Sashe 21
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
NIMCYLUV BOOK 1 PAGE 19-20 *Feedyn Bash* os , emi kinsh *Yoruba* fa, *Hausa* p nim , so f n *Bassh* p aro r n som Sama da rigar jikinta, tare da arin kunce igiyar da aka aure mata irji da ita. Wani masifafan ihu Julde ta sanya, saboda tsananin tsoran daya shigeta, Ta shiga kare irjinta da dukkan hannayenta, Jikinta duk rawa yake, cikin rawar murya da gigita tace. "Waye kai? Me kake so? Noi indema?" Ta jera masa tambayar lokacin, saboda jin wanda ya Shigo in yayi shiru, Gashi yana arin yi mata tsirara, Barkido kam tuni ya fara fidda numfashi yana sakin Ajjiyar zuciya saboda santala santalan cinyoyinta da suka bayyana, Duk da cewa warin dau a take amma hakan bai hana cinyarta yin wani kyau ba, Ganin tana shirin bashi wahala kawai ya sanya hannunsa tare da kama kanta ya gwarata da bango, Wani gigitaccen ihu ta sanya lokaci guda kuma jini ya alle daga goshinta ya shiga zuba yana sauka zuwa saman fuskarta, Kafin ta sulale a wajan babu numfashi, wani irin Murmushin jin da i yay kana ya mi e ya shiga arin zame kayan jikinsa, Da wani irin sauri Barkido yaja baya tare da oyewa a bayan ofar bukkar, hakan ya faru ne saboda jiyo Muryar Madibbo yana fa "War Julde, Hai kazo kana ina?" Ya fa a yana le awa tare da arasawa inda ya hangi Julde kwance dafe da irjinta babu numfashi, Da wani irin saurin gigita Madibbo ya arasa shiga cikin bukkar tare da nufar inda Julde ke kwance, Yana shiga Barkido ya fita da sauri yana Murmushin jin da in babu wanda ya kansa. Jawo Julde yayi jikinsa yana jijjiga ta tare da kiran sunanta, ganin ko motsi ba tayi yasa Madibbo fa "Ko dama ta maa?" (Meke damunki?" Da sauri kuma ya kwantar da ita tare da fita da sauri ya nufi inda yake oye, oyayyan Sirrin da yake oyewa Julde daman irin wannan ranar yake jira, Wacce ta tazo ya fa a Julde komai dake faruwa Wanda bata san shi ba. Yana fita ya nufi can wata uryar duhuwa duk da cewa dare ne Amma haka ya shiga cikin duhuwar tare da ha asar ramin daya oye abun. Yana gama tunuwa ya mi e da sauri tare da fara tafiya ya nufi cikin Rugar, Murmushi Ar o da Lami o sukai, a hankali kuma Ar o ya saki wani zabgegen Maciji dake hannunsa zuwa asa, Kai tsaye macijin kuma wajan Madibbo yayi saboda yaga gilmawarsa, Sosai Madibbo ke sauri domin ya isa ga Julde ya fa a mata shu an tarihin daya huce kafin Zuwan wannan ranar. Kamar daga sama yaga saukar Macijin a gabansa yana sara kai tare da fiddo da harshen bakinsa, ya shiga wa yiwa Madibbo tsartuwa, Wani irin kyarma jikin Madibbo ya auka, gashi ya kasa koda mutsawa, tsoro da gigita suka cika masa zuciya. Wani irin tsalle Macijin yayi tare da. *Daga wannan page in na gama free pages, sabida halin rashi da ake ciki na raba tsarin biyan gida biyu, 500 for VIP posting safe da yamma, 300 for nrml grp, posting idan anyi yau babu gobe via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616* Sarawa Madibbo bakinsa a dai-dai satin ahon zuciyarsa, nan take kuma Madibbo ya fa i yana fitar da