← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 108

Sashe 26

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ganin yadda take mimmi a hannunta gaba, sai a lokacin ya tuna da maganarta dake cewa, bata gani bata ta a gani kowa ba, Da gaske Makauniya ce? Is she a blind? Mamaki ne ya kamasa ga idanunta manya kuma blue kamar nasa amma duk wannan aton idanun ace bata gani, To mene ya kawo ta cikin wannan jejin mai tarin hatsari? Me take a cikinsa? Shi ka ai yake wa kansa wannan tambayar ganin ita ka ai zata bashi amsar tambayar yasa ya yatsunsa fuska yana mai shigar da la ansa cikin bakinsa ya shiga tsotsa. Julde cikin nutsuwa da kuma arancin kuzari taci gaba da jefa afafuwanta, A haka ta isa dab da ga ar kogin, cikin rashin fahimtar inda take sanya afafuwansa ta aga afarta damanta da niyya ci gaba da tafiya, Babu zato bare tsammani taji. *DAN ALLAH DAN ANNABI KIJI TSORAN KADA KI KARANTA MIN LITTAFI BA TARE DA KIN SIYA BA, 08119237616* An sanya afa tare dayin ball da ita gaba aya tayi baya zata fa i ya sanya aya hannunsa ya daga tsaye ya ri o gaban rigarta, wahalalliyar ajjiyar zuciya ta sauke tana mai zare manyan Idanunta, Ta gaba sanya ran cewa taje asa, uri tayiwa wani waje hakan ya sanya Abu Maleek yin tsaki tare da sakinta gaba aya ta fa a saman, en yashin dake wajan, gani yake kamar tana sani take zare masa ido, a fili kuma ya lumshe idanunsa tare da fa "Kamar wani tafi ido" Ya fa a yana mai aukan babban kifi tare da yin gaba Sweet ma kifi aya ta auka ta biyo bayansa. Dafe kai Julde tayi abinka da kai babu gashi, Idanunta ne ya cika da hawaye sosai taji zafin fa uwar da tayi ko kuma tace ya yar da ita, Baki ta murgu a a fili tace. "Wayyoooo kai na" Ta fa a tana runtse idanunta, ganin zaman sam ba zai mata ba ya sanya ta mi e tare yin alwala duk ba wani iyawa tayi ba, Sallah tayi kana ta zauna a wajan tana mai jin yunwa ga kuma ciwon da irjinta yake mata. Bayan yayi kyasto, ya ha a dotsen wuta da wani a saman an busassun itacen daya samu, nan da nan wuta ta tashi, a fuskarsa yayi da Murmushi yana bala'in son tsuntsaye da kuma irin wannan halittun, kifin daya suke a cikin wani aton sanda ya auko, Kana ya ura saman wutar ya fara gasawa, Almost 20minutes kafin kifin ya gasu sai tiriri yake yayi jajir dashi, gashi ato mai tsuka da yawa, A saman wani aton ganye ya ajjiye kifin kana ya fara ci cikin nutsuwa, sweet ma baki ta sanya ta fara yagar wanda ya sanya mata, Sai da yaci sosai yabar raguwa kafin yaje yasha ruwa, Gyara tsaiwa yayi tare da aukan sweet ya fara duban hanyar da zaibi domin ya isa cikin Rugar Mahinjo a yau in nan, Motsin da yaji a bayansa ya sanya ya juya da sauri ganin Julde tsaye fuskarta cike da hawaye, Ya sanya ya auke idanunsa da sauri yana mai ta e bakinsa, Julde kowa ara banza hanci tayi saboda amshin data ji ya sanya cikin siririyar muryarta tace. "Zanci kifi, zaka sammin ko?" Zare ido yayi yana mamakin yadda take iya fahimtar wani abun Kamar ba Makauniya ba, tsaki yaja yana Lumshe idanunsa kafin a