Sashe 14
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
*ABU_MALEEK PAID BOOK NE, BIYA KU
IN KI, DOMIN KASANCEWA MUTUM TA FARKO WAJAN SHIGA VIP GA PROMO
IN DANA BAYAR, IT'S 500 VIA 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616
AN NIGER SUYI MAGANA TA WANNAN NUMBER 84506476*
Washe gari da maraice, Salimerh na zaune a lambu, iska mai da
i tana ka
a yalwaraccen ganin kanta,
Tana sanye da Black Silk short robe, La Perla company's, hannunta ri
e da wani
aramin bowl mai kyau cikinsa cike da cin cin da Samosa, daga gefenta kuma wata duguwar kujera ce mai kyau, irin ta hutawa,
Gaba
aya lambun cike yake da shukoki.
Yanzu saura 1week bikin ODUN EGUN kuma shi ne mutumin daya dace ya fita matsayin Masquerade amma baya nan yay za tayi yanzu? Shine ka
ai zai iya dakatar da komai cikin sau
i, wayarta ta
auka a hankali ta shiga dailing number sa, cikin Sa'a number ta fara ringing,
Kamar a mafarki taji yayi answering call
in, da sauri ta juya domin ta tabbatar cewa babu kowa, cikin farin ciki har hawaye na zubu mata tace.
"ZAKI!" Sai kuma tai Shiru saboda kukan da yaci
arfin ta, jin yana
arin kashe kiran yasa da sauri tace.
"Akwai Matsala zaki, how long zaka kasance a inda kake? Shin zaka dauwama a inda kake ne? Mene yasa baka tunanin kabar ni, kamar Abba, kamar Mami? Please come back to us kaji Zaki"
Shiru tayi tana sauraran abinda yake cewa duk da ba wata magana yake mai tsayi ba, amma yadda yake Maganar ka
ai zaka san cewa bai saba dayin maganar ba, ga voice
in nan very slow kamar mara lafiya,
Kuka ta sanya masa sosai tana
an buga
afarta, can sai dabara ya fa
o mata da sauri tace.
"What? King Tunde ya mutu? Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!"
Shiru tayi sabida jin yadda yaja wata wahalalliyar ajjiyar zuciya mai
arfi, cikin farin ciki tace.
"Ok Zaki, come back soon, but nan da 3days kaji"
Jin ya amsa da "ok" yasa ta kashe wayar tare da mi
ewa tsaye, tana
an tsallan farin ciki, domin idan har Zaki yazo to tabbatas komai yazo
arshe (anya?).
Da sauri Junaid take bakin
ofar shigowa yay sauri ya juya cike kuma da tashin hankali, ya nufi sashin Otun (Galadima).
Mai Babban
aki da Oumuu-Ayman zaune a saman dinning table suna yin dinner a hankali suke magana yadda babu mai jin abinda suke cewa, Oumuu-Ayman na Shirin yin magana su kaga Bola ta
arasu wajan ita da Hadimanta, kamar zata tashi Idanunta ya kumbura saboda kukan data sha,
Tana zuwa ta kalli Mai Babban
aki da Oumuu-Ayman kafin cikin ki
ima tace.
"Da gaske MALEEK ya mutu? Shin da gaske ne an zubawa King Tunde Muhammad Jalal Goba a cikin Abin shansa? Da gaske ne kuma MALEEK
in ba mutuwa yayi ba
oye sa akai?"
*FREE PAGES YA KUSA
AREWA
via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616*
Wata zufa ce ta shiga karyuwa musu, gaba
aya tashin hankali ya gama baiyana a fuskokinsu, kenan Hadima Zubaida ce ta ya
a Wannan maganar ko mene? Ko kuma wani ne yake bibiyar su ya kejin abinda ke faruwa da kuma abinda suke shiryawa?
Oumuu-Ayman bata iya magana ba, sai sunkuyar da kanta tayi
asa tunu Jikinta ya fara rawa shikenan kashin su ya bushe, rayuwar MALEEK ta fa
a garari.
Mai Babban
aki cike da nutsuwa ta kalli Bola tace.
"Ina kika samu wannan labarin mai kama da almara fa?"
Nan take Bola ta zaro wayarta tare da danna wani vedio nan take fuskar Hadima Zubaida ta bayyana, a tare cikin kuma tashin hankali da kuma rashin Sanin abinyi suka mi
e tsaye tare da ha
a baki sukace.
"Hadima Zubaida!!!?"
*ABU MALEEK, IT'S 500 08119237616*
Rugar Mahinjo.
Tashin hankalin da Julde da Madibbo suka shiga ba'a magana,
Julde ta
ara shiga rayuwar
unci da kuma ba
in ciki,
Yanzu bata da kowa mai sonta sai Madibbo,
Bukkar aka shigo Madibbo ne ri
e da
warya wacce ya ciko ta da Madarar shanu,
Jikinta duk rawa yake saboda yunwar daya gama cinta,
Idanunta na zubar da hawaye ta kafa kanta a
wayar ta shanye Madarar shanun tass.
Da kallon tausayi Madibbo yabi Julde a ransa yake tunanin tabbas yanzu lokaci Yayi da Julde zata san komai,
Da sauri ya mi
e ya fita bayan bacci ya
auke Julde wacce yanzu ta koma namiji sanadiyyar askin da akai mata, tudun manyan
irjinta ne ka
ai zai tabbatar maka cewa Julde macace,
Sabida Allah ya albarka ce da manyan
irji so ma sha Allah!
A can wajan Bukkar kowa, Ar
o ne da Lami
o sai
an gidan Ar
o mai suna Barkido, Ar
o yace.
"Domin tabbatar da
udirinmu akan wannan yaron Julde dole sai ya zama Namiji"
Gaba
aya suka kalli Ar
o, Barkido yace.
o Tayaya mace zai zama Namiji kamanta da kalar Halittar su da nono ne?"
Dariya Ar
o yayi yace.
"Wannan ba matsala bace, zamu sanya
warya mu murje Nonon nata, yadda zasu koma
anana daga nan kuma zamu sanya igiya mai fa
i mu
aure sauran"
Lami
o yay dariya yace.
"Amma menene damar maida Julde namiji?"
Barkido ne ya cafki zan can da fa
"Domin zamu turata kiwo tare da addini shanu guda
ari, kasance wa har yanzu muna samun barazana ga mutanan da bamu san ko su wanene ba, to matsalar yanzu basa kashe mata, mu koma burin mu a kashe Julde, wannan dalilin ya sanya zamu maida Julde namiji"
A tare suka saki dariya kana Ar
o yace.
"Maza Lami
o jeka ka
auko mana Julde naga Madibbo ya fita yanzu, shima da sannu zan nemu abinda yake
oyewa"
Can jikin dare kowa ya kwanta bacci, Julde na kwance tana bacci sai sauke Ajjiyar zuciya take, ga kannan nata sai
yalli yake, can cikin baccinta taji an fara janta da sauri ta farka ta shiga lalubar sandanta cikin siririyar muryarta tace.
"Madibbo na?"
Shiru taji hakan ya sanya ta
ara bu
e baki zatai magana taji anyi......
SHARE FISABILILLAHI PLEASE HABIBATIES
*ABU_MALEEK*
NIMCYLUV
BOOK 1
PAGE 13-14