Sashe 68
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sanyaye tana an jan numafashi, haka nan Julde taji gabanta ya fa i, a sanyaye ta dawo ta zauna tare da kallon Oumuu-Ayman ba tare da tace komai ba. Murmushi Oumuu-Ayman tayi a hankali ta matsa kusa da Julde, tare da sanya hannunta ta ri e na Julde sosai a hankali kuma cikin sanyi murya mai auke da tarin alhini da kuma nauyi tace. "Don't scared Hawwa'u, kawai ma za i nai maki wannan maganar a dai-dai wannan lokaci, domin kina gab da aukan dukkan wasu nauyi na Abu Maleek, Na za i na fa a maki wannan maganar tun kafin Zaki ya zaba Oba, domin ina da tabbacin zaki iya kula da dukkan ihu da kuma surutun da zai yi ina da tabbacin hakan Tabbas" Shiru tayi tana sauke numfashi a hankali kuma taja ajjiyar zuciya kafin ya ura da fa "Kin san a rayuwa Mutum baya da iya za awa kansa yadda zai kasance,ko kuma ya za awa kansa kalar Rayuwar daya keson yi a wannan duniyar, Abinda duk Ubangiji ya zana a littafin rayuwarka shine zai kasance dakai, haka nan duk tarin addarar da zata samu mutum Ubangiji ya da e da rubuta hakan allon da baya goge rubutu, Ubangiji ya rubuta hakan jikin Lauhil Mahfouz! Kenan duk yadda rayuwa tai damu ko kuma wani yay damu daman Allah yasan da hakan domin addararran abu ne, mutum bai isa ya sanya ka kasance a haka ba, sai dai ya zama sanadi..," Shiru tayi Saboda wani irin zafaffan hawaye da yake shirin sauka daga cikin wayar idanunta, Da sauri kuma ta mayar da Hawayen ganin yadda Julde ta fara gigicewa duk da cewa ba komai take fahimta a zantukan na Oumuu-Ayman ba, Cikin arfin hali da kuma juriya Oumuu-Ayman tace. "Nasan ko bayan babu ni zaki iya ri e min Zaki, nasan ko bana kusa daku zaki iya da dukkan abinda zai je ya dawo na Abu Maleek, Hawwa'u Abu Maleek is your husband, i mean Abu Maleek mijinki ne" Da wani mugun sauri Julde ta aga jajayen idanunta jikinta na wani irin rawa da mazarin gaske, Tamkar wacce aka sanya cikin ruwan ara, Yayinda wani ruwan hawaye mai tarin sanyi ya biyu idanunta ya sauka akan fuskarta, kafin kuma wani Hawayen mai zafi ya biyo Hawayen farin ciki, a wannan karan Hawayen tausayin kanta dana Abu Maleek in ne ya shiga zuba a idanunta, Yaya za'ai ya zauna da mutumin da baya sonta??? Wanne kalar zama zatai dashi?? Matsayin miji ko kuma her Helper as she called him Ballowo??? Oumuu ce tai Murmushi tace. "Calm down Hawwa'u, i knew tun zuwanku kina son Ballowo inki haka ne?" Abubuwa biyu ne, suka taro suka ha ewa Julde a wannan karan, ga wani kunya irinta Fulani, ga kuma mugun so da aunar Ballowo inta dake ma ale a asan Zuciyarta, sunkuyar da kanta asa tayi domin bata jin sam zata iya amsa tamyar da Oumuu tayi mata, Dan haka sai ta shiga wasa da yatsun hannunta, hawaye wani na kurar wani sharrr sharrrr!!! Ganin yadda tai shiru yasa Oumuu-Ayman fa in.. "I understood! Hawwa'u mata da yawa suna fa a akan namijin da bai kama afar zaki na ba, bare kuma ke da kika samu kamar Abu Maleek, babu soyayyyar kowa a zucyarsa sai ta iyayensa, da kuma an uwa, a yanzu kike da damar samun zuciyar Jalaluldeen, domin