Sashe 40
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da ban ta a yiwa wani an adam ba, wallahi muddin baka dawo min da mahaifiya ta ba, uhm!!!!" are maganar yana janye jikinsa daga jikin Abu Maleek kai tsaye shima ya nufi sashinsa Runtse idanunsa Abu Maleek yayi yana jin tsallan da zuciyarsa tayi sosai kalaman Adams suka tsaya masa tashin hankali, tsoro da fargaba suka ratsa masa zuciya, lumshe idanunsa ya arayi yana sha ar iskar dake Ka awa a wajan, kafin yaja afafuwansa ya nufi sashinsa, yana shiga kai tsaye bedroom in sa ya shiga tare da murza key yama mance da batun wata Julde. Kai tsaye Art room insa ya shiga ya auki pencil da colours masu yawa, wani madaidaicin aki ne, mai masifar kyau, wanda yake auke da wasu awatattun kujeru masu kyau wanda suka kasance na arfe, sai wasu Flowers masu kyau wanda suke fidda wani dad amshi mai sanya nutsuwa da kasala a jiki. Sai wata A.c mai bala'in bada sanyi a wajan, ka wani lallausan green in carpet dake shimfi e a aramin parlon dake cikin bedroom art in, ga deep freezer dake gefe guda, sai aramar plasma, ga wata atuwar kwalba wanda aka cikata da kifaye masu kyau wanda kai tsaye ruwa yake saukar masu daga lambu. Wani table ya jawo ya zuba pencil da colours in a ciki, kafin a hankali ya nufi wata loker ya zaro wata farar carbon paper a ciki, yana aukowa ya mannata a jikin wani arfe da yake zanan jiki, kafin ya nufi deep freezer in ya auki fresh milk da lemon power horse energy masu sanyi ya ajjiye saman table in, wata aramar kujera ya auko tare da zama kai ya auki pencil in bayan ya alle murfin fresh milk in ne ya an kafa a bakinsa, saboda sanyin daya jine yasa ya lumshe idanunsa a hankali kuma ya manne hannunsa a saman paper ya fara zanan idanunsa a lumshe. Wajan 20 minutes ya auka yana zaman still kuma idanunsa suna rufe, sanssanyar ajjiyar zuciya ya sauke bayan ya furzar da iska daga cikin bakinsa, slowly ya bu e idanunsa tare da saukewa akan art in da yayi, Da sauri yaja idanunsa ya Lumshe saboda zanan da yayi arba dashi, cije lips insa yay zuciyarsa cike da mamaki why kullum idan yayi zanan idanunta a rufe? Mene ya sanya kuma har yanzu ya kasa tantance photon Namiji ne ko kuma na mace? A kullum yayi zanan sai yaga kai babu gashi idanu a rufe, kirji kuma fal da brest kamar zasu tsaga irjin su fito, Ajjiyar zuciya ya sauke yana ara ware idanunsa akan la an wacce ya zana, kawo yanzu ya fara tunanin macace, duba da yadda la anta suke jajir gwanin sha'awa, amma irin la an tsiwa ne. Lumshe idanunsa e a hankali ya ware la ansa tare da cizon lips insa na asa kamar zai kuka Murya a narke yace. "Fitananniyyaaaa!!!" are maganar yana jan harafin Yaaaa!!! Yana nan zaune har aka kira sallar Asar, gaba aya baya jin da in fresh milk in babu abinda yake son sha yanzu wanda ya huce Alcohol, Abar da aka sabar masa sa shanta tun yana arami. A sanyaye ya mi e ya koma bedroom insa yana zuwa ya samu sweet na shan madara kanta ya shafa yana fa in "Sweet my love, my best friend" Ya fa a yana shigewa bathroom ya aura alwala kai tsaye yabi ta ofar baya kasancewar yana sahun gaba yasa bai ha u da