← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 108

Sashe 19

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

NIMCYLUV BOOK 1 PAGE 17-18 Da wani irin sabon tashin hankali Oumuu-Ayman ta shiga girgiza kanta, Abu Maleek ko a jikinsa ya shirya idan har Mahaifin nasa zai samu lafiya, Ya rasa uwa mahaifiya dan haka ba zai yi saken da zai rasa mahaifin sa ba, Oumuu-Ayman ce taka numfashi tare da kallon makamin gaba aya hankalinta ya i kwanciya da wannan tafiyar da Jalaluldeen zaiyi, Cikin damuwa tace. "Jalaluldeen zai zauna da mahaifinsa, zan sanya aya daga cikin fadawa suje nemu maganin" Da sauri Makamin ya girgiza kansa yace. "Hakan bamai yiwuwa bane, jinin King Tunde Muhammad Jalal ake bu ata yaje da kansa, idan ya shirya tafiyar zan fa a masa ta asashen da zaibi" Kafin kowa yayi magana Abu Maleek dake zaune ya rungome King Tunde a hankali ya fesar da numfashi tare da sauke ajjiyar zuciya, Cikin rashin damuwa da ha arin da tafiyar take dashi yace. "Gobe zan tafi, ka fa i da komai na tafiyar" Gaba aya suka kallesa, sosai Abu Maleek ke aunar iyayensa kamar yadda suke aunar sa, Cikin fahimtar maganar ta Abu Maleek Malamin yace. "Ta kasashe biyu zaka shige asar dake gaban Guinea itace Birnin Bera, zaka tsaya a wata rugar Fulani, wacce ake ce mata Rugar Mahinjo, daga nan zaka samu dukkan bayanan da zai sadaka da Birnin Bera" Ya fa a yana zaro wata peper daga cikin aljihunsa, Kana ya ura da fa "Wannan taswirar wajance koda zaka ata a hanya, kana duba taswirar zaka Fahimci inda kake" Abu Maleek bai ce komai, idanunsa akan fuskar King Tunde Muhammad Jalal wanda kawo yazo ko bu e ido baya iyawa, Hannunsa ya ame a hannun Abu Maleek, A cikin ransa ji yake inama zai iya bu e baki yayi magana ko kuma zai iya rubutu, Da babu abinda zai sanya yabar Abu Maleek ya yi wannan tafiyar, Yayi imani abinda suke tunani sam ba haka bane, Shi ka ai yasan abinda ya samesa jiya bayan kowa ya tafi wajan bikin ODUN EGUN. Oumuu-Ayman ce ta amshi taswirar idanunta ya ciccika da wallar tausayin Abu Maleek da kuma halin da zai iya tsintar kansa a cikin tafiyar. Sallama Malamin yayi masu kana yabar wajan Otun ne ya mi e tare da mara masa baya saboda rakasa hanya. A sanyaye Abu Maleek ya kwantar da king Tunde, kana ya gyara masa kwanciya, ba tare daya kula kowa na wajan ba, ya nufi sashinsa fuskarsa a aure kamar hadari. Yana mi ewa Kubraah ta mi e tare da mara masa baya, yana tafe dafe da kansa Kubraah na bayansa, sarai yaji footsteps, Amma bai kawo cewa Kubraah bace, shi harga Allah mantawa yake yana da wasu mata, To ba dole ya manta ba, aure har biyu without his permission, Babu wacce yana so daga ciki gwamma Auran Bola addara ta ha a Auran, Amma ko a yanzu da zai san gaskiyar dake oye Tabbas itama da bazai zauna da ita ba, Shi babu mace a sabgarsa, mantawa yake akwai wani abu dake shiga tsakanin ma'auratan, To kuma ya sani ba sai yana da lafiyar yi ba, yana shiga Main Parlo nasa ya tsaya cak, Sabida yana son yajin dalilin daya sanya Oumuu-Ayman take biyosa, idan ma tazo domin ta hanasa wannan tafiyar to tabbatas ta makara, Yana nan tsaye