← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 108

Sashe 41

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

halin bu atuwa da mai muryar take ciki tana fa "Ballowo!!" Shine abinda ta fa a yayinda sautine Amon muryarta wajan fa in wo!!!!! Ya are a raunace kamar mai shirin fashewa da kuka. Julde kam tun kafin ya shigo taji, Zuciyarta tayi sanyi a hankali kuma ta shiga bada sautin dib! dib!! dib!!! Sakamakon kusanta zuciyarta data Abu Maleek, shiru tayi kamar mai nazari a hankali kuma ta tsaya da buge bugen da take, yanayin yadda Jikinta ke ari da kuma bugawar zcyarta daya tsananta yasa ta fahimci Kallonta yake. Ajjiyar zuciya ta sauke, a hankali kuma kunanta yaji sautin mutsawar gangar jikinsa alamar fita zai wannan dalili ya sanya ta kwa e fuska a hankali wasu sila sila hawaye suka ganganro daga cikin idanunta zuwa gefen fuskarta, kafin cikin muryarta mai auke da zallar shagwa a ta ambaci sunan nasa. Wannan dalili ya sanya Abu Maleek tsayawa ba tare daya juyawa ba, shi kam shagwa e fuska yayi kamar zai kuka, Jin shiru yasa Julde fara sakin shasshe ar kuka yayinda da Jikinta yaci gaba da bugawa, tana shirin yin magana taji Muryar sa wacce ta sanya tayi saurin yin shiru da bakinta sai Ajjiyar zuciya take saukewa amma still Jikinta bai bar rawa ba. Walking slowly ya fara taka afafuwan sa a saman lallausan carpet in bedroom in, hannunsa duk biyun zube cikin aljihun wandon sa, cak ya tsaya saman kanta, Jin numfashinta a kusa da ita ne yasa, ara marai-raice fuska ta shiga arin Mi ewa zaune, Ganin abinda take ne yasa ya aga afarsa guda aya, tare da urawa a saman hannunta ya danne. ara ta saki tana turo bakinta gaba kafin tace. "Bafiiii fa Ballowo" Juya idanunsa yayi sosai a ransa yake fa in "wato Yarinyar nan komai nawa take kwaikwayo Uhm, Witch!" Ya fa a a ransa yana ara danna afarsa dake saman hannunta. Oumuu-Ayman ce ta turo ofar a hankali tare da shigowa bakinta auke da sallama, tun kafin ta shigo ta san cewa yana ciki saboda ar danjar dake harbawa a bakin ofar alamar an shiga ciki. Akan wani table ta ajjiye tray in hannunta, tare da juya ta nufi wajan Abu Maleek fuska aure take fa "A'a ya zaka zaki? Bafa na son cin zaki kaji ko?" Ta fa a tana zama gefen bed in tare da sanya hannunta ta ture afarsa amma ko motsi afar ba tai ba, Kallonsa tayi tace. "Kaga kowa zan ata maka" Zame afarsa yayi a hankali tana sakin numfashi kana ya an zauna a gefen Oumuu na dama, Murya can dai-dai kunnan Oumuu yadda Julde baza taji abinda yace ba yace. "Oumuu na, yunwa taimakamin" Ya fa a yana narke mata fuska kamar yaron goye, banza tai masa duk tasan cewa lallai yunwar ya keji tunda har ya bu e bakinsa yayi magana. Oumuu-Ayman Julde ta kalla a hankali kuma ta sanya hannunta ta shafi lallausar ba ar sumar data yiwa kan Julde awanya har wani tsayi tayi sosai, saboda mayukan da take shafawa kan bana wasa bane dalilin da yasa lokaci guda gashin ya Fito ya cika kan, yanzu kuma tsayi kawai yake. Cikin kulawa Oumuu-Ayman tace "Daughter Meke damun ki?" Jin Muryar matar da kullum take zuwa wajanta ta bata abinci ta gyara mata jiki harda wanka some time, yasa ta an juya fuskarta