← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 108

Sashe 46

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Murya. Abu Maleek dake sauraranta ya an gyara kwanciyar sa yana ware idanunsa tare saukar da idanunsa a saman nunannun gauva wacce sukai manya gwanin sha'awa, Kafin ya Fito da tongue insa ya shiga taune le ansa tare da sauke ajjiyar zuciya yace. "Uhm" Ya fa a cikin wani Emotional sound domin tun azo ya kejin jikinsa duk yayi weak. Jin "Uhm" in da yace ne yasa Salimerh fahimtar cewa arin bayani ya keso cikin nutsuwa da kuma dad an kalami tace. "I don't means anything Zaki, kowa da kalar zuciyarsa, Mumy mahaifiyata ce, amma kwanan na fahimci wasu muna nan abu a tare da ita, to dan Allah ka tayani tseratar da rayuwarka, idan kayi hakan zaka taimake ni warai wajan ganin nayi aikina ba tare da wani matsala ta faru ba, a yanzu hana da shaidar da zan nuna maka amma Tabbas ina zargin mahaifiyata akan abubuwan da suke faruwa a cikin Alaafin, Dan Allah Zaki daga nan har abada kada ka sake bawa Mumy dama a kanka, Kada ka sakar mata fuskar da zata baka wani abu tace kaci" are maganar Muryarta na rawa kamar zatai kuka, Tunda ta fara maganar yake sauraranta yake kuma fahimtar kalaman nata, amma tayaya Mumy zata cutar dashi? Baya tana bashi maganin damuwa a lokacin da zuciyarsa take masa ciwo? Wannan maganar ma ta sanya yaji yana aunar zuwa wajan Mumy yaji idan zai samu abinda take basa. Jin yayi shiru ne Kamar baya fahimta yasa Salimerh fa "Please Zaki saboda Allah ba danni ba" Ganin tana shirin sauya masa lissafi yasa a an kasalance ya bu e baki yace. "Ok!" Ya fa i hakan yana kashe kiran nata, Kafin a hankali ya mi e jin ana sallar Asar, ko flat in bai koma ba ya nufi Masjid. Oumuu-Ayman ce ta kalli Adams tace. "Me kace?" Ta fa a like batai understanding maganar tasa ba, bai damu ba domin shike nema a wajanta dan haka ya gyara zama yace. "Wacece wannan Julden? Mene ha in ta da Alaafi??" Murmushi Oumuu-Ayman tayi tace. "Ba kowa bace ita in face sabuwar Hadima wacce ake sanya ran zata zama Amintacciyar Hadimar sabon King" Jinjina kai yayi cike da gamsuwa kafin yace. "Zan antar da ita, domin naji kamar ina sonta Oumuu-Ayman, kuma zan fita da ita waje domin a gyara mata idanunta" Kallonsa kawai Oumuu-Ayman tayi tana Mi ewa tsaye tace "To babu matsala za muyi magana da Mai Babban aki, batun antar da ita kuma baka da wannan damar Aremo Adams Tunde Muhammad Jalal" Ta fa i hakan tana shigewa bedroom in Julde tana zuwa ta sameta har bacci ya auke ta, Abu Maleek kam bai dawo cikin flat in nasa ba sai bayan sallar Issh domin daga Lambun nasa gidan gonarsa ya shige. Yana dawowa wanka yayi ya shirya cikin wasu Maroon in Payjmas masu kyau, kana ya ja sweet ya rungome. Washe gari Da yamma a can bayan Masarauta cikin wani aramin aki wanda ciyayi ya lullu e, wata mata ce tsaye akan wata wata magidanciyar mace, wacce ta cure Jikinta wace guda, jikin nata sai ari yake kafin a hankali ta bu e baki tace. "Ban sani ba, ban san inda take ba, bana da Labarin komai akai, ki yarda dani" Dariya matar dake kanta tayi kafin cikin fusata ta aga hannu ta shararawa mai maganar