← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 108

Sashe 9

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yasa ya ganshi a gidan waccen ar shilan da baki kamar alawar madara, A haka dai cike da sassarfa ya shige room insa, Coach kawo yazo labarin Abu_maleek ya daina bashi haushi sai tsoro da yake basa, Cike kuma da tsananin mamakin yadda yaga kamar blood a jikin farin wandonsa ya bisa da kallo! Yana shiga room in ya nufi bathroom in sa bayan ya sutale kayan jikinsa ya sakarwa kansa shower wata wahalalliyar ajjiyar zuciya ya sauke yana matse jikinsa waje guda, Sharp-Sharp ya yi wanka ya aura alwala kana ya fito aure da towel in a jikinsa. Yana fita magensa ta taho da gudu ta haye jikinsa tana sakin ara wacce take nuna alamar cewa taji da in ganinsa kuma tai kewarsa. Rungome ta yay sosai yana shagwa e mata fuska tare da motsa bakinsa yace. "O'ohhhh my sweet i miss You" Ya fa a yana urata saman wuyansa tare da aukan wata farar Jallabiya ya sanya a jikinsa. Tana gefensa ya gabatar da sallah, yana idarsa ta haye cinyarsa tana kallon fuskarsa, uri yay mata da idanu sai kuma ya langwa ar da kansa gefe guda cikin nutsuwa ha i da kamewa da kuma zallar jarumta ya shafi kan magen yace. "Sweet i need my mother, i need a shoulder to cry sweet, why dukkan mutane mugwaye ne, the you know what sweet?" Kamar mai fahimtar zan cansa magen ta girgiza kanta tana bu e baki, shafa kanta yay yace. "O'ohhhh sweet na hannu da fitinanniyar yarinya, Mai ido a tsakiyar kai, look! Duk girman jikina bata ji tsoro na ba, nikam I'm scared sweet idan naga mace zuciyata bugawa take" are maganar yana sauke numfashi tare da janye idanunsa ya lumshe, zame jikinta tayi daga nasa da sauri kuma ta nufi deep frizer in bedroom afarta ta jawo wani basket ta shiga za olo fruits irin su Apple, Inibi, strowbeery , hadda tomato's da gauva, afarta ta shiga jan basket in zuwa gabansa, A karon farko ya sakar mata lallausan murmushi wanda ya haddasa lomawar dimples insa tare da bayyanar teeths gave insa wacce take siririya, A hankali yay kissing kanta tare da aukan Apple guda aya ya sanya bakinsa, tsananin sanyi da kuma za in da yaji ya tilasta masa lumshe idanunsa har ya manta how long ya kasance babu abinci. Jin arar abu ne kuma yasa ya juya a hankali, ganinta yay tana arin jawo masa win hakan yasa ya ta e bakinsa tare da taune le ansa cikin asa da Murya yace. "It's okay! Sweet, stop hurting yourself Apple da Inibi ta sha sosai kafin yaja sweet su kwanta saman bed in sa bayan ya sauka kayan bacci zuwa Panjams, ya rungome ta sosai nan take bacci ya auke sa. Masarautar Kanzaf Sosai tsaron da ake baya Alaafi ya tsananta matu Tashin hankalin su ya aro amma har kawo lokacin babu wanda yasan cewa King Tunde bashi da Lafiya, Haka kuma babu wani labari game da atan Queen Roomana, Adams ya fice a hayyacinsa, ya rasa maka ma da kuma abinyie, Rashin uwa ba aramin gi i bane a Rayuwar yara, Hadima Zubaida kowa taci gaba da rike sirrin da aka bata, duk da cewa tana samun matsala amma Allahamdulillah babu wanda ya takura mata da son jin yadda King Tunde yake, Zuwa