zuwa derection in inda yake jiyo Muryar Oumuu, cikin Sa'a kowa juyayyun idanunta suka sauka akan Oumuu kafin ta kwa e fuska tana shirin yin kuka tace. "Wala ko Damata'm" Ma'ana ba abinda yake damuna, jinjina kai Oumuu-Ayman tayi kafin ta sanya hannunta ta aga Julde tare da an Rungome ta, kallon fuskarta tayi, Zallar kyau kawai take gani kyau na a salin gaske, yayinda kuma fuskar take mata kamanceceniya data wata, sai take gani kamar ta ta a ganin fuskar Julde. Jinta a jikin Oumuu-Ayman yasa ta lafe tana tura baki gaba tare da sakin Ajjiyar zuciya, Abu Maleek da bai san mene ake ba Wayarsa ya zaro irar Iphone 13pro max ya fara latsawa, kai tsaye kuma team insu na Hala Madrid ya fara dubawa. Oumuu-Ayman ce ta kallesa kafin tace. "Zaki maza auko min tray in lunch in can" Idanunsa ya aga ya kalli Oumuu-Ayman ganin kallon da take masa ne, ya sanya shi karyar da wuya ba tare da yace komai ba, ya mi e jiki a sanyaye ya nufi wajan tray in a gefen Oumuu ya ajjiye kana shima ya zauna a gefenta yana mai ajjiye Wayarsa waje guda tare da zuba masu idanu. A hankali kuma ya fara yawo da idanunsa akan shigar dake jikin Julde wasu, Applique logo detail T-shirt black color ce a Jikinta, wacce ta tsaya mata iya cinyoyinta, wuyan rigar nada fa i sosai, gashi mai siririyar igiya ce, ga wani shape in Almakashi da wuyan rigar yake dashi, hakan ya sanya farar fatar wuyanta ta bayyana, har ana iya hangen saman tsayayyun brest inta. a yayi da idanunsa a hankali kuma ya sauke ganinsa akan shatin nipples inta Wanda suka bayyana sosai, jin kansa ya sara da arfi ne yasa a hankali ya janye idanunsa yana mai sauke ajjiyar zuciya tare da fa "Iskanci kawai,uhm!!" Ya fa a a cikin ransa, yana mai an lafewa a jikin Oumuu-Ayman hakan yasa fuskarsa tayi farcing data Julde har yana iya sha amshin Jikinta dake fita a hankali yana kawowa hancinta, lumshe idanunsa yay yana ara narkewa jikin Oumuu-Ayman kafin a hankali cikin dadda ar sautin Muryar sa yace. "Oumuu ki matsar da ita daga jikin ki" Ya fa a yana ara kulle idanunsa saboda wani mahaukaciya sarawa da kansa yay masa, Oumuu-Ayman Murmushi tayi kafin tace. "Matsayinta aya dakai akai, Daughter sunana Oumuu-Ayman, Zaki kuma nace min Oumuu na!!" Ta fa a tana sanya spoon a cikin plate in lunch in me auke da Amala and ogbono soup, sai how head Wanda yaji kayan amshi hadda daddawa. Julde dake sha amshin wani amshin strowbeery dake fita daga cikin bakin Abu Maleek ta kwa e fuska tare da fa "Oumuu na, kin gansa ko?" Ta fa a tana aga hannunta tare da saukewa a irjin Oumuu wanda yay dai-dai da kusa da bakin Abu Maleek, Oumuu-Ayman ganin yadda Julde take kwa e fuska za tayi kuka tace. "Me yayi maki?" Oumuu-Ayman ta fa a tana ebo Amala tare da kaiwa bakin Julde aramin bakinta ta bu e, wanda la an sukai jajirr Tamkar wacce ta shafa Lip balm saboda jan da sukai, a hankali ta fara cin abincin tana zare juyayyun idanunta hakan yasa Abu Maleek kwa e fuska. "Oumuu na, kallo na yake fa" Julde ta ara fa a bayan ta cinye Amalan bakinta, Tuni Abu Maleek ya kulle idanunsa ba tare daya bari Oumuu-Ayman ta gansa ba. Ganin Ba ita yake kallo ba yasa Oumuu-Ayman ara mata