← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 108

Sashe 42

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

print pyjama ya sanya kana ya fesa turare tare da cilla strowbeery mouth freshnerh a bakinsa, kai tsaye royal bed in sa ya nufa tare da jawo sweet ya rungome duvet yaja ya rufe masu jiki babu jimawa bacci ya auke sa. Washe gari Tun safe da Mai Babban aki ta kira Abu Maleek bai dawo part insa ba, yana can tare da ita da Oumuu-Ayman da kuma sauran Aremo. Yanzu ma yana zaune bayan ya dawo daga masjid ya an zauna kusa da Oumuu-Ayman yana jin kansa duk a takure, ga kuma kallon da Bola take masa, ga MALEEK dake jikinsa yasa, hakan yasa duk ya kejinsa a takure sarai Oumuu-Ayman tasan bai san yawan mutane da kallo, hakan yasa tai masa banza tana jin yadda zungurinta tare da ri e mata hannu, sosai take son ya saba da an uwansa, to mutumin da zai wakilci dubban jama'a ga baki aya kenan. Mai Babban aki ce ta an sakace bakinta saboda naman da taci tace. "An zauna da Sarkin Fada, da kuma dukkan wanda suke da ruwa da tsaki a na in Sarautar sabon sarki" A tare Adams da Shakiru ha i da Otun suka aga idanunsa suka kalli Mai Babban aki, Sharefddeen da Junaid kam kowa Wayarsa yake dannawa, dan wannan shirgin baya gabansu. Gyara zama Queen Ayoola tayi tana fa "Ma sha Allah, to wa aka tsayar matsayin wanda zai zama tsarki na hu u a wannan gari na Benin wanda zai shugaban cin Al'ummar Kanzaf damu baki aya" Sanin cewa idan Mai Babban aki na magana babu mai tankawa sai an bada damar Magana hakan yasa Kowa yay shiru, Mai Babban aki dai-dai-ta zamanta tayi cikin halin daddako domin yau bata tashi da rikicin ba cikin kamewa tace. "Queen Ayoola Femi Zaki iya fita waje" Mai Babban aki ta fa a in a don't care manner in nan, ba tare kuma data kalli Queen Ayoola in ba. Murmushi kawai Queen Ayoola tayi tana mai danne abinda ta keji a ranta kafin ta mi e tana gyara zaman Al yabbar jikinta ta an dur osa tare da fa "Allah ya huci zuciyar mai Kanzaf da Alaafi baki aya" Ta fa a tare dayin waje, tana fita Mai Babban aki tace. "Nasan kowa ya matso yaji wanda yake shirin zama King? Akwai meeting da yamma so a nan kowa zaiji komai kowa zai iya tafiya" Ta fa a tana aukan Apple ta sanya a bakinta, aya bayan aya suka shiga barin akin. Da sauri Abu Maleek ya yun ura zai tashi Oumuu-Ayman tayi saurin ri e hannunsa, hakan yasa ya an kwa e fuska tare da fa "Oumuu na Please" Ya fa a yana karyar da wuya, Mai Babban aki ce ta kallesa tana Murmushin jin da i kafin tace. "Oumuu-Ayman ja yaron ki kuyi gaba kada ya cika min aki da mita, kamar wanda yake zaune da wasu dodona" e fuska yay tare da kallon Mai Babban aki yace. "Allah Grandma duk kin cika mutane da surutu,uhm!" Ya fa a yana tashi tsaye tare da cire Maleek dake jikinsa. "Kai ka sani, kaci caka baki yanzu zan ce na sake ka" Mai Babban aki ta fa a tana mi ewa tare da shafa kansa tace. "Allah yayi maka albarka, Ubangiji yayi ri o da hannayenka Jalaluldeen, Allah ya kare ka daga sharrin mutum da aljan, mugun ji da mugun ya kiyaye ka daga su