← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 108

Sashe 25

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

babu Wanda ya sani a nan, Idan ciwonsa ya tashi bai san wanda zai taimaka masa ba, A hankali kuma ruwa ya fara sauka wanda ya sanya Julde sakin numfashi tayi tana ara matsawa inda take jiyo Numfashin Mutumin da yace sunansa Aljani, Tana matsawa kuma iska mai arfi na tashi cikin gigita da tsoro ya bu e idanunsa ganin fuskarta dab da tashi ne ya sanya ya kwa e fuska, Yana shirin janye jikinsa daga inda take ne ruwan mai arfi tare iska ya kece, can asan zuciyarsa yace. "O'ohhhh" A fili kuma ya ware la ansa yace "Ya hayyu ya ayyumu!!" Ya fa a yana ta kurewa waje guda danma Allah ya sanya a asan bishiya suke, Baki JULDE ta are tare da sanya masa ihu wanda har sai da ya sanya hannunsa ya rufe kunansa cikin tsoro daya shigeta tace. "Dan Allah Aljani ka oye ni a jikinka tsulo ina ji" Ta fa a tana Marai-raice fuska tana da jan majinar daya sakko mata, Ya tsuna fuska Abu Maleek yayi yana jin yawo na tarar masa sabida majinar da yaji tasha gaba aya yarinyar azama ce, Bai ta a jin karo da mai wari marasa wanka irinta ba, Tsaki Yana yana tsotse la ansa a hankali ya yun ura da niyyar tashi tsaye yabar mata wajan, duk da cewa fal zuciyarsa take da tsoran ruwan, babu zato bare tsammani yaji Julde ta... *ABU MALEEK NA KU I NE, IT'S 500 VIA 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616* *BY* *NIMCYLUV* *23-24* Fasa wani gigitaccen ihu tare da cusa fuskarta a tsakiyar irjinsa, gaba aya jikinta rawa yake al'amarin daya kusan auke numfashinta kenan, Gudun ruwan saman da taji mai auke da iska ha i da tsawa ya haddasa mata tsayawar numfashinta na wani lokaci, Abu Maleek kam sandarewa yayi waje guda, tare da ko mawa baya ya jingina da jikin bishiyar, gaba aya ta gigita sa ya auka Aljanin gaske ta gani koma wani abu cutarwa, Sauke numfashi yayi tare da fesar da iska daga cikin bakinsa, daga can asan zuciyarsa kuma wani irin aci da ona ya keji, Ga wani juyawa da kayan cikinsa su kayi sabida wani mugun wari daya sha a, ya kuma tabbatar a jikin Julde aka samu warin, tamkar mushe ya mutu. Gajeren tsaki yaja yana mai cije bakinsa da sauri kuma ya sanya afarsa ya tureta daga jikinsa, a ransa yake fa "Mayya" are zan can zucin yana matsawa can gaba, tare da ha e jikinsa waje guda sai tsuma yake saboda gudun ruwan ya firgita sa ainun, Ga wani sanyi dake ratsa kofufin jikinsa, Wanda yake gab da illatasa, da kuma tasu masa da tsuhuwar cutar daya manta da ita. Da wani irin sauri ya tura kansa tsakanin ta fukan hannayensa, saboda wata gigitacciyyar tsawa da akai, Wacce ta tawo da wani irin ruwa mai arfin gaske har bai sai lokacin daya bu e baki cikin Muryar kuka da kuma wanda tsoro ya gama ratsa wa yace. "Wayyoooo Oumuu na" Ya fa a yana shagwa e fuska, jin Muryarsa kamar yana shirin sanya kuka ne kuma ya sanya ta tsayar da nata kuka tana mamaki hali irin na Abu Maleek Domin ta tabbatar shi in babbane irin sosai in nan. Amma mene ya sanya ya saki wannan ihun, Shiru