ransa yace. "Witch" Ya fa a a taushashe cike kuma da gajiya, ganyen ya auka ta cilla mata saman irjinta, da sauri ta auka tana sauke numfashi da kuma Murmushin jin da Zama tayi tare da tan washe afafuwanta, ta fara yagar tsukar kifin tana kaiwa aramin bakinta, Janye idanunsa daga kan guntun bakin nata, wata dabara ce ta fa o masa, a hankali yayi baya yana mai shafa irjinsa magana yake sunyi amma sam ya gaji da surutun wannan mai bakin akun, Yana lumshe idanunsa tare da motsa bakinsa da yar yace. "Heyyy blind ina ne Mahinjo!!!?" Ya fa a yana mai aga Murya tare da lumshe idanunsa, Ambaton sunan Mahinjo da yayi ne ya sanya ta tsaya da cin kifin Jikinta ya auki rawa, Sai kuma a lokacin ta tuna da shanun da aka bata kiwo, Cikin sauri ta mi e tana jujjuya Idanunta kafin a hankali ta sulale asa cikin Muryar kuka kuma tace. "Na buni, dan Allah ba kaga shanuwa ba? Wayyoooo Madibbo shikenan zasu kashe ni an kwashe masu shanu" Da mamaki yake binta da kallo ko kalma guda na maganarta bai fahimta ba, Tsaki Yana cikin aga murya ha i da tsayawa ya koma Abu Maleek insa wanda yake na asali bawai yanzu da aka sanya ya zama mahaukaci ba yace. "Noi inde wuroman?" (Ya sunan garin ku). Ya fa a in a serious tone. Cikin firgici ta tarin tsoro tace "Rugar Mahinjo" oyayyiyar ajjiyar zuciya ya sauke yana mai an jin da i dan ko babu komai sai ta rama masa taimakon da yayi mata cikin ha e fuska kamar tana kallonsa yace. "Let's go" Ya fa a yana yin gaba, dafe irji tayi tana sakin kuka kafin tace. "Dan Allah ka barni a nan wallahi kashe ni Ar o zaiyi" e fuska ya arayi saboda yarinyar ta fara bashi ciwon kai, haushi da kuma takaicin tsayawa inda take ma yake, Gyara tsaiwa yay kafin cikin kakai murya yace. "Su kashe ki mana, ni dai ba ruwana saikin raima min abinda nayi maki dan kiji" Kuka ta sanya masa shi kam ko a jikinsa juyawa yayi ya auki sweet kana kamar mai ra a yace. "Muje" Bata ta a tunanin bashi da kirki ba sai yanzu, da alama shima daga rugar yake saboda taji yayi fulatanci, Kanta ta sunkuyar asa kafin tace "bani da sanda ai, bazan iya tafiya ba" are maganar Idanunta na zubar da hawaye, Ba tare daya kalleta ba domin shi ya osama yabar inda mayatacciyar yarinyar take, wata igiya ya auka tare da cilla mata yana an yatsuna fuskarsa yace. "Tied your hand" Sharrr hawaye ya ara sakko mata ta aure hannu kuma? Dabba ce ita da zata aure hannayenta, ganin tana ata masa Lokaci ne yasa ya ara daka mata tsayawa wanda shima da kansa sai daya dafe kansa sabida tsorata da tsawar da yayi, Da sauri ta ri e igiyar duk Jikinta rawa yake kana ta na a a hannunta idanunta na zubar da waye, Shima yayi hakan ne sabida bai tsayawa kusa da ita bare har ya yi tunanin ri e mata hannu, Tana gama aura igiyar ne shi kuma ya ri e bakin igiyar tare da fara tafiya da sauri yana janta da sabida igiyar dake aure a hannunta. A haka suka fara tafiya domine isa Rugar Mahinjo. A can cikin rugar kowa Ar o ne da Barkido sai kuma Lami o zaune, suna tattaunawa gyara zama Lami o yayi kafin Yace. "Na