Zakina" Kallonta yayi tare da yin gaba, kamar bazai magana ba sai kuma yace. "Ameen badan halinki ba" Ya fa a yana ficewa daga parlon nata, kana ya nufi ficewa daga part gaba aya, ganin haka yasa Maleek binsa da gudu yana fa ami zan kwana wajanka Please" Shiru Abu Maleek yayi ba tare da yace komai ba, Bola dake tsaye tai saurin fa "Abu Maleek" Cak ya tsaya ba tare daya juya ya kalleta ba, domin tuni ya auki Muryarta, ganin ya tsaya yasa Bola dawowa gabansa ta tsaya, da sauri yayi asa da idanunsa, tare da zubawa yatsun afar Maleek ido, ganin hatta an cindon dake aramin yatsar sa yaron na tashi, mai san mene yasa yake jin fa uwar gaba da zarar Maleek ya ra u dashi ba. "Abu Maleek, sai yaushe zaka fara duba na a matsayin mace, macan ma matarka, ko ka manta da cewa ni in matar kace?" Maleek ne ya sanya kuka ganin mahaifiyar tasa tana kuka, ara ri e hannun Abu Maleek yayi yana shigewa tsakanin afafuwansa, Shi dai shiru yayi still kuma kansa yana asa, yana jin jijiyoyin kansa na Mi ewa. "Ni fa macace kamar kowa, shin kana tunanin bazan so kasancewa dakai bane Abu Maleek? Ban san me nai maka ba haka kuma bana da laifi wajan kasancewa matarka, ko kuma kai addarar ce ba zaka iya amsa ba kamar yadda na amsa? Yeah nayi believe kowa akwai nayi destiny in so mu auka dani dakai haka addarar mu take, kuma ta haka tazo, bana da laifi haka kuma ana Maleek bashi da laifi amma mene ya sanya baka son bu e idanu ka gamu ne? Dan Allah Jalaluldeen accept me as your wife please" are maganar tana ha e hannayenta alamar ro o, kana ta saki kuka tana yowa gabansa a arin ta na son shigewa jikinsa, Saurin yin baya Abu Maleek yayi Maleek dake afafuwan Abu Maleek ya saki Kuka yana ara ri e Abu Maleek duk ya gigice. Runtse idanunsa Abu Maleek yayi yana jin wani jiri na ibansa, nan da nan numfashinsa ya fara sama, ya shiga fisgarsa da yar, ga wani duhu daya fara gani a cikin idanunsa, da alama ciwon daya jima bai ba shine yake shirin tashi. Bola da bata fahimci komai ba ta ara nufarsa a an gigice ya sanya duk hannayensa a saman shoulder inta tare da matsawa da arfi, wanda ya sanya Bola saurin sakin ara kafin tai magana yayi saurin yin gefe da ita tare da yin gaba yana rufe hancinsa, saboda wani haya i daya tawo kai tsaye ya shige hancinsa ba tare kuma da sanin daga inda haya in yake ba. Ihu Maleek ya sanya yana tafiya wajan Bola rungome sa tayi tana sakin kuka itama. Abu Maleek a daddafe ya shige babban side in sa wanda yafi na kowa girma kyau da kuma tsaruwa, da yar yake jan afafuwansa yana tafe yana fisgar numfashi, a haka ya bu ofar shigowa side in kana ya nufi part in da yake rayuwa ciki, yana zuwa parlon Oumuu-Ayman na ajjiye Julde a saman kujera 3seater, wacce ta taimaka mata tai wanka tai sallah tare da sauya kaya zuwa wata silk Falling rose pattern nightdress masu mafifafan kyau, wanda suka tsaya mata iya cinya, ga yadda manya manyan cinyoyinta da suke a waje sai yalli suke saboda gyara, abin mamaki kuma kawo lokacin har yanzu Julde bata fara period ba, sai brest da Allah ya wadata dasu, ara fari