Sashe 64
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tarin Ilhama ya nufi Ward in dasu Oumuu-Ayman suke, Tsayawa dai-dai ofar room in yana an gwame numafashi, jin yadda zuciyarsa ta an buga da arfin gaske, A hankali kuma ya ura hannunsa saman Handle ofar tare da turawa, kana ya shiga yana mai lumshe idanunsa wanda suka janye da kansu saboda wani sanyi da kuma tarin nutsuwa da yaji a asan zuciyarsa, a hankali kuma ya kara e dukkan sassan jikinsa. Oumuu-Ayman ce zaune akan wata kujera mai kyau, sai kuma Julde dake bacci, saboda ayin da idanun yake mata ga wani zazza i daya rufe ta. A hankali ya zame jikinsa tare da zama kusa da Oumuu-Ayman, cikin asala da kuma tarin gajiya, an lumshe idanunsa tare da e baki cikin Muryar nan nashi mai bala'in sanyi yace. "Oumuu Barka da dare" Kwallon yadda ya an ri e ciki tayi kafin tace. "Yawwa, what wrong with you? U look like baka da lafiya?" Girgiza kai yay ba tare da yace komai ba, Domin tunda ya tashi yau ya kejin kansa cikin wani sabon yanayi, ga wani ciwon mara dake damunsa, yini guda duk ya fa a kawai daurewa yake, Cikin rashin yadda tace. "Fuskar ka ta da e da bayyana asalin abinda kake ji, look! Jalaluldeen I'm like your mother to you, a good mother kuma zata auki ko wanne abu na yaranta, Uwa na gari ne ka ai ke damuwa da damuwar yaranta, baka sakewa da kowa sai yanzu ne kuma za kana sharing all your feelings to someone? Eh? Bafa kowa ne mugu ba, a wannan rayuwar wanda kake tunanin Shine masoyinka wata rana sai ka wayi gari ka koma ma iyinka....," Katse mata maganar yay ta hanyar ura mata kafin kuma yace. "What do you mean by that? I'm a hero i can handle everything so stop worried" Ya fa a yana sauke idanunsa akan Julde wacce ta an juya tana gyaran kwanciyarta can cikin baccinta kuma tace. "Ballowo!!!! Shine ka gudu ka i dawowa ko? Ban ara kulaka" Ta fa a tana kwa e fuska, wani irin janye idanunsa yay tare da komawa ya narke a jikin kujera, Ganin haka yasa Oumuu-Ayman fa "Go to har please zaki, tun azo take sambatun ka gudu, tunda idanunta suka bu e ka i tsayawa" Luff yay ba tare da yace komai ba, Domin shi kansa tsoran tsayawa inda take yake tunda idanunta suka bu "Zaki!!" Oumuu-Ayman ta ara kiran sunansa kafin tace. "Ni ka masshe Shara? Eh? Ko halin ko in kula in zaka nunawa Yarinyar daka bu ewar idanunta? To babu ruwana tunda Nima yanzu ban isa na fa a maka kaji ba" ewa zaune yay yana ware firgitattun idanunsa akan Oumuu cikin sanyin murya tare da arya wuya gefe yace. "Ayyah! Oumuu nima abin a duba ne, bana jin da Ya fa a yana sauke numfashi tare Lumshe idanunsa yana tsotsar la ansa, Wata hararan wasa Oumuu ta watsa masa kafin tace. "Eh! I see, kai Dr ne ita kuma matar Dr so wane ya dace ya kula da wani? Look! Jalal lokacin yayi da zaka Fahimci rayuwa, ka gane abinda yake dai-dai, Mata akewa fa an kula da miji, sai kuma akanka za'a fara yi maza fa a? Ni yanzu na daina maka komai, everything you need ask your wife zata maka abinda yafi nawa" Ta fa a rai ace ganin yadda ranta ya aci ne yasa yace. "I'm sorry Oumuu, me kike so nayi i promise zanyi amma kada kici