← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 108

Sashe 83

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ki bashi budurcin ki ba, cos u are no longer at home, amma kina da damar da zaki bashi kulawa ta musamman, ki kwantar masa da hankali ya samu cikakkiyar nutsuwa dake, ki kafa babban tarihi a asar Norway, ya zama asa na farko ta mafarik hab aka soyayyar ku, ba ina fa a maki wannnu amatsayin na sani ba, a'a ina fa a maki wannan amatsayina na marubuciya, kina zaune wata zatai rab dashi babu ruwan mu" are maganar tana sakin dry, shiru Julde tayi kafin tace. "To Anuty maganar Masturbation in da yayi fa, kuma Tayaya zan tunkare sa yanzu?" Murmushi Nimcy tayi kafin tace. "Zan maki cikakken bayani akan illar Masturbation da kuma abinda yake haifarwa a class in da zamuyi, amma dai yana sa gaban namiji ya mi e daga baya kuma ya ance ya daina tashi ya zama kamar na aramin yaro, idan kuma kikaci gaba da gudun mijinki to zai zama nakashasshe and yana sawa namiji yana kawowa da sauri daga fara auratayya za kiga a minute ya kawo ke kuma ya barki da wahala, kinga na gama dake nima ina da abinyi Yarinya keje wajan mijinki ki amshi kambonki aike da in yay maki yawa,zaki duk bayani gashi footballer gashi Yarabu Wow!" Murmushi Julde tayi kafin tace. "Shkknan ngd sosai Anuty Sarauta, Allah ya ara basira da dubban masoya ya raya zuri'a, in sha Allah zanyi payment na TSINTACCIYA domin a fara karatu sani Ngd sosai" "Ur wlcm" Nimcy ta fa a tana kashe wayar. Shiru Julde kafin a hankali cikin ranta ta fara addu'a "Yaa Allah! My not evil did come again to my husband". Suna gama wayar kiran Mami na shigowa cikin wayarta, Murmushi Julde tayi duk damuwar ranta ya kau, fargaba aya yadda zata kula da Abu Maleek a wannan asubar, bata iya ba, ta a yi ba, bata san ta inda zata fara ba. Ajjiyar zuciya ta sauke a hankali tai answering call cikin asa da Murya tace. "Mamina barka da Subhi" Murmushin Mani tayi kafin tace. "Munan gari ya jima da waye, lafiya dai ko?" Ajjiyar zuciya Julde ta ara saukewa kafin tace "Mami Allahamdulillah, ina Khaleluddeen?" Jinjina kai Mami tayi kafin tace "Uhm so you're crying ko? Mene yasa?" Shiru Julde tayi saboda tsananin Kunyarta irinta Fulani, bata jin zata iya fa awa Mami komai, sai taji ta samu Abu Maleek yana wasa da jikinsa ko mene? Jin Shiru yasa Queen Roomana fa in "speak up" hawayene ya kwacewa Julde ta shiga kuka kafin tace. "Mami ba shine ya i mai dani makaranta ba" Murmushi kawai Mami tayi kafin tace "da alama dai har yanzu dear bata gama gane wa take aure ba, tunda zaki jure kukansa shikenan" zare ido Julde tana rufe fuska domin gani take kamar baby tasan abinda yay mata, cike da kunya tace. "Kuka kuma Mami?" Murmushin jin da i Mami tayi kafin tace "Stop questing me Hawwa'u, tunaninki mene? Haka nan kawai zai baki goyan baya ba tare da nasan akwai dalili ba, kina tunanin zan barki kije wata asa karatu ne babu yarda mijinki, Yeah! Kinje karatu without his permission nasan dole sai yaymin surutu, amma i knw what i am doing nace kije makaranta domin ki samu cikakken ilimi da kuma tarin wayewa,wacce mijinki zai alfahari dake, wannan kuma ha uwar da kikai