← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 101 OF 108

Sashe 101

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

You more and More Jidderhh, if Anything happens to you wallahi I'll die mutuwa zanyi" wani kalar Murmushi tayi taji duk yunwar da take ji ya kau,a hankali ta gyara zaman ta a cinyarsa fuskarta dai-dai saman nashi tana kallonsa, a hankali yake jifanta da wani irin kallo na so da auna yana yawo da narkakkun idanunsa akan fuskarsa. Hannunta ta sanya tana shafa sajan fuskarsa a hankali ta ura yatsunta akan la ansa tana shafawa tace. "I love You Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal" a hankali shima ya ura hannunsa a saman fuskarta yace. "I love You Hawwa'u Julde Muido" lumshe idanunta tayi kana ta bu e tana ara shafa masa la ansa tace. "Ina son ka My heart will forever beat for you My King" Narke mata fuska yay murya a raunace yace. "My heart,my soul, my everything will forever beat for only you Naa.. nahhhh Hawwa'u" Kasa daurewa tayi sharr sharrr hawaye suka shiga bin fuskarta cikin Muryar kuka tace. "My feeling love you, and my. heart just far you. I will love you forever. I miss you mydear" Murmushi yay tare da mi ewa tsaye bayan ya zareta a jikinsa, a hankali a sanya hannunsa a cikin aljihun wandonsa wata arar box mai tsananin kyau ya auko. Zubewa yay a gabanta tare da bu e box in ya zaro ha an ring in da yake ciki sai she i yake. Hannunsu ya mi a ya kama nata yana dur osa gabanta akan gwiwoyinsa yace. "You'll be with me forever and ever Naa... nahhhh?" Da sauri ta aga masa kanta tana toshe bakinta saboda kukan da tazo mata, hannunta ya kama kamar a India ya sanya mata ring in idanunsa na zubar da hawaye yace. "Jalaluldeen Loves you Queen Hawwa'u Julde Muido, I promise to love you, And love you,And too love you regardless of anything and everything Queen Hawwa'u Julde Muido, Jalaluldeen LOVE'S YOU" Kukan ne ya kwace mata kawai ta fa a jikinsa ta amesa tana sakin wani irin gigitaccen kuka bayanta kawai ya shiga shafawa. Kafin gently ya zareta daga jikinsa tare da tallafo fuskarta, slowly ya manna tashi fuskar akan nata yana sauke mata fitinan huci daga bakinsa, red tongue insa ya fidda tare da manna a saman zara-zaran eyes lashes inta cikin nutsuwa ya shiga shanye hawayenta ta tass yana jin yadda take sauke ajjiyar zuciya, bakinsa ya manna a goshinta ya sauke mata wani sassanyan kiss a wajan, kafin ya zare jikinsa yace. "Look! I got you something" idanunta ta bu e wani aton kifi ta gani a hannunsa yana motsi, da sauri ya ma ale sa tace. "Cucuu tsolo ina" Murmushi Yay mata yana lakace mata hanci yace. "Eyee! Za kizo kice za kici ne kin manta last time ko lokaci kina wailar ki" Murmushi tayi masa tana ganin har kifin ya mutu ya ha a hutu ya gasawa, idanu kawai ta bisa dashi hakan ya tuna mata da farkon ha uwar su, kallonta yay yace "Ohyyyah come here" wajansa ta arasa yawon ta har tsiyaya yake tana zuwa ya tura mata yace "Eat" kwa e fuska tayi tace "kai fa" yana ka a mata harshansa yace "You first then me" bata tsaya jiransa ba hannu baka hannu warya ta fara ci. Da idanu kawai yake binta yana mamakin yadda ta kecin kifin wanda ko magi babu cikinsa, tana ci kamar wai zai kwace mata sai da ta kaji dan kanta ta cire hannunta tana kallonsa, ganin yadda ya kafeta da narkakkun idanunsa yana sakin wani irin fitinannan Murmushi yasa ta tura baki gaba, shafa sumar kansa yay zuwa sajansa cikin wata kasalalliyyar murya yace. "Uhm sannu da aiki sannu cinye du" dariya tayi tace "Allah yunwa na keji fa allowaaaaa" hararar wasa yay mata kafin ya ta e bakinsa yace. " I knw your problem yarinya ba yin kanki bane" idanunta ta juya masa tare da matsawa kusa dashi ta kwanta saman cinyarsa tace "to laifin waye Mijina?" Hannunsa me kyau in yasa yaja hancinta yace "Nawa mana, na yi maki ciki ai shike saki kuka zama sarkin ci kamar garan" lumshe idanunta tayi sosai tana fatan Allah ya sanya haka ne. uri tayi masa da idanu tana kallon Zallar kyansa da tarin haibarsa uwa uba nutsuwarsa da kamewa, gira ya aga mata yace "ya dai My Queen?" Murmushi tayi kafin a hankali ta manna masa bakinta a kumatunsa ta bashi light kiss tare da fa "Kana da kyau Mijina" bai kulata ba domin yasan neman magana take, a hankali yaci gaba da cin kifin yana an lumshe idanunsa, ganin yay mata banza yasa tai wafa a hankali ta aga hannunta tare da sauke shi a saman mararsa ta aga rigar jikinsa. A hankali ta shiga murza hannunta a saman mararsa tana aga bakin wandonsa, idanunsa ya lumshe yana jin yadda tsigar jikinsa ke wani irin tashi tana zubewa, a hankali kuma yake jin hannunta duk cikin wandonsa, wata kasalalliyyar ajjiyar zuciya ya sauke yana wani irin fidda numfashi tare da matseta sosai a jikinsa a hankali kuma jikinsa ya shiga wani irin rawa dalilin saukar hannunta da yaji ta cafke masa Jalal insa tana wani irin murza ta, kifin dake bakinsa ya fitar da sauri yana mai fisge hannunta daga cikin wandon. Da sauri ya rungume ta yana lumshe idanunsa jikinsa na wani irin rawa ya tura kansa a tsakiyar kanta yana fidda numfashin wahala.. A hankali kuma ya fara jin nutsuwarsa na dai-dai cikin irin da ushewar Murya yace. "Baki da tausayi My Queen" ara shigewa jikinsa tayi tana dariya kafin tace "to me nai maka?" Bakinsa ya taune yana mi ewa tsaye da ita zuwa gefen ruwan yace "haka za kice? Kawai ki nemi zautar dani ki sani ihun da banyi niyya ba, haka kurum ba zan barki ki cuce ni ba yarinya dan nasan bazan iya komai dake a nan ba da kin gane kuranki ai" dariya tayi masa sosai yana kallonta yana jin da i a haka suka wanke hannunsu kafin su dawo cikin Rugar. Lokacin da suka dawo su Muhammad Jalal Ar o sun idar da Sallah dan haka kawai sai Abu Maleek yay alwala shima yay Sallah tare da matarsa,a cikin bukkar suka zauna wanda tuni bacci ya auke Julde a saman cinyar Abu Maleek.. A hankali Queen Roomana ta shigo cikin bukkar hannunta auke da wayar nono wacce aka tatso zama tayi tana fa "To Zaki yanzu ka zama mara kunya ko?" Kwa e fuska yay tare da fa in "Mami" harararsa tayi tace "Mami me? Ka wani auke matarka zuwa wani wajan ko Kunyar mahaifinka ba kayi tunda mu ka raina mu" langwa ar da kansa gefe yay yace "Ayyah! Mami ba haka bane, tace wai yunwa ta keji fa" shiru tai masa gudun kada yace wani abun kuma. Gyara zama tayi tace "zaka kwana tare da mahaifinka, Julde zata kwana wajan mahaifiyar ta, da safe jirgin mu zai tashi hadda shi Jon wuro zai zama Ar on rugar Mahinjo, Lami o zaici gaba da kula da Naggen matarka domin zamu koma har Zubaida ne" jinjina kansa kawai yay tayaya zai iya bacci babu matarsa bayin tsayin kwanakin da suka shafe basu tare da juna? To Tayaya zai iya bacci wajan Ar o ma? Kallonsa Queen Roomana tayi tace "ta she ta" idanunsa ya aga ya kalli Mami kamar zai kuka haka ya fara an buga kumatun Julde, hankali ta bu e idanunta kafin tai wani abu yay sauri cewa "Mami na magana" gudun kada taja masu abin kunya, da sauri ta tashi daga jikinsa wata kunya ta kamata sosai mi ewa Queen Roomana tayi hakan yasa Julde ta bita, suna fita Muhammad Jalal Ar o ya shigo da wani irin sauri Abu Maleek ya mi e zai fita saboda wata kunyar mahaifin nasa ne ya kamashi, Murmushi Muhammad Jalal yay kafin a hankali yace "Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal wait" cak Abu Maleek ya tsaya a hankali kuma Muhammad Jalal (Baffa) ya jawo Abu Maleek jikinsa ajjiyar zuciya duk suka sauke kafin cikin shasshe ar kuka yace "Am sorry Baffa, Am sorry" bayansa ya shafa yace "ya isa, tun lokacin dana fara ganinka jikina yay sanyi na kejin kamar dai na sanka, har cemin akai na kashe ka amma naki, Haka kawai naji zuciyata ta aminta na baka Julde matsayin mata wannan dalilin yasa ka shiga cikin gasar har kayi nasara, Ina tsananin jin kunyar matarka Jalaluldeen na mata abu da yawa" girgiza kai Abu Maleek yay kafin yace "No! Baffa komai kayi baka da masaniya san yaka akai, ina da tabbacin kuma Queen zata yafe maka" Murmushi Baffa yay yace "I hope so..." Sun jima a haka kafin su kwanta Abu Maleek na jikin Baffansa, Julde ba sun jima tare da Hadima Zubaida. Washegari bayan sunyi sallah ko ruwa basu sha ba, suka fara shiri a nan ake shaidawa Muhammad Jalal Barkido yaje yiwa Julde fya e sai fa a cikin ruwa har yanzu ba'a same sa ba, sosai Baffan yaji babu da i mutanan Rugar Mahinjo suka dinga kukan tafiyar Ar o Jon wuro kuma ya tsaya akan komai, Baffa da Abu Maleek tare da Adams da Junaid da Sharefddeen da Shakiru sai Otun da Agba Akin jirgi aya suka shiga, lumshe idanunsa Abu Maleek yay da sauri kuma ya aga jin ana magana da arfi da asan jirgin, cikin sauri ya fito Queen Roomana ce tsaye yana zuwa tace "Abu Maleek matarka mun neme ta mun rasa" da wani irin arfi yace... *SARAUTAR MARUBUTA* *_97-98_* "what! like how?" Ya fa a yana dafe kansa a hankali yake furzar da iska daga cikin bakinsa nan da nan farin cikin da yake ciki ya kau, damuwa ya maye gurbin farin cikin dake bisa kan kamilalliyar fuskarsa. Adams dake tsaye a saman strains in benen ya sakko a yana fa in "Mami yaya akai tabar ku?" Girgiza kai Mami tayi tace "i have no idea Adams please kuje a duba ta" sauke numfashi kawai Abu Maleek yay yama rasa mene zai ce ganin hakan yasa Adams fa in "bari na duba can ka bi ta waccar hanyar let's go" ya fa a yana bin hanyar daya nuna, cikin damuwa da tashin hankali yabi hanyar da Adams yace masa, a hankali kuma
Chapter 101 · 0% Book details