yanzu kuma Sharefddeen ne yake zama a fada mutanan da suke zuwa kawo gaisuwa daga Kanzaf, Ake fa a masu King Tunde yana shirin bikin ODUN EGUN kowa ya shirya wannan ranar akwai biki wanda ba'a ta a yinsa ba a jahar Benin Duk da a gefe guda jikin King Tunde ya rikice babu wanda yake fargabar bari a wannan duniya face mutum biyu, Jalaluldeen sai kuma wani gi i na rayuwar tasa! *GUINEA* Tarihi Fulani makiyaya sun yi kiwo a cikin filayen da ke kewayen yankunan Sahel na Yammacin Afirka, wani bangare saboda yanayin muhalli da ke iyakance yawan filaye don dalilan noma, wanda ke haifar da gaba mai tsanani a fili tsakanin manoma da makiyaya. bayan yawan fari a yankuna masu bushewar Sahel, Fulani makiyaya a hankali sun koma kudu zuwa Guinea savanna da yan kunan daji na wurare masu zafi, wanda hakan ya haifar da gaba kan hanyoyin kiwo tare da manoma. Manoma sun koma arewa tare da karuwar yawan mutane. RUGAR MAHINJO saukar su kenan wani yanki dake asar Guinea a allah sun auki Shekaru masu tsayi a hanya kafin su iso wannan waje mai tarin Ni'ima, Domin waje ne mai cije da bishiyoyi da kuma urama, Gaba aya dai dajin ruwa ne ya kewaye shi, shiyasa yake auke da wani kalan ni'im taccen sanyi da kuma yashi mai auke da ruwa. Babu jimawa Fulanin wanda suka kasance Fulani makiyaya suka shiga ha a Bukkoki, da kuma wani gini da ake kira da Suudu hudo Sunyi Bukkokin da ciyayi ne, tun lokacin rani shiyasa duk inda zasu suke tafiya da ita domin samun sau in kafawa! Gaba aya shanun wajan da kuma ra umi da sauran dabbobi akai masu wani aton waje wanda ya cinye kusan rabin filin sabida yawan dabbobin. Sanyin safiya ne gaba aya fulanin Rugar Mahinjo sun tafi kiwo, hakan yasa Rugar tai shiru sai sanyi dake Ka awa. Daga can cikin wata bukka wata tsuhu ce kwance tana numfashi da yar ko Idanunta bata iya bu ewa sabida tsananin yunwar data keji. Idanunta a rufe ta mi a hannunta tare da shafa kan yarinyar dake kusa da ita wacce ta sunkuyar da kanta asa. Gaba aya yarinya ba zata wuce Shekara 17 ba, kayan jikinta fare wanda suka kasance na Fulani sunyi ba irin sabida dau Tulin sumar kanta kuma an na eta da wani ba in zare, duk da hakan gashin rawa yake ita kanta yay mata yawa. Cikin kulawa Yakumbo tace. "Ko damata maa?" (Meke damunki?) A hankali ta shiga jan numfashi a wannan lokacin bata damu da nata cikin ba, burinta kawai ta samu abinda zata bawa Yakumbo taci, Domin Yakumbo itace rayuwarta itace wacce take gani taji da i a duk fa in wannan rugar, e idanu Yakumbo tayi ita kanta ta san abu nai mai wahala ta wuce yau ba tare da aljalinta ya risketa ba, cikin tausasa murya Yakumbo tace. "Kayi ha uri yarona JULDE komai yau tsanani akwai sau i cikinsa kaji ko?" Ta fa a tana shafa kan wacce ta jira da sunan JULDE shirun da Julde taji ne yasa ta ago fuskarta wacce ta aci da hawaye, Yasubuhanallah! Ubangiji yay halittar kyau a nan, fara ce tass kamar jini zai tsar tuwa a Jikinta, madadin wayar idanunta ya kasance ba i kamar na kowa sai akai dace wayar Idanunta ya kasance blue amma a juye suke, tana da dugwan hanci, ga lip's inta so pink. A rikice ta shiga lalubar