← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 108

Sashe 24

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da sauri tare da nufar wajan kogin, A hankali cikin nutsuwa da kuma yanayi na zallar gajiya yake bin bayan sweet Da sauri kuma jibgegegiyar magen tasa take taka sawayanta a asa, tana nufar ga ar kogin a haka harta isa inda Julde take yashe a wajan gaba aya ta zame afafuwanta sunyi cikin ruwan, Tana zuwa dai-dai saitin kan Julde ta tsaya cak tana mai kallon fuskar JULDEN kafin a hankali ta juya ta kalli Abu Maleek, Tunda ta sweet ta fara tafiya yake biye da ita, har lokacin kuma data tsaya akan Julde, zuciyarsa ce ta buga da arfi al'amarin daya haddasa rufewar idanunsa, A sanyaye kuma ya mi a hannunsa tare da dafa kansa yana mai murza goshinsa, gaba aya sam ya mance da batun wannan yaron domin har yanzu bai amince mace bace, Ya sanyata a matsayin mata zama, bu e sanyayyun idanunsa yayi a hankali kuma ya mannasu a saman fuskarta yana mai are wa yawan fuskar idanu, babu abinda yake bashi mamaki ga yaron sai irin jajayen la ansa, wanda a duk sanya ya kallesu sai yani zuciyarsa ta buga da arfi, Gargasa jikinsa ta shiga mimmi ewa, cikin kasala da kuma tarin gajiya da yunwar daya keji ne ya sanya dur osa tare da zubewa dai-dai kanta, Sam ya rasa mai zai mata da sauri ya sauke numfashi saboda tunawa da yayi shi in cikakken likita ne a angaren gynaecology, zama yayi sosai a gefen ruwan da yake auke da wani sassanyar yashi, Kana kuma ya mi a lallausan hannunsa tare da kama tsintsiyar hannun Julde, Cikin tsoro da kuma fargaba ha i da zallar ta'ajjujin taushin fatar jikin Julde yaja idanunsa ya runtse, Kana kuma ya an matsa jijiyar hannunta cikin Sa'a kuma yaji tana harbawa, A sanyaye ya cire hannunsa, kana kuma ya ura duka tafin hannun nasa a saman jikinta ya shiga dannawa, Cikin Sa'a kuma ruwan data sha ya fara fita ta cikin bakinta da hancinta, Almost 3minutes kenan kafin yaga ruwan ya daina fita, Ajjiyar zuciya ya sauke mai arfi, cikin ta e baki kuma yasa tafin afarsa ya zungureta, a tunaninsa zata motsa amma shiru ko numfashi bai ba, Tsaki yaja, kana a hankali yaja jikinsa can gefe guda yana cikinsa na kukan yunwa, sweet ce ta ara hawa jikinsa tana karka a jelar Jikinta a hankali ya bu e idanunsa yana kwa e fuska kamar zai sanya kuka yace. "Sweet baki tausayi na, uhm ban waje nace munyi fa a, yanzu me kikeso naiwa yaron nan? Look! Na ciresa a ruwa na fitar da ruwan cikinsa idan bai mutu zai tashi, I'm scared ilan Aljani ne" Ya fa a yana an rarraba idanu tare da ara satar kallon inda Julde take yashe, jin yunwa na neman yiwa cikinsa da kuma lafiyar jikinsa illa ne ya sanya ya mi e, tare da nufar bishiryar Fasadabir in da niyyar cira ya sha, Hakan da yayi ne kuma ya sanya sweet bin bayansa da gudu tana tsalle a haka harta cimma masa sabida yanayin yadda yake tafiyar a sanyaye cike da tarin nutsuwa, Yana zuwa ya sanya hannunsa ya cire Fasadabir in guda biyar ciff kana ya cirarwa sweet, Domin da irin tarkacan zagin nan ya raineta, zama yayi bayan ya wanke shi tass sa ruwa, yana gamawa ya sanya a baki tare gutsira za i da kuma anon da yaji ya ratsa saman harshen sa ya sanya ya rufe idanunsa sosai Fasadabir in yayi masa da Sanyin da yayi yawa a wajan ne ya haddasa farfa o War Julde daga cikin gudun suman da tayi, arfi ta sauke ajjiyar zuciya tare da sanya hannunta a tsakiyar irjinta tana shafa sabida da in da taji duk wani nauyi da yake mata ya kau, Sanyin wajan ne kuma yanzu yake shirin illata rayuwarta, cikin yanayin sanyinta da kuma zallar damuwar da take ciki ne ya sanya cikin aramar muryarty tace. "Maddibo na!" Ta fa a yayinda wasu zafafan hawaye ke fita daga cikin idanunta, zubbur kuma ta mi e tsaye saboda tunawa da tayi da tarin naggen da take tafe dasu, Ga yanzu babu sanda ta ina zata lalubi hanya? Ta ina zata fara neman tarin shanun da aka bata kiwonsu? A hankali ta fara tafiya tana mimmi a hannunta gaba gudun kada taci karo da abu, gaba aya ta mance cewa babu riga Jikinta, Tana tsaka da tafiya ne taji ta bugi wani abu, da sauri tayi baya da afarta, Abu Maleek kam dake dur oshe ya sanya goshinsa a asa yana gabatar da sallar magrib ba tare da sanin lokacin ta yayi ko bai ba, Shi dai kawai yayi duba da duhun garin, Yazo sujjadar arshe ne kuma yaji an bugi afarsa, an runtsa idanunsa yayi ba tare daya motsa ba, Julde kam sam bata fahimci inda take fa bare tayi tunanin cewa mutum ne a gabanta, Ba tare da tunanin komai ba a karo kuma na biyu ta ara aga afarta babu zato babu tsammani taji ta sauke afar a *LITTAFIN NA KU I NE, BIYA 500 DOMIN SAMUN DAMAR KARANTA WA 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK 08119237616* Saman cinyarsa wacce take da laushi da kuma taushi, Gaba aya tayi kansa saboda jirjin dake kwasarta,uwa uba kuma babu idanun gani balle ta kare kanta daga fa uwar, "Auchhhiii" Ya furta saboda yadda ta fa a masa tare da danne masa yatsar hannunsa, Da sauri ya janye fuskarsa saboda wani wari da kuma uyin daya dakar masa hanci, da sauri ya mi e tsaye tare baya yana dafe da cikinsa dake bala'in juya masa, Tunda yake bai ta a jin wari irin wannan saboda tsananin sha ar warin da yayi ne kuma ya shiga kelaya amai a wajan, Gaba aya Fasadabir in daya sha sai daya dawo da shi, kallon sweet yayi wacce take kallonsa, e mata fuska yayi kafin gently ya mi e walking slowly ya nufi wajan kogin, Zuwa yanzu kam tunu gari ya fara duhu yana zuwa ya wake bakinsa tass, yana sakin numfashin wahala, Jan jikinsa yayi can gefe yana mai dafe da kansa, Sam ba warin ne ya damesa ba, illa surar jikin Julde wacce take bara zana wa gangar jikinsa, Duk da cewa bai ta a samun kansa a feelings na wata mace ba, Amma a duk sanda ya tuna lokacin da hannunsa ya sauke a irjinta sai yaji zuciyarsa tayi tsalle sosai, gargasar jikinsa ta shiga mimmi ewa, Gajeran tsaki Abu Maleek yaja, sosai yake son ago kansa amma yana tsoran abinda idanunsa zasu gani, Tsayin wajan ne da yayi wa ya sanya Julde ta kurewa waje guda tare da rufe irjinta da dukkan hannayenta, A sanyaye ya mi e tsaye tare da sanya hannunsa ya zame jallabiyar jikinsa ba tare daya kalli inda take ba ya cilla mata rigar yana mai an ta e fuskarsa, Duk da cewa yana matu ar son sanyi amma sanyin wajan is worse yayi ba in yawa mai Illata gangar jiki da lalata lafiyar mutum, Baya yayi tare da zama daga shi sai ba ar singlet in dake jikinsa tare da long sleeve jeans, Jingina yayi da jikin bishiryar tare da aukan sweet ya rungome ta sosai saboda taji umin jikinsa ya lura da rawar sanyin da take, JULDE tana zaune taji ya cillo mata rigar da sauri ta auka ta sanya jikinta tana sauke numfashi, sosai kowa jallabiya ta rufe mata surar jikinta, ta samar da umi ka an duk da cewa har yanzu tana jin sanyi na ratsa ta, runtse idanunta tayi sosai tana jin yunwa na ular cikinta bakinta ne ya shiga rawa da sauri kuma cikin muryar rauni tace. "Bawan Allah" Saukar muryarta cikin kunan Abu Maleek yayi dai-dai da bugawar zuciyarsa wanda ya haddasa lumshewar idanunsa tare sanya fararan teeths insa ya datse jajayen la ansa, e fuska yayi a cikin ransa yace. "Wayyoooo Oumuu, it's a Baby girl" Ya fa a yana fisgar numfashi, jin shirun ne ya sanya Julde ara asa da murya cikin rashin kuzari ta ara bu e baki tace. "Mace ko Namiji?" ara murya can asa, ara marai-raice fuska yayi yana rufe idanunsa domin jin muryarta yake kamar ana zuba masa dalma a zuciyarsa, Kuka Julde ta sanya tare da ha e hannayenta alamar ro o tace. "Dan Allah wanene kai? Ko kurma ne baka magana ne, naji wani amshi a kayan daka bani, naji rigar nada tsayi sosai, daga haka na fahimci da Namiji nake tare, dan Allah wanene" Dafe kai A.m yayi yana jin yadda kansa yake sarawa, A hankali kuma ya aga idanunsa tare da saukewa a saman fuskarta duk da cewa duhu ya fara yana hango aramin bakinta da take mamul mamul dashi, Kamar bazai magana ba sai kuma ya bu e bakinsa cikin asa da murya kuma yace. "Aljani ne" Ya fa a a fili yadda zata iya ji a zuciyarsa kuma cewa yayi. an banzan baki aramin dashi sai surutu cai cai cai" Karyar da wuya Julde tayi kafin ta sanya hannunta saman lafaffan cikinta tace. "Ayyah! Aljani taimakamim da abinci dan Allah" Ta fa a cikin karyar da Murya hawaye na sakko mata, Banza yayi mata ya koma ya jingina tare da are rungome sweet sabida shima yana samun an tsuwa a jikin magen tasa, Bisa dole ta ha ura ta kwanta tare da na e Jikinta ciff a cikin jallabiyar tasa wacce tasha rana da kuma iskar duniya, Abu Maleek kam tuni bacci yayi gaba dashi bai ara bin shirman yarinyar ba. Can cikin dare ihu da kuma ugin hadarin dake asa ya fara tasuwa, wanda ya sanya Julde farkawa daga baccin wahalar daya auke ta, Sosai cikin jejin Mahinjo yake iska bishiyoyi na Ka awa, ga samaniya ta ha e jikinta tana gab da zubar da ruwa, Cike da tsoro ta fara jan cikinta tana kwa e fuska zata saki kuka, Allah yayi mata tsoran ruwa sosai rasa nutsuwarta take inda daga ana ruwa, Dab da inda Abu Maleek yake ta tsaya saboda karo da tayi da afarsa, Abinda bata sani ba tuni ya farka sani ara da kuma rugogin hadari, tsoro ne ya hana shi motsawa, Kamar yadda Julde take bata son ruwan sama shina garesa haka ne, baya son iska sabida lalurarsa gashi
Chapter 24 · 0% Book details