← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 108

Sashe 22

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kalmar datai fitar gurbi kenan daga cikin bakinsa ba tare daya shirya hakan ba, Cikin tsananin farin ciki da kuma jin da i Maleek ya rungome Dad in nasa, Yau rana ce babba a garesa tunda har Abu Maleek ya fito da kansa ya tambayi lafiyarsa, Cikin soyayya da kulawa Maleek ya an shagwa a fuska yace. mi baka sona da gaske? Me mayi maka? Kullum kana gudu na, a school kowa B ami insa ke zuwa auko sa, amma ni bana ganinka, ina kake oyewa? Meyesa kuma baka sona?" are tambayoyin nasa idanunsa na zubar da hawaye kasancewar Maleek yaro mai shegen wayo, Sarawa kansa yayi sabida tambayoyin ba zata da Maleek in ya jefesa dashi, a zahirin gaskiya shima bashi da amsar wannan tarin tambayoyinsu, balle ya bawa Maleek in amsar su, Shi mamakin surutun yaron yake, ga kuma shegen za in murya kamar tasa, ganin yana shirin yin wata tambayar ne ya sanya Abu Maleek saurin taran Numfashinsa tare da fa "Ya school?" Washe baki Maleek yayi yace. "Ina jin da i karatu sosai B ami, kasan me zan zama idan na girma?" Girgiza kai Abu Maleek yayi yana mai ara kallon yaron a kaikaice, Baya Maleek yayi ka an kafin ya shagwa e fuska, tare da rausayar da kansa gefe yace. "O'ohhhh ABU MALEEK" Wani Murmushi ne ya su uce wa Abu Maleek, wato Maleek yana son buga wallo kenan, Jinjina kansa yayi tare da Mi ewa ya shafa kan Maleek Ba tare kuma da yace komai ba ya nufi bathroom. A can shashin King Tunde Muhammad Jalal tuni kowa ya halarci wajan, ana jiran zuwan ABU MALEEK, arfe sha aya da an mintuna Abu Maleek ya fito daga sashin sa, bayan ya shiga part in gym insa, Cikin nutsuwa ha i da kamewa Abu Maleek yake taka afafuwansa a asa, Yana sanye da wata fara jallabiya talitha kaftan, mai taushi da kuma santsin gaske, sai mai o dake sabida santsin yadin jallabiyar, Jinjina kansa kawai yayi yana sauraran abinda Salimerh take fa a masa, Itama cikin wata ha iyar jallabiya ta mata La Doublej milk colour, Ta sanya duka hannayenta cikin aljihun Jallabiyar, Cikin asa da Murya saboda tasa baya son ihu akai, tace.. "Zaki, ka kula dan Allah, kasan kana da matsala kada kace zaka nuna miskilanci a asar daba taka ba, ina jin tsoran wannan tafiyar sosai a raina, amma babu yadda zanyi tunda ka amince da zuwan" Taune baki yayi yana jin zancan da take wassafa masa, shi surutunta ya bashi mamaki, cai cai cai aita magana, Ganin ya i magana ta marai-raice fuska tace. "Please Zaki" Da gajiyayyun idanunsa ya juya ya kalleta ba tare kuma da yace komai ba, ya jinjina mata kansa, a haka suka isa dinning room, Zama yayi ita kuma ta shiga ha a masa breakfast wanda Oumuu-Ayman ta bata da kanta, domin babu wanda ta amince ya bawa Abu Maleek in amince,ita take shiga kitchen da kanta ta bashi. Akara ne, da Ewa Agayin, sai chicken and waffles with Anadama bread, sosai yaci traditional food in kana ya ura da power horse energy mai sanyi, Sauran tarkacan ko ta a sa bai ba, Yana gamawa ya mi e tsaye, walking slowly ya nufi Sashin King Tunde Muhammad Jalal, a hanya suka ha u da Junaid kallo guda yayi