an uwansa ba, bayan an idar da sallah kuma zama yayi tare da lumshe idanunsa yana sauraran bugawar zuciyarsa. Haka sallar magrib da Issh duk haka yayi bai ara ha uwa da kowa ba, Ko Abinci bai tsaya ci ba ya shige cikin bedroom insa tare dayin wanka ya sanya wasu ha un nightwear Panjams masu santsi da taushi ya sanya bayan ya fesa parfume ne ya kwanta tare da jawo sweet ya rungome ya lullu e su da duvet mai laushi bayan ya ure gudun a.cn bedroom Washe gari Tun 4:05 ya tashi saboda sautin kiran sallar farko na Subhi da yaji, jiki a sanyaye jike da kasala ya ware duvet in jikinsa kai tsaye bathroom ya nufa, Yayi wanka ya wanke bakinsa tare da aura alwala, Shirya kansa yayi cikin wata farar tattausan Male La Doublej Jallabiya mai gajeren Hannu, wata farar hula ya auka wacce ake cewa tashi kafiya naci irinta larabawa, a saman sumar kansa ya sanya hular wacce ta rufe masa sumar kan sauran gashin kansa kuma suka sauka saman wuyansa, kai tsaye masjid ya nufa bai dawo ba sai wajan 7:00 Yana dawowa ya shirya kansa cikin ana nan kaya masu kyau, wandon ya tsaya masa iya laps insa kamar dai kayan spots wear, gorar ruwa ya auka mai sanyi kai tsaye gym part insa ya nufa, yana zuwa ya fara motsa jikinsa domin idan yace zai zauna haka tabbas damuwa da kuma rashin mahaifinsa sai iya tarwatsa zuciyarsa, haka ya dinga motsa jiki har wajan 10:30 sai zufa ce take karyo masa. Tura ofar side insa yayi a hankali bakinsa auke da gorar ruwa yana shan yayinda gumi ke yanko masa, ganin Oumuu-Ayman ne yasa ya an ware idanunsa tare da kwa e fuska a sanyaye ya arasa saman kujera yana sauke numfashi. Murmushi Oumuu-Ayman tayi kafin tace. "Wlcm Zaki" Jinjina kai Abu Maleek yayi kafin yace. "Barka da safiya Oumuu na" Kallonsa tayi sosai ajjiyar zuciya ta sauke ganin babu abinda Abu Maleek ya bari na dan gane da kamannin Murgayi King Tunde Muhammad Jalal. "Zaki Ya mai jiki?" Zare idanunsa yayi kafin ya langwa ar da kansa gefe guda cikin gajiyawa yace. "Ayyah! Baga irinta ba, wallahi Oumuu na manta da ita tun shekaran jiya" Murmushi kawai Oumuu-Ayman tayi kafin tace "Ni ina sane da ita, domin duk bayan wasu awanni sai nazu na gyara mata Jikinta na shafa mata mai a kanta, Allahamdulillah naga gashi ya lullu e kan nata, gwanin sha'awa wallahi" e baki yayi ba tare da yace komai ba, gani yau bai tashi da an son magana da ita bane yasa Oumuu bashi breakfast Pancakes and Syrup sai ha in salad Wanda yaji da faffan wai, da Tomato's With Onion kana masan Salad da caroot. Yana gama ci ya shige bedroom insa, Mi ewa Oumuu tayi ta nufi bedroom in da Julde ke ciki, tana kwance tana sauke numfashi goge mata Jikinta tayi ta bata madara tare da gyara mata sumar kanta daya feso da yawa Lokaci guda. e fuska Julde tayi a hankali ta shiga motsa bakinta cikin Murya mai rauni tace. "Ballowo!!" Shiru Oumuu-Ayman tayi domin ta fahimci Julde Makauniya ce, amma sam bata Fahimci sunan "Ballowo" da take yawan fa After 7days Bayan anyi sadakar bakwai ne aka fara shirin yin na i, gefen Abu Maleek kowa ya manta da batun Julde rabonsa da ita tun ranar daya bata jininsa tasha wajan kwana shida ko biyar kenan. Yayinda kullume sai Oumuu ta gyarata kuma sosai Jikinta ya murje saboda zama waje guda, cima mai kyau ga kulawa, har lokacin kuma babu wanda yasan da zamanta a cikin Alaafi!. 