wata iriyar kumfa daga cikin bakinsa, Kullin abinda ke hannunsa wanda yake son fa awa Julde ya wace daga hannunsa tare da fa uwa asa, at kuma kamar Aljani Macijin ya ace daga wajan, Kakarin mutuwa Madibbo ya fara idanunsa ya shiga lumshe bakinsa auke da sunan JULDE, o da Lami o ne suka arasa inda yake kwancan tare farayi masa dariya, A hankali kuma Lami o ya auki kullin ba tare daya bu e yaga ko menene ba, ya cilla kullin sama, Kana sukai gaba Abunsu cike da farin cikin samun nasarar raba Madibbo da ransa, Bakinsa auke da salati Ubangiji ya amshi ran Madibbo. Sanyin safiya mai cike da dad ar iska ne ya farkar da Julde daga suman da tayi, Wata arfar ajjiyar zuciya ta sauke, tare da runtsa idanunta wanda suka kumbura saboda kuka, ga kuma rashin wadatacciyar lafiya da idanun yake da shi, A hankali ta mi e zaune tare da kifa fuskarta a tsakanin zuciyoyinta ta saki wani irin raunataccen kuka! Haki a tana bu atar mataimaki a rayuwarta, amma waye zai zama gatanta? Waye zai zama Garkuwa a gareta? Waye zai zama tubalin da zai gina mata sabuwar rayuwa harta mata da wannan rayuwar da take mata anci? Waye zai zama Muradin ranta? Wanda zai zama madubi abin haska zuciyarta? Ko dai TABI ABINDA ZUCIYAr take fa a mata ne? Kuka take mai cike da ladamar rayuwa unci kuma da ba in ciki, Ganin bata da wani gata sai Allah, bata da wanda zaice mata tayi shiru ya sanya ta sassauta kukan tare da aukan sandar ta, ta shiga laluban hanya idanunta na an juyawa, A haka ta samu ta fita daga cikin Bukkar hannunta auke da ruwa, Can bayan Bukkar ta tsuguna tare dayin fitsari kana tayi alwala ta koma bukkar tare da gabatar da sallah bayan ta yane kanta da wani siririn abu. Tana idarwa ta fara jin surutai bata motsa ba, sai da taji ana fa in Madibbo ya mutu, kusan mutuwar tsaye tayi, jinta da gaba aya ya auke, bugawar da zuciyarta take ya an tsaya na wasu da Farkawa tayi ta kanta kwance ashe tun a lokacin ta suma sabida trumer in data shiga. Yini tayi kuka babu abinda ke tsayar da ita sai Sallah, daman sallar ba wata iyawa tayi ba sosai, bare kuma ta iya yiwa mamaci addu'a, Haka ta ara kwanciya bacci banda ruwa babu abinda yake cikinta, Ji take kamar itama tamar Duniyar ko zata huta, idan tana da rabon jin da i a lahira sai ta samu, Washe gari da safe, Ar o ya sanya wasu mutane zuwa su tafi da ita, kwallon ta Ar o yayi yace. "Wato kai yaron nan bakaji ko? Haii sai da ka sake sace mana nonon nagge ko? Gashi dalilin hakan ka sanya Nagge ya mutu" Jikin Julde ya auki rawa, domin ba zata mance da cin zarafin da akai mata na aski ba, ga azabar da aka gana mata na murje mata nono, Kuka ta sanya ta shiga rarrafawa duk da bata ganin kowa amma a haka ta arasa gaban Ar o tare da ri e masa afa tace. "Kayi min rai Ar o, kada ko sake murje min nono, da yar nake numfashi saboda abinda kuka sanya Min, Aradon Allah ban saci komai ba" Da sauri Lami o yace. "Arado arya ka, Ar o zai maka arya? Da kanshi ya ganka kana tatse mashi nono, dole ka kiwata mana Nagge guda ari bisa abinda ka aikata" Zuciyar