masa ya auke kai, Junaid kam an Murmushi yayi idanunsa akan Salimerh wacce tayi masa matu ar kyau, kamar ya sace ya gudu, Ba tare shima da yayi Magana ba yabi bayan Abu Maleek yana sakin Murmushi, Zuwan Abu Maleek ne kuma ya sanya gaba aya mutanan wajan baida idannunsu kansa, A kullum Abu Maleek sauyawa yake tamkar wanda ya kejin naman mahauniyya, Yanzu kam zallar kwarjinin sa ne ya baiyana ga kuma wata haiba da izza, Ba tare daya kalli kowa ba, ya arasa inda King Tunde Muhammad Jalal yake kwance, yana zuwa ya rungome sa sosai tare da tsora masa idanu kamar mai son fahimtar wani abu, Da wani irin sauri kuma ya. *Last free page via 0116886423 sulaiman Naima s union bank* Tallafo fuskar King Tunde yana arin sanya bakinsa cikin na King Tunde domin ya tabbatar da abinda zuciyarsa take zargi, Da sauri Malamin yace. "Babu lokaci, gaba aya kwana goma sha biyu ya rage maka, tafiyar kuma tana da tsayi gaske, daga rugar Mahinjo zuwa garin ma sai kayi kwana biyu" Sauke numfashi yayi a hankali ya zame fuskarsa ba tare daya aiwatar da abinda yake shirin yi ba, Otun ne yace. "Za'a sauya maka kama, ta yarda babu wanda zai san cewa kai attajiri ne" Kallonsu kawai yake ba tare daya ko motsa ba, Malamin ne ya fito da ba in fenti da wasu caloli, Oumuu-Ayman mi ewa tsaye tayi sam zuciyarta ba zata jure hakan ba, Aremo Shakiru da Aremo Adams da Aremo Sharefddeen duk suna zaune ba tare da kowa yace komai ba, Yaci ace su da suke manya masu ishasshiyyar lafiya sune za suyi tafiyar nan, amma sai gashi karami cikinsu wanda yake da matsalar walwa shi ya auki hatsarin tafiyar ba tare da tunanin abinda zai je ya dawo ba. Cikin nutsuwa Malamin ya shiga har gitsa gashin kan Jalaluldeen tare da yiwa lallausan ba in gashin nasa rini da wata kala ja da kuma kuriya, Yana gamawa ya auki ba in fenti ya shiga shafawa a saman yakkyawar farar fuskar Abu Maleek, fuska mai tsananin kyau haiba da kuma kwarjini, Fuskar da take Bara zana wa an mata, Few minutes fuskar Abu Maleek ta zama ba irin, banda idanunsa da suke farare kuma manya, sai jajayen la ansa da suke masu taushi da laushi, Kana aka dawo hannayensa zuwa wuyansa, ana zuwa za'a bu irjinsa yayi saurin dam e hannun Malamin, Kallonsa yayi yace. "Ka bari a shafa har Nan saboda gudun samun matsala" Shiru yayi baice komai ba, hakan yasa Malamin ara nufar irjinsa zai zame rigar, bakin Abu Maleek na rawa da karkarwa yace. "Stop" Ya fa a a lokacin da gaba aya jikinsa ya auki rawa ya shiga langwa ar da kansa gefe idanunsa suka shiga fitowa, Malamin kam sam bai lura da yanayin da Abu Maleek ya shiga ba, ya ara nufar irjinsa karyar da wuya Abu Maleek yayi tare da bu e baki yace. "O'ohhhh" Yana fa in hakan ya zabura tare da sha e wuyan Malamin jikinsa duka tsuma yake da karkarwa, ta e Baki Adams yayi tare da mi ewa ya fice daga cikin tirakar, Sharefddeen ne ya mi e tare kallon Abu Maleek yace. "Let go of him, sake sa Jalaluldeen" Wani kallo da Abu Maleek yayiwa Sharefdeen sai da yaji hantar cikinsa ta juya, da sauri kuma ya sakesa tare sayin baya, Ganin yana arin yin kisa ne gashi kowa ya kasa watar Malamin daga hannun Abu Maleek, Cikin