Sashe 55
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yay gaba, tsayawa tayi cak tana kallon bayansa ganin hakan yasa Abu Maleek tsayawa yace. "Follow me" Ya fa a yana juyawa bayansa tabi gaba aya tayi ba i ta rame. Tunda suka nufi cikin Family house in Hadima Zubaida taji gabanta na fa uwa, tsoro da rashin sanin abinda zai faru sukaiwa zuciyarta yawa, kai tsaye sashin Mai Babban aki Abu Maleek ya nufa Yayinda Hadima Zubaida ke bayansa. Murya can asa yay Sallama Otun da Agba Akin suka amsa masa, suna mai binsa da wani irin kallo. Can saman kujera kusa da Mai Babban aki ya zauna kafin kuma Hadima Zubaida ta zube a wajan tana gaida Mai Babban aki cikin tsawa Agba Akin ya kalli Hadiman Zubaida yace. "Ke uban mene ya fito dake? Wane ya baki lasisin fitowa, wanne mara kunyar ne ya isa yaja da umarnin da Alaafi ta zartar a kanki" Daga bayansa yaji Murya mai cike da nutsuwa da kamala ance. "Ninee, Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal" Da sauri Agba Akin ya juya bisa mamakin sa sai yaga ko inda suke Abu Maleek bai kallo hasalima idanunsa a lumshe suke. ewa tsaye Abu Maleek yay cikin bada umarni da nuna shima ya isa ya fa a aji a cikin Alaafin yace "na wanke Hadima Zubaida daga zargin da ake mata" Yana fa in haka ya nufi waje ganin zai fita ne yasa Mai Babban aki fa in "Nan da kwana hu u za'ai na in sarauta kafin bikin na in ya biyo baya ka shirya" Gaba yay ba tare daya fahimci komai a zan can Mai Babban aki ba. Kai tsaye kuma Lambunsa ya nufa, Murmushi kawai Shakiru yay lokacin da Abu Maleek ya shige ta gabansa sam bai ma lura dashi ba, a hankali ya bu e katafariyar ofar Lambun ya shiga yana shiga kuma ya ja ya tsaya saboda sauyin bugun zcyarsa da yaji, a hankali ya lumshe idanunsa ya shiga sauke tagwayen ajjiyar zuciya cikin ransa yake fa in "Ya rabbi, what's this? Only God knows" ya fa a yana bu e idanunsa abinda idanunsa suka gani ne kuma ya haddasa sarawar kansa idanunsa suka fito waje, jikinsa ya hau rawa a hankali ya langwa ar da kansa gefe kafin ya bu e baki yace "O'ohhhh" ara bu e idanunsa yay inda ganinsa ya ara sauka akan Abu mafi muni daya gani a rayuwarsa Julde ce zaune akan.... *Abu Maleek it's 500 via 08119237616* *_55-56_* Akan kujera hannunta ri e dana Adams yana sakin mata wani murmushi tare da are mata chocolate ya bata a baki, Ita kuma Julde dai Murmushi take tana ara fuskantar derection in inda yake tsaye. Adams kam wani irin farin cikin da kuma da i ne ya mamaye dukkan zuciyarsa, domin gaba aya ya rasa nutsuwarsa tunda idanunsa suka uro akan Julde ya zauce akan so da kuma aunarta, wannan dalilin ya sanya ko fita bai sosai kullum so yake ya samu damar da zai ke e da Julde suyi Shira ko zucyarsa ta samu sau i daga ra in da yake masa. Murmushi Julde tayi har sai da fararan teeths inta suka bayyana kafin cikin aramar muryarta mai sauti da ratsa kunne tace. "Hamma Adams wannan chocolate in akwai da i zaka ara min?" Ajjiyar zuciya Adams ya sauke yana ara matse hannunta da suke cikin nasa kafin yace. "Why not my cute? Komai kike kawai let me know, i mean ki fa a min" Tana ara bu e fararan ha uranta tana fa "to kai amma kana da kyau ko? Oumuu tace Ballowo bashi da kyau na fisa kyau" Zuciyarsa taji ta buga da arfi kafin kuma ya an ja numfashi yace. "Uhm, ba kince Ballowo ya kaiki za'a bu e maki idanu ba, so just wait and see idan idanunki ya bu e za kiga komai, tunda ni baki son na kaiki" e fuska tayi idanunsa sukai rau rau kafin kuma tace "To bashi ne ya kaini ba, lokacin da kace zaka kaini asibiti to kana fita ya shigo ni kuma na fa a masa" uri yay mata da idanu, wato ita komai aka fa a mata indai ta samu sake sai ta barba awa Abu Maleek kenan, Meye matsayinta wajanta, Kallonta yay kafin yace. "Kawai kina shiru da bakinki kinga naji haushi" da sauri ta zare chocolate in a bakinta kafin tace "to kayi hqr kaji?" Yana kallon jajayen la anta yace "nayi" hannunsa ya mi a da niyar shafa lips inta yaji an wani ri e hannunsa tare da cilla shi baya. Da sauri Adams ya juya dan ganin wanene, wani kalar zare idanu yay ganin Abu Maleek tsaye jikinsa sai rawa da ari yake, ga yadda idanunsa yay jajir jijiyoyin kansa sun fito sunyi ra a ra a sai huci yake fesarwa ya dun ule hannunsa waje guda, idanunsa akan Julde wacce take zaune ta an yi shiru saboda sauyin bugun zcyarta da taji, kafin kuma a hankali ta ura hannunta a saman armchair in ta mi e tsaye, a hankali Idanun Abu Maleek suka fara yawo akanta frm head to toe, tun daga kan yatsun afarta zuwa leg da laps inta, wanda