inda Yakumbo, cikin Muryar kuka Julde tace. "Har ki mutu ki barni a Wanga duniya Yakumbo, kai ne komai nawa, kada ka barni a cikin wannan azzaluman Yakumbo" Ganin da gaske Yakumbo bata motsi yasa da sauri ta lalubi inda sandar ta take, Cikin fahimtar hanya da kuma baiwar da Allah yay mata na cikin wayar Idanunta, duk da kasancewar ta Makauniya amma tana iya fahimtar inda zata nufa. Fitowa tayi daga cikin Bukkar tana bin hanyar da sandan ta ke mata jagora hannunta ri e da wata aramar warya, Akwai tarin dukiya a Rugar amma ita da Yakumbo inta sam dukiyat batai masu wani amfani ba, Sai su wuni su kwana da yunwa ko madarar shanu ba za'a basu su gasa cikin su ba. Ganin yanzu Lokaci fita kiwo ne yasa kai tsaye ta nufi ke wayan shanun, domin tasan dole za'a bar wasu musamman masu ciki. Idanunta na zubar da walla, ga yadda kayan jikinta suka yage har suna shirin fito da yakkyawar surar da Allah ya bata, musamman irjinta a zahiri ko ruwa mutum bazai iya sha a inda Julde take ba sabida wani irin warin azanta da take. Haka take tafiya babu ko takalmi dan ma garin akwai Ni'ima. A haka ta isa garken shanun kai tsaya inda taji kukan wata Nagge (shanuwa) tana zuwa fuskarta auke da Murmushi sabida jin da i da tayi zata samu madarar da zata bawa Yakumbo inta tasha. Bayan ta tatsi nonon ne kuma ta auki hanyar komawa, tana tsaka da tafiya taji an rafka salati tare da fa "Shai gyan yaro mai satar madara, woooo! Su Julde anji kunya jama'a ga aro mun kama" Nan da nan aka tarawa Julde mutane sabida tsananin tsoro da firgici tuni tai cilli da warya hannunta, Gaba aya suka auke ta zuwa wajan AR O cikin tsana da kuma Allah wadai da hali irin na Julde yace. "Walle ka bani kunya yaro ashe duk madarar da muke rasawa kai kake sacewa kai da uwarka" Cikin tashin hankali Julde ta shiga girgiza kanta, sosai take son magana amma bakinta ya gaza furta komai. Babban tashin hankalin yadda bata jin maganar Modibbo, ga babu idanun gani bare taje wajansa neman taimako, wani daga cikinsu mai suna Labbo yace. "Ai jiyama shi ne yaje har garke ya tatsi nono warya biyu" Zaro ido AR O yayi yace. "Wallai dole ai maka hukunci dai-dai da abinda ka shuka" Ya fa a yana kallon wani Mutum yace. "Maza auko Aska" Jin an ambaci Aska yasa Julde zubewa a wajan ta shiga rufe sumar kanta, tuni wanda akace ya auko Aska yaje ya auko ya dawo, Yana zuwa wajan AR O yace. "Maza aske min gashin kansa, cire sumar kai masa wal" Kasancewar Fulani mace ita suke bawa kalmar Namiji hakama namiji su bashi kalmar mace, Ihu Julde ta sanya ta shiga kiran sunan Yakumbo da kuma Madibbo, Lami o tuni ya sanya hannunsa ya cafki sumar kanta tare da cire aurin nan take gashinta ya sauka har wajan waist inta, O ya ara cewa "maza cire gashin kada abar masa komai kai masa irin na jariri arado" Cikin rashin imani da tsoran Allah Lami o ya aga Askar tare da.... SALON NA MUSAMMAN NE KADA A BARKA ABAYA. *ABU_MALEEK NA KU I NE, IT'S 500 VIA 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616 GA AN UWA AN NIGER KUMA SUYIWA NANA AI'CHA MAGANA AKAN WANNAN NUMBER 84506476* KASAN
Chapter 9 · 0% Book details