tayi tana sakin Ajjiyar zuciya kafin taja numfashi tare da an juya juyayyun idanunta, Cikin siririyar muryarta kuma mai auke da uruciya da kuma zallar shagwa a tace. "Kai ma kana jin tsolo ne?" are maganar tana mirgina kanta can gefe alamar ita tsoran ta keji, A karo na farko kuma ya aga idanunsa tare da saukesu a saman innocent face inta, Kyakkyawa ce sosai, amma yunwa da kuma wahalar rayuwa sun ramar da ita, Fuskarta firit idanunta ya tsorawa idanu ganin yadda take kallonsa, Kafin ya ta e bakinsa kamar bazai magana ba sai kuma ya cije lips insa yana fidda numfashi, Can asan ma oshinsa yace. "Daina kallo na, ko na tsole idanun, witch" Ya fa a yana mai auke idanunta daga gare ta, saboda mugun haushin ta ya keji, Da ace bata zo inda yake ba ai da shima bai ji tsoran saukan ruwan saman ba, Turo baki tayi tana marai-raice fuska, ita mugun da i ta keji ganin mutum kusa da ita, Tayi imanin bazai cutar da ita ba, Gashi ita tana bala'in sunyin magana dashi amma ta fahimci an neman rigima ne, kuma shagwa e ne shi in daga jin muryarsa, Matsawa tayi gefe kafin ta ha e Jikinta waje waje da sauri kuma tace. "Ayyah! Nifa ban kalle ka ba, babu wanda na ta a gani a duniya" Ta fa a Idanunta na cika da hawaye, "Ji wani iya shege, duk manyan idanun nan ace bata kansa ba to uban ne take kallo, da wani aramin baki kamar iloka" are zan can zucin yana murgu a mata baki kamar wata mace, "Me kace?" Cikin damuwa ya ta e baki yana shagwa e fuska tare da ha e hannayensa yace. ilan aljanu irinki kike gani, Momo" Washe baki Julde tayi har sai dai dafaffun ha uronta suka bayyana, da sauri ya sanya hannunsa ya toshe bakinsa sabida wani mugun wari daya kawo masa ziraya daga cikin bakinta zuwa hancinsa, Juyawa yayi tare da bata baya, Julde da bata san abinda yake faruwa ba, cikin son yi masa magana da kuma surutun da take da shi tace. "To aini bana gani, ban ta a ganin kowa ba, ni Makauniya ce fa, ban ta a damuwa da sai naga wani ba, amma kai dai ina son ganinka saboda ina son ganin yadda Aljanu suke" Ta fa a tana zare idanu alamar an tsoro, Jin shiru yayi yawa yasa ta ara matsawa gaba idan take tunanin yake zaune tace. "To kaima kana kallo na ko? Kaga askin da akai min? Ko gashi ya fara fesuwa ne?" Ta fa a tana shafa kanta jin kan suwait ne babu alamar gashi yasa ta kwa e fuska, tare da yin shiru tana sauraran kalar numfashin da Abu Maleek yake fiddawa Murmushi tayi tace. "Ayyah ashe aljanu ma nayin bacci, nima bari nayi" Abinda bata sani ba, tunda ta fara magana ya sanya tafukan hannayensa ya toshe kunnuwansa, ya shiga sauke numfashi, Yana jin yadda cikinsa ke juyawa ga wani yawo da yake tarar masa, A ransa yake fa in "zata kashe ni da wari, Uhm datti girl" Sanyin safiya ne mai auke da dadda ar iska mai da i, ga wani amshi asa dake tashi, domin ruwa akai sosai jejin Mahinjo yayi wani irin da in gaske, Saboda tarin ni'imar dake garin, ga kurayen ciyayi sunyi sharr dasu, bishiyoyi sai Ka awa suke. A hankali ya shiga bu e gajiyayyun idanunsa, kana kallon yadda ya kwanta kasan ba da in baccin yake