aikata da mutane a sirrince domin su duba min abinda ke faruwa a sakamakonsa harbin da mukaji, sai dai abin mamaki gaba aya Shanuwanmu suna nan amma an nemi Julde an rasa" Da sauri Barkido ya kalli Lami o tare da fa "Kamarya an nemeta an rasa? Kana nufin ba'a ganta ba ko mene? Tayaya za'a ga Nagge amma ba'a ga mutum ba" Kallon Barkido ar o yayi sabida ya gama fahimtar an nasa cewa ya fa a tafkin soyayyar Julde, shi kam rashin Julden ba aramin da i yayi masa ba, Rashin nata kuma ya ara tabbatar masa da cewa Tabbas burinsa zai cika koma yace ya cika, dan matsalar sa aya Madibbo do ya gama da Yakumbo ya gama da Madibbo mai uwa a gindin murhun ma ya gana da shafin ta, Gyaran murya yayi ka an kafin ya kai dubansa ga Barkido yace. "Meye damuwarka? Mene tsakaninka da ita, daman ai burinmu ace yau babu ita, domin idan har tana raye Tabbas burinmu bazai ta a cika ba, kafi kowa sanin yadda muka sha wahala kafin mu kawo iya zo, dan haka ina garga inka idan ma wani abu zuciyarka take kissima ta daina, Aradon Allah ina ci maka mutunci" o ya fa a yana nuna Barkido da hannunsa, kafin kuma ya fuskanci Lami o yace. "Wane mahaukacin daya Shigo cikin jejin?" Lami o ya kalli Ar o kana yace "Barkido babu waje" Tashi yayi zuciyarsa cike fal da tarin ba in ciki, tattaunawa sukai kafin ko ya tashi ya nufi makwancinsa sabida dare yayi, gari yayi tsitt. Ganin duhu yayi sosai ya sanya Julde zamewa a hankali ta kwanta tana sauke numfashin wahala, Shi kansa Abu Maleek ya gaji tunda suka taho babu abinda yake tsayar da su sai sallah, gashi dare yayi duhu ba zai sanya suci gaba da tafiya ba, Bisa Dole shima ya nemi waje ya kwanta yana sauke ajjiyar zuciya tare da rufe idanunsa, Julde numfashi ta ara ja da yar tana ri e da saitin zuciyarta dake wani irin harbawa sabida tsananin ciwon da irjinta yake, Cikin fidda sauti da kuma da kuma tarin wahala da kuma ciwon dake irjinta ta cije bakinta, tana murje irjinta dake mata wani iri zafi da ra Zame idanunsa yayi daga kanta yana jan tsaki a ransa yake fa "Guntuwar Yarinya sai aton nono mtwss!!!" Ya fa a yana mai kwanciya a saman wata ciyawa dake ji e da ruwa. Washe gari da sassafe sukaci gaba da tafiya ba tare da sunci komai ba, Tunda suka tafi babu wanda yace komai, yana janye da ita da igiya wajan sallar Zhur sukaiwa Rugar Mahinjo tsinke, Lokacin gaba aya kowa yana cikin Rugar ana hutawa tare kuma da tarin Alhinin rashin ganin Julde wanda tsirari daga cikinsu suke. Cikin rugar Abu Maleek yabi da kallo yana kalla kuma yaji kansa ya sara da arfin gaske, zuciyarsa ta harba da arfi, Hakan nan ya samu kansa cikin tarin fargaba kasancewar sa ba komai ne kai bayyana a fuskarsa ba ya sanya ko alamun tsoro bai nuna ba, Fitowar Lami o kenan daga cikin bukka idanunsa ya sauka akan Julde da sauri yace. o!! Ar o!! War, War Ar Jin Muryar Lami o ne ya sanya Jikinta ya shiga rawa nan da nan idanunta ya fara zubar da hawaye shkknan yanzu zasu kasheta, abinda take rayawa a zuciyarta kenan, Yana yana cikin bukka
Chapter 26 · 0% Book details