Sashe 38
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kana ya mi e tsaye. Da sauri ya dafe bango saboda wani jiri daya ebe sa tamkar zai yarda shi, dai-dai-ta gudun drip in yayi kafin cikin nutsuwa da haibarsa ha i da zallar izzar sa ya fara tafiya. Ya fita ya maida ofar ya rufe tare da ara sanya mata passward, kai tsaye shashinsa ya koma idanunsa ya sauka akan sweet, wani sassanyar murmushi ya sauke yana shafa wantaccen gashin irjinsa, ciki lafiyayyiyar muryarsa mai da "Wake up sweet!!" Ya fa a yana jan afafuwanta, ara curewa waje guda tayi bisa dole ya barta domin ya fahimci itama ta gaji sosai, cije lips insa kawai yayi kana ya huce bathroom insa. Wanka yayi sosai domin har lokacin jikinsa bai masa da i, duk wannan ba in fenti sai daya fita, kafin yaji da i Fatar jikinsa har wani jaaa take, brush yayi sosai kana ya auki handrayer ya gyara kansa... Nan da nan ya fara wani she i da yalli kafin ya auki wani siririn ribbon ya aure gashin dashi, jelar ta an sauka a bayan wasu kuma suka kwanta gaban goshinsa. Fitowa yay daga cikin bathroom in ya nufi gaban dressing mirror a sanyaye ya fara shirya kansa nan da nan amshi turarensa ta cika cikin bedroom in nasa. Wasu Olivia von Halle silk robe ya sanya dark masu taushi da laushi, yana gamawa ya sanya wani Vally Slippers na maza masu gashi gashi, jikinsa na fidda wani dad amshi ya nufi parlonsa, Yana zuwa Oumuu-Ayman na shigowa hannunta ri e da tray, fuskarta auke da Murmushi ganin Abu Maleek ya sauya ya an kimtsa kansa, Zama tayi gefensa tana fa "Zakina!!!" e fuska yay yana langwa ar da kansa gefe guda tare da narke mata cikin shagwa iyar Murya yace. "Oumuu na!!" are maganar yana mannewa jikin lallausan kujerar da yake kai, yana an sauke numfashin gajiya da kuma yunwar dake damunsa, Kallonsa Oumuu-Ayman tayi kafin tace. "Kayi breakfast?" ara narkewa yayi a jikin kujerar yana an lumshe idanunsa tare da sauke nauyayyiyar ajjiyar zuciya kafin yace. "Ba'a bani baaa" Kallonsa tayi cike da tausayinsa wato bazai ta a cewa a bashi abinci ba, indai ba mutum ne yayi niyya ya basa da kansa ba, Sandwich da Bacon Egg and chee Read ta shiga bu e masa, sai lafiyayyan kunun gya a wanda yaji gya a sai amshi yake, mug ta auka ta zuba masa kunan Gya ar tare da mi a masa tace. "Shanye wannan yanzu" Marai-raice mata yayi yana sauke wani fitinan nan numfashi fuska a narke yace. "Oumuu kiban, jikina babu auri fa" Ya fa a yana bu e idanunsa da suke a Lumshe, girgiza kai kawai Oumuu tayi mai hali baya fasawa, Kunun gya ar ta shiga bashi yana sha yayinda yake an jan numfashi tare da Lumshe idanunsa saboda gar in gya ar da yayi masa da i a baki sosai, kafin ya shanye gumi ya gama yanko masa. Bakinsa ya janye yana fa in "Allahamdulillah! Allahamdulillah biii Ni'imatikaaaa Ya Arhaman rahimin" are addu'ar yana kallon Oumuu-Ayman wacce take fa "Da saura ai" Narkewa yay kamar zai kuka yana shafa cikinsa yace "Allah Oumuu I'm full kuma sai nai tusbi na kasa buga ball" "Anzo wajan" Oumuu ta fa a a ranta dan bata tunanin zai ara buga wata ball ya barta kenan duk da cewa itace mafarkinsa amma dole zai barta. Tissue