Sashe 20
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Aremo Shakiru ne yake ta Safa da marwa, Wato a kullum dama ara zuwar masa take ba tare kuma daya sha wahalar komai ba, Murmushi yayi tare da kallon mahaifiyarsa wace take tsaye tana gyara zaman Al yabbar jikinta, Cikin farin ciki yace. "What a great idea Mumy? Wow! Harna fara jiyo amshin nasara" Murmushi tayi cike da asaita tare dayin baya ta nemi kujera ta zauna tace. "Haka ne, Amma dai kayi a hankali domin lamarin akwai sar iya cikinsa, wanne yake suffar Hadima Zubaida? Wane ya sace Queen Roomana? Sannan jiya an ara urawa King Tunde goba, wannan dalilin ya sanya aka hana Abu Maleek ya dubasa a matsayinsa na babban likita, domin ana da tabbacin zai iya bashi kariya, wannan dalilin ya sanya aka shirya tafiyar Abu Maleek zuwa Birnin Bera, duk waye yake shirya hakan? Kaga muma kanmu dole mu sanya idanu, domin duk Mutumin da yake haka akwai abinda yake bu ata wanda zata iya kasancewa abinda muke so shine yake so" Shiru Aremo Shakiru yayi sai yanzu shima ya fara wannan tunanin da sauri ya juya tare da nufar inda zai samu Iyalode. Da daddare bayan sun yi sallar Issh wajan 9 na dare kowa ya kasance a saman dinning area, kowa duk Family in suna wajan hadda Oumuu-Ayman da Mai Babban aki, Cikin nutsuwa yake taka afafuwansa zuwa wajan dinning amshin turarensa ya sanya duk suka fahimci shine yazo, basu ta a tunanin zuwan nasa a dai-dai irin wannan lokacin ba. Da Murmushi Salimerh ta mi e tare daja masa wata ha iyar kujera a gefen Oumuu-Ayman, Lumshe idanunsa yay yana sanye da wasu fitananun Panjams masu santsi da taushi, wantaccen gashin kansa yay luff dashi, ara fa i sosai da kuma tsayi, gaba aya ya kerewa sauran an uwan nasa. Zama yayi tare da sunkuyar da kansa asa, yana taune bakinsa, Sharefddeen ne yay Murmushi yace. "Bari na gaisheka ni, how are you Brother? Ya Madrid da kewar wallon afa?" are maganar cike da zulaya, Gently ya ago da kansa, tare da tsare Sharefddeen da idanu, Kamar bazai magana ba sai kuma yace. "Allahamdulillah Bro" Shakiru shima ya saki Murmushi yace. "Nine ba za'a kula ba? Sabida kaga bani da aton jiki kamar naka ko? To ya kazo Nigeria ya kuma masoyiya ball?" are maganar with smile on his face, Taune baki Abu Maleek yayi kafin ya an sauki Ajjiyar zuciya yana lumshe idanunsa cikin asa da murya yace. "Na sameku lafiya?" Suka amsa da "Allahamdulillah" Adams kam ko kallon inda Jalaluldeen yake bai ba, shima Abu Maleek ya lura da hakan sai kawai ya share duk da cewa yake kewar an uwan nasa. "My son ya zama Basamude Ma sha Allah" Cewar Queen Ayoola, Bola kam ko abincin kirki ta kasa ci saboda yadda Abu Maleek yayi kamar bai san da ita a wajan ba, Oumuu-Ayman ce ta shiga ha a masa dinner kana ta tura masa gabansa, Girgiza kai yayi idanunsa a lumshe yace. "Just coffee Oumuu" Ta san daman ba lallai yaci komai ba, tana ha a masa Coffee in ya mi e tsaye sabida kallon da Bola take masa, Yana aukan mug in Coffee in yayi gaba walking slowly ya nufi Sashin King Tunde bayan ya duba jikinsa ya fito ya nufi nasa sashin Mai kyau da kuma tsari. Abu Maleek na zuwa sashin sa, ya zauna saman kujera a hankali ya dinga spending coffee in a bakinsa, Gefensa kuma tankar Inibi ce wacce tayi sanyi sosai, Yana zaune yaji ana an tafiya a hankali, tsaki yaja saboda zuwa yanzu yana son ya jisa shi aya, Yana Bu atar nutsuwar walwa domin ya samu lokacin yin tunani, Yana arin mi ewa tsaye yaji an fa a jikinsa tare da rungomesa ana jan sajan fuskarsa, wata irin bugawa zuciyarsa tayi tare dayin wani tsalle ta cikin irjinsa kamar zata faso irjinsa ta fito, da wani irin sauri ya bu e idanunsa da sauri ya rufe saboda arba da yayi da. *Littafin ABU MALEEK na ku i ne, biya 500 domin samun posting sau biyu kullum, biya 300 amma posting ba kullum ba via 0116886423 sulaiman Naima s union bank* Kyakkyawan farin yaro an kimanin shekaru 10 a duniya, fari ne tass kamarsa da Jalaluldeen harya aci, MALEEK kenan yaron da dukkan Alaafin ta sanyawa idanu, Wangale fararan ha oran sa yayi yace. ami yin s mi gidig n" (B ami nayi kewarka sosai). MALEEK ya fa a yana kwantar da kansa a jikin Abu Maleek A.m runtse idanunsa yayi yana jin gudun zuciyarsa na aruwa sosai, Gaba aya mantawa yake yana da wani a a duniya, cikin jarumta da kuma dakiya Abu Maleek yasa hannunsa ya shafa sumar kan Maleek ba tare da yace komai, ewa yayi dashi ya nufi bedroom insa mai kyau, Wata atuwar chocolate ya auka tare da bawa Maleek still bai ce komai ba, tun kallon farko da yayi masa bai ara arin kallonsa ba. Bathroom ya shiga tare da sakarwa kansa shower kana ya shirya cikin fararan kayan bacci Panjams.. Yana gama shiryawa ya samu MALEEK yayi bacci kusa da Sweet, Wani bathroom in ya shige tare da kwanciya bayan ya ure gudun a.c ya da e kafin bacci yayi gaba da shi. Rugar Mahinjo. Julde ce zaune a cikin bukkar ta sai sauke Ajjiyar zuciya take tana jan numfashi da yar, Hannunta ri e da irjinta saboda ciwon da yake mata ga wani irin nauyi da irjin yayi mata, Tana zaune taji an shigo cikin bukkar Ajjiyar zuciya ta sauke tana an lalubar hanya tace. "Madibbo na, yunwa zata karni bani madarar nasha" are maganar hawaye na saukar mata, Barkido kowa Murmushin jin da i yayi yau ya samu Julde ita ka Zai aiwatar da abinda yake ransa, yau ayin sa zai fa a, jikinsa na mazari yayi kan Julde take arin mi ewa tsaye, A rikice Julde tace. "Madibbo!! Madibbo!! Madibbo na?" Jin Shiru ya sanya ta shiga arin Mi ewa tsaye tana mi ewa Barkido na sanya hannunsa yayi.... Saura page 1 free pages ya SHARE FISABILILLAHI SABIDA ALLAH DA ANNABI *ABU_MALEEK*