da Zaki ki auka Ubangiji ne ke son zamantakewar ku, saboda auke hankalinsa da yay daga kan matarsa, wannan cikakkiyar dama kika samu wacce zaki gina tsaftacciyyar soyayyyar ki a zuciyar Jalaluldeen, soyayyyar dauwamammiya mara alqus, idan kinga Raunin Abu Maleek ya bayyana to ki tabbatar akan macace, idan yay fushi shawo kansa yana da wahala amma a matsayin ki na matarsa wacce zuciyarsa ta nutsu dake, shawo kansa mai sau i, ki cire kunya kiyi abinda ya dace ki samu soyayyyar Mijinki tun a Norway ok" Shiru Mami tayi kafin tace "uhm ina fa a maki wannan a matsayin uwa a gareki ba sirika ba, secondly a week in nan ki iso Nigeria ki kuma tabbatar ya biyoki, sai anjima ki shafa min kansa" tana fa in hakan ya kashe wayar tare da aukan Khaleluddeen wanda yake bacci ta shige cikin bedroom inta. Shiru Julde tayi yayinda dukkan maganganun Nimcy da Mami take auna su a wani babban ma'auni na Zuciyarta, a hankali ta mi e Zuciyarta tayi fess ko zai daketa sai taje garesa. Wajan wardrobe yaje ta auki wata fitinanniyar riga mai masifar kyau, wacce take iya laps inta, wajan dressing mirror tayi ta ara mustsike jikinta da mayukansa masu amshi da kwantar da hankali, kafin ta auki perfume ta feshe jikinta lungu da sa o, wani pink in lip's Balm ta shafawa la anta, nan take suka fara yalli da wani irin shanny, ribbon in kanta ta zare ta shiga gyara gashin, ya sauka har bayanta a tsakiyar kanta ta rufke gashin kana ta shiga mur esa gida biyu, tai wata kalba manya guda masu kyau, ko wanne ta sanya mata stone, rigar ta auka ta sanya, ko bra babu jikinta gashi wuyan rigar irin mai v neat in nan ne, ya raba tsakanin irjinta, daman brest inta duk a waje, ga wani shatin nipples inta da suka fito sosai, gaba aya rabin cinyoyinta suna a waje ne, sai yalli suke gashin fatar ta ya kwanta sosai, wani bedroom slippers ta auka mai kyau ta sanya a afarta, cikin nutsuwa kuma ta nufi ofar wajan dukkan sassan jikinta rawa yake musamman irjinta da Ass inta cikin nutsuwa da kuma sanyin jikinta ta nufi wajen bedroom Cak ta tsaya saboda ganinsa da tayi zaune akan kujera daga shi sai farar Armless mai bu irji, sai 3gauter duk sanyin da ake shi bai damunsa mancewa ma yake yana da wata Asthma kodan ba wani nisa tayi a jikinsa ba, kunansa manne da waya alamar waya yake, sai cup in Coffee a hannuna yana sha a hankali, ga system insa a gaba da alama aiki yake sosai, fuskarsa ba yabo ba fallasa baza ka ta a gane abinda yake zuciyarsa ba a yanzu, ajjiyar zuciya ta sauke saboda wani sauyi da yay bata, ga kamilalliyar fuskarsa babu wasa a kanta, Zallar kwarjinin sa da tarin haiba kwance a kan fuskarsa, ga wata Sabuwa Ilhama data sauka a kansa, hakan yasa taji gaba aya ya cika mata idanu, a hankali ya fara sauya takun tafiyar ta wanda ita kanta bata san ta nayin ta ba. Dai-dai kansa taja ta tsaya tana wasa da yatsun hannunta, Abu Maleek kam dibb! dibb! Haka zuciyarsa ta fara bugawa, amshin dad an turarensa data sanya ya kawo wa hancinsa ziraya, cikin sanyin murya mafi rauni da kuma tausasawa tace. "Cucuu!!!" Ta kira sunansa a sanyaye cikin kuma yanayi karyar da kanta gefe, saboda saukar muryarta a cikin kunansa ne kuma, ya sanya yaji