ta bashi ya goge bakinsa kafin ta mi o maza zuma da bakilawa dasu Alkaki, babu abinda yaci sai Inibi aya daya cira ya sanya a bakinsa, sanyin inibin da kuma anonsa suka game bakin Abu Maleek. Ganin kallon da Oumuu take masa yasa shi tura bakinsa gaba kafin yace. "What again Oumuu!! Allah ni kibar kallo na ina tsarguwa and kinfi kowa sanin bana son kallo ko?" Jinjina kai tayi Alamar fahimta kafin taja numfashi tace. "Who is she??" Juya idanunsa yayi kafin ya zame gaba aya ya kwanta saman kujerar tare da sanya kansa saman ciyar Oumuu wacce yayi missed nata sosai, domin ita ta sabar masa da hakan tun yana arami. Yana rufe idanunsa yace. "Wa????" Hannu Oumuu ta sanya taja kunnansa da sauri ya ri e yana fa "Auchhhiii Oumuu bafiiii fa" Murmushi tayi masa kafin tace. "I knew!, I'm talking about yarinyar da kazo da ita Zaki, who is she???" e bakinsa yayi yana tsotsar la ansa kafin ya lumshe idanunsa yace. "I don't even know her Oumuu believe kinji???" Kallon Mamaki tayi masa kafin tace. "Stop laying Zaki Allah last question Wacece ita And mene ya sanya bakinta yake rufe??" ara gyara kwanciyar sa yayi a cinyar Oumuu, yana jin bacci na aukarsa kafin yace. "Oumuu ban ara fa, Allah ban san wannan Fulanin girl in ba, Ahhhaaa ina Rugar Mahinjo da aka fa a to a nan take then...." Ya kwashe labarin komai ya fa awa Oumuu ya are maganar yana fa in "Jikina ciwo har yanzu why za'a min bulala akan wannan Yarinyar Allah I'll never ever loving her, kai ni sweet ta fimin ita bana sonta Oumuu to me nayi masu ma??? Bulala talatin fa, Uhmmm ai kam hamsin nayiwa ayan I'm telling you na girma ina da arfi ai" Murmushi Oumuu-Ayman tayi mamaki da ta'ajjuji ya hana tayi magana, yayinda zuciyarta take raya mata wasu abubuwa da yawan gaske, Ajjiyar zuciya ta sauke kafin tace "Allahamdulillah!!" Sai kuma tace. "I see ka girma tunda kayi fa a akan mace, ina tafan kuma farkon nasarar Zakina Jalaluldeen ce" Turo baki yayi gaba yana kwa e fuska kafin yaja numfashi mai arfi murya can asa yace. "Allah Oumuu bana sonta sai da ta zama Hadi..... Abu Maleek isn't free contact to subscribe 08119237616 *_39-40_* "Hadimata" ya fa a yana mai ara gyara kwanciyar sa, a saman cinyar Oumuu-Ayman, a hankali kuma ya sauke tagwayen ajjiyar zuciya yana zuciyarsa na an yin sanyi Saboda ra uwa da jikin Oumuu-Ayman da yayi. Murmushi kawai Oumuu-Ayman tayi tana jin wani irin abu nayi mata yawo a cikin zuciyarta, wani abu wanda bata ta a jin irinsa ba. Tsananin farin ciki da jin da in da yayi mata yawa ne ya sanya ta ura hannunta saman sumar kan Abu Maleek tana fa "Zaki, tayaya matarka zata zama Hadimar ka? Ko baka mayar da ita Hadimar ka ba, daman ai ha in ta ne ta kula da kai, duk mene kake so zaka samu, for now Daman ya kamata ace kana da iyali wacce zaka kasance da ita, wacce zaka gaya mata damuwarka, wacce idan ka ra eta zaka samu farin ciki, rayuwarka a yanzu tana bu atar mace Jalaluldeen, me mata sukai maka ne da har baka son a ha aka dasu? Koda ace sunyi maka abu mai dace ka auki hukuncin yake mu'amala da su ba, rayuwa tana da sau i Zaki Yadda ka auke ta a haka nan zata zo