Sashe 63
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
shiga dailing wata number da aka sanya boss Babu jimawa akai picking, kamar zai kifa haka ya rusuna yana fa "Hajiya an gama komai, kawai ke ake jira" Ba tare da tace komai ta kashe kiran. After 2days Dr Jemeal ne tsaye gaban bed in da Julde take wacce gaba aya aka lanyace mata idanunta da bandeji, yayinda tsoro ya cika zuciyar Dr Jemeal yana fargabar ko aikin da yay bai samu nasara ba, Julde haka nan taji zuciyarta na bugawa cikin aramar muryarta tace. "Tsaya kada ka cire min" Cak Dr Jemeal ya tsaya yace. "Mene yasa? Ko baki son fara gani ne?" Girgiza kai tayi kafin tace "a'a ina son ka fa a min kamannin Ballowo ina kafin a cire" Murmushi Dr Jemeal yana Shirin yin magana Adams dake tsaye yace. "Cute Ballowo inki fari ne, ba can ba, And bashi da girman ido sosai, yana da gemu amma bashi da saje, sumar kansa kuma bata da yawa sosai, la ansa Black ne wannan kamannin shi ne na Ballowo inki" Murmushi tayi tana aga kanta, kafin Dr Jemeal yace. "Na cire?" Kai ta aga masa. A hankali Abu Maleek yake tafiya shida Oumuu-Ayman sai Salimerh, sosai yake jin fargaba a ransa da kuma fa uwar gaba daurewa kawai yake, Shigarsa cikin room in yay dai-dai da gama cirewa Julde bandeji idanunta, gam ta rufe idanunta ta i bu ewa sai jikinta dake rawa, Abu Maleek kam tsaye yay yana sauke numfashi tare da har e hannayensa a irjinsa Oumuu-Ayman kam Adams tabi da kallo dake zaune kusa da Julde "bu e idon a hankali muga" Dr Jemeal ya fa a yana kallon Abu Maleek wanda yake tsaye idanunsa irr a kanta, a hankali kamar mai jin tsoro ta bu e Idanunta cikin Sa'a idanunta ya sauka akan Abu Maleek wanda sukai 4eyes da ita, wani gigitaccen ihu ta sanya kafin ta wani juya ta ri e Adams gam tana sakin ajjiyar zuciya, Salimerh ce tace "Dr Jemeal why she's screaming like this?" Dr Jemeal yace "bata saba ganin haske bane, yanzu kuma mutane kallonsu take kamar dodo, a hankali tsoron zai sake ta" Adams ne ga kalleta kafin yace "she's sleeping" jin haka yasa Oumuu-Ayman arasawa tace "kwantar da ita mana" Abu Maleek da sauri ya juya yabar room in yana jin zuciyarsa na wani irin rafasa kamar zata faso irjinsa ta fito afarsa kawai yake cillawa ba tare da sani inda yake sata ba. Bayan magrib A hankali Julde ta shiga bu e idanunta da sauri kuma ta mayar ta rufe tana tura fuskarta cikin duvet jikinta sai rawa yake, Oumuu-Ayman ce tace "sorry daughter, bu e idanunki a hankali ki kalli Oumuu-Ayman inki ga Ballowo inki yazo ganinki" Turo baki tayi tace "Oumuu tsoro na keji" Murmushi Oumuu-Ayman tayi tana mi ar da ita zaune tace "yawwa bu e muga aikin yayi" A hankali ta shiga bu e idanunta wanda suke jajirrr, kai tsaye kuma idanunta ya sauka akan Abu Maleek wanda yake zaune kan wata hadaddiyar kujera mai kyau ta cikin room in, yana sanye cikin wata dark purple na jersey sai blue black in long Jean mai kyau, shima kallonta yay ganin yadda ta tsare shi da ido ya zare mata manyan idanunsa da sauri ta auke idanunta tana fa in "Oumuu" sai kuma ta washe bakinta lokacin da idanunta ya sauka akan Adams wanda yake tsaye yana kallonta