Sashe 13
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
NIMCYLUV
BOOK 1
PAGE 11-12
*INA MARA BA DA WANDA ZA'A TALLATAWA HAJARSA (BUSINESS)*
in zanan dake saman
irjinsa, zuwa
asan cibiyar sa, gaba
aya zanan wanda akai da ba
in abu ya mamaye ilayin farar fatar cikinsa,
Sai ya zamana kamar anyi masa zanan Tattoo ne,
A duk lokacin daya bu
e idanunsa yaga zanan sai yaji zuciyarsa ta halba tare da buga masa da
arfi,
Yana samun kansa cikin ru
u ha
i da fargaba,bai san lokacin da zanan ya kasance a jikinsa ba,
Shi dai ya bu
e idanunsa yaga zanan,
Menene shi? Wane yay masa gaba
aya bashi da masiyyar komai,
Amma yana ji a ransa Tabbas akwai
oyayyan abu game da wannan zanan,
Shiyasa baya ta
a bari wani ya gani,
Duk da cewa baya son zafi da kuma manyan kaya amma yana
arin ainun wajan ganin ya bawa zanan kariya,
Lumshe idanunsa yay tare da cafko la
ensa na
asa wanda ya gama ji
ewa da ruwa ya shiga tsotsa tare da cijawa,
uri yaywa zanan da gajiyayyun idanunsa masu kaifi da sanya mutum cikin firgici,
Shi kansa a wannan lokacin yana son ya fahimci zanan menene? Amma duk yadda yakai dan son fahimta baya gane komai na jikin zanan,
Sai kuma ba
in zanan ya
ara haska farar jikinsa, ya zama kamar wani adoo ne a jikin masa musamman shi da yake tare da turawa,
Cikin nutsuwa ha
i da kamewa ya mi
a hannunsa tare da
aukan bathrobe ya sanya jikinsa tare da covering
irjinsa sosai,
Idanunsa a lumshe lashes
in nan zara-zara, sai
igar da ruwa suke ga girar a cike ba
a sosai da ita.
Yana fitowa ya nufi dressing mirror yana daga tsaye ya
auki wani lotion mai kyau da
amshi ya shafa, sabida garin sosai yake da sanyi,
Yana gamawa ya
auki body spray ya fesa saman fatarsa,
Sai kuma ya
auki handrayer ya shiga gyara sumar kansa, ya shafa oil a
wantaccen sajansa,
Nan da nan kyau da kuma haibarsa ha
i da cikar zatinsa suka bayyana yay wani mugun kyau like takeaway,
Wata red
in Armless ya
auka wacce take da zip daga gaba amma yay unzipping rigar, sai hula red daya
auka ya sanya saman sumar kan nasa,
Ta rufe iya saman gashin banda wanda ya kwanta can
asan wuyansa,
Yasubuhanallah! A.m ya zama wani damn cute are extremely
in nan,
Long wando sleeves ya sanya wanda ya kasance blue black,
Yana gamawa ya juya walking slowly ya nufi Parlo hannayensa sanye duk cikin aljihu, duk da cewa sanyin bai damunsa amma yana jin yadda tsigar jikinsa ke tashi,
A Parlo ya samu sweet kwance saman 3seater tana bacci duk ta cure waje guda,
Tattausan Murmushi ya saki wanda iya saman la
ansa ne kawai, gently kuma ya nufi wajan deep freezer
in dake Parlon ya
auki zallar madarar shanu mai
an zafi kasancewar yau setting
in freezer,
Yana
aukan madarar shanun ya cire tankar Inibi guda
aya a hankali cike takun
asaita ya juya ya zauna kusa da kitty
insa.
i da gar
in madarar ya haddasa masa rufewar idanuna ba tare daya shirya ba, sosai yake son madarar shanu tana
ara masa kuzari musamman idan ta kasance zallar ba ha
Idanunsa ya rufe sabida mur
awar da cikinsa yay, a hankali ya shafa cikinsa wanda ya kusan ha
ewa da bayansa,
Daga can outside kowa wanda maid
in hotel
in ce ta shiga danna blet
in door
in tana jiran permission,
e baki yay kana ya Marai-raice fuska kamar wanda aka tilastawa magana yace.
"Come in"
Tuni daman ya bu
e da remote a hankali take turo table breakfast
in nasa,
Ko inda take bai kalla ba, sai rufe idanunsa da yay ya ha
e rai sosai,
asa tayi da kanta tace.
"Sir! Breakfast is ready"
Shiru yay mata ita kuma ganin hakan ya sanya ta
ara maimaita wa idanunsa a rufe yace.
"Out"
Da sauri ta juya zata fita Murya can
asa yace.