naje wajanta please!!!" are maganar yana juya mata kansa tare narke fuska, Kallonsa tayi tana tsare sa da idanunta tana son fahimtar abinda yake nufi ganin bata fahimci komai bane yasa tace. "Why? Ko itama ta maka wani abune? Kai bari kaji mata rahama ne, farin cikin namiji baya ta a dauwama sai da mace a kusa dashi, Mace tana da matu ar sau in kai idan ta samu kula kuma sai abinda kace mata, Mu mata soyayya itace raunin mu, Hawwa'u bata San waye kai a wajanta ba, amma look at her face? Ba kaga farin ciki ba? Ba kaga yadda ta sauya ba? Eh? Baka lura da yadda fuskarta take kullum cikin annuri ba? Ka san Meye Dalili?" Girgiza mata kai yay kamar aramin yaro, kafin a hankali kuma Ya juya idanunsa yana sauke ganinsa a saman fuskarta, uri yay mata yana ganin wata zallar kamannin a saman kamilalliyar fuskarta, Bai san kamar wace ba amma Tabbas fuskarta yana masa tsananin kama dana wani ko wata to su waye? A hankali yace. "Uhm" Jin yadda ya fa a ne yasa Oumuu-Ayman fa "He's happy just because of you Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal, Hawwa'u she's in love with you, soyayya mara algus, wacce ita kanta bata sani ba, yaya kake ganin farin cikin da zata shiga duk sanda ta fahimci kai ne mijinta?, Ka auki min tuna 30 a cikin mintocinka na alfama, show her some love nasan zaka ban labari U most" Ta fa a sakin murmushi, Domin ita ka ai tasan tarin albarkar dake tattare da rayuwar su duka biyun, amma rashin sabo da kuma rashin sanin gin shi in abun yasa suka fahimtar hakan! A hankali Julde ta shiga bu e idanunta, da sauri kuma ta rufe idanunta tare da sakin ara, saboda hasken da yaywa idanunta yawa wanda bata saba dashi ba, Daga Oumuu-Ayman har Abu Maleek aga kai sukai tare da kallonta, kafin Oumuu tace. "Bari na kira Dr Jemeal stay with her" Ta fa a tana fita daga room cikin nutsuwa. Abu Maleek kam gyara zama yay sosai, tare ura narkakkun gajiyayyun idanunsa akanta, Yana kallon yadda take janye duvet in a hankali, cikin nutsuwa kuma tai saurin mayar da Idanunta ta rufe, tana sauke ajjiyar zuciya, Hakan nan taji fargabar bu e ido musamman da Zuciyarta ta gama bata cewa yana wajan. Gently ya mi e tare da ajjiye wayoyinsa a inda ya tashi, walking slowly yake tafiya yana fesar da iska daga cikin bakinsa A hankali yaja ya tsaya a kanta, yana kallon yadda Jikinta ke rawa a hankali yaji afarsa ta kaza aukan gangar jikinsa, Zubewa yay tare da zama dai-dai kanta har hannunsa na sauka gefen fuskarta, Idanunsa ya bu e sosai akanta kafin a hankali ya mi a hannunsa tare da manna shi a saman goshinta, Da sauri ta bu e idanunta irjinta na matsanancin bugawa idanunta dake a rufe ta bu e, a hankali ta cilla idanunta a saman fuskarsa, Numfashin ta ya kusa tafiya, Yasubuhanallah! Aminci Allah ya tabbata ga Ubangiji daya halicci wannan surar, Bata ta a ganin movie ba da tabbas babu abinda zai hana ta ha a kyan Abu Maleek dasu, Karan nutrah (dheerajdhpoor) ko Jalal Muhammad Akbar, Ko Sameer (KapurShab) All her life bata ta a ganin halitta mai tsananin kyau tare da aukan hankali irinta Abu Maleek ba, ko dan shi ta fara gani? A