Sashe 97
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sosai na shiga tashin hankali mara misaltuwa kai tsaye na fa awa Sharefddeen sosai naga yana farin ciki, uhm mamaki tashin hankali da kuma abin al'ajabi gwajin farko da akai min ya tabbatar da cewa ina da cikin kuma bana kowa bane face na.. Jama'a naga tarin comments jiya musamman Nrml grp ina, Vip kuna bani dariya tabbas zan sanya ku a wa ar littafin TSINTACCIYA *SARAUTAR MARUBUTA* *_93-94_* "Sharefddeen" a wani mugun sauri ki ima gigita tashin hankali, al'ajabi da Zallar mamaki ha i da ta'ajjujin Alamarin su duka mutanan wajan suka aga kai suