← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 108

Sashe 65

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

iya tafiya" ewa Oumuu-Ayman tayi tace. "Thank you so much Dr Jemeal", Murmushi Yay mata yace "it's my pleasure Ma'ah" Dai-dai lokacin Aremo Adams ya shigo cikin shigar Alfarma, Julde wacce aka sanyawa farin glass na arin gani yay mata masifar kyau, ya ara haska fuskarta "Hamma Adams" Ta fa a tana washe masa bakinta, Murmushi Yay mata yace. "Congratulations Cute ido yazo" Murmushi tai masa ba tare data sake magana ba, Idanunta ta juya ta kalli Abu Maleek zare mata ido yay hakan yasa itama ta zare masa ido ta auka wani abu ne domin komai kuya take, Wani irin kasalallan Murmushi ne ya su uce masa da sauri yay waje yana aukan Wayarsa. "Oumuu ya tafi" Kama hannunta tayi tace. "Muma tafiya za muyi, Adams muje ka sauke mu, nasan zaki bazai tsaya ba" Tuni Abu Maleek ya shige motarsa da wani irin speed yabar cikin hospital Haka ma su Oumuu Kafin su isa ya da e ta shirya kansa cikin kayan bacci, ya auki Strowbeery ya cilla a bakinsa tare da rungome sweet bacci ya auke sa. Washe gari Ko fituwa bai ba, saboda kwanan fargabar da yay haka nan yaji zuciyarsa babu da i gaba aya, A hankali ya mi e daga shi sai 3gauther da Armless ya nufi art room insa, Zama yay tare da aukan pencil ya rufe idanunsa a hankali ya fara zane, yana gamawa ya bu e idanunsa, Sa wani irin sauri ya mi e tsaye daya gani a saman zanan, a wannan karan idanunta a bu e suke suna fidda wani haske mai masifar aukan hankali, Cikin tsananin mamaki da kuma tarin Al'ajabi ya sake duba zanan arara kamannin..... *_65-66_* Julde, tsananin mamaki ya da tarin Al'ajabi daya kada oyuwa a saman fuskar Abu Maleek, ya saki maki yana kallon zanan da yay, wanda gaba aya zanan Zallar kamannin Julde ne ya bayyana, fuskarta auke da wani ni'imtaccen Murmushi. A hankali yay baya, tare da lumshe fararan idanunsa, yana sauke wasu tagwayen ajjiyar zuciya, Wanda da ace wani yana kusa dashi babu shakka zai iya jiyu sautin fitar Numfashinsa. Wato dalilin bai ta a ganin wayar idanun ta a zanan nasa ba, shine ya sanya ya kasa tantance zaman photon kamannin waye ya zana. Gently ya Mike tsaye tare da fitowa daga cikin art room in hannunsa auke da Sweet dake faman aga masa jela, Kai tsaye bathroom ya shige ya sakarwa kansa shower tare da yiwa kansa handrayer, nan da nan gashin kansa yay wani irin murmur ewa sai yalli yake gwanin sha'awa. Kansa ya shirya cikin wani farin cotton in voyal, mai taushi da kuma santsin, inkin half body ne, mai short in hannu, hakan nan yaji yau yana son yin traditional dressing na Yaruba, hakan yasa ya auki wani manyan murjani guda biyu, babba da arami ya sanya a wuyansa, Wow! So ma sha Allah, aramin kyau Abu Maleek yay ba. Wayarsa ya auka kana yay waje yana an fidda numfashi, Yana zuwa ya tsaya cak Saboda ganinta da yay a tsaye kusa da fridge, Tana arin alle murfin fresh milk, Da wani irin hargitsastsan kallo ya bita dashi, a hankali kuma ya fara are mata kallo frm head to toe, Tun daga kan yatsun afarta har zuwa saman an cinyoyinta dake cikin wata Yaloluwar riga mara nauyi, Idanunsa yaja ya lumshe yana wani sanyi na ratsa