suke waje saboda 3gauther ne a Jikinta sai wata red in Kinomo. Cikin wani irin sabon yanayi yaci gaba da bin surar Jikinta da kallo har zuwa saman brest in wanda suke a tsaye har shatin nipples inta kana gani, da sauri ya auke idanunsa saboda kansa da yaji ya sara masa dalilin kallon nipples inta da yay. Hakan ya sanya yaji wani irin tsuma da kuma kyarma sun ara sauka a jikinsa, idanunsa sun ara riki e wa gargasar jikinsa sun mimmi e hakan yasa yaji kalar wani fitananan abu na ratsa kofofin fatar jikinsa. A hankali kuma yay sama da idanunsa inda ya sauke Kallonsa a saman lips inta masu matu ar kyau, sun ara yin pink so ma sha Allah! Eyes lashes inta sunyi lub lubbb saman fatar idanunta saboda asa da tayi da idanun nata. Wata lafiyayyiyar ajjiyar zuciya wacce ta samu gurbin tawowa tun daga asan zuciyarsa har ta bayyana a fili yaja, kafin a hankali kuma yaja afafuwansa walking slowly ya arasa inda take tsaye yana zuwa wajanta, yaja ya tsaya. Sauke numfashi ya sake yi a hankali yaja fatar idanunsa ya rufe ruff, cikin sauri kuma ya fara jan numfashi saboda wani fitananan amshin turaren ta da yake ratsa masa cikin hancinsa, wanda ya haddasa masa wani irin abu a ahon zuciyarsa!. ara matsawa yay sosai kusa da ita yana sake sha amshin ta mai tafiya da dukkan nutsuwarsa wanda bai san dalili ba, cikin nutsuwa kuma ya sake kusantar Jikinta sosai kafin a hankali kuma ya mi a hannunsa idanunsa a Lumshe kamar bai bacci, ya ura hannunsa saman ququnta masu fa i wanda suka zauna dasss a saman Jikinta. Da sauri Julde ta sauke ajjiyar zuciya tare da aga kanta wanda gaba aya a irjinsa ta tsaya, tsoro ya kamata hakan yasa ta fara arin yin baya sai dai chair dake bayanta ta tukareta no way to run, a hankali ya ara manna hannunsa a saman ququnta tare da murzawa da arfi hakan yasa Julde saurin fa in "Auchhhiiii!!!" Ta fa a saboda wani irin abu daya tsirga mata tun daga babban yatsarta zuwa tsakiyar jijiyar kanta, zame hanunsa yay guda aya tare da kamo hannunta wanda ta oye a bayanta. Zaro Hannun yay a hankali kuma ya tsorawa chocolate in hannunta idanu, wacce ta kusan shanye park guda, kallan chocolate in yay kafin ya aga idanunsa yaga yadda bakinta motsi idanunta ya cika da hawaye, chocolate in ya zare wanda ya sanya ta da sauri ta saki kuka tana fa in "Ballowo ka ban chocolate ina" ko a jikinsa bai bi takan kukan ba yay cilli da chocolate in can gefe guda. Adams wanda yake tsaye ya kasa koda mutsi saboda mamaki da kuma tarin al'ajabin abinda Abu Maleek yake, mene ha in sa da ita? Bayan Oumuu-Ayman tace Hadimar sa ce, Zallar kishin daya hango arara a cikin wayar idanun Abu Maleek shi ne yafi tayar masa da hankali, ganin yadda Julde ke kuka shi kuma ya tsaya kanta yana kallonta yasa Adams nufar wajan da sauri. Yana zuwa wajan yace "come here my cute" saukar Muryar Adams cikin kukan nan ta yasa ta ara sautin kukanta tare arin lalubar hanya domin nufar inda Adams yake, gaba aya ta a firgice take, ganin yadda Abu Maleek ya tsaya a kanta ya wani ura hannunsa a ququnsa ya bada fa i yasa Adams fa in "ka bata waje tun kafin na nuna maka siffata, Come to me my cute" a wani hargitse Abu Maleek ya juya tare da yin kan Adams yana fa "A gidan Uban baban wa ta zama your cute in?? Heeeehh??? Tell me? Fa a min when? How ta zama your cute Adams Tunde Muhammad Jalal??" Ya fa a lokacin da idanunsa suka gama rinewa da jaaa, gama aya a wannan lokacin tunaninsa ya riga daya gama juye ya nufi aya duniyar tasa wacce ta jima bai le a ba, hakan yasa baya tantance abinda yake fa a da kuma wanda yake fa awa, Wani kallo Adams yaywa Abu Maleek kafin ya aga hannunsa ya sharara mata wani wawan mari wanda yasa Abu Maleek saurin taune le ansa, cikin aga murya shima Adams yace.. "Wow! Yau akai na zaka sauke haukan naka ko??? Gwamma ka tabbatar da haukan ka ai, to idan hauka kake ji dashi Ni na fika, And ka aure kan ka da kanka wannan abinda kayi yasa saina tuna maka asiri na fa awa jama'ar Alaafi da Kanzaf cewa kai ka auke mahaifiyar mu akan wani dalili naka, ko kuma saboda kana ayin ka zama King of Kanzaf ko????? Fa a min mana Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal??? Kana maganar yaushe Julde ta zama my cute, baka so hakan ba ko? Na sota a lokacin da idanuna suka sauka akan ta a part inka daka oye ta ciki, And i love her, bana tsoro ko shakka I'm going to marry her no matter what happen!!!" aya daga cikin masu kula da Lambun ne ya juya da sauri ya nufi cikin Family house in, domin ganin abin nasu yana neman rikicewa ya zama