayi masa yawo a Cikin idanunsa, ajjiyar zuciya ya ara saukewa tare da ara manna la ansa a fartar wuyanta ya shiga goga mata karan hancinsa. Sanyi da kuma salon da yake, mata ne ya haddasa lumshe idanunta wanda suka janye tare da rufewa ruf, a hankali kuma bakinta ya shiga rawa, tana son furta wani abu amma ina tsoro da tarin gigita, fargaba, al'ajabi, da kuma tarin ta ajjuji suka ha u waje guda suka narkar mata da Zuciyarta, Hakan yasa ta kasa furta komai sai rawa da. Jikinta yake teeths in ta suna ha ewa waje guda suna bada wani sauti gab!! gab!! Da Sauri ta sanya hannunta ta ri e shoulder insa tana cije lips inta, lokacin da taji saukar softness lips insa a saman fatar wuyanta yana mata wani sihirtaccen tsotsa yana sauke mata zazzafan iskar bakinsa mai umi sosai, Abu Maleek wani irin rawa tsokar jikinsa keyi ga wani karkarwa da fatar jikinsa keyi a lokacin guda, wata jan numfashi yay yana ara cusa fuskarsa a irjinta yana sha ar dad amshin turaren Al'ajabu dake tashi a jikinta, wanda yake neman zautar dashi, Julde ji tayi sam ba zata iya jurewa abubuwa sunyi mata bala'in rawa, ga wani abu dake tsarga mata tun