Sashe 33
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wacce ya sanya ya furta "Auchhhiii!" arfi saboda tsananin zafin shigar bulalar da yaji ya ratsa masa dukkan wata ga a ta jikinsa, Abinka da cikakken namiji, kuma arfa, wanda ya saba motsa jikinsa ta hanyar yin gym kala-kala, Uwa uba kuma FOOTBALLER, shiya sanya ya zage dukkan arfinsa yana laftar Barkido da dukkan arfinsa, a ransa yana ambaton sunan Allah, Barkido tuni idanunsa ya fara kawo ruwa, zufa ta wanke masa jikinsa sai tsuma yake, Idanun Abu Maleek ne ya sauka akan wata bulala dake hannun Lami o da sauri yasa hannu ya amsa, ya ha a hannu da dama, ya shiga Laftar Barkido wanda tuni ya fara kurma Ihu yana yin baya, Sosai Abu Maleek ya gigita sa, ya ru a masa jiki da duka ganin babu sarki sai Allah yasa Barkido fa "Wallahi na bar baka ita, na yafe bana sonta ka rabu dani haka" Ina sam A.m baya gane karatun bare yayi masa hadda, duk inda Barkido yayi sai ya bisa ya daka, ganin idan bai yi da gaske ba, sai iya rasa ransa ya sanya ya aga afafuwansa, tare da arta ana are ya nausa cikin jeji kamar yadda Labbo yayi. oyayyiyar ajjiyar zuciya A.m ya sauke yana jin zuciyarsa wasai, bashi da wata damuwa wacce ta shafi wannan dukan domin sai da yayiwa Barkido duka wajan hamsin, Fesar da numfashi yay yana an cusa hannunsa tare da hargitsa gashin kansa wanda ya kejin yayi masa nauyi sosai, saboda rashin saloon da bai ba. Mutane da yawa sai da suka yi mamakin yadda Abu Maleek ya iya dukan Barkido, Ar o wani lafiyayyan murmushi ya sauke kafin a hankali yace. "Lami o kirawo min Jon wuro, domin ya zama wakilin Wannan ba on, kai kuma ka zama wakilin Julde" Jinjina kai Lami o yayi kafin ya mi e ya nufi bukkar Jon wuro, Babu jimawa suka dawo a tare fuskar Jon wuro ta fa a da Murmushi. Jalaluldeen can ya nema asan wata bishiyoyi wacce asanta yake auke da yashi mai sanyi ga ruwa na an tsastsafo wa ta asan wajan, Yana zama Sweet tazu ya shige jikinsa, kwa e fuska yay yana ura ha arsa a jikin sweet, Kafin cikin asa da murya yace. "I'm tried sweet, ina son gida, i need to hug my Grandma, Oumuu, And my world my everything Dadyna, nayi kewar su sweet" are maganar yana shafa gashin sweet in wanda ya an hargitse, saboda yawon da suka sha. Gyara zama Jon wuro yayi tare da kallon Ar o yace. "A matsayi na, na Uba a wajan Wannan ba o, ina nemawa ana Auran ar ka Hawwa'u (Julde), ina fatan zaku bani wannan aure cikin girma da mutun ci ha i da karramawa?" Jinjina kai Ar o yayi yana mai sakin murmushi yace. "Ni kuma a matsayi na, na uba a wajan Hawwa'u, ina mai farin ciki sanar dakai cewa na bawa an ka auranta halak kuma malak" "Allahamdulillah" Lami o ya fara kafin Jon wuro ya auki ku i ya bawa Ar o yasa hannu ya amsa, nan suka shaida auran Hawwa'u Julde, da kuma Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal, akan shaidu wajan mutum goma. Tsakanin Julde da Abu Maleek babu wanda ya san abinda yake faruwa, sai da su Ar o suka gama komai, sannan Ar o da Jon wuro suka nufi inda Abu Maleek yake zaune shida sweet yana mata surutu ita kuma sai jela take agawa. Suna zuwa suka nemi waje suka zauna, Jon wuro da yafi shekaru akan Ar o ya fuskanci Abu Maleek sosai, tare da fa "Yaro na, Allahamdulillah! Kayi na sara akan abokin adawarka, ka shiga neman aure ba tare daka san komai ba, amma cikin ikon Allah gashi ka samu damar samun Yarinyar da ka shiga Sha i a kanta" With much surprise Abu Maleek yake binsu da kallo, Sha i? Yaushe ya shiga sha i? Wacce yarinyar suke magana? Wannan sune tarin tambayoyi da suke dan are a cikin zuciyarsa, Jon wuro ne ya are zama sosai ya fuskanci Abu Maleek cikin nutsuwa da kuma halin daddako yace. "Tabbas wasan da Ar o ya fa a maka ba wasa bane haka kawai, sha i ne wanda ake yinsa yayin neman aure, Barkido da Labbo sune suka shiga shiga cikin sha in, kafin kai kuma ka shiga daga baya, shigarka kuma ya sanya Labbo fita, gashi kuma kayi nasara duk da cewa baka san, dalilin yin hakan ba, to Allahamdulillah a yanzu haka Hawwa'u ta zama matarka bisa jagoranci mu gaba aya, na zama wakilinka wanda na amsar maka auran a wajan Ar o na bada Sadaki kuma da hannu na, Julde ta zama Matarka halak malak, kuma a yanzu zaka tafi da ita zuwa asar ku" Wata zabura Abu Maleek yayi, jikinsa na rawa ya shiga nuna Jon wuro da hannu cikin tsantsar acin rai da kuma tarin talaucin abinda sukai masa yace. "What? Aure? Haaaa! Dawa in ni dai? Goodness saboda kun rasa yadda za kuyi da aramar