dukkan jikinsa, gyara tsaiwarsa yana ara ware rikitattun idanunsa masu auke da wani irin sinadari a cikinsu. Yarrr yarr! Haka Abu Maleek yaji tsigar jikinsa na mimmi ewa, wani sihirtaccen sanyi na ratsa dukkan kofufin jikinsa, yana ratsa cikin ashin sa, dama argwan sa baki aya, Yayinda ya kejin kamar ana sanya mayan arfe ana fisgar zuciyarsa dashi zuwa gare ta! Wani masifafan kyau tai masa a cikin idanunsa, Ga wani wantaccen gargasa da suke kwance a saman fatar jikinta, Su ka ai zai sanya mutum ya zauce. Julde wacce bata san mene ke faruwa ba, tun sanyin safiya da Oumuu-Ayman ta shigo ta bata maganinta, Ta fita bata sake shigowa, yunwar dake shirin galabaita da ita ne yasa ta fito aukan fresh milk domin ta sanya a cikinta. A hankali ta juya da niyyar zama a kujera taji tayi karo da mutum, da sauri tai baya tana an zaro idanunta da suke cikin farin glass, wani mugun agawa irjinta da yay lokacin da idanunta ya sauka akan Abu Maleek, Wanda yay tsaye yana kallon surar Jikinta,wacce take gab da zautar dashi, wani irin mayataccen kallon yake binta dashi, musamman saman wuyanta kasancewar rigar nada fa i kana daman na net ne, shiyasa gaba aya saman fararan fatar brest inta suka bayyana, Har shatin nipples inta yake iya ganuwa. Idanunta da shape inta ka ai ya isa zautar da mutum, but even her lips are looking luscious, succulent and irresitable every tensed man..... Ajjiyar zuciya ya sauke a hankali kuma ya shiga takawa tare da matsawa inda take tsaye, Kawo lokacin tuni Julde tayi asa da idanunta, sam ba zata jure wannan kallon da yake mata ba, Gashi gaba aya ta kasa surutun da take yawan yi masa, ashe dan bata ta a sanin waye shi a fuska ba, Duk rashin kirki da surutun ku, baka isa kaiwa Abu Maleek ba, domin no way da zaka samu damar yin hakan. Idanunta dake cikin glass ta rufe ruff, Jikinta ya shiga an kyarma a hankali kuma ta fara ja baya, Abu Maleek still idanunsa yana kanta duk inda yasu ya kuma ga dama cilla idanuna yake babu wani shamaki tsakaninsa da jikinta. Ganin hakan yasa ta runtse idanunta gam gam, Tana jin wata matsananciyar fa uwar gaba na shigarta, yayinda linzamin dake juya akalar Zuciyarta yake arin bada gangar Jikinta zuwa garesa. wayar idanunsa ma ale akan dugwayen wuyanta, wanda yake ma ale da wata farar siririyar necklace mai red in stone, Cak ta tsaya lokacin da bayanta ya hannu da bangon parlon, idanunta dake an kawo ruwa ta bu e tare da kallon jajayen la ansa domin bata jin zata iya kallon cikin tsinin idanunsa, Tunda idanunta ya bu e ya kuma fahimci cewa shine Ballowo inta, Taji wani mugun nauyinsa ya shigeta, idanunsa suna haifar da mutuwar jikinta, ha wani kwarjini da yay mata a idanunta, saboda tsananin cikar haibarsa da kuma tarin Ilhama dake a gangar jikinsa. Bakinta na ari la anta na rawa yayinda ha uranta suke ha uwa dana juna suna bada wani sauti ass asss!!! A cikin kunan Abu Maleek, Cikin wata raunatacciyar murya mai amsa kowa tace. "Bal.. Ballowo!!" Saukar Muryarta da kuma da inta, ha i da amonta suka taru waje guda suka haifar masa, Da wani irin kasalallan yanayi a jikinta, al'amarin daya haddasa rufewar idanunsa ba tare daya shirya hakan ba, o, da seconni, ha i da shu