← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 108

Sashe 36

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a zucyarsa, ga kuma wani tausayinta daya gama mamaye zucyarsa, a hankali ya shiga bubbuga bayanta tare da fa "It's okay My princess, In sha Allah Dad zai mi e zaici gaba da zama damu, Kiyi masa addu'a please wifyna" are maganar yana an bubbuga bayanta, kafin ya janye ta daga Jikinsa, yana kama hannunta tsayawa tayi tana girgiza masa kai alamar ba zata shiga ciki ba. Girgiza kai kawai yayi kana ya shiga ciki, yana barin wajan Salimerh ta nufi Part in ta, tana zuwa ta samu wayarta na ringing da sauri tai answering daga cikin wayar akace. "We are on our way Ranki ya da Wasu zafafan hawaye ne suka sakkowa Salimerh kafin tace. "Ina Zaki na?" Daga cikin wayar akace "we're all together Maaahh!" Jinjina kai tayi cikin tsananin farin ciki da kuma jin da in Dawowar JULALUDEEN TUNDE MUHAMMAD JALAL, kafin tace. "Ka shigo ta ofar baya" Daga cikin wayar aka amsa mata da "In sha Allah" kashe wayar tayi a sanyaye kuma tace "Allahamdulillah" Oumuu-Ayman ce tsaye da Salimerh suna nan tsaye kuma suka hango motar na shigowa ta can ofar baya, wata oyayyiyar ajjiyar zuciya Oumuu-Ayman ta sauke, yayinda wata nutsuwa ta sauka a zcyarta, tun bayan tafiyarsa bata da wata nutsuwa kullum cikin damuwa take, A hankali motar take tafiya harta iso inda suke Oumuu-Ayman suke, a hankali kuma Oumuu-Ayman ta nufi back seat tare da sanya hannunta ta bu e motar, Idanunsa dake lumshe ya ware a hankali tare da sauke su akan Oumuu, tashin hankali daya a cikin wayar idanun ta ya sanya ya tsorawa mata narkakkun idanunsa, Zame idanun ta tayi daga cikin idanunsa saboda kallon da taga yana bata, a hankali kuma idanun ta ya sauka akan Julde wacce take kwance bakinta a aure tana bacci juyawa tayi ta kalli Salimerh tace. "Shiga ciki ina zuwa" Tayi hakan ne kuma saboda bata son Kowa yaga Julde, hannunta ta mi a wa Jalaluddeen alamar ya kama, ara ware idanunsa yayi a kanta kamar bazai magana ba dai kuma yace. "Dad????" Ya tambaya kai tsaye domin shine kawai ya fa u masa, musamman yadda yaji ko'ina shiru hakan yasa jikinsa yayi sanyi, Girgiza Kai tayi tace "Yana ciki, Zaki ba uwa mukai?" ta are maganar tana ara kallon Julde wacce taji nan take so da aunar ta ya shiga zuciyarta, ta e baki yayi tare fitowa daga cikin motar, yana fitowa daga motar sweet ta diro ita ba, ta shiga tsallan murna, har yayi gaba sai kuma ya tsaya tare dayin baya, Cikin motar ya koma ya jawo Julde fuskarsa a aure kuma ya auki Julde a hannayensa kamar Jajiriya, Kallonsa kawai Oumuu tayi tasan Abu Maleek bazai ta a aikata abinda ba shike nan ba, hakan yasa bata zarginsa ko ka Bayansa tafi kai tsaye kuma ya nufi wajan prvt bedroom yana zuwa ya cilla Julde ciki wacce tayi ara sai kuma taci gaba da bacci abinta, Oumuu-Ayman dake bayansa sanin halinsa yasa tai masa shiru, tsayawa yayi tare da sanyawa ofar passward, kana fuskarsa babu walwala ya kalli Oumuu-Ayman yace. "Where's my Dad?? Ina Daddyna Oumuu??" Idanunta ya kawo ruwa ganin haka yasa a gigice Abu Maleek yayi waje ta cikin ofar cikin family side asu, kai tsaye kuma ya nufi Sashin King Tunde