hankali ta sauke ajjiyar zuciya tana ara ware idanunta a kansa kamar yadda shima yake kallonta, Shi mamakin kallon da take masa yake, ita harga Allah bata yadda shi ne Ballowo ba, muryarsa ka ai zai sanya ta aminci gashi har yanzu ya i magana, Hannunsa dake saman kanta yay baya dashi a hankali tare da tura sumar kanta baya, yana jin wani masifafan amshi na ratsa hancinsa, "Uhm ahhhhh!!!" Ta sauke ajjiyar zuciya tana ara kallon sajan fuskarsa wanda yake ta yalli, a hankali ta fara arin mi ewa zaune, Amma rashin warin jiki da kuma kyan Abu Maleek wanda ya ara zautar da ita ya sanya ta kasa koda motsi ne. Lumshe idanunsa yay a hankali kana ya bu e kafin a hankali ya gyara zamansa tare da ran wafawa dai-dai kanta, Julde wacce Jikinta yake rawa ga hannunta daya aitu da son ta wantaccen sajansa nasa, Da wani irin sauri ta san yafin hannunta mai sanyin gaske ta manna a kan sajansa wajan la ansa, Da wani irin sauri ya an kalleta kafin a hankali kuma hannunsa ya goce gaba aya ya kifa kanta. Nauyin da yay mata ne kuma ya sanya tace. "Auchhhiiii irji na, zaka fasa nono" Da wani mugun arfi ya runtse idanunsa lokacin guda kuma tsigar jikinsa ta shiga zubewa tana mimmi e wa tsaye, Wani irin maga isun abune yake masa yawo a saman fatar jikinsa, yayinda kuma zuciyarsa take bugawa da arfi, a hankali kuma wasu fararan taurari suka fara gilmawa cikin idanunsa. Idanunsa ya bu e ganin yadda la ansa suka sauka akan nata, tsantsin la anta da kuma danshin yawon bakinsa a dalilin tsotsar la ansa da yake, Suka ha u waje guda suka bada wani sauti na musamman, bakinsa ya ware da niyyar magana, Da Sauri ya runtse idanunsa, Wani irin razanan nan ihu Julde ta sanya, saboda wasu abubuwa da taji sun gilma, ta cikin tafin afarta zuwa tsakiyar wanyar kanta, Dalilin shigewar lips insa cikin bakinta. Wani tsuma yaji lip's insa da yake manne cikin nata, ya fara tamkar wanda yake cikin dusar ara, Haka la ansa suke rawa yayinda ya kejin gaba aya zuciyarsa da walwarsa suna sauya linzami da kuma alar jikinsa zuwa ga nata, a karo na biyu kenan daya kejin wani fitananan bahagon yanayi yana kusu masa, Idanunsa da suke a tsume da wani ruwan ya tsurawa fuskar ta, gam gam Julde ta manne idanunta jin wani sabon yanayin game da Ballowo inta, wani irin wahaltaccen numafashi ya sauke, tare da sanya la ansa duk biyun ya matse nata dake manne cikin nasa, a hankali ya ha e teeths insa tare da sakar mata wani nagartaccen cizo a tsinin tongue inta, ara ta saki da sauri shi kuma ya janye jikinsa yana an fidda numfashi, Kafin ya zauna tare da gyara zamansa. Dai-dai lokacin ne kuma Oumuu-Ayman da Dr Jemeal suka shigo cikin room, da sauri Oumuu-Ayman ta arasa wajan Julde tare da fa "Daughter" Sai kuna ta nemi waje ta zauna tare da kallon Abu Maleek tace. "Me kai mata" Kallon Oumuu yay da idanu yay mata alamar "me kowa zan mata" Dr Jemeal ya shiga duba Idanun Julde kafin yace. "Allahamdulillah, congratulations Mrs Aremo Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal, for now baki da wani problems ga medical glass in ki, sai medicine nan da 6mnt zasu sake dubawa zaku