mari tare dasa afa ta danne mata ciki da arfi kuma tace. "Ohhh! Ba zaki fa a ba? Munafuka arya kike, babu wanda King Tunde Muhammad Jalal yake bashi amana yake fa a masa sirrinsa kamar ke, Tabbas a wannan karan idan kikai gardama ba Iya kan ran King Tunde Muhammad Jalal zan tsaya, zan ta a abu mafi suyiwa a Ranki, zan nakasta jikinki ko kuma na kawar dashi daga Duniyar baki aya, wallahi billahi idan baki fa a min inda TASWIRAR Masarautar nan take ba, zaki mamakin abinda zai aikatawa JALALULDEEN TUNDE MUHAMMAD JALAL" A gigice matar ta ri afar mai maganar tana fa "Duk abinda zaki aikata Kada ki ta a Zaki, he's innocent Zaki ladama idan kikace a wannan karan zaki ara cutar dashi, ki rabu da Zaki ki rabu da King Tunde Muhammad Jalal duk abinda zaki ya tsaya iya kai na" Ta fa a tana sakin kuka, tare da ara ri afar matar, Wata dariyar matar tayi tana gyara tsawarta kafin tace.. "Au ashe fa maki da labari ko? Yanzu wajan 30days sa rasuwar King Tunde Muhammad Jalal kenan kinga Jalaluldeen kawai ya rage min idan har baki fa a min inda zan samu taswirar da za'a iya fita da kaya a cikin Alaafi ba tare da kawo ya gani" Cikin Ka uwa da tashin hankali matar tace. "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, Mijina ya rasu??? Kin kashe min miji....," Katseta tayi da fa "Uhm ba kiga komai ki zauna kada ki fa a min Inda Taswirar take zuwa gobe zaki samu labarin mutuwar akin ki" A gigice matar ta aga Idanunta kana da arfi tace "Zanan Taswirar yana irjin Jalalu..... Ayi weekend lafiya, mun kusa zuwa wajan da in kamar yadda na fa a ba sauri nake ba, sannu a hankali za kuyi farin ciki... Abu Maleek isn't free contact to subscribe 08119237616 *_47-48_* irjin Jalaluldeen" wata iriyar juyawa matar tayi tare da sauke idanunta akan wacce take gabanta tace "what!? Zanan Taswirar Alaafi a irjin Abu Maleek? How can that be possible? Lallai Kunyi amfani da iliminku kun nuna min cewa ban iya komai ba, amma a wannan karan zan nuna maku cewa ban fito ba sai dana shirya, Tabbas zaku gane cewa ni murucin kan dutse ce" are maganar tana sakin wani shu'umin e mai auke da Zallar mugunta ha i da mugun nufi a hankali kuma taja baya tare da neman wajan zama ta zauna saman kujera cikin nutsuwa da izza tace. "Lallai kun raina ni, kuna da tabbacin cewa akwai mai farautar zanan Taswira wannan dalilin ya sanya kuka rasa inda zaku zana Taswirar sai jikin Abu Maleek? Well-done, what a great idea? Waye mai wannan tunanin tsakanin ko ukun nan?" Shiru tayi tana kallon idanun matar dake gabanta wacce har zuwa lokacin bata daina kuka ba, saboda tashin hankali da take ciki, ga mutuwar King Tunde Muhammad Jalal data risketa a yanzu tayi mugun gigita mata lissafi, hakan yasa take kuka bil ha i da dukkan Zuciyarta, tayi ba i ta rame, saboda rashin saboda da kuma rashin Abinci wanda bata samun ishesshe ta sanya a cikinta. ewa Matar tayi tana gyara yakkyawar sutturar dake Jikinta, cikin isarta tace. "Any way kin taimaki rayuwar an ki, da kuma kanki gaba aya kuma idan ina da rai da lafiya wallahi sai naga arshen Abu Maleek na maki wannan Al' awarin" A gigice Queen Roomana wacce kanta yake a asa ta aga