← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 105 OF 108

Sashe 105

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

way, ya har e hannayensa a irji yana jifanta da wani irin shu'umin kallo a hankali kuma ya sakar mata Murmushi yana ware mata hannayensa, da gudu tayo wajansa tana zuwa ta fa a jikinsa tana sakin kuka, rungome ta yay sosai a jikinsa yana cire aurin kanta, a hankali ya tura fuskarsa cikin sumar kanta yana sha amshin turaren dake tashi a gashin nata, ajjiyar zuciya ya sauke tuni ya zuge zip in rigar jikinta tare da zamewa yay cilli da ita, sosai yake sauke ajjiyar zuciya ba aramin azabtuwa yay da rashinta ba, cikin kuka tace. "I'm sorry" dungure mata kai yay yace "banji ba" murya ta aga tace "I'm sorry" matseta yay yace "speak up" da iya kar muryarta ta bu e tace "I'm sorry Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal" shafa kanta yay yana manna mata kiss a goshinta yana fa in "Apologies accepted" shagwa e fuska tayi tace "na rasa yadda zanyi ne, zuciyata zafi Cucuu bazan jure ganinka da ko wacce mace ba" Murmushin sa mai ayatarwa yay mata "it's okay ai kam na azabtu" ya fa a yana dur osawa a gabanta yace. "Hau! Let's go to the special Parlo" kallonsa tayi da sauri "hau mana" da sauri ta haye bayansa tana ma alesa, dariya yay bayan ta hau ya mi e da ita a tsaye, cikin Murmushi yace "Are You sure you even eat? You're so light Naa.. nahhhh" cizonsa tayi ba baya da sauri ya tsaya kamar zai yarda ita cikin ma alesa wuyansa tace "sorry" Murmushi kawai yay mata ya nufi wani ha an parlonsa da ita, iya ha uwa parlon ya ha u babu wani haske sai light blue ga atuwar cineme ya kunna masu wani series film in zee world My perfect husband ga wani aton bowl na popcorn, zaunar da ita yay kana ya zauna tare jawota jikinsa yana arin tura hannunsa irjinta tai saurin ri ewa kwa e fuska yay kamar aramin yaro yace "please My Queen" Murmushi tai masa tana ji yana murza mata irji tai lamo domin tayi missing all small ta a war da yake mata. Gyara kwanciyarta tayi tana kallon yadda ake zuba soyayya a film da ake zubawa, Shiru tayi tana sauraran yadda hannunsa ke murza ko'ina na jikinsa that's very soft, And tender, kallon da ba'ai ba kenan a wannan Parlon suka sha soyayyya ya samu abinda yake so a jikinta this time harda kukansa yay mata domin ta zautar dashi, ba'a taba sha masa nipples ba sai yanzu da Naa... naahh tayi masa. A hankali da o ke juyawa suna komawa sakanni, sakanni ke juyawa suna komawa awanni daga awanni su juye zuwa kwanaki kwanaki ya juya zuwa sati a hanka suka auki good 7mnt dai-dai lokacin kuma cikin Queen Hawwa'u Julde ya shiga wata na takwas, a ranar ne kuma aka zartarwa dasu Salimerh da Sharefdeen da Malamin Alaafin hukuncin kisa Al nafs bin nafs, kamar yadda Court Shari'a ta zartar cewa In Section 221 of Penal Code duk wanda ya kashe wani shine kashe shi ake yi inde da gangan ne, haka aka rataye su kuka da ihu wajan Ayoola ba'a Magana, kwanciyar hankali tsakanin Otun da Zubaida, Agba Akin ya auri Ayoola Mami nada aramin ciki kamar yadda Bola ke dashi, Adams ya auri wata ar sarkin Zamfara Bahijja, sunyi azumi lafiya Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal da Queen Hawwa'u sunje Hajji a can sukai sallah babba. Fitowar ta kenan daga wanka tana aure da towel iya laps ha cikinta yay girma sosai, ta zama babbar mace sosai kamar ba ita ba, sai she i take ko'ina ul a jikinta, yana tsaye gaban mirror'n taji ya rungome ta da sauri ta saki ara cikin Muryar sa mai da i yace "wana kama?" Ganin bata da wani za i tace "Ni" dariya yay mata yana manna fuskarsa a wuyanta a hankali kuma ya zare towel in jikinta wani irin sauri tayi tare da juyawa gaba aya ta amesa tama mance da cikin jikinta, ganin ta asa shiga jikinsa kamar yadda ta saba yasa ta kwanta a wajan tana sakin kuka, zama yay yana dariya sosai kafin kuma yasa hannu ya auke ta cakk ya nufi bedroom insa da ita.... Gonna missing Wanda yake bu atar siyan TSINTACCIYA tuni an fara payment 300 for nrml grp 500 for vip idan fitattu hu u zaka siya 800 Idan iya TSINTACCIYA zaka siya zaka tura kudin ta wannan acct in 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 Idan fitattu hu u kake so kada ka tura ta wannan acct in kayi min magana. *SARAUTAR MARUBUTA* *_101-102_* A shagwa e cike da sangarta ta kwanta a saman makeken gadon dake cikin ha an bedroom in nasa, domin an sauya komai na part in nasa, hatta tsarin Alaafin da kalar hadimai da fadawan da suke an gyara masu waje da kuma kalar aiki. Kuka take da dukkan arfinta ha cikin nan nata yay asa sosai alamar Tabbas abinda ke ciki ya kusa bayyana duniya. Ganin yadda take kuka da gaske yasa Abu Maleek tsayawa da dariyar da yake