yana sauke numfashi tare da taune le ansa wanda sukai jajirr saboda yawan tsotse su da yake, Bai an kara ba yaji Kubraah ta fa a jikinsa ta baya tare da rungomesa. *Karatun ABU MALEEK yana bu atar nutsuwa, daman na fa a maku salonsa nada banne, zazzafar soyayya ce wacce tafi arfin a ha a ta data Laylerh da Majanun, balle kuma ta ROMOE DA JUILET, zata fi dacewa ka ha a ta da Film in TAITAINIK Wani irin sarawa kansa yayi ransa ya aci sabida tsabar raini, kamar shi wata zata ha a jikinta da nasa, Cikin sabon wani acin ran, ya wani juya da sauri tare dasa hannunsa ya areta a jikinsa, Kuka Kubraah ta sanya tare da arin ara rungomesa, Da wani sauri yaja baya ya shiga nuna mata hanyar fita daga sashin nasa, cikin kuka tace. "Why? Mene yasa Abu Maleek? Ni matar kace, tunda akai Aure na dakai babu ta a magana ba, ban ta a sanyaka a cikin idanuna ba, balle na zauna muyi magana dakai har naji umin jikinka, Nifa macace ina da rauni idan zaka iya zama ba tare da mace ba, ni sam ba zan iya zama babu namiji ba, da ha urin mata dana maza ba iri aya bane, Ka tausaya min Abu Maleek ka sauke ha in dake kanka kafin ka tafi, babu da tabbacin zaka dawo a raye ko kuma ajalinka zai riskeka a can ne, pls My dear try to understand my feelings" Tunda ta fara magana ya kafeta da Manyan gajiyayyun idanunsa, so itace second wife in da Salimerh tace King Tunde ya aura masa ita, Why duk samarin gidan sai shi za'a aurawa mata har biya, matanma da babu wacce ya ta a cewa yana so, Ko kuma an taure ya zama suna ganinsa yana bin mata a guje shiyasa sukai decided na aure mace ba tare da izininsa ba, Shi gaba aya baiga abinsu a jikinsu, ko wacce ar banza da nono bai fi tafin hannunsa ba, Gajeran tsaki yaja tare da juya zai shige part insa yaji ta ara. *Yau free pages zasu are hanzarta biya domin ki zama mace ta farko da zata shiga vip, it's 500 for vip posting biyu kullum, and 300 for nrml grp ba kullum za'a ake posting ba via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616* Sanya masa wani gigitaccen kuka, wanda ya ara haddasa tsarawar kansa, Wannan idan bai taka mata birki ba, Tabbas zata mayar da shi mahaukaci, Cikin osawa da ihun nata yaja jikinsa zuwa jikin wata luntsumammiyar kujera ya zauna, Idanunsa yaje ya rufe, a jikinsa yaji ana kallonsa ware jajayen idanunsa yay idanunsa ya sauka akan Kubraah wacce ta tsorawa faffa irjinsa idanu, Da wani irin sauri ya tattare rigarsa tare da rufe irjinsa baki aya, kafin cikin ha a fuska yace. "Me kike bu ata?" Da sauri taja jikinta zata zauna kusa dashi yayi saurin aga mata hannu, Hakan ya tilasta mata tsayawa tace. "Sleep with me tonight, ka kwanta dani Abu Maleek koda baka sauke nauyin dake kanka ba, just romance is okay to me" A fili yace "O'ohhh" Jin kalmar Romance yasa ya ta e baki, kada Allah ya kawo masa wannan ranar da zai ume mace kamar maye, shi gaba aya ba'a fahimtar wanene shi, bashi da lafiyar zaiyi wata tarayya da mace, shiyasa ya auracewa duk wata sabga ta mata, Domin baya son raini da wula anci, mace kowa da zarar ta Fahimci baka da ishasshiyyar lafiyar da zaka kwanta da ita shikenan