Sashe 69
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
suke shirin galabaitar da rayuwarsa. Iska mai zafi ya fesar daga cikin bakinsa, kafin a hankali ya mi e tsaye yana ha a hanya ya isa wajan fridge power horse ya auka mai sanyi tare da ice. Gently ya zauna yana da aga boxer insa ya ura ice in, wata arfar ajjiyar zuciya ya zaune, yana jin wani sanyi na ratsa masa marar yana bin dukkan jijiyoyin jikinsa, Lumshe idanunsa yay lokacin daya manna power horse diny a bakinsa, Kafin ya bu e idanunsa ka an jin sauyin bugawar zuciyarsa, hakan ya tabbatar masa da ko Wacece shiyasa baiyi gigin juyawa ba, domin bai shirya kashe kansa a yanzu ba. A hankali Julde ta arasa shiga cikin bedroom in, domin ta auka zata samesa a aramin parlonsa, Cikin siririyar muryar da kuka yaci arfinta, ta arasa shigowa tare zubewa wajan afafuwansa ta shiga ha a masa lunch Tun Sallamarta ya fahimci something is feshin, Amo da da ushewar Muryarta ya fallasa asirin da Zuciyarta ke son oyewa a garesa, A hankali ya sauke idanunsa a wuyanta Derect kuma kallonsa ya sauka saman brest inta, wanda har jajayen nipples inta yake iya ganuwa, Yarrr yarr haka yaji wani fitananun abu nayi masa yawo, Kafun yaji zilllll wani abu yay zilllo a cikin marasa, a hankali ya fidda wani sexual and emotional sound Wanda ya sanya Julde ago idanunta, cikin Sa'a suka ha a idanu, kallon meya sameki yake mata har kikai kuka? Yayinda itama take masa kallon mene ya faru yake wannan abun? A hankali kuma sauyin kallon ya sauya akala, ya tafi dasu zuwa wani waje nada ban, yayinda yake mata kallon bu atuwar miji zuwa ga matarsa, itama take masa kallon amanarta, to amanar wa za'a ri e kenan? Shima amana take take a wajansa, like Jon wuro Sayed! Kallon cikin idanunta yana sanyawa yaji mugun abu mai kama da nutsuwa yana saukar masa, balle kuma ace yana jikinta just umin Jikinta ba wani abu ba. "Auchhhiiii hyyyyyyyh!! Oumuu" Ya furta lokacin da Julde ta zame idanunta daga nasa, a lokacin kuma yaji J insa tai wani mugun harba masa, a hankali ya mirgina gefe yana danne Jalaluldeen insa, tare da kifa kansa a armchair in da yake kai. A hankali ta gama ha a masa Fried plantains and yam egg stew, sai wani dambun cus cus Wanda yasha kayan lambu da zallar hatta sai amshi yake, Spoon ta auka ta sanya saman plate kafin a hankali tace. "Ballowo..." Ta kira sunan nasa a sanyaye cikin raunin Murya, tare kuma da narkewa alamar Zallar shagwa Ya Salam! Ji yay Muryarta ta ara zautar da shi tare da ara masa wutar azabar da ya keji a jikinsa, asa magana yay sai wani kurnani da yake. Ganin haka yasa ta an tsorata sosai, a hankali ta matsa inda yake tare da mi a hannunta ta ura bisa gefen fuskarsa. "Uhmmmsheyyyyhh" Shine kalar numafashi daya sauke tare da ara matse jikinsa waje guda. Ba tare da sanin halin daya ke ciki ba, ya ara manna tafin hannunta a fuskarsa tare da bu e baki tace. "Ballowo.." Shiru yay mata duk da cewa yaji muryarta, ganin yadda yay shiru jikinsa na rawa ne ya sanya muryarta ya fara rawa hawaye na shirin zubu mata tace. "Ba... Ballowo!! Baka da lafiya ne???? Ciwo kake" Da wani sauri ya tashi zaune tare da