Sashe 12
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
*ABU_MALEEK IS NOT FREE BOOK, IT'S 500 VIA 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616,
AN NIGER SUYI MAGANA TA WANNAN NUMBER 84506476*
A can cikin Bukkar su Julde kowa, Yakumbo wani kalar numfashi take,
Gaba
aya ta galabaita takai munzalin da idan Numfashin ya fita baya dawowa, a hankali ta bu
e bakinta ta shiga kiran sunan Julde tana fa
"Hai kizo nan, kizo na fa
a maki wata magana kafin Ubangiji ya
auki raina, Julde!! Julde!! Julde!!!...." Kafin ta
ara cewa komai numfashinta ya fara fisga ta shiga mi
ewa domin babu komai Cikinta rabon da suci abinci ita da Julde har sun manta sabida zafin talaucin da suke ciki.
Shin su ba
an garin bane? Ko kuma dai basu da kiwo ko guda
aya ne wanda za suyi ta
ama dashi suma a matsayin su na Fulani makiyaya?
Ko kuma dai akwai wani dalili daya sanya su cikin wannan halin?
Tabbas ruwa baya tsami banza..
Salati Yakumbo ta fara kumfa na fita ta cikin bakinta hannunta ri
e da wani abu wanda take sakinsa, a dai-dai lokacin da Lami
o ya gama yiwa Julde aski tass ya zamana ko jaririn da aka haifa yau ya fita sumar kai nesa ba kusa ba,
A kuma dai-dai lokacin ne Ubangiji ya amshi ran Yakumbon Julde, wanda ta tafi lahira ne cike da burin fa
awa Julde wata muhimmiyar magana Amma Ubangiji ya fita sanin komai dake cikin wannan duniyar mai cike da ru
ani da kuma tashin hankali,
A kuma wannan lokacin ne Madibbo yake can cikin daji yana ha
a rami da kuma
oye wani muhimmin abu, hakan ta sanya bai san abinda yake faruwa cikin Rugar Mahinjo ba.
A can Madrid kowa yau ya kasance weekend, wato ranar daya kasance hutu ga dukkan wasu ma'aikatan gwamnati,
11 dai-dai na safiyar lahadi wato Sunday, A.m ya shiga bu
e nauyayyen idanunsa wanda suke cike da tarin bacci da kuma gajiya,
Tunda ya bu
e idanunsa yaga duhu daga cikin bedroom
in sabida kashe hasken
akin da yay ya maida idanunsa ya rufe,
A hankali kuma cike da tarin gajiya da kuma ciwon da kansa yake masa a
an kwanakin nan,
Ya sanya hannunsa tare da
urawa a tsakiyar goshinsa yana murzawa a hankali sabida zufar da yaji tana tsastsafo masa,
A wannan lokacin tunani ne yake ta ziyartar
walwarsa,
Wanda Yawan tunanin yake
ara haddasa juyewar tunaninsa a koda yaushe,
Abunka da mara cikakken lafiya, wanda hankali irin na sauran mutana ne bai gama ratsa shi ba.
Tunanin Mami, da kuma kuma matar data zame masa tamkar uwa yake a wannan lokacin yake, yaya suke? Meke faruwa dasu babu abinda ya sani,
Sosai yake son zuwa gare su koda ace bazai zauna tare dasu ba,
Wata lafiyayyiyar ajjiyar zuciya ya sauke yana mai ganganro da hannunsa zuwa tsakiyar
irjinsa wanda yake
auke da kwantacciyar suma,
Mai kyau da tsari,
Fuskarsa, bugawar zuciyarsa ce ta tsananta da sauri ya sanya hannunsa a saitin
irjinsa yan kwa
e fuska tare da marai-raice wa, kamar
aramin yaro,
Cike da tsoro ya
ara bu
e idanunsa ya shiga rarraba su a cikin tafkeken bedroom
in nasa,
A sanyaye ya bu
yawan la
ansa wanda suke fresh so pink damn cute and softness, cikin can
asan ma
oshinsa yace.
"Ya Rabbi! How can that be possible?,
Mene yasa ya kejin tsoro da kuma fargaba ne?"
Ya shiga yiwa kansa tambayar can kuma yasa hannu ya
an matse kansa a fili cikin slow voice
in nan nasa mai narkar da zuciya cike da tarin shagwa
a yace.
"You're mad Abu_maleek" zare ido yay sosai tare da pouting kansa da finger yace.
"What? Mad me? No!!! No!!! I'm not ni ba mahaukaci ba and never na zama mahaukaci"
are magana tana tsotsar la
ansa,
an juyawa yay ka
an yana lumshe idanunsa sabida motsin da yaji a gefensa ana yaye duvet
in jikinsa, Sweet ce take yaye masa duvet
in, farar mage
yawa gata
atuwar gaske rainon madara,
Ganinta yasa ya
an yi Murmushi har sai da dimples
insa ya luma tare da bayyanar teeths gave
insa kana ya sanya hannunsa ya
auke ta cak yana shafa kanta yace.
"Mrng sweet, how was your night?"
Ya tambaye ta yana kissing goshinta, tare da rungome ta sosai ya shiga sauke ajjiyar zuciya, domin bashi da wani wanda zai magana dashi ta fahimta har ya fahimci maganar tasa a tunaninsa sama da magensa,
Yana sonta sosai, domin idan bata da lafiya sam bashi da walwala,
Kowa yana amsa sunan sa dana mahaifinsa amma shi madadin haka sai ake kiransa da sunan wani can daban, sunan da bai san lokacin daya fara ba shi dai ya riski kansa a ciki ne.
Ware idanunsa yay yana ya mutsa fuska yace.
"O'ohhh yunwa sweet lemme freshen up"
Ya fa
a yana sakinta da sauri ta sauka daga jikinsa kai tsaye shima ya mi
e sai lokacin
yakkyawar halittar jikinsa ta
ara bayyana kana ganin Abu_maleek kansa cewa give of Allah bawai haka kawai ya kasance a duniya ba,
Akwai tarin
addarori a tare da shi.
Kai tsaye bathroom ya shige yana zuwa ya sakarwa kansa shower, duk da cewa yau gashin akwai sanyi sosai ga snow da take ta zuba.
Ruwan shower na sauka a jikinsa yana sakin ajjiyar zuciya yana gamawa yay brush kana ya nufi mirror'n dake bathroom
in gigice kuma yay baya da sauri sabida idanunsa da suka sauka akan.
*ABU_MALEEK NA KU
I NE, IT'S 500 VIA 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*ABU_MALEEK*