yarinyar ku shine zaku li a min ita? Uhm wallahi za kuyi dana sani bana sonta ko aya kamar yadda kuka li a min ita haka Nima zan mayar da ita baiwa, daman ai ba aunar ta kuke ba, Wheel Nima haka kunga anyi 50% kenan" Ya fa a yana sakin wani zazzafan huci daga cikin bakinsa idanunsa ya ka a yayi jaa, kana kallonsa zaka fahimci how sad he is, Gaba aya ya birkice gargasa jikinsa duk ta mimmi e, Jon wuro kallonsa yayi domin yasan za'a rina, Kuma tun yanzu ya fara tausaya Rayuwar Julde zata shiga hannun wanda baya sonta, amma zamanta a wajan zaifi da i fiye da zamanta a wannan rugar, o kam ko a jikinsa domin shi ko Abu Maleek zai tafi da ita ya yankata ya zubar da gawarta ko a jikinsa, "Zuwa yanzu da Julde amana take a wajan ka, kasan duk wanda yaci amana Shida Ubangijinsa, bazan maka dole ka sota ba saboda so halitta ne, amma ina fatan wata rana ka zame mata garkuwa, bangon da zata jingina taji da i, duk abinda ya samu da rayuwarta a yanzu kuma KAI NE SANADI, kayi ha uri ka zame mata Tubalin da zai gida rayuwarta, ko ba zaka so ta ba, ka kula da rayuwarta" Yakai arshen maganar cikin sigar rarrashi da kuma ban baki, Abu Maleek huci kawai yake saukewa jikinsa duk rawa yake. Da kallo kawai suke binsa ganin yadda naman jikinsa yake rawa, ga yadda jijiyar kansa ta fito sosai, hannunsa ya sanya ya auki Sweet tare da kallonsu yace. "Bazan ce a'a ba, amma duk abinda ya faru kune kuka ja mata, bani da lokaci Ni tafiya zanyi" are maganar cikin acin rai, Ar o ya mi e babu jimawa ya dawo tare da Julde, da kuma wani kuttu guda biya aya ya cika masu Kindirmo, aya kuma ruwa ne mai kyau, Bawa Abu Maleek yayi ganin da gaske Tabbas zai iya neman abu a hanya ya sanya ya amsa, ba tare da yace komai ba ya nufi cikin jejin da zai fitar dashi daga cikin garin baki aya, Yana tafe tana biye dashi a hanya jama'ar garin na aga masu hannu, A haka suka fara nausawa cikin jejin ita dai Julde katari sahunsa kawai take bi, Tsayawa yayi tare da juyawa ya ganta can nesa ga yamma nayi shi kuma a yau yake son barin wannan gantalallan garin wanda bai masa amfanin komai ba, Gajeren tsaki yaja da wani irin sauri kuma ya nufi inda take yana zuwa yasa hannunsa yay cilli da sandar ha e Jikinta tayi waje guda hawaye ya shiga sakko bata, Kafin tayi wani motsi taji ya sanya hannunsa ya auke ta cak tare da sanyata a tsakiyar bayansa kana ya goyata a faffa an bayan nasa.... Sai mun ha u a book 2 Gobe akwai tattaunawa akan book 1 kowa yayi joining na comment section. *Abu Maleek na ku i ne, biya 500 domin yin karatu cikin nutsuwa 08119237616* *BY* *SARAUTA* *HADEEYATULLAH* BONUS kuma kuji an abinda an PAID suka gani *LITTAFIN KU I NE KI BIYA KI KARANTA HANKALI KWANCE,DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK KYAUTA DA WACCE TA TURO DA WADDA TA GAN SHI A WANI GROUP ITA MA TAYI SHARING IN KUN YI DAIDAI KUN SANI mai son biyan ku in karatu sai ta tuntu e ni ta WhatsApp* +22795045822 *Page 33-34* Sai da mu sha hira sosai sannan Abbas ya baiwa Haidar biscuit da chocolat da ya sawo mashi,haka kawai naji kamar nayi zamana a can tare da an uwana. Kallona Abbas yayi yace "ko ke ma a mayar da ke boarding in ba ki san je ka ka dawo?"baki na turo na girgiza kaina,stop yayi gun mai gasa masara ya na mai fiddo waya ya kira Alhaji amman sam layin ya i shiga. i ya mi a a zuba mashi masarar a leda,mi o min aya nayi da murna na kar a na fara ci ina mamakin yadda aka yi su ke sayar da masara kamar wasu Hausawa. Mu na shigowa gida na tsinkayi Raliya zaune kusan flowers ta na sunsunar su,baki na an ta e haka kawai naji matar ta fita raina sai ma haushinta da ni ke ji. Fita nayi na kama hanyar da za ta sada ni da ofar shiga falo yayinda shi kuma Abbas ya zarce gun sanyin idaniyar shi,a Shagwa e ta fa a jikin shi ta na shafar gemun shi "miss You dear"sai da yayi mata kiss a lips sannan "moi aussi tu me manques"masarar da ya sawo mata ya mi a mata ta kar a ha i da komawa ta zauna. Abbas na arin shiga falo appel d'urgence ya shigo mashi,a ki ime ya nufi mota yayi mata key mai gadi ya bu e mashi ko da ya hau titi gudu ya kawai ya ke shararawa. Zuwan shi asibiti sai da ya girgiza,aiki suka fara yi mata sai dai abu ya cuttura doli ya fito ya kira number Noor ta Niger sai da ta kusa tsinkewa ya aga bai bashi damar yin magana ya shiga ce mashi "urgence dan Allah in akwai jirgi mai zuwa ka dawo Innalillahi wa'inna iley raji'un Noor mar tre ce...."sai kuma ya kasa arasawa saboda kuka