sanya hannunsa ya aga ta tsam tare da urata bisa cinyarsa, cikin rawar murya yace. "Shiiiitte Na... nahhhh Hawwa'u I'm okay!!" Ya fa a tare da Unzipping rigar ya sanyata ciki kana yay covering inta da dukkan hannayensa ya rufe ta ruff a jikinsa. Hadima Zubaida ce zaune da Khaleluddeen ta matsa tsoro tana kallonsa, kafin wasu hawaye ya sakko mata, a hankali kuma take hango zallar da kuma tarin kamannin Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal a fuskar Khaleluddeen, gefe guda kuma haiba da nutsuwar Tunde Muhammad Jalal ce a jikin Khaleluddeen, ajjiyar zuciya ta sauke tare da urawa zanan dake irjin Khaleluddeen idanu, kafin cikin sanyi tace. "Komai ya kusa zama arshe, na kusa ha aka da an uwanka Jalaluldeen..." A cikin Eso dukkan Aremos ne zaune, a cikin fadar, tare da wasu manyan Amintattun Fada, Otun, Agba Akin, Junaid, Shakiru, Sharefddeen, Adams duk suna zaune, Abu Maleek kam yana zaune a takure shi sam bai ga ha insa da zuwa wajan nan ba, duk wanda za'a sa bashi da matsala da hakan, domin ya san har abada shi bazai ta a zama akan wannan kujerar mai tarin hatsari ba, shi so yake yaje wajan Oumuu-Ayman ma akan maganarsa ta zuwa Russia. Sarkin Fada ne yay gyaran murya tare da fa "Kamar yadda kuka sani, yau kuma a Yanzu za'a zanemi jagora wanda zai maye gurbin da muka rasa, duk da cewa na riga an za i ko kuma tun King Tunde yana raye ya za i wanda zai mulki wannan kujerar amma na in a yanzu shi ne zai tabbatar da mutum, dan haka muna bu atar nutsuwar mutane" Gaba aya Aremos gyara zama suka kowa yana jiran yaji an kira sunansa musamman Shakiru, a hankali Abu Maleek ya ta e bakinsa tare da mi ewa tsaye ya nufi fita, domin shi gaba aya he's not interested baya so, wanann ihun ma neman gigitasa yake, yana arin fita yaji ance. "Ba kowa ne zai maye gurbin da muka rasa baz face Aremo Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal Abu Maleek, shine wanda late King Tunde Muhammad Jalal ya bada wasiyar a na a shi" A gigice Abu Maleek ya juya tare da nuna kansa yama kasa magana saboda tsananin mamakin, Aremos afirgice suke kallon Abu Maleek, yayinda Otun ya kewa Abu Maleek kallon ya haka? Ya baka mutu ba? Ina tsarin da mukai. Sarkin fada ne ya ara cewa. "Abu Maleek arasu daga ciki" Jikinsa ya auki rawa yace "me?? Goodness, to banga an abu ga kasa...." Kafin ya arasa yaji anyi saurin nufe masa baki, da sauri ya Juya Mai Babban aki ce, ganinta yasa yace. "Granny kinji mai yace?? Tell him ban so, Meye sunanta ne? Ahhha mulki or sarauta what ever u called it is doesn't matter for me, ba na so ko akwai wanda yaji nasa ina so???? To naga an kaza kaza daya isa..." Da sauri Mai Babban aki tace. "Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal jeka zauna" A hargitse shima ya juya yace. "I can't go anywhere Granny, bana so ba zani ba, banga wanda zai min dole ba, kuma idan an isa.." Tsitt yay saboda ha a ido da sukai da Julde tana tsaye ta har e hannayenta a irjinta, uri yay mata da ido kafin ya juya ya kalli Salimerh wacce take kusa da Mai Babban kana ya kalli Mai Babban aki kallon irin mai yasa kukai min haka??? Saboda kun san itace