Abincin tana fa "Ba kallonki yake ba Daughter" Oumuu-Ayman ta fa a tana ara bata Abincin, lumshe idanunta kawai tayi domin a Jikinta ta kejin kallon da yake mata, A hankali take cikin Abincin harta oshi, koda Oumuu-Ayman ta bata naman kan saa in ci tayi saboda rashin sabo, Ruwa tasha mai sanyi a hankali ta sauke Ajjiyar zuciya tana ara ri irjin Oumuu-Ayman kamar wani zai gudu da ita. Abu Maleek da idanunsa yake a lumshe ya shiga bu ewa a hankali kana ya sauke idanunsa akan aramin bakinta, wanda suke shanny sun an tattare hakan yasa suka ara kyau. Idanunsa ya janye kafin ya kalli Oumuu-Ayman murya dai-dai kunanta yace. "Ki daina shafa mata jambaki ba kyau" Ya fa a yana Mi ewa daga jikin Oumuu-Ayman tare da auke fresh milk in da Oumuu-Ayman tazo dashi zata bawa Julde. Da sauri Julde tace. "Oumuu na ya tafi fa" Kanta Oumuu ta shafa tace. "Rabu dashi kinji Daughter na" Marai-raice fuska Julde tayi tace. "To ya sunansa shi?" Jinjina kai Oumuu-Ayman tayi tana girmama Surutun Julde kafin ta bata amsa da. "Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal, popular name Shine Abu Maleek Amma ke yayanki ne Kinji kina ce masa Yaya Jalal is better" Shiru kawai Julde tayi, Oumuu kan ara gyara mata jiki tayi kana ta fita zuwa sashin ta, domin ta shirya ta amsa kiran Mai Babban aki. Abu Maleek kai tsaye flat insa ya nufa, a awataccen parlon nasa ya samu sweet a saman kujera, gana ganinsa ta tashi da gudu aukan ta yayi yana shafa bayanta, sai daya ara shan fresh milk in kana ya zube saman kujera yana fa "Miss You so much sweet, sorry Kinji" Ya fa a yana kafawa sweet fresh milk in a baki sai da ta shanye tass Sannan ya cire yana yin baya tara da kwanciya, ba jimawa bacci ya auke sa, kiran Sallar Magrib ne ya tayar dashi, yana tashi kai tsaye cikin bedroom insa ya nufa yana ajjiye sweet tare da shigewa bathroom. Yana shiga ya zame kayan jikinsa ya sanya jikin hanger, kansa ya sakarwa shower ruwa ya fara saukar masa, a hankali ya sauke idanunsa akan zanan irjinsa zanan da har yanzu bai fahimci na mene ba, lumshe idanunsa yayi yana mai da idanunsa akan J insa wacce take kwance ko harbawa ba tayi bare yayi tunanin lafiyarta, Zuwa yanzu kam baya damuwa yasan Ubangiji ne ka ai yasan abinda yake oye, idanunsa ya auke kana ya kashe shower, ya fito sanye da bathrobe jikinsa na zubar da ruwa, ko mai bai shafa ba, sai parfume daya fesa kana ya auki wata Muslim thobe jalabiya Maroon color mai kyau ga wani laushi da take dashi, yana sanyawa yasa Mon mule slippers, ta can ofar baya yabi zuwa Masjid. Yana zuwa ana tayar da Sallah hakan yasa ya zamana yana layin baya, bayan an idar ne kuma ya zauna a haka sallar Issh ta samesa, sai daya gabatar da ita kana ya nufi part insa. Yana shiga Bedroom insa ya samu Wayarsa na haske, ganin mai kiran ne kuma yasa yayi answering tare da manna wayar a kunansa, tare da kwanciya a saman bed in sa. Shiru yayi yana sauraran abinda mai kiran yake fa a, "Uhm" Kawai yace bayan ya gama sauraran komai kana ya kashe wayar, jin baya jin yunwa ne yasa yaci Apple da Inibi, kana ya shiga bathroom ya watsa ruwa. Wasu fararan Tartan check
Chapter 41 · 0% Book details