Idanunta cikin sabon tashin hankalin daya shigeta take bin matar da kallo kafin a hankali ta sauke Ajjiyar zuciya cikin ranta take fa "Uhm Rashin sani yafi dare duhu, ina mai tabbatar maki da cewa duk ranar da kika yi gigin ta a Zaki da niyyar samun zanan Taswirar nan ina mai tabbatar maki sai dai wata bake ba, duk yadda kike tunanin Alaafi ta huce haka, tsananin tsaro da kuma kariyarta basu ta a bari ki samu abinda kike so ba, wannan dalilin ya sanya komai na Alaafi a shirye yake, koda kin kashe Abu Maleek kinyi banza domin ba iya jikinsa ka ai wannan zanan Taswirar take ba" Da sauri matar ta juya tana kallon Queen Roomana kafin ta nuna ta da hannu tace. "Magana kikai? Did you just talk back at me Roomana???" Girgiza kai kawai Queen Roomana tayi tana jin zuciyarta wani irin bugawa, tsoro da fargabar abinda zai samu Abu Maleek ya cika mata zuciya, so take tace ko sauya aya takk ta fita da ita taga Zakinta,Amma ina bata da wannan damar tasan har abada ita da Abu Maleek sai dai a darin Salam, domin zuciyarta ka gab da muguwa Abubuwa sun taro sun yi mata yawa a Zuciya. Hawayen idanunta ta share ta kifa kanta a saman cinyoyinta a hankali ta shiga sauke ajjiyar zuciya, Wani killer smile matar tayi kafin a hankali ta juya tare da fita daga cikin aramin akin. Mutumin dake gadin wajan ne ya rusuna tare da gaisheta,kai kawai ta aga masa cikin iko ha i da isa tace. "Ka ha a mata fruits ka bata, ka tabbatar tasha domin ina bu atar ganin a raye saboda yanzu ne wasan zai fara, badai ta rusa min dukkan wani plans ina ba, Tabbas ni kuma zan sanya an cikinta wanda take ji dashi ya kasheta da hannunsa Just watch and see" Tana fa in hakan tayi gaba Abinta, sa idanu kawai mai gadin ya bita a ransa yana jinjina rashin imani na matar. A hankali ya fito daga cikin bathroom sanye da wani long white towel wanda ya sauka zuwa west insa, hannunsa ri e da wani aramin towel yana tsane ruwan dake zuba daga gashin kansa zuwa farar matar jikinsa. Lumshe idanunsa yayi a hankali tare da jan wani reaction sound mai bayyana ar kasalar dake kwance a jikinsa, Slowly kuma ya bu e dugwayen eyes lashes masa wanda sukai wani kyau yalolo ruwa duk ya manne masu. Stool yaja ya zauna tare da gyara zamansa sosai yay farcing mirror'n dake ma ale a jikin dressing mirror in bedroom insa, Cikin nutsuwa ya shiga shafawa jikinsa wani cream mai amshi da laushi, kafin ya auki handrayer ya gyara tsaftacciyyar sumar kansa, kana ya shafa mata Ginger Geminal Oil - hair kana ya auki wani ribbon ya aure sumar kan nasa daga asa. Body spray ya shafa a jikinsa kana ya nufi wajan wardrobe. Wasu floral jacquard one button suit ya sanya, wanda suka kasance nevy blue ga wani taushi da suke dashi, sai wani Black Leather shoe daya sanyawa fararan afafuwansa bayan ya sanya wata Black in Safa, Lumshe idanunsa yayi lokacin daya gama kimtsa kansa cikin tsaftatattun sutturar da sukai mugun mugun yi masa kyau, Bayan ya kammala ne a kasalance yana cije la ansa ya kwashi wayoyinsa tare da aukan briefcase walking slowly ya fita zuwa babban Parlo. Tun daga nesa idanunsa ya sauka akan Julde wacce take zaune a
Chapter 46 · 0% Book details