weakness ina?? Da sauri ya arasa wajan Julde yace. "Look! Jidderhh kada ki sanya kanki a wannan, I'm scared kada kice min dole sai nayi" Ya fa a yana kama hannunta tare da fa in "let's go" Hannunta dake cikin nasa ta matse ka an kafin a hankali ta juya akalar tafiyarsu zuwa cikin fada, girgiza mata kai ya fara irin baki son bala'in da yake kan wannan kujerar ba, kallonsa tayi tare da matsawa kusa dashi very close to him cikin tattausan Murya, wani irin dad an lafazi da kuma farsaba na iya balagar zance tace. "Kada kai domin kan ka, kada kayi domin ni, kayi saboda Allah, kayi saboda farin cikin Daddy, kayi saboda al'umar gari" Ta fa a tana ri e hannunsa kwa e mata fuska yay idanunsa sunyi jajirrr a hankali yace. "I don't like it Na.. nahhhh ban so" Kai ta aga masa kafin ta zaunar da shi akan makekiyyar kujerar ta alfarma, kana ta rankwafa dai-dai fuskarsa saitin kunansa tace. "Idan hakan bai gamsar da zuciyarka ba, to kayi saboda dani, rashin yin zai sanya ka nemi ka rasa cikin Alaafi" an tsorace ya kalleta irin Kinji ko?? Kafin cikin ra a yace "stay with me" idanunta ta juya ganin haka yasa shi kama hannunta ya ri e ba tare da yace komai ba. Mamaki ya cika kowa, yau wata ita tayi control na Abu Maleek hatta Mai Babban aki a wannan lokacin baiji maganar ta ba, Hawayen farin ciki ne ya sauka akan idanun Salimerh a hankali tace "Allahamdulillah" Wata yakkyawar crown mai bala'in kyau aka auka aka sanyawa Abu Maleek, da sauri ya rufe idanunsa saboda wani abu mai nauyin da yaji ya saukar masa, gaba mutanan wajan suka mi e tsaye, suna tafawa, Adams kam wata yakkyawar zufa ce take yanko masa, ba sarauta ya damu da ita ba, damuwarsa shine Julde.. A hankali kuma aka auki wata farar Al yabba mai tsananin kyau da kuma taushi sai walwali take, aka ura masa a jiki, kana aka auki wani murjani guda biyu aka sanya masa a wuya, idanunsa a Lumshe sai ajjiyar zuciya yake saukewa, Wani Gashi a aka sanya masa a hannunsa, sanya gashin kuma ya tabbatar da Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal Abu Maleek ya gama zama sarki, Hamdala da Mai Babban aki da Julde suka saki hadda Salimerh. Gama na in kuma yay dai-dai da shigowar wata Hadima jikinta na bala'in rawa ta zubewa a wajan, ganin hakan yasa Otun yace. "Ke Lafiya??" Domin shi duk ba in ciki ya gama isar ya tura da mutane su shiga su one flat y Abu Maleek, amma gashi he's still alive. Jikin Hadimar na rawa tace. "Oumuu!!! Oumuu-Ayman" Da wani mugun sauri Abu Maleek ya mi e tsaye jikinsa na rawa yace. "What happened to her?? What happened to my mother??eh??" Hadimar idanunta na zubar da hawaye tace. "Ta..taci guba" Bai tsaya jin mene za tace ba ya kwasa da gudu ya nufi Sashin Oumuu, hakan yasa Julde ta marasa baya kana Salimerh da Mai Babban aki. Shiru Otun yay, tabbas bayan shi akwai wani daya fisa son wannan sarauta, da alama kuma ya fisa iya shiri amma waye wannan? Duk yadda akai ya shirya kashe Abu Maleek sai kuma abun ya are akan Oumuu-Ayman. Abu Maleek na shiga ya hangi Oumuu-Ayman kwance bakinta na zubar da kumfa ga plate in abinci a kusa da ita, da wani sauri ya arasa gareta tare da jawota