wani irin abu na sauka ha i da fara yawo a cikin jikinsa, wanda kuma ya sanya a hankali ya ware narkakkun idanunsa tare da sauke sun akan fararan dugwayen yatsun afarta, a nutse kuma cikin sabon yanayin sauyin bugawar zuciyarsa daga yadda take masa zuwa wani abu nada ban, ya fara yin sama da idanunsa yana ara ware su sosai, cikin mutuwar jiki da tarin zallar bu atuwa, ya sauka ganinsa akan tsararren faffa an hips inta. "Uhmmm" ya sauka oyayyiyar ajjiyar zuciya yana mai an taune le ansa, kafin a hankali ya ara aga idanunsa tare da sauke ganinsa akan tsayayyun brest inta, wanda samansu ya bayyana, sosai saboda wuyan rigar daya kasance mai fa i kuma na net, kuma irin dark green ce hakan yasa ta ara fidda hasken farar fatarta. Idanunsa ya kuma saukewa akan tsinin kyawawan jajayen nipples inta, Wanda shatinsu ya bayyana sosai, hakan ya sashi jiki wani irin abu na sara masa tun daga tsakiyar kansa har zuwa tafin afarsa, wani irin sar ewa numafshinsa ya fara, da wani irin sauri ya fisgi numafshin nasa wanda yake shirin kwace masa, da wani sauri ya auke idanunsa tare da ta e bakinsa, a hankali cikin son dai-dai-ta numafshinsa ya sauke wata wahalalliyar ajjiyar zuciya kafin kuma Murya can asa yace. "Uhm kace me?" Ya fa a yana manna bakinsa akan cup in Coffee in tare zu a ka Daga can cikin wayar Saif yay dry yace "ya dai Malam ko Madam ta arasu ne naji sauyin muryarka" shiru Abu Maleek yay tare da ajjiye cup in yaci gaba da latsa system insa cikin nutsuwa, dry Saif ya arayi mai sauti kafin yace. "Bari anjima ba arasa maganar naga hankalinka duk baya jikinka yanzu" Wani gajeren tsaki A.m ya saka kafin a hankali cikin tarin gajiyawa da kuma hali na rashin nutsuwa dalilin tsaiwarta a kansa yace. "Tunda kaga Jalaluldeen a gidan mahaukata ko?" Yana fa in hakan ya zare wayar tare da sanyata a speaker yaci gaba da latsa system insa yana sauke wani lamintaccen numafashi, dry sosai Saif yay kafin yace. "Ada can idan kace mace bata dameka ba nasan haka ne, amma tunda kabar Nigeria ka dawo nan na rasa gane kanka, sau biyu kuna ball babu abinda kake tsinanawa sai shirme, gaba aya rabin hankalinka, tunaninka, nutsuwarka yana kan Fulani girl nasha fa a maka go back to her, amma ka i yanzu kuma ka sameta sai ka samu nutsuwa da ita, kada muzu mu arasa wani last chance in a wajan wasa" e baki Jalaluldeen yay kamar zai magana sai kuma yay shiru yana ha e numafashi waje guda, can kuma yace.. ar wannan Yarinyar? Da Sweet na saba da umin Jikinta na saba, so babu jikin wata mace da zaimin kamar nata, banza an iska,munafuki mara aikin yi" yana fa in haka ya kashe wayar yana jan tsaki. Julde dake tsaye ganin yadda yake sababi shi aya, tai wani kasalallan Murmushi wai jikin kitty yafi nata, And itace ma yarinya, Murmushi kawai tayi a hankali ta ara matsawa kusa dashi, Hakan yasa Cucuu aga firgitattun idanunsa masu wutar sha'awar ta ya sauke a fuskarta, yana marai-raice fuska wani Irin harbawa J insa tayi lokacin da Julde ta an zaro tongue inta waje tana Ka awa sai ya kejin tamkar J insa takewa wannan lamintacciyar tsotsar, da sauri ya sanya afarsa ya danne Jalal insa saboda wani mugun
Chapter 83 · 0% Book details