yanzu a namijinsa yake, Hawwa'u ba komai yasa nake fa a maki haka ba, saboda zan bar maki dukkan nauyin Abu Maleek i zuwa wajanki, Hawwa'u na bar maki amanar Abu Maleek duniya da lahira, farin cikinsa kece, kece rufin asiri a garesa, kece kwanciyar hankalin Abu Maleek, namiji yana zama jigo da kuma garkuwa ga matarsa, amma a yanzu ke zaki zama jigon Abu Maleek, je zaki zama bangon da zai jingina yaji da i, Na bar maki amanar Abu Maleek.....," Da sauri Julde ta mi e tsaye tare da suna girgiza kai, hawaye na zarya daga idanunta, cikin kuka tace. "Mene yasa? Ina zaki da zaki bar min Amanar Ballowo, tare na ganku dan haka Oumuu kece zaki ci gaba da kula dashi kece zaki ci gaba da bashi abinci, kula da lafiyarsa, dan Allah kada ki ura min abinda bazan iya dashi ba Oumuu-Ayman!" Ta fa a tana sakin wani irin kuka mai tsuma zuciya jikinta duk rawa yake. ewa Oumuu-Ayman tayi tare da zuwa inda Julde take tsaye tace. "Bana nufin zabi wajan, kin san a yau za'a nadau Abu Maleek Oba of Kanzaf, bana sa ikon ko kuma damar da zanna zuwa garesa, bana da wannan ikon, ni ba kowa bace face warar sarki, bana da wani power bana da freedom nayin abinda na keso, tun tuni a gina mana namu gidan can bayan Masarauta wanda zamu koma, balle ni da ban haihu da sarki ba, wannan dalilin ya sanya nace maki ki kula da Abu Maleek, na baki amanar zaki na, Ubangiji zai kula da rayuwarsa kenan zaki kula dashi, kada ki ta a nisa dashi, kada ki bari yay maki nisa Hawwa'u, mace ta gari ita zata zama farin ciki ga rayuwar mijinta, Abu Maleek namiji mai arfin gaske da kuma ishasshiyyar lafiya, ba komai na sani a kansa ba, saboda dukkan ma iyan sa basu bada wata dama da za'a iya gane abubuwan da sukai masa na cutarwa ba..." Shiru tayi lokacin da hawaye ya gama wanke mata fuska kafin tace. "Abu aya na sani game da Abu Maleek, Yana da tarin baiwa, ma'ana shi mutum ne mai yawan bu atar mace, bani da tabbacin yana neman mata banza,kai bazai ta a aikata hakan ba, domin tuntuni na auki matakin hakan, amma mummunar addarar data fa a masa, ya sanya ya zama lusari ya zama kamar mata maza, amma a yanzu mijinki lafiyayye ne, kada ki bata ofar da wata mace zata ra esa, domin bazai iya controlling kansa ba, even his wife Bola, a yanzu bake ka ai ce matarsa ba, akwai wata kafin ke, hatta ita ban yarda ki bata wata ofa da zasu kasance ita dashi ba, domin duk tarin iyayyar da yake mata bashi da shamaki akan mace, Ba lallai ki gane how hot he's ba, amma soon zaki fahimta, duk abinda ya nema wajanki ki masa mubaya'a, ki basa nayi imanin Abu Maleek bazai ta a cutar dake ba, balle a yanzu daya zamana dukkan weakness insa kece!!" A hankali Oumuu-Ayman ta zame asa wajan afafuwan Julde tare da ura hannayenta a saman afarta, Subuhanallah, wani kuka Oumuu-Ayman ta sanya, kukan da ko a mutuwar Late King Tunde Muhammad Jalal ba tai kamarsa ba, cikin Muryar kuka tace... "Na ro eki da girman Allah, tare da sunayensa guda 99 ki kula da rayuwar Abu Maleek, ki kula da rayuwar Jalaluldeen, ki ta yashi mulkan jama'ar Kanzaf, bai san komai na sarauta ba, Amma