Julde ta buga da arfi Tayaya zata iya kiwo? Tayaya ne zata iya kula da Nagge guda ari?" Gaba aya wajan suka sanya ihu akan dole Julde tayi masu kiwo ai tana sandar ganin hanya, o ne yayi gyaran murya yace. "Maza ki ha a mana Nagge guda ari a fito dasu daga garke yanzun nan, kuma kada ka sake a rasa guda aya idan hakan ya fara to walle kai ma saika matu" Allah sarki baiwar Allah bata da wata mafaka dole tabi abinda sukace mata, Yin kiwon ma zai sanya tana samun abinci ci, Haka ta tisa Nagge guda ari a gaba zuwa daji, tana dafe da irjinta da yayi mata wani irin nauyi, da yar take jan numfashi, Tana zuwa wata orama taja ta tsaya tare da kwanciya wajan ruwa ko taji sau i daga azabar da irjinta yake mata gaba duniyar tayi mata zafi, Ajjiyar zuciya ta sauke tana ara ri irjinta a haka wani wahalallan bacci ya auke ta. Slowly ya shiga aga eyes lashes in idanunsa, wanda suke zara-zara sunyi kwance luff saman fatar idanunsa, Tun bayan yayi sallah ya koma bacci sai yanzu ya samu zarafin tashi daga nauyayyen baccin daya auke sa, uri yayiwa tafkeken photon Queen Roomana wacce take sanye da milk in voyal ta ura light blue in Al yabba, wacce tai mata kyau sosai, Tayi Murmushi wanda ya haddasa fitowar teeths gave inta irin na Abu Maleek, Idanunsa yaja ya rufe ya yana taune le ansa a hankali ya shiga sauke ajjiyar zuciya, an ware gajiyayyun idanunsa yayi sabida motsin da yaji, Yana juyawa idanunsa ya sauka kan MALEEK dake tsaye rungome da Sweet, Da sauri ya juya kansa yana rufe idanunsa, Shi sam ya manta da batun cewa Maleek in yana sashinsa, A duk sanda yay arba dashi sai yaji zuciyarsa ta buga, Kuma yana aya daga cikin dalilin daya sanya yabar asar baki aya, ewa yayi a hankali yana an kwa e fuska ganin hakan yasa Maleek matsawa kusa dashi yace. karo B ami" (ina kwana Baba?) Fesar da iska Abu Maleek yayi ba tare daya amsa gaisuwa ta Maleek in ha yayi gaba zuwa toilet, Ganin hakan ya sanya Maleek sakin Sweet tare da bu e baki ya sanya kuka yana buga afa, Cak Abu Maleek ya tsaya kafin a hankali ya sanya hannunsa a saman goshinsa ya shiga murza, Maleek soyayyyar mahaifin nasa ce ta tare masa a zuciya shiyasa yau yake son kasancewa dashi, Domin yaji umi irin na mahaifinsa, amma a koda yaushe mahaifin nasa gudunsa yake ba tare daya san dalili ko kuma aibun dake tare dashi ba, Ganin kukan na Maleek yayi yawa ne yasa a hankali Abu Maleek ya sulale a wajan tare da zama a armchair, yana ware firgitattun idanunsa, Cikin nutsuwa ya mi a wa Maleek in hannunsa alamar yazo, Da gudu ya araso wajan mahaifin nasa, yana sakin dariya tare da shigewa jikin Jalaluldeen, Kallon yaron yayi yaga babu wata kama tasa wanda Maleek bai kwashe ta ba tass, Kenan dalilin daya sanya King Tunde da kuma su Mai Babban aki aunar Maleek in kenan? Ya tambayi kansa a zuciya, a fili kuma wani arfan Numfashi ya sauke, Gently kuma ya ura softness hands insa duk biyun a saman sumar Maleek, Kamar mai koyan magana ya shiga kokawa da la ansa, yar ya samu kalmar. lay bo?" (Fatan kana lafiya?)