"Come and pick your jagwalgwalo"
Yana fa
in haka ya mi
e tare sanya hannunsa ya
auki sweet kai tsaye art room
insa ya shiga,
auki pen da different colors a hankali ya fara zanan idanunsa a lumshe a haka yake zanan,
Yana gamawa ya bu
e idanunsa dai-dai lokacin sweet ta farka
uri yaywa zanan yana kwa
e fuska ya
auki sweet ya rungome tare da fa
"What I'm did? Mace na zana ko namiji? Why kai babu gashi but
irji yay the same dana mace mai...,"
Da sauri ya shiru yana
ara kallon zanan shikam duk sanda ya rufe idanunsa yay zanan abinda yake zanawa kenan ya rasa wacce kalar halitta ce macace ko namiji kullum kuma idanun a rufe suke mikewi yayi tare da rungome sweet wacce take
ara shigewa jikinsa.
Alaafi Kanzaf
(Masarautar Kanzaf)
Da sauri yake tafiya cike da tashin hankali, ko inda Barori da Fadawa suke baya kalla,
Bare ya samu zarafin amsa masu gaisuwar da suke masa,
Yana tafe sanye da ba
ar Al
yabba mai ratsin fari,
Idanunsa sun ka
a sunyi jajir sabida tsananin tashin hankali da kuma damuwar da yake ciki,
Kai tsaye sashin Mai Babban
aki ya nufa,
Yana zuwa masu tsaron
ofa suka bu
e masa, cikin sauri ya sanya kansa ciki,
A babban parlo ya sameta zaune saman wata ha
iyar ladduma, an cika gabanta da kayan itatatuwa,
Yana zuwa ya zauna a gabanta tare da ha
afafuwansa waje guda fuskarsa nan tasa kamar hadari babu walwala sam ko guda a cikinta,
Ganin yanayin da Adams ke ciki yasa Mai Babban
aki fahimtar Tabbas akwai abinda yake damunsa, ko kuma ya samu wani labari akan Mahaifiyar sa Queen Roomana.
Cikin nutsuwa da kuma son kwantar masa da hankali tace.
kilosh
(Meke faruwa?)
A hankali ya
aga idanunsa da suka rine da jaa,
Ya kalli Grandma
in tasa cikin yanayin dakewar zuciya da son
oye mata abinda ke faruwa dashi,
asa yay da Muryarsa very slow yace.
Oba wani A
fin?
(King yana cikin Masarauta?"
Da mamakin tambayar rainin hankalinsu ta kallesa, ba tare kuma da tace komai ba taci gaba da duba azkar
in hannunta kasancewar ta mace mai tsananin ri
o da addini.
Ganin yadda Mai Babban
aki ta share tambayarsa yasa Adams yaji zuciyarsa ta
ara gamsuwa da abinda yake shirin faruwa a cikin Alaafin
Yau kimanin sati guda kenan babu King Tunde Muhammad Jalal a cikin fada, ko tirakar sa babu mai shiga,
Ga tsananin da aka
ara a cikin Alaafin
in, ko ina ka zaga securitie's ne ta ko ina, ba kuma iya cikin Alaafin
in abun ya tsaya ba,
A'a hadda cikin Kanzaf
in, abinda ya
ara tada hankalin sa da kuma jama'ar dake cikin Kanzaf
Domin babu wani bikin ODUN EGUN da aka ta
a yi aka shirya wannan tsaron sai na wannan shekarar,
Cikin nuna rashin damuwa yace.
"Wani abu na faruwa a cikin Alaafin ana
oye mana, menene wannan abun, wannan tsaron duk na menene? Shin mu baza mu iya kare Alaafin daga abin cutarwa bane sai an kawo wasu securitie's? Mene yasa King Tunde baya fitowa? Ance MALEEK ya mutu mene yasa bamu ga gawarsa ba why all this happened?"
are maganar in a commanding tune.
an gigice Mai Babban
aki ta kalli Adams, cikin Zallar mamaki da kuma al'ajabi ina ya samu wannan maganar? Yaya akai yasan cewa MALEEK ya mutu?
Cikin ha
e gira sosai tace.
