← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 108

Sashe 16

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

ha i da jama'ar Kanzaf mene yasa kika aikata haka Hadima Zubaida?" Tunda Mai Babban aki ta fara magana, Hadima kuma Jikinta ya auki rawa, tashin hankali ya gama bayyana a saman kamilalliyar fuskarta, Tsoro da kuma tashin hankalin abinda ke shirin faruwa ya gama ratsa dukkan wasu kofofin zuciyarta, Wata zufa ta shiga karyo mata, abinka da mai an yan jiki, Bakinta kawai rawa yake ta kasa furta komai dabida yadda abinda yazo mata a bazata. Mai Babban aki baya tayi a hankali ta an jan casbahar hannunta, sosai tashin hankalin data gani a saman fuskar Hadima Zubaida ya ara aga mata hankalin, tsoro abinda zai faru da Hadima Zubaida ya shiga yawo a zuciyarta, Sosai take tausayinta tasan kuma ba lallai ta aikata hakan ba, Amma babu wanda yasan oyayyan Sirrin nasu sai Hadima Zubaida, dan haka dole ta amshi hukuncin daya dace da abinda ta aikata, ajjiyar zuciya ta sauke tana ara kallon Hadima Zubaida kafin tace. O dal Hadima Zubaida (kinci Amana Hadima Zubaida). Kana ta ura da fa "Idan Sirrin mu ya fita wanne abu kika fa a da bakinki wanda za'a auki hukunci a kanki Hadima Zubaida?" Hadima Zubaida a fili ta sauke wata zazzafar iska idanunta ya cika da walla, shikenan wannan mai bibiyar rayuwarta ta tayi nasara, ta samu abinda take bu ata, yanzu ina zata saka amanar data amsa? Ina zata sanya aramin jaririn da bai san komai ba, waye zai Kula mata da innocent boy inta? Oumuu-Ayman kasa kallon Hadima Zubaida tayi saboda tsakanin tausayin data bata, Bola wacce a yanzu bata bu atar komai sai ganin Maleek ta ara fito da wayarta tace. "Ina zaune Hadimai nayi Mani tausa sai gashi ta nemi iso waje na, gaba aya ta shigo min afirgice, ganin Hadima Zubaida bata ta a zuwa sashina ba, ya sanya na bawa Hadimai na Umarnin fita domin naga alamar akwai Magana a bakinta, kamar nasan da wannan abun na shiga yi mata vedio ha tare data sani ba" Da sauri Hadima Zubaida ta kalli Bola cike da tashi hankali, kasa magana tayi yaushe taje wajan Bola? Yaushe ta zauna sa Bola ta fa a mata wannan maganar? Innalillahi wa'inna ilaihir Arjun! Tabbas akwai masu bu atar wani abu a tare da ita da kuma Maleek kana King Tunde babu kuma abinda zata iya fa a wanda zai wanketa, to surar mata da take jikin vedio'n ta tabbatar cewa Hadima Zubaida ce, domin shigarta da komai da muryarta duk ita ce, sunkuyar da kanta asa tayi trying to remembered abinda ya huce amma bata iya gane komai. "Kiyi magana mana Hadima Zubaida, domin ila kina da abinda zai iya kareki daga wannan musamman abun" Cewar Oumuu-Ayman wacce tausayin Hadima Zubaida ta gama cika mata zuciya, Baki Hadima Zubaida ta shiga motsawa, bisa mamakin ta tuni harshen ta Ya ma ale, ta shiga bu e baki a arin na son cewa wani abu, amma ta gagara magana sai abu take kamar kurma, Murmushin takaici da kuma sabon rainin hankalin da Hadima Zubaida tazo musu dashi, Queen Ayoola tuni hawaye ya wanke mata fuska saboda rayuwar zuciyar da take dashi, Gyaran murya Mai Babban aki tayi cikin aramin lokaci wasu zaratan maza wanda suka kasance masu tsaron gidan kurkukun cikin Alaafi suka shigowa, Da wani irin sauri Hadima Zubaida ta mi e tsaye tana masu nuni hannayenta alamar jaririnta amma babu wanda ya saurareta, Wani irin raunataccen kuka Hadima Zubaida ta mi e tana ri afafuwan Mai Babban aki, Cikin damuwa mai Babban aki ta mi e tsaye tare da fa *It's 500, via 0116886423 sulaiman Naima s union bank, free pages sun kusa kammala* "Kusan hukuncin da akewa wanda yaci amanar Masarauta, Ello ti s n Hadima Zubaida (kuje ko aure ta a akin duhu) akin arshe, sai lokacin da aka ibar mata ya cika" Tana fa in hakan tai gaba abinta domin itama zuciyarta a raunace take na tausayin Zubaida, Ganin yadda Hadima Zubaida ke maganar kurame gashi basa fahimta yasa aya daga cikinsu ya daka mata wata