da sauri tace "Ballowo" Murmushi Yay mata kafin yace "cute" Daga Oumuu-Ayman har Abu Maleek kallon Adams sukai, ita kam Julde tayi amfani da kamannin da aka fa a mata kafin tace "Oumuu kika ce Ballowo ina bashi da kyau" ta fa a tana ara kallon Adams kafin kuma da sauri ta juya ta kalli Abu Maleek still ara ha a ido sukai kafin da sauri ta auke idanunta ta kalli Oumuu-Ayman tace "waye wan can in?? Ko shine Hamma Adams???? akwai cakwakiya kenan ur opinions indeed *_63-64_* "me yasa yake zare min ido?" Julde ta jerawa Oumuu-Ayman tai tambayar tana ara mai da idanunta kan Abu Maleek, wanda yake zare mata ido kafin a hankali kuma ya zame idanunsa daga kanta yana mayar da shi kan Wayarsa. Murmushi Oumuu-Ayman tayi kafin ta gyara zama sosai tace. "Daughter wancan da kike magana shine Ballowo naki, wannan kuma" ta fa a tana nuna Adams ta ura da fa in "shine Hamma Adams" Juyawa Julde tayi ta kalli Adams kafin ta juya ta kalli Abu Maleek wanda tana ura idanunsa a kanta yana ago kansa shima, Gently Abu Maleek ya mi e tsaye yana an lumshe idanunsa yana yadda zuciyarsa ke buga masa da tsananin arfi, Zama a nan wajan dai-dai yake da tarwatsewar zucyarsa, Hannunsa guda aya ya sanya cikin aljihun kafin ayan kuma ya kai zuwa fuskarsa tare da jan sajan fuskarsa zuwa gemunsa mai tsayi wanda yake ta yalli, Julde dake kallon sa kamar ta samu t.v tace. "Oumuu me yake ta awa?" Ta fa a tana urawa sajan fuskarsa ido sosai abin ya bata sha'awa ya birgeta, Oumuu-Ayman dake bin Julde da idanu tana jin wani farin ciki yana ratsa zuciyarta tace. "Wannan abun wai?" Da sauri Julde ta aga kai alamar "eh" kallon Abu Maleek Oumuu-Ayman tayi taga ya ha a fuska kafin kuma ya juya, da sauri Julde tace "Oumuu zai tafi" Dry Oumuu tai a wannan lokacin kafin kuma tace. "Rabo dashi zai dawo ne" e fuska tai tare da bin bayansa da kallo tana kallon yadda yake wata tafiya mai aukan hankali, he's so nice damn cute! Yana tafiya cike Da tarin ilhama da wata zallar nutsuwa ha i da nagarta, yana fita kai tsaye wajan motarsa mai irar kira K5 Ash color, kasancewar shi aya ne ko driver mai auka ba, yasa yana zuwa ya bu e front seat ya shiga ya zauna, Tare da kifa fuskarsa akan string motar, yana sauke numfashi yana jin wani irin abu mai ra i yana mai yawo a zuciyarsa, wani sound ya shiga fiddawa yana matse idanunsa, a hankali kuma yake ganin tana masa kizo a cikin idanunsa, he can't feel yadda ya kejin sautin Amon muryarta a cikin kunansa, seriously a yanzu he can't understand abubuwan daya keji game da Julde, Abu guda ya sani she's his responsible! A wannan karan wani Determination (kudiri)ya kutso cikin tunanin Abu Maleek, ya ratsa dukkan zuciyar Jalaluldeen Tunde Muhammad.... Determination na self-defense and self-actualization; abin nufi ya tsaya ya san wanene kansa? Ya kuma kare kansa daga farmakin zuciyarsa akan Julde, kada ya bari tunanin da yake kansa ya hanasa sanin ha anin abinda yake zucyarsa game da Julde.. Lumshe idanunsa yay yana fesar da wata wata arfar ajjiyar zuciya, Gaba aya sauyin da ya keji ya haddasa masa wani irin kasala wanda yaja gangar jikinsa zuwa wani sashi nada