ji ba, babu wanda zai ta a cewa Abu Maleek zai iya shiga wannan garin bare har yayi rayuwa cikinta, Amma Ubangiji shike tsarawa mutum rayuwa yadda kake so sam ba haka kake samu ba, Kyawawan farar idanunsa ya ware sosai a cikin jejin, Shi kansa jejin da kuma wether wajan yayi masa bala'in kyau, ewa yayi tsaye tare da ura hannayensa a saman waist insa ya shiga kallon wajan sosai, Ajjiyar zuciya ya sauke a hankali kuma ya juya sabida motsin da yaji, Sweet ya gani a gefensa tana girgiza Jikinta ga wani aton kifi a bakinta sai motsi yake, Idanunsa ya zare tare taune bakinsa, Ba tare kuma da yace komai ba, Ya nufi wajan wani wantaccen ruwa mai kyau wanda ya kwanta a cikin rami, tsugunawa yayi ya shiga aura alwala, kana ya wanke bakinsa tass, gently ya mi e tsaye ya nemi wani waje mai Tsarki ya gabatar da sallah, Lumshe shanyayyun idanunsa yayi, sai yaushe zai cimma Birnin Bera ne? How long zai kasance a haka duk wanda ya kansa sai ya auka mahaukaci ne, Ajjiyar zuciya ya sauke yayi kewar abubuwa da yawa masu muhimmanci warai da gaske a rayuwarsa amma yaushe ne komai zai dai-dai-ta, wannan dalilin ya sanya baya son zaman 9ja, ba komai brain insa take auka ba, A karo na biyu ya ara sauke ajjiyar zuciya yana jan numfashi ka an, Mi ewa tsaye yayi yana an sha ar iskar dake Ka awa, tunanin abinda zai samu ya sanya a jikinsa yake, gaba aya yunwa ta gaba wahalar dashi, bai da cin abinci amma duk bayan 1hour sai ya sanya wani abu a bakinsa ko Inibi ko Apple, Walking slowly ya fara yana arewa cikin jejin da kallo. Ruwan dake iga is daga jikin leaf zuwa saman fuskarta, ya sanya ta shiga motsawa a hankali da yin mi a, tana ware blue in Idanunta, Shiru tayi kamar bai nazari sai kuma ta kwa e fuska tace. "Ayyyah ya tafi kenan bai tashan ba har gari yayi haske" are maganar tana Mi ewa tsaye tare da tattare duguwar Jallabiyar data yi mata yawa sosai, a hankali ta fara tafiya tana an mimmi a hannunta a haka take samawa kanta hanya, Harta isa ga ar kogin daya cika sosai, Kamar zai ambaliyya, sam ta manta da batun ruwan dake cikin jejin. Abu Maleek ara ware gajiyayyun idanunsa yayi a gefen ruwan yana kallon tarin manyan kifin da suka fito daga cikin ruwan, zuwa gefen ga ar kogin, sanadiyyar ruwan da akai sosai, sweet nacan gefe tana ta kokawa da wani aton kifi, ajjiye kifin tayi ta taho da gudu zuwa inda Abu maleek yake tsugune, Tana zuwa ta tsaya gabansa tana ka a jela, slowly ya aga idanunsa ba tare da yace komai ba, Ganin kallon da yake mata ne ya sanya ta tafi da gudu a hankali ya shiga Binta da kallo har zuwa inda yaga taja ta tsaya, Fararan yatsun ta ya zurawa idanu, kamar ka ta a jini yayi tsartuwa, Tsaki yaja sai kuma a lokacin ya kula gaba aya tazararta da cikin ruwan bashi da yawa, bawai kuma tsayawa tayi ba ci gaba da tafiya tayi, al'amari daya sanya take ara kusantar ruwan kenan, Gajaran tsaki yaja yana tunanin wannan guntuwar Yarinyar sai ta bashi ciwon kai kafin ya bar wannan garin, ewa tsaye yayi yana mai har e hannayensa, Tare da are mata kallo,
Chapter 25 · 0% Book details