maka, why are publishing yourself? Mace na sanya nutsuwa a zuciyar na miji, mace kuma tana taka rawar akan DAI-DAI-TO-WAR halayyar namiji, Allah I'm telling the truth ya kamata ka nutsu ka san mene kake, accept your wife I'm sure wata rana zakai mamaki" Idanunsa a lumshe yake yayinda yake sauraran dukkan abinda take fa a masa, mai kama da tatsuniya, she never understand his fellings, ballai tasan abinda yake ransa kuma yake damunsa ba. Shi kansa baya jin cewa akwai wata rana daza tazo ya amince da mace, komai na rayuwarsa yana tafiya ne bisa umarnin zuciyarsa, bai ta a yin abu ance ba dai-dai bane, hakan yasa baya gane dai-dai da kuma ba dai-dai ba, Rayuwa yake ta ka ai ce wacce kuma yake jin da in ta a yadda yake! Ajjiyar zuciya ya sauke yana mai an Lumshe idanunsa dan baya jin zai amsa maganar ta Oumuu-Ayman dan bata da wani muhimmanci a garesa, rayuwarsa shi ka ai mugun da i take masa. Kallon yadda ya rufe idanunsa tayi a hankali kuma numfashin sa ya fara sauka, wanda yake fita da wani irin zafi, Gane cewa ballai yayi magana ba domin duk abinda bashi da muhimmanci a garesa baya damun kansa dashi. A hankali ta shafa lallausar sumar kansa tana jin so da kuma aunar Jalaluldeen na ratsa zuciyarta, yayinda tausayin rayuwarsa ya mamaye dukkan Zuciyarta, lumshe idanunta tayi a hankali ta sauke ajjiyar zuciya yayinda wani kalar rauni ya cika mata zuciya, cikin tausasa murya mai auke da su da kuma kewa yace. "Ya Allah! Ka bawanka ka kula dashi, ka sanya albarka a cikin rayuwarsa, Ya Rabbi ka kare rayuwarsa daga magauta, Allah ka sanya masa tawakkali a cikin zuciyarsa, Ubangiji ka sanya kada rauninsa ya bayyana ga ma iyansa, Allah ka karesa daga cikin kariyarka, Allah ka bashi lafiya ka cire masa tsoron da mata suka dasawa zuciyarsa, Ya Allah ga bawanka Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal ka kula dashiiiii" are maganar a raunace yayinda idanunta ya cika da hawaye, bata san mene zai je ya dawo ba, amma Tabbas Zuciyarta ta fara samun nutsuwa da kuma gamsu wa wacce bata san dalilin faruwar hakan ba. Yadda Numfashinsa ke fita a hankali ne ya an cure waje guda, tare da narke jikinsa a jikin Oumuu-Ayman yasa Oumuu fahimtar kewa da kuma umin jikin uwa da yayi, Tabbas Abu Maleek yana bu atar kulawa yana son kasancewa da Uwa mahaifiya wacce bai da e a wajanta. Hannunta tasa a hankali ta shiga shafa sumar sa yayinda bakinta ke motsawa tana yin addu'a tare da tofa masa a tsakiyar kansa. Duk da cewa bacci yake amma sosai yake jin da i da kuma sanyi a ransa sanadiyar addu'a da Oumuu take masa, wani irin kuzari da kuma arfi ne suka sauka a saman gangar jikinsa, a haka yaci gaba da baccin daya da e bai ba, sai Ajjiyar zuciya yake saukewa akai akai! Ganin yadda yake jin da in baccin ne yasa Oumuu gyara masa kwanciya tare da ri e tafukan hannayensa, a haka suka kasance tare Abu Maleek sai sharar bacci yake. Adams ne yake tafiya a hankali kansa a asa, cikin nutsuwa da kamala kai tsaye sashin Mai Babban aki ya nufa, bai shiga ba sai da Mai Babban aki ta bada umarnin ya shiga. Bakinsa auke da sallama ya shiga yana an cilla idanunsa, a can ya