Muhammad Jalal, babu wanda bai mamakin dawowar Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal a wannan lokacin ba, yana zuwa ya amshi King Tunde Muhammad Jalal a hannun Mai Babban aki tare da rungomesa, jikinsa na rawa tace. "Dad! Dad!! Dad!!! Open your eyes please Daddy!!!!!!" Ya fa a yana Rungome Mahaifin nasa, wata arfar ajjiyar zuciya King Tunde ya sauke lokacin da yaji umin jikin Zakin nasa, tare dajin sautin Muryar sa, bisa mamaki a kaga King Tunde na motsawa tare bu e idanunsa ya ri e hannun, Jalaluldeen ganin yadda bakinsa ke rawa yasa Abu Maleek sunkuyawa, ya auka wata magana zai fa a sai yaji yace. "Allah yayi maka albarka, Allah yayi ri o da hannayenka, Jalaluldeen ga Khaleluddeen nan, ga Zubaida nan, Oumuu-Ayman zata fa a maka komai, zan tafi ciki farin ciki da kuma salama a Zuciyata, Zakina ka kula da kanka dan Allah ka sani ka girma ka daina wannan shagwa ar, ka zauna cikin Kanzaf ka maye gurbina a Cikin Alaafi, kada ka yarda da kowa face Oumuu-Ayman, Mai Babban aki Sai Zubaida, ko an uwanka maza kada ka amince masu, akwai wani haske da zaizu a duk sanda ka kusance sa, za kaji fa uwar gaba kada kaji tsoro wannan shi ne maha in Wanda zai zame maka an uwa wajan gudanar da Mulkin Kanzaf, Allah yayi maka albarka Zakina, Ka fa awa Maminka ta na tafi cike da so da kuma kewarta a cikin zuciyata, kada ka Amincewa kowa Jalaluldeen kada ka yarda da kow......" Wani irin tsayawa numfashin sa yayi wanda ya tilasta masa tsayawa da maganarsa, duk abinda yake fa a babu wanda ya keji sai Abu Maleek, wani Daimond ring King Tunde Muhammad Jalal ya bawa Abu Maleek kafin yace. "Duk yarinyar daka sanyawa wannan ring in yayi mata dai-dai to itace farin cikin ka, itace maha in rayuwarka kada ka sake ka wula anta ta" Tsayawa yay da maganar da arfi kuma yace "La'ilahaillahu Muhammadur Rasulullah S.A.W" Cak Numfashinsa ya tsaya, haka ma bugun zcyarsa ya tsaya da aiki, yayinda jikinsa gaba aya ya saki a jikin Abu Maleek, Salati Gaba aya suka sanya, Kafin wasu daga ciki suka sanya kuka, Shikenan lokaci yayi tashin hankali sun gashi, gaba aya Alaafi ta hargitse banda ihu da yarda zani babu abinda mutane suke, Garin Benin ya auki sautin tamburan gidan sarautar wanda yake shaidawa mutane Tabbas Sarki kuma Mai Martaba, King Tunde Muhammad Jalal ya rasu! Nan da nan aka shiga sanarwar gidan t.v da kuma Redio kafin Yamma tuni Garin Benin ya auki tururuwar jama'a, Sarkin Kano, sarkin Katsina, manyan sarakuna shugaban asa, da gwamnoni suka dira A Benin. Yayinda kusan a tare jirgin Adams dana Shakiru, Sharefddeen sukai saukar ungulo, Jalaluldeen kam yanayin daya shiga ba'a magana gaba aya ya gigice bai ta a ganin mutuwa haka ba, yau gashi mahaifin nasa ne ya rasu a saman cinyoyinsa, banda sakin ajjiyar zuciya babu abinda yake. Sai washe gari da safe akai jana'izar King Tunde Muhammad Jalal jana'izar data tara mayan mutane ososhin asa, da manyan malamai. Abu Maleek na kwance a saman Royal bed in sa sai Ajjiyar zuciya yake saukewa, tun jiya daya sanya mahaifinsa a gidansa na arshe ya dawo part insa bai ara fitowa ba, ko ruwa bai sanyawa cikinsa, yana tunani abubuwa da yawa Mahaifinsa ya tafi ya bar shi da nauyi masu yawa nauyin da baya jin zai iya saukewa, baya jin zai iya zama Sarkin Benin ba zai iya da wannan tashin hankalin ba sam. Juyawa yayi gaba aya baya jin da i duniyar, sosai yake neman mai rashinsa, da sauri kuma ya bu e idanunsa saboda da tunawa da Julde yayi. "You see ba?? Abinda nake gudu kenan yanzu idan ta mutu sai a ura laifin a kai na" are maganar kallon sweet kafin ya mi e tsaye kai tsaye kuma prvt bedroom in daya sanyata ciki ya nufa, passward in jikin ofar ya saka, kafin a hankali ya shiga yana rufe ofar, yana shiga ya fara jin arar buge bugen da take a hankali ya bu e sanyayyun gajiyayyun idanunsa kafin ya sauke a kanta, tana kwance saman lallausan carpet sai bige bige take saboda azabar data keji ga kuma maitar daya tasu mata. Lumshe idanunsa yayi yace. "Ya Allah!" Ya fa a yana sauke wata wahalalliyar ajjiyar zuciya ganin zata jima kanta ciwo ne ya sanya ya nufi inda take tare da dur osa wa dai-dai inda take ya sanya tattausan hannunsa ya aga ta cak ya dire saman bed in, kafin ya zauna a gefen ta, cikin rashin Sa'a kuma aurin dake bakinta ya zame, Da wani irin sauri ta hantsila saman cinyar Abu Maleek kai tsaye kuma bakinta ya sauka a saman irjin ta, da sauri ta bu e bakinta zata sakar masa cizo wata tsawa Abu Maleek ya sakar mata wacce ta amsa duk sashin nasa, ba ita ba hatta shima sai daya tsorata da tsawar daya fito daga cikin bakinsa, wata zabura Julde tayi sosai tsawarta gigita mata lissafi, hakan ya sanya gaba aya tayi baya zata fa asa cikin zafin nama irin na an Ball yasa afa ya tarota tare cilli da ita zuwa baya kai tsaye ta dawo jikinsa, wani gigitaccen ihu Julde ta sanya ihun daya sanya cikin sauri Abu Maleek ya ha e hannayensa tare da run..... ABU MALEEK IS NOT FREE CONTACT TO SUBSCRIBE 08119237616 *_37-38_* Rungome nata hannayen, ya zamana ya sanyata a tsakiyar jikinsa ba tare daya rungome ta ko kuma ya ri e Jikinta ba. Sassanyar Ajjiyar zuciya ya sauke, yana wani irin masifafan harbawa da zucyarsa yake masa, Tsananin bugun da take masa ne yasa har yake an sauke ajjiyar zuciya da sauri da sauri. A hankali yasa tongue insa tare datse la anta ya shiga taunawa, tare da gana masu azaba, a hankali ya fesar da wani zazzafan huci daga cikin bakinsa zuwa saman fuskarta wacce take dab da nasa fuskarsa, kasantuwar kusanci da suka samu da juna. Narkakkun gajiyayyun idanunsa da suke a lumshe ya an bu e yana mai ya motsa fuska saboda kansa daya sara masa, Ga bugawar zuciyarsa data aro fiye da baya, ba tare kuma daya san dalilin hakan ba. Idanunsa ya sauke a saman fuskarta wacce take auke da ruwan hawaye har lokacin kuma shasshe ar kuka take, Tsawar da yayi mata ne kuma ya sanya ta firgita, wanda ya haddasa mata tsoransa Sosai. Sosai take jin azaba a jikin a zaba a Jikinta, amma bata da ikon fa a ko kuma samun abinda ta keso, ta san tayi ka an ya bata abinda take so in a yanzu dole ne taja bakin tai Shiru tare da maida wala marta. A hankali ya shiga zareta daga jikinsa, jin hakan ne kuma yasa gaba aya ta kwa e fuska ta fara bu e baki zata sakar masa kuka. Fuska ya an ya motse alamar gajiyawa, tare da ura yatsarsa guda a baki yace. "Shittt!!" Luff tayi
Chapter 36 · 0% Book details