babu mutum mafi dacewa da wannan kujerar sai Mijinki Jalaluldeen, an shiga tsakaninsa da an uwansa Adams, an auke masa mahaifiyarsa Queen Roomana, Kakarsa bata da wadatacciyar lafiya wacce zata kula dashi, mutum guda nake da tabbacin a an sarauta yake son Abu Maleek, itace Salimerh, itama mahaifiyarta bata son abinda take, su waye magautan mijinki?? No one's know! Lokaci kawai muke jira wanda zai bayyana komai, Yawwa sai Hadima Zubaida, everything you need just go to her, kije gare ta" Da sauri Julde ta fa a jikin Oumuu tare da sakin Kuka, tace. "Oumuu, na amshi Amanarki da hannu bibbiyu, Ubangiji ya tayani ri o Allah ya kula da lamarin mu, ina son Ballowo bazan bari komai ya cutar dashi ba, da ace wani abu ya zamesa Gwamma ya saman" Ta fa a tana sakin kuka. Murmushi Oumuu-Ayman tayi kafin tace. "A'a daga ke harshi babu wanda zan so wani abu ya samesa, kece Abu Maleek, Abu Maleek shine Julde kun zama hatta da jini, kun zama Laylerh da majnoon, kun zama ROMOE DA JUILET, arfin sha uwa da kuma soyayyarku ya zarta na su, sai dai a ha aku da TAITAINIK, love your husband you'll be surprised irin mugun mugun soyayyar da Abu Maleek zai maki wata rana, thank you so much dear Daughter, happy married life Oumuu-Ayman ta fa a tana goge hawayen da suke shirin sauka daga kan fuskarta, kafin a hankali ta mi ar da Julde tsaye itama ta mi e, kafin tace. "I'm going now, akwai kaya a wata kit na ajjiye maki, akwai number Nazeefa sabo nashe, komai na shawarar aure kikeso just contact to her, akwai number Zuwairiyyah gere she's Educated zata maki komai bata da problem kinji ko, maza jeki kai masa lunch nasan baici komai ba, ki daina tsoron mijinki no matter what he did to you, Stay blessing my dear, i think ba sai na nema zaki komai ba, kice kawai zuciyar Oumuu-Ayman na cike da soyayyar Zakinta Our professional footballer" Tana fa in haka tai waje, tana sakin kuka domin tasan dole a yau zata koma sashin da aka tana da domin warorin sarki! Zubewa Julde tayi a wajan tana sakin wata lafiyayyiyar ajjiyar zuciya, ko kuka a wannan karan ta kasa, Oumuu ta tafi ta barta da nauyi mai girman domin juya Abu Maleek a wajan ta abune mai matu ar nauyi.. A hankali ta mi e tsaye tana goge fuskarta kafin a sanyaye ta auki Basket in ta nufi part insa, tana sauke numfashi da yar. Abu Maleek kam yana zaune a kan kujera yana danna system insa, shi kansa bazai iya cewa ga abinda yake ba, Danna keyboard in kawai yake cikin zafin nama da kuma zafin zuciya, daga jiya zuwa yau abinda ya keji yana neman zautar dashi da kuma auke Numfashinsa, daga gangar jikinsa, wani irin imataccen abu ya keji yana masa yawo a saman mararsa zuwa saman Jalal insa, ga wani harbawa ita da ka ai da take tana dripping, rabon da yaji haka tun yana an 15yrs a duniya, sai kuma jiya abun ya taso masa babu zato balle tsammani, Wani irine masifaffan ciwo ya keji a asan cibiyar yana jin yadda mararsa tai wani bala'in kumbura, al'amari da yafi kama dana mai bu atar mace, da alama dukkan spam in da suka dan ara suka kwanta masa a mara tsayin shekaru wajan 15 sune