tsayawa da kuma aga Murya Oumuu-Ayman dake bakin ofa tace. "JALALULDEEN TUNDE MUHAMMAD JALAL SAKE SA" sakinsa Abu Maleek yayi tare da sulalewa a wajan ya zube saman afafuwansa, Ana sakin Malamin ya kwashi kayansa da sauri yabar wajan, A hankali Oumuu-Ayman ta arasa inda yake dur oshe jikinsa na rawa tana zuwa ta zauna tare dasa hannunta ta jawosa saman cinyarta, Har zuwa lokacin jikinsa bai bar rawa ba, addu'a ta shigayi masa, tana shafa sumar kansa wacce aka ata da kala, Idan ka kalli Abu Maleek a wannan lokacin zaka tabbatar cewa eh da gaske mahaukaci ne shi, Irin masu dukan nan, Cikin kuka Queen Ayoola tace. "Yanzu a haka za'a barsa yaje? Wannan wacce irin jarrabawa ce Ubangiji yake sanya mu cikinta ne?" are maganar tana sakin Kuka, Mai Babban aki wanda wacce tana zaune ko motsi ba tayi ba, tai gyaran murya tare da fa "Kowa yaje waje" Queen Ayoola ce ta Mi e, kana Bola sai kuma Junaid sai Shakiru da Sharefddeen, ya rage daga Otun sai Oumuu-Ayman da Mai Babban aki, A nan jikin Oumuu-Ayman bacci ya auke sa, sai da yayi baccin awa guda sannan ya farka yana tashi Oumuu-Ayman ta bashi ruwa mai sanyi ta bashi yasha, kana ya gavatary da sallar zhur, Nan aka fara shirya tafiya yayinda aka hana zuwa kowa yiwa Abu Maleek sallama, A hankali ya tura ofar parlon Adams, yana tsaye hannunsa ri e da File, kallo guda yayiwa Abu Maleek ya auke kai, Abu Maleek kam cikin soyayyyar an uwan nasa ya nufi Adams, da niyyar ya rungomesa da sauri Adams yaja baya tare da aga masa hannu yace. "Mene ya kawo ka?" Da mamaki Abu Maleek wanda ya zama mahaukacin gaske idan ba sani kayi ba yake duban Adams kafin yaja numfashi yace. "I'm going now, nazu just to say i miss You Bro" Murmushi Adams yayi kafin yace. "Uhm! Kazo sace ni ne kamar yadda ka sace mun Mahaifiya tunda naga kai ba sonta kake ba" Zare ido Abu Maleek yayi yana fa in "sace Mami?" "Yeah, of course koda yake mahaukaci like you babu abinda bazai iya ba, musamman yanzu da sanyi zai fara hauka kuma sai Allah, ina jan kunanka Jalaluldeen duk inda ka kai mini mahaifiya ka gaggauta fito da ita, if not Uhm you have no idea akan abinda zan maka, mahaukacin banza" Yana fa in hakan ya shige cikin bedroom insa, "O'ohhh" Shine abinda Abu Maleek ya samu zarafin fa a, tsoro da tashin hankali ya bayyana a saman ba ar fuskarsa, Juyawa yayi ya fita. Sosai Oumuu-Ayman taci kuka ita aya hakama Salimerh, Mai Babban aki kam rungomesa tayi, bayan yaje ya ara duba King Tunde ya auki sweet a hannunsa kana ya shiga mota aka fita dashi daga cikin Alaafin. Kwanakin Julde biyar kenan, a cikin jejin Yanzu ma tana tafe dafe da irjinta idanunta cike da hawaye, ga yunwar da tayi mata illa, A haka take dogara sandar tana lalubar hanya, gaba aya zanin jikinta ya gutsire yayi kamar aramin wando 3gauther, Ga kan nan nata sai yalli yake, yay wani babba tashi, sai jajayen la anta da suka ara wani jaa saboda taunewa da take, Tazu dai-dai ga ar wani aton kogi ta sulale a wajan, sabida yunwa da ishin da take ji, A hankali kuma ta rarrafa ta shiga lalubar Nagge tana jin wata kusa da ita, ta kafa bakinsa a nonon naggen
Chapter 22 · 0% Book details