Kilod
to f
ink
n ton sh
Ni Aaafin? Om
da ti ob
na, ko b
sini ron
ibi ti iya re Oloori Roomana w
, sh
won ti ku t
bi won w
lay
? Lati ma ink
n ton sh
Ni Aaafin ma soro gidig
n. Kodi d
n Kori gbogbo ow
n to sh
Adams
Abinda tace a hausance Shine
Mene yasa kake son sanin abinda yake faruwa a cikin Alaafin? Zai fi kyau ka manta da wannan zan can, ka fara tunanin inda Mahaifiyar ka Queen Roomana take, da gaske tana raye ko kuma ta mutu? Sanin abinda yake faruwa a Alaafin zai maka matu
ar wahala, kuma sai sanya baka son abinda ba lallai ka samesa ba Adams
Kallon Mai Babban
aki yay yace. "I have the right to ask,
an uwana yay nesa dani, an wayi gari babu Mami, yanzu ana maganar jinin
an uwa na, yanzu kuma almost 1week babu King Tunde, then Aremo Sharefddeen shike Zama a madadin King Tunde a fada"
Jinjina kai Mai Babban
aki tayi, idan hankalinta yay dubu to ya tashi, ganin bata da niyyar magana yasa Adams ya mi
e a fusace tare da yin waje.
Da idanu ta bishi domin tuni ta fahimci zafin kishi ke damunsa na ganin Sharefddeen a kan kujerar karaga.
Adams na fita ya ha
u da Iyalode ( Jakadiya) a hanya tana tafe tana
an dube dube kamar mara gaskiya,
Kwallon yadda bakinta yake rawa yayi, alamar dai akwai abinda yake cin zuciyarta, washe baki tayi tare da suma yi masa kirari sosai, domin shi ne bai fiya sakar mata fuska ba, sabida kasancewar sa mutum bai jin kansa da kuma tarin izzar Sarauta,
Kallonta yayi fuska babu yabo ba fallasa yace.
"Tauraruwa mai wutsiya..., Kura kike ga tsoro ga ban tsoro
are yana cije bakinsa tare da binta da kallo, for the frist time kenan da yaji yana son yaji salon nata gulman dan haka ya bata all his attention.
Murmushi tayi tana
ara waigawa kafin ta numfasa tace "Gobara daga Teku maganinta sai Allah, wani kaya ne ya sauka nasan za kaji da
in kayan, musamman idan kaga launin su, amma kada ka fa
awa kowa nice na fara sauke maka tallan kayan kaji ko?"
Jinjina kai yay tana shafa
wantaccen sajansa kafin yace.
"Kice yau dawa tayi nama kenan, ta ina kayan ya sauka? A kuma hannun waya sauka?"
Da sauri tace.
"Naji labarin cewa, Oba zaiyi murabus wannan dalilin ya sanya Aremo Sharefddeen yake zama a fada ma dadin King Tunde, Ni kowa nace wannan ai son zuciya ne, da nuna bambanci ko dan anga babu idanun uwar
aki na"
Sai kuma ta fashe da kuka,
Tare da kama bakin zani ta shiga sharce majina da gefen zaninta, kana tace.
"ALLAH sarki uwar
aki na, nifa sam ban yarda da
atan ta ba,
ilama
uruciya akai mata sabida mugun nufi"
Nan take zuciyar Adams ta hau bugawa idanunsa ya
ara yin jaa da sauri yace.
"Naji da
in wannan labarin, akwai kyauta mai tsoka anjima zan nemeki, amma da Sharefddeen ya hau kujerar nan
wara ni dashi mubar duniyar"
Yana fa
in hakan yay gaba kamar shirwa, har wani duhu yake gani a cikin idanunsa,
Yana barin wajan Aremo Shakiru na zuwa tun daga nesa Iyalode ta saki kuka tana rafka salati,
Da mamaki Shakiru ya kalleta kafin yay magana tace.
"Muhammadur Rasulullah (S.A.W) ashe kowa mugu ne, wallahi mutumin nan ranka yake nema, nikam nace sam bazan yaudareka ba, yooo ina dalili fisabilillahi? Gashi dai fari tass dashi kamar nunanniyar kabewa amma ba
ar zuciya garesa kamar yadda fuskarka take ba
Cikin rashin fahimta Aremo Shakiru yace.
"Meke faruwa? Waye? Kamata ace za'a ga baya na? Never wallahi?"
Cikin
ara matso
wallar idanunta tace.
"Abun ba da
in ci, nikam nace
ilan yau ba zaka iya bacci ba, yanzun nan Aremo Adams yake tambaya ta, wai Meke faruwa menene sirrinka domin yasan ni ka
ai na san komai naka"
Dariya Shakiru yay sosai kafin yace.
"Nasan hakan zai faru, dan haka babu wanda yasan abinda nake shiryawa rabo dashi kawai, komai yace maki ki fa
a min"
Kai ta
aga masa a zuciya take fa
in "
an banza da hanci kamar bushasshen kifin miya"
Yana fa
in haka ya yi gaba abinsa,
Dariya sosai Iyalode (Jakadiya) tayi tace.
"Me nayi yanzu? Na
ara wuta fetur kenan? Yanzu aka fara wasan?"