4:40 dawowarsa kenan daga masjid yana sanye da wata Blue in Armless mai kyau, wacce ta an kamasa yayinda ya an zuge gaban rigar bayan shigowar sa cikin side in nasa, Walking slowly yake shigowa cikin side in nasa, yayinda yake tafe yana an sauke ajjiyar zuciya saboda bugawar zuciyarsa take masa, wacce lokaci zuwa lokaci take masa, Ya iso dab da bedroom in da Julde ke ciki yaji Zuciyarsa ta harba da arfin gaske da sauri ya runtse idanunsa tare da saurin fa "hasbunallah!" Ya fa a yana dafe irjinsa, har ya aga afa sai huce kunnuwansa suka jiyo masa sautin Muryar ta, tare da buge bugen da take, Golden eyes insa wanda suke fidda wani ruwa ruwa saboda tsabar farinsu, Kamar zai tafi sai kuma ya nufi bedroom a ransa yana fa in "O'ohhhh This Fulani girl..." Hanunsa ya ura saman wajan passward in yana rubutawa ofar ta bu e, a hankali ya sanya afarsa ciki yanayin kusantar akin yanayin aruwar bugun zcyarsa, can ya tsaya lokaci guda kuma yaja baya da sauri yana dafe irjinsa saboda idanunsa da suka sauka akan...... Abu Maleek isn't free contact to subscribe 08119237616 *_41-42_* Dugwayen afafuwan ta, wanda suke farare tass har wani yellow suke saboda wani fari da tayi fatar afafuwanta sunyi fresh, sunyi ulo ulo. Ga wasu gargasa da sukai kwance a saman farar fatar jikin afafuwan nata, sai yalli suke saboda tsanani kulawar da Oumuu-Ayman take bawa Julde, Sauyawa ta musamman tayi saboda zama waje guda, da kuma kulawar da Oumuu-Ayman take bata akai akai. Ajjiyar zuciya ya sauke a hankali ya jingina bayansa da jikin door, yana an sauke numfashin tare da jan Maraitattun idanunsa ya rufe su, a hankali yake fidda numfashi kuma yake sha a, almost 30seconds kafin cikin nutsuwa ya shiga aga zara-zaran eyes lashes insa wanda suke kwance saman fatar idanunsa. Kai tsaye kuma ya sauke idanunsa a saman fararan farcen yatsun afafuwan ta, wanda akaiwa ado da wani red in jan farce, hakan ya ara bayyanar da Zallar kyau da kuma tsarin kyawun yatsun nata. uri yaywa yatsun afar nata kamar mai Shirin neman wani abu, some seconds kuma ya shiga zame idanunsa yana an ta e bakinsa kamar wanda yaga kashi, Teeths insa yasa ya datse jajayen la ansa tare da fara tauna su, saboda wani irin harbawa da zucyarsa tayi masa da arfi, al'amarin daya haddasa masa saurin runtse idanunsa yana furzar da iska daga cikin bakinsa. A hankali kuma ya sanya tafin hannunsa da a kullum baya rabuwa da gumi ya manna a saitin wajan da yaji yafi harba masa a cikin irjin nasa, kwa e fuska yay tare da langwa ar da kansa gefe guda, Cikin wata kasalalliyyar murya mai matu ar sanyi ya ware la ansa tare da fa "Uhm! Ya Hakkamu!!!" Ya fa a yana an juya da sauri zai bar cikin bedroom, domin ji yake idan yaci gaba da tsaiwa Tabbas zuciyarsa zata iya fitowa saboda a zabar bugawar da take masa. Kamar daga sama yaji sautin Amon muryarta wacce take fita a hankali, Muryar da Amonta kawai zai sanya ka fahimci rauni da kuma