ka shiga uku, ewa yayi tsaye ya shiga taka afafuwansa cike da zallar isa nutsuwarsa, Al'amarin daya ara rikita Kubraah kenan taji gaba aya babu wanda take bu ata a yanzu sai mijinta, Cak ya tsaya ba tare daya juya ba yace. "You're dreaming you poor Kubraah Kabal, jikina sai daga nesa" Cikin acin rai ta kallesa wato yana san full name inta kenan ko? Kamar zatai masifa sai kuma tace. "Idan haka ne, kenan ya tabbata cewa kai lusari ne, wanda bashi da cikakkiyar Lafiya, ko dai abar taka ce bata aiki shiyasa kake oyewa now i understand, to bazan iya zama da namiji lusari ba ina da cikakkiyar lafiyar" Hannayensa ya watsa irin i don't care in nan kafin yace. "Ok I'll divorce you Kubraah Kabal" Ba tare da tunanin da gaske zai iya aikata abinda yace ba tace. "So What? Nasan wallahi u can't divorce me, na same maka arfan afan Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal" e baki yayi domin ta fara cikasa da magana kamar zai gaba ya barta sai kuma yace. "Saki aya, saki biyu saki uku, no more relationship between us" Yana fa in hakan ya ace daga g abanta kamar wal iya, Tashin hankali wajan Kubraah Kabal ba'a magana, ihu ta fara tare da cire zani ana fa uwa asa, Da gudu kuma ta nufi sashin Mai Babban aki, tana zuwa ta sameta ita da Oumuu-Ayman, Ganin tashin hankali a fuskar Kubraah Kabal ya sanya Mai Babban aki kwallon ta, ba tare kuma da tayi magana ba, taci gaba da duba kayan da Abu Maleek zai tafi dasu. Zubewa tayi gaban Mai Babban aki ta shiga surutai, Wata oyayyiyar ajjiyar zuciya Oumuu-Ayman ta sauke, at least wani mummunan shashi yabar Abu Maleek, Mai Babban aki ta ja numfashi tare da kallon Kubraah Kabal tace. "Kinyi kuskure biyewa Zaki, kinsan matsalar sa kin san damuwar sa musamman yanzu da yake cikin damuwa, kamata yayi ki samu ki kwantar masa da hankali, yanzu ba lallai yana cikin hayyacinsa yay maki wannan sakin ba, King Tunde yana da mata biyu, Queen Ayoola sai kuma Queen Roomana, Queen Ayoola yaranta guda uku ne, Aremo Shakiru, Aremo Sharefddeen, gaba aya kuma sune manya aramar su ce Salimerh, Queen Roomana tana da yara biyu Babban shine Aremo Adams sai kuma Zaki na Jalaluldeen wanda ake ce masa Abu Maleek, Junaid ane wajan Otun (Galadima) Galadima kuma anine wajan King Tunde Muhammad Jalal, mene ya sanya kaf cikin samarin babu wanda yake da mata sai aramin cikin su Abu Maleek? Mene yasa kuma aka ha a shi da mata har biyu? Baki da Wannan masaniyar ko? Mene yasa sunan Abu Maleek ya bisa? Baki sani ba? Kin san dai cewa MALEEK a ne wajan Jalaluldeen, to Kubraah Kabal bani da abin cewa kin rusa damarki da kanki, saki har guda uku ai ba wasa ba, dan haka ki koma Masarautar ku komai ake ciki zamu tura wasi Tunda ta fara magana Kubraah Kabal take Kallonta a haukace, wato yasan ya kwanta da matarsa Bola har ya bata ciki ta Haihu ita ya mayar ar iska, anyi auranta dashi baya asar even miss call ko text message babu, and yanzu ya dawo shi ne ya bita da saki, ewa tayi ba tare da tace komai ba ta nufi hanyar fita, sa sauri Bola dake ba ofar shigowa ta juya. A can sashin Queen Ayoola kowa,
Chapter 19 · 0% Book details