ewar wasu mintunoni ya auka idanunsa a rufe yana sauke wani irin numafashi.. Slowly kuma ya bu e idanunsa wanda suka gama janyewa sosai, tare da yin ciki ya manna a saman wuyanta, kafin ya yi sama da kansa zuwa saman fuskarta, A hankali kuma ya sake kusantuwa gareta kafin ya mi a duk hannayensa ya ura saman shoulder inta. Ganin hakan ya sanya Julde cikin sauri tai asa da idanunta tare da cure Jikinta waje guda bakin na rawa tace. "Ballowo..me...me zaka min??" Jajayan rikitattun idanunsa ya juya mata ba tare da yace komai ba, ya matsa kusa dashi, ganin yana shirin ha a jikinsa da nata ne yasa ta ara mannewa da jikin bangon, tana sauke wasu masifaffun numfashi, as he coming closer and closer yasa ta ara narkewa Hawayen da suke ma ale da idanunta suka samu damar sakkowa. Siririn tsaki yaja daga can cikin zuciyarsa hakan yasa babu mai fahimtar abinda yay, an rayuwar arfi da Muryarta ta bar masa, ya ara matse shoulder inta tare da jawota kusa dashi sosai, ya manne irjinsa da nata, tare da yin asa da hannunsa ya manna a saman ass inta, kafin a hankali kuma ya ri e hannunta tare da ura shi saman west insa, kana kuma ya tura sosai jikin gadon... Wani irin masifafan harbawa zu atansu sukayi, a cikin da on da bazai huce aukewar numafashi da dawo dashi ba, Lokaci guda haka kuma da a guda suka lumshe idanunsa, kana a hankali kuma bugun zuciyoyin nasu yake yin wani irin sauya salo daga tafiya a hankali zuwa da sauri da sauri.. Gam ta ri e west insa saboda rawar da jikinta yake mata, asa yay da hannunsa dake bisa ass inta tare da murzawa,da wani irin sauri taja numafshinta jin yana neman barin gangar Jikinta. Idanunsa akan wuyanta wanda yafi tafiya dashi, kafin a hankali ya ha e hannayensa da suke bayanta ya kama igiyoyin rigar da suka kunce rigar tana arin zamewa daga Jikinta, gashi kallon farko da yay mata, yasan babu bra a jikinta dalilin daya sanya kenan yay very close to her domin ya gyaran mata rigar. Yana gama aure igiyar rigar ya saki sauran Jelar, tare dayin asa da kansa zuwa wuyanta, wani fitananan numfashi ya sauke lokacin da wani ha amshin turaran Al'ajabu daya ratsa dukkan kofofin hancinsa, a hankali ya furta "uhmsheyyyyyyhhhh!!!" Kafin ya manna softness lips insa a fatar wuyanta kana ya ha e lips in ji kake "Muuu'ahhh" ya saki wani sound mai kama da kiss sound. Sanyin la ansa da kuma taushin sajansa ya sanya Julde ara ri esa tare da bu e bakinta dake rawa wanda ya hawaye ya gama ji asu tace. "Auchhhiiii, hyyyyyyyh Ballowo" Zare fuskarta yay tare da an ha e gira kana ya zare daga jikinsa, tare dasa hannu ya tallafo ha arta, idanunta a runtse a hankali ya saketa. Cikin wata kasalalliyyar murya mai auke da emotional sound yace. "Cowardddd!!" Ya fa a a sanyaye tare fesar da iska daga cikin bakinsa. "Yasubuhanallah!!" Shine abinda Hawwa'u kawai ta iya fa a kafin ta sulale a wajan ta zauna, saukar Muryarsa ba aramin sauya mata akalar Zuciyarta tayi ba, Ajjiyar zuciya ta sauke tare da bu e idanunta, Ga mamakin ta ko mai kama dashi babu, kamar wal iya haka ya fice daga cikin Parlon.. Abu Maleek yana an cije lips ya shige part insa, domin ya lura bata ma san cewa ya juye masa
Chapter 65 · 0% Book details