tai fresh kamar wayar wai, ga pink inta sunyi kyau tare dayin wani bala'in pink, sai wahala hula mai gashi da Oumuu ta sanya mata tafin afarta sanye cikin Aquaholic Slippers, tai kyau sosai kamar ba Julde ba. Oumuu na zaunar da ita ta juya da an sauri saboda arar buga ofar da taji, gabanta ne ya fa i saboda ganin Abu Maleek dake shirin fa uwa dukkan jikinsa rawa yake, idanunsa a Lumshe da sauri tayi wajansa, Julde kam ara zama tayi tana tsotsar yatsarta tana jin da in fito da ita da Oumuu tayi. "Innalillahi wa'inna ilaihir Zaki na, mene ya sameka Sabunallahu! Zaki what happened to you kai da waye? Waye ta tare ka? Me akace maka? Ina ke maka ciwo? Ko wani ya baka wani abu kaci ne???" are tarin tambayoyin nata murya a raunace, hanunsa ta ri e cikin fusgar Numfashin ya fara kokawa da la ansa kafin ya samu zarafin furta. "Asthma,, Inhaler!!!!! Oumuu!!!!!!" Ya fa a yana yin baya kai tsaye ya fa a saman kujerar da Julde take kai, kansa ya sauka a irjinta saboda tsayin da yayi mata, da wani irin sauri Oumuu tayi waje. Wani irin galabaitaccen numfashi Abu Maleek yaja tare da juyar da kansa inda yake jiyo wani sihirtaccen amshi da umi na dukan fuskarsa, da wani irin sauri ya cusa fuskarsa a cikin ir....... Abu Maleek isn't free contact to subscribe 08119237616 If you read for free *_43-44_* irjinta inda yake jiyo wani amshi da kuma umi na fitowa ta ciki, wani irin wahalallan numfashi ya ja da arfi, yayinda jikinsa ya tsananta ari, idanunsa sun jajir. Tsananin a zaba da kuma fitar hayyaci da suka ratsa gangar jikinsa ya haddasa masa wani irin matsanancin ciwon kai, nan da nan kuma jijiyoyin kansa suka fito tare dayin ra a ra a a saman goshinsa. Kawo lokacin tuni ya fara ficewa daga hayyacinsa, saboda sosai ya sha i haya in da bai san daga inda ya fito ba, hakan ya haddasa wa Numfashinsa cushewa tare da dun ulewa waje guda. Jikinsa na rawa kamar mazari ya ara manna fuskarsa a tsakiyar irjinta inda yake jin wani mugun da i idan yayi hakan, a hankali kuma ya mi a hannunsa tare da kama na Julde wacce take zaune. Tun lokacin da taji kansa a saman irjinta taji zuciyarta ta buga da arfi, yayinda taji wani abu mai kama da fargaba na saukar mata a Zuciyarta, tsoro da zullumin rashin abinda yake faruwa ya wanzu a saman fuskarta, kallo guda zakai mata kasan tayi matu ar razana. Ga wani a zabban hucin Numfashinsa wanda yake fita da yar yake sauka sauka a saman irjinta zuwa fuskarta, Ajiyar zuciya duk su biyun suka sauke lokacin da Abu Maleek ya manna tafin hannunsa a saman tsakiyar lallausan hannunta wanda ya sha ado da wani red in lallai da Oumuu-Ayman ta aura mata a an yatsun. Kasa magana tayi itama ta shiga fidda numfashi saboda ba aramin nauyi yayi mata a Jikinta ba, Musamman irjinta da take jin kamar zai rabe gida biyu, saboda yadda ya sanya kansa da kuma tulin gashin kansa ya danne mata irjinta, Hakan ya haifar da an tsayawar nata numfashi itama ta shiga fidda dashi a hankali. Shiru tayi tare da sauke ajjiyar zuciya yana ara sauraran yadda bugun Zuciyarsu ke
Chapter 42 · 0% Book details