gigitacciyyar tsawa tare da tisa eyarta zuwa kurkuku wacce take can bayan Masarauta. Tsaro sosai aka ara a cikin Alaafin sabida Dawowar JULALUDEEN TUNDE MUHAMMAD JALAL, kawo lokacin kuma babu wanda ya san da dawowar Jalaluldeen sai Salimerh da Oumuu-Ayman kana Mai Babban aki, Oumuu-Ayman da kanta ta shirya tsaro mai girma da kuma tsanani a cikin Alaafin, dawowar Mutumin da suke ta saka rai sai gashi Ubangiji ya amsa addu'ar su, ya dawo da shi a lokacin da ake bu atarsa. _Madrid_ A nutse ya sakko da dugwayen afafuwan sa dake sanye cikin Black brian Atwood brand loafers kafin ya fito baki ayan sa, cikin Ralph Lauren brown suit data ara fiddo da asalin zallar kyansa da kuma farar fatarsa ta asalin KapurShab. Kallo guda zakai masa kasancewa cewa Tabbas shi in Mutum ne na musamman, sabida haiba da tarin kamalar dake tare dashi, Yana da kwarjini hakan ya sanya ba kowa ke iya jaa dashi ba, kana kallonsa zaka auka mai cikakken hankali ne amma idan ya samu juyewar tunani sai kowa ya raina kansa. Cikin nutsuwa da kamala ha i da kamewa yake taka afafuwansa a filin jirgin zuwa cikin jirgin, yana tafe hannunsa ri e da jibgegegiyar Kitty insa, Fara tass da ita, sai kwantar da kai take a irjinsa, time to time ya hakan taune le ansa kana ya lumshe idanunsa, daga bayansa kuma wasu guards in sane ke biya dashi tare da kayansa, Baya ta a tafiya dasu infact ma mancewa yake dasu, a hankali ya fara taka strains in jirgin a can vip ya zauna sweet insa a jikinsa, tun a airport in ne kuma guards in suka juya bayan sunyi masa fatan alkairi, A hakan jirgin ya aga zuwa sararin samaniya, tafiya ce ta wasu hours a haka jirginsu yay saukar ungulo a airport, shine mutum na arshe wanda ya fito, Yasubuhanallah gaba aya kallo ya dawo kansa musamman an matan da suke airport, kyawawan blue eyes ball insa ya lumshe, a hankali yaja dugwan numfashi yana ara bu ofar hancinsa ya shiga sha ar iskar Nigeria, an siririn tsaki yaja saboda kallon da yaga ana masa, shi sam bai ga abin kallo jikinsa ba, shima mutum ne kamar kowa meyasa suke kallonsa kamar shi aya ne a cikin airport Sweet ce ta zame daga jikinsa ta fara gudu, dafe kai yay a hankali ganin tana shirin basa wahala a hankali ya furta. "O'ohh come here sweet", Ya fa a yana sauka daga strains in jirgin, nan kallo ya ara dawowa kam ABU_MALEEK, da sauri ya sanya fararan hannunsa ya auke ta cak, yana ta e baki tare da marai-raice fuska, da sauri kuma ya juya ya shige jikin wata aramar Honda Amaze blue black, yana shiga akaja motar da wani irin speed tare da barin cikin airport Queen Ayoola ce tsaye Idanunta ya ka a yayi jajurr sabida kuka, Aremo Adams dake tsaye gabanta yana son yaji dalilin daya sanya ta kirasa, Cikin kuka Queen Ayoola tace. "Nasan za kace arya nake, ban ta a tunanin haka zata kasance ba, ban ta a tunanin an uwanka wanda kuke uwa aya uba aya dashi zai ci amanarka ba" Cikin rashin fahimta Adams ya an zaro manyan idanunsa cikin son jin abinda ke faruwa yace. "Meke faruwa? Me kike son fa a ne Mumy?" Hannunta ta sanya saman shoulder insa tana sakin kuka tace. "Believe me My son Adams, ba zan maka arya ba, ina son fa a maka gaskiyar abinda yake faruwa saboda ka daina tunanin Mahaifiyar ka Queen Roomana ta mutu" Jin an ambaci sunan Queen Roomana ya sanya Adams jin gabansa ya fa i zuciyarsa ta shiga bugawa da arfi, cikin aga murya yace. "What happens to my mother? Where is she?" are maganar cikin aga murya jijiyoyin kansa duk ya tashi, Cikin tausayin Adams in tace. "Adams an uwanka shine ya auke mahaifiyarka sabida gudun kada ta tuna masa asiri, yayi amfani da soyayyar da take maka ya auke ta sabida yaji labarin kai za'a bawa Sarautar Kanzaf" Dafe kai Adams yayi yana fesar da numfashi kafin yace. "Waye? Wanne an uwan nawa daga cikin guda hu Kai tsaye tace masa. "JALALULDEEN TUNDE MUHAMMAD JALAL" SHARE FISABILILLAHI SABIDA ALLAH DA ANNABI *ABU_MALEEK*
Chapter 16 · 0% Book details