Sashe 53
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk da cewa tuni Zuciyarta ta bata amsar abinda take tunani saboda harbawa da take mata. aga hannunta tayi zata ara mannawa da sauri yasa nasa tafin hannun wanda yake tsastsafo da gumi ya ri e mata wrist inta. Fuska ta kwa e cikin muryar da kuka yaci arfinta ta bu e bakinta da niyyar magana sai kawai kuka ya kwance mata, a hankali ta mi a duk hannayenta guda biyu cikin Sa'a kowa hannunta ya fa a tsakiyar irjinsa wanda ya an bu e bottles in gaban rigar nasa, Kasancewar kuma babu singlet ciki yasa gaba hannayenta ya sauka a saman lallausan ba in Chest Beard insa da suke wance sai yalli suke gwanin sha'awa. ar yarr karon farko a rayuwarsa yaji tsigar jikinsa ta zube tare da mimmi ewa, da sauri ya runtse idanunsa saboda wani abu da yaji yana masa yawo a saman fatarsa kamar kiyashi, Idanunsa ya lumshe da sauri da sauri kuma ya shiga sauke ajjiyar zuciya, A hankali ta fara yawo da hannunta dake tsakiyar irjinsa kamar me neman wani abu, Julde kam mamaki da kuma tarin Al'ajabi ne ya kamata lokacin da hannunta ya sauka a saman tsakiyar irjin nasa, Laushi da kuma tsantsin gashin irjin nasa yasa ta fara shafawa cikin nutsuwa kamar mai shafa masa mai, Cikin son tabbar da abinda hannunta suke jiyowa mata ta ara nutsa hannunta cikin irjinsa, a hankali ta aga yatsar tsakiyar hannunta ta shiga bin zanan dake irjinsa a hankali haka nan kawai taji an kaushi kaushi zanan lokacin da hannunta ya sauka. Duk da cewa bata da idanu amma sosai take fahimtar ba asalin fatar jikinsa bace, a hankali kamar tausa ta ara yin asa da yatsarta cikin Sa'a kuma yatsar nata ya fa a cikin ramin cibiyarsa, wata kalar oyayyiyar ajjiyar zuciya ya sauke, Cikin wani irin yanayin ya sanya hannunsa duk biyun ya ura akan shoulder inta ya matse da kyau, Sosai taji abinda yay mata amma gaba aya hankalinta ya karkata zuwa ga zanan da yatsarta take bi, cikin wani sauri ta murza yatsarta a ramin cibiyarsa da wani irin sauri Abu Maleek ya fesar da iska cikin bu ewar baki da rashin sanin abinda yake yaji bakinsa sun furta "Uhmmmmm heyyyyyy stop it" Ya fa a yana arin zare hannunta gaba aya jikinsa rawa yake, jijiyoyin kansa sunyi wani irin harbawa sun fito sunyi ra a ra a sai numfashi suke alamar kansa ne ke masifar sarawa da kuma yi masa ciwo. Julde bakinta na an rawa tace "To wannan tsoron na mene kuma?" e fuska Abu Maleek yay cikin wani irin yanayi kamar bazai magana ba sai kuma yace. "Ban so!!!!!!!" Bata ganin bare taga halin da fuskarsa take ciki, cikin rashin damuwa Julde ta zame hannunta daga cikin cibiyarsa tare da fa "Ballowo ba dakai nake magana ba, Uhm kai ba zakai magana bane kake ta zare idanu" Da mamaki Abu Maleek ya zare idanunsa cike da ka uwa yace. "Keeee Juldeeeeeee!!!" Ya fa a bakinsa na tsuma tare da kama hannunta zai zaro Jikinta ne itama ya fara rawa cikin wata sabuwar Murya tace. "Ba Julde bace, kamar yadda kai ma ba Ballowo inta bane" Ta fa a tana asa da fuskar ta, zuwa dai-dai wuyansa tare da zame hannunta dake irjinsa ta sanya hannunta sa bayan wuyansa a hankali ta fara nutsa hannunta cikin sumar kansa daga asa kafin tace. "Waye kaiiii?" Cikin ha e fuska Abu Maleek yace "kamar ya wanene ni? Ke zan tambaya domin Ni na da e jikin Jalaluldeen tun yana zanin goyo, ina matu ar jin nauyin ki domin na da e da sanin cewa kina gab da zama Sarauniyar Kanzaf, zaki zama Queen of Kanzaf ki barni jikin Jalaluldeen, Allah shike tsare rayuwarsa dani, duk da kasancewa ta jikin Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal amma hakan bai hana an cutar da rayuwarsa ba, amma zamana jikinsa yana rage faruwar duk wasu abubuwan, dan haka ki dakata da abinda kike" Cikin yanayi na fusata itama matar dake kan Julde tace. "Wacce kariya kake basa? Akwai kariyar da kake basa ne Banda wanda Ubangiji ya addara, I'm muslimerh bazan bari wani abu ya sake cutar da shi ba, kuma dole na cire masa wannan abun na cikin gashin sa, idan Tabbas kana bashi kariya mene yasa kabar wannan abun a jikin Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal? Kasan yanayin da yake sanyasa a lokacin da abun ya motsa? Kana kallo yana aikata abinda duk wani mutum mai cikakken hankali bai dace ace ya aikata ba, he's innocent man mene ya sanya kabar wannan abun a jikinsa??" Matar dake kan Julde ta are maganar cikin tsawa da kuma aga Murya tare da ara tura hannunta cikin sumar kan Abu Maleek. Da sauri Abu Maleek ya sanya hannunsa ya ri e mata hannu wanda kuma a zahiri ne kawai,amma a ba i ni sam bashi ya ri e mata hannun ba, fuskarsa ana aure idanunsa yayi jajirrr yace. "Mene yasa dake zuwanki kike son wargatsa mana shirin dake jikinsa na tsayin shekaru wajan 35? Ina da arfin ikon da zan iya atar dake a duniyar aljanu, amma kasancewar ki jikin matar an sarki Tunde Muhammad Jalal wanda a yanzu yake shirin zama King of Kanzaf ya sanya zan rabu dake, amma ki sani abinda kike shirin cirewa a gashinsa ba aramin tsari yake dashi ba, da ace babu wannan abin na jikinsa da Allah ka ai ya san abinda magauta zasu aikata masa, zasu sanya shi cikin hauka mafi muni, da yay wannan hukan gwamma yayi....," Da sauri ta ka tsesa da fa in "Naji jeka, ka barsa ya wuta haka nan" e fuska Abu Maleek yay cikin Marai-raice cewa yace "Daman zuwanki ya sanya nazo nima, Allah ya taimaki sarauniya Kanzaf da mutanan Benin baki aya, shugabani wanda ba za'ai kamar su a fa in Benin ba, Allah ya kawo Aremo ko Omo oba cikin kwanakin domin su ne zasu sanya mulkin Jalaluldeen ya dauwama, Kabiy si, ki Ad Lori, ki bat pe les ki iru k pe lowo" are arshen maganar dayin kirari kafin kuma a hankali kuma ya tafi yana mai sakin wani shasshe ar kuka a hankali. Gaba aya da Julde da Abu Maleek suka saki Ajjiyar zuciya a hankali kuma wani irin bacci ya auke su a tsakiyar carpet in office in tana kwance a saman irjinsa yayinda shi kuma ya kifa fuskarsa a tsakiyar wuyanta... *_53-54_* 1:10 Ya shiga bu e idanunsa wanda sukai masa nauyi sosai, jin kamar mutum a jikinsa ne kuma ya sanya ya bu e gajiyayyun idanunsa sosai tare da sauke ganinsa akan Julde, wacce take kwance a jikinsa tana bacci, Kallonta yay na wani lokaci kafin kuma ya ara Lumshe idanunsa yana jin yadda kansa yake sarawa gaba aya jinsa yake kamar wanda akaiwa dukan tsiya ara ware idanunsa yay sosai akan ganin yadda take bacci cike da nutsuwa ne tana sauke numfashi a hankali tana kuma sha ar wani ne ya sanya, Abu Maleek an fesar da iska a hankali kuma ya gyara zamansa sosai yana ara kallon yakkyawar fuskarta mai auke ta danshin hawaye sai a lokacin ya lura da kumburin goshinta wanda ta an bige a hankali ya mi a hannunsa saman goshinta wata zabura tayi hakan yasa ya zame hannunsa daga saman goshinta, harya bu e baki da niyyar tashin ta sai kuma ya rabu da ita, kafin gently ya mi e da ita tsaye a hankali ya nufi saman duguwar sofa ya kwantar da ita, ya juya kenan zai fita yaji tayi saurin ri e masa hannu, "Uhmmm" shine abinda ya furta can asan ma oshinsa saboda an harbawa da yaji zuciyarsa tayi, cikin nutsuwa ya zame hannunsa tare da nufar cikin bathroom in sa. Sharp-Sharp ya aura alwala kana cikin nutsuwa da kamewa da nuna shi in namiji yake bada fa i a haka nufi Masjid, bayan ya idar ne kuma ya zauna har sallar Asar, a hankali yake tafiya Derect office insa ya nufa yana arin bu ewa ya shiga yaji ance "Sir Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal our champion how are you" Da sauri ya juya saboda jin Muryar kamar ya ta a saninta a can bawa with much surprised ya ware golden eyes insa a hankali kuma ya Motsa bakinsa tare da fa in "Saifuddeen Siwad Sufrak Bilhas" ya fa a With so much happier da ganin friend in nasa tun a secondary school. Murmushi Saif (the new emir) yay shima cike da izzar sa yace "idanunka kenan Abu Maleek?" Ka fa a Abu Maleek ya ware irin ohhhu in nan kafin ya juya a hankali ya bu ofar ya shiga, cikin nutsuwa shima Saif ya mara mara masa baya, can saman wata luntsumammiyar kujera Abu Maleek ya zauna yana Lumshe idanunsa tare da fa in "Subuhanallah!" Ya fa a cikin ransa yana mai an dafe saitin zuciyarsa, kafin a hankali ya aga idanunsa ya kalli Saif cikin an sakin fuska ya daga hannunsu tare da nuna masa waje cikin wata tsaftacciyyar Murya yace "have a set" ya fa a yana yin baya, zama Saif yay yana Murmushi idanunsa akan Julde wacce take bacci har yanzu ganin inda yake kallo ne kuma yasa Abu Maleek juya idanunsa tare da sauke su akan Julde, lumshe idanunsa yay sosai nan da nan kuma ya ha e fuska tamau saboda ganin cinyoyinta a waje "How are you?" Ya kuma bayan Saduwa, tun secondary graduation baka da kirki, yanzu ma nazu Benin ne sai kawai naga wannan company, haka nan naji ina son kayan ku, kuma Allah kayan was very impressed" jinjina kai kawai Abu Maleek yay kana ya mi e tsaye tare da fara tafiya sannu a hankali ya koma wajan da Julde take a kwance yana zuwa ya zauna gefenta tare da mi ar da legs insa ya danne mata cinyoyinta, kafin a hankali ya aga idanunsa suka ha a ido da Saif bai ce komai ba sai hannunsa daya sanya ya shafa fuskarsa zuwa gemunsa "she is your wife??" Saif ya ara tambaya domin tunda ya kalli Julde yaji ya gigice yana kallon kyan matarsa Zarina, amma ina Julde ta shanye Zarina her booms, her ass Julde shape is... Da sauri ya tsaya da tunanin domin gudun aukan zunubi