cikin nutsuwa ya haye saman gadon tare da aukan ta gaba aya ya urata bisa cinyarsa, kallonta yay yana sakar mata wannan cute smile in nan nashi, kafin a hankali ya manna hannunsa saman cikinta yana shafawa cikin ha iyar muryarsa mai sanya mata nutsuwa da kuma kamala yace. "What again My Queen?" Turo bakinta tayi gaba dana shagwa e fuska sosai, cikin tarin damuwa da kuma haushin da cikinta yake bata tace. "Ba wannan bane" ware manyan narkakkun idanunsa yay sosai akanta kafin kuma gently ya ara murza hannunsa a cikin yace. "Uhm to me kuma Unborn ina yay wa Ammi insa?" Turo baki tayi sosai tana ara narke fuska, a hankali ta sa alo wuyansa da hannunta tace. "Allah kam allowaaaaa kawai wayo kai min, kullum sai dai kaji da i ka barni da waha....," Bai bari ta arasa fa a ba yay saurin manna bakinsa akan nata ya shiga bata wani hot kiss wanda ya sanya tai shiru tana kallonsa sai rarraba idanu take, a hankali kuma ta shiga sauke ajjiyar zuciya dan kansa za zare bakinsa yana maida numfashi sosai kafin yace. "Kul na ara jin ba kinki ya fa i haka My Queen, ar rahama ce, kyauta ce,arzi i ne daga Ubangiji kada ki ara cewa na barki da wahala okey, baki san abinda zaki haifamin ba baki san kuma abinda zai zama ba, bakinsa irin jin an da zai mana ba, dan haka this is the first and last time da zan sake ji ok" lumshe idanun ta tayi sosai tana sauke numfashi kafin a hankali tace "I'm sorry" hancinta yaja yace "for what?" Tana shafa kwantaccen sajansa tace "for Everything" Cije lips yay sosai yana wani irin nutsuwa na saukar masa, a hankali ya mi a hannunsu tare da kashe hasken bedroom din, lamp side bed ya kunna wani dum light ya bayyana. A hankali ya shiga zame kayan jikinsa tass, kafin ya manne jikinsa da nata wani irin sassanyar ajjiyar zuciya suka sauke a tare. Cikin wata finanniyyar Muryar alamar bu atuwar matarsa ya bayyana cikin muryarsa kafin yace. Wani irin kalar lumshe idanunta tayi sosai, tana jin wani da i na ratsa ta, kafin a hankali ta bu e idanunta tana tura hannunta cikin sumar kansa tace. "Uhm My King" A hankali yake murza afafuwanta yana mata tausa saboda gajiyar da tayi yace. "Ya akai Sarauniya ta?" Domin yasan idan tace _My King_ to ilimi take nema, idan kuma tace _ allowaaaaa_ taimako take nema a garesa, haka nan idan tace _Cucuu_ to soyayya ce ta motsa, mafi akasarin lokacin kuma tafi kiransa da _CUCUUU_ Cikin kulawa tace "to ka fassara min nima na samu ilimin" Murmushi Yay yana fara sauya akalar tausar zuwa wani waje na musamman kafin dai-dai kunanta ya manna bakinsa yana wura mata iskar cikin bakinsa mai da i yana lasar fatar kunanta yace. _Kina da kyau da hankali, Allah ya dauwamar dake cikin farin ciki,kamar dai kika zama farin ciki a rayuwar Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal_ Murmushi tayi sosai tana ara shafa sumar kansa, a hankali yace. HAWWA'U _ ya fa a Sounding emotionally worrie, kallonsa tayi sosai tare da basa hankalinta baki aya ba tare daya saurareta ba yace. _"You are the only thing that gets me going nuts. My heart and my mind can t think of anything else aside from you. I m_ _addicted to you because I can t stop myself from daydreaming about you. I am your baby forever"._ Hannunta ta mi a a hankali ta kama Jalal insa, wani irin sandarewa yay sosai yana mata numfashi a kunne tace. "Mene yasa kake damun kanka eh? Ni taka ce sosai har abada, Ina matukar sonka mijina Uban yara na" Ta fa a tana ara murza hannunta dake kan Jalal insa. A hankali ya manna bakinsa a kan nata bakinsa ya shiga kissing inta. It was kind of gentle romance wanda ya motsa zuciya da ruhin Julde har sai da hawaye suka fito daga idanunta. Hawayen da ta tabbatar na farin ciki ne, farin cikin cikar buri, burin mallakar Abu Maleek a rayuwarta, ta tabbata da ba ta samu Abu Maleek ba rayuwarta ba za ta taba komawa cikakka, kuma mai da i ba kamar yadda ta faro a baya. A bangaren Abu Maleek 100% satisfaction irin wanda bai taba samu a rayuwarsa ba. Da komai ya lafa a tsakaninsu ya koma gefe tallafe da kansa yana kallon Julde wacce bacci ya auke ta daga karshen jawota jikinsa yay sosai yana shafa bayanta, kafin ya manna bakinsa a goshinta ya sauke mata wata Amintacciyar sumbata a wajan cikin asa da murya yace. a sonki acikin zuciyata tamakar numfashin da yake fita daga hancina wanda tsayar da shi dai-dai yake da mutuwa_" Yana fa in hakan ya auke ta cakk zuwa cikin bathroom tana jinta cikin warm water ta bu e idanunta tana tura baki, Murmushi kawai yay mata wankan tsarki ta fara kana yay mata sauran again ara auko ta yay sosai suka dawo bedroom in, akan kujera ya zaunar da ita sai da ya gyara bed in kana ya auke suka kwanta manne da juna
Chapter 105 · 0% Book details