ban, Al'amarin daya sanya kuma gaba wani dukkan wani kuzarin da yake ji tashi Yay aura daga jikinsa, yayinda kasala da wani irin macewar jiki yay aura daga sassan jikinsa, Fargaba da kuma tarin tsoro na rashin ta a mai mai na menene suka shiga zirya a cikin zuciyarsa. Wahalarce ya aga fitanannu jajayen idanunsa wanda har wani ruwa suke i zuwa glass in motar tashi, Yayinda ya tsurawa tsirarun jama'ar Da suke kara kaina a cikin harabar asibitin idanu, A kasalance idanunsa suka shiga rufewa ba tare daya san da hakan ba, hannunsa ya mi a tare da aukan bottle of water ya alle murfin gorar ruwan tare da manna a bakinsa. Wani irin zu ar ruwan yake a imauce saboda wani sar ewa da yaji numfashin sa yake, Like kamar Asthma insa na gab da tashi! Lub yay a saman kujerar motar, tare da narke jikinsa yana sha ar dad amshi dake fita a jikinsa na Maison Francis (Baccarat rouge), A hankali a nutse yake bin jama'ar wajan da kallo yayinda zuciyarsa ta tafi can wata Duniyar tunanin. Gyara zama Oumuu-Ayman tayi kafin ta kalli Julde a nutse cikin so da kuma tarin auna tace. "Wane yace maki Adams shine Ballowo naki?" Shiru Julde tayi kamar ba zatai magana ba sai kuma tace. "Da nace a fa a min kamannin Ballowo ina kafin a bu e min ido shine aka fa a min, Dana bu e kuma naga kamannin da aka fa a min sune a wajan Hamma Adams" Ta fa a tana urawa jikin Oumuu-Ayman idanu kafin kuma tace. "Oumuu mene wannan naga iri aya da nawa?" Julde ta tambayi tana fa a farar fatar jikin Oumuu-Ayman wacce take jajir da ita. Murmushi Oumuu-Ayman tayi kafin tace. "We called it skin, i mean muna ce masa fata, naki fari nawa fari, wasu kuma nasu ba Oumuu ta fa a tana kallon asalin kyan Julde na Zallar Fulani. Domin bu e idanunta sai ya haddasa bayyanar kyanta fiye da baya, tana da wani kyau mai aukar hankali mutum. ar da afa Julde tayi tana kallon dugwayen afafuwan ta, da kuma yatsunta wanda suke ta yalli da sauri tace. "Oumu wannan fa?" Ta fa a tana ta afarta wacce ita kanta ta bata sha'awa bare wani kuma, Ganin tambayoyin Julde nada yawa ne ya sanya Oumuu-Ayman zama ta fa a mata sunayen part of the body tass, Ya wanci ma da english take fa a mata, abinda yake ara bawa Oumuu-Ayman mamaki kenan, Duk abinda Oumuu-Ayman zata fa a in english sai ta auke sa. A hankali yay parking motarsa a harabar Maxiview Eye Clinic, Cikin nutsuwa ya sakko da dugwayen afafuwan sa, wanda suke sanye cikin Leather shoe, yana sanye da wani milk in Floral jacquard one button suit, yayinda ya ri e rigar saman a hannunsa, aya Hannun kuma ya zura cikin aljihun wandon sa, Yana tafiyar nan nashi mai aukan hankali an mata sama samarin da suke wajan. e fuska yay sosai, ganin duk inda ya gilma sai an kallesa, abinda bai sani ba, mugun farin ciki mutane suke, saboda ganin professional footballer an club in Madrid wanda ya maye gurbin Christiano Ronaldo a fagen iya buga wallo, Kamar yadda team in Madrid suke bala'in son Abu Maleek, haka jama'ar Duniya suke son Abu Maleek, saboda yadda yake take ball yaci ubanta abin na bawa dubban jama'a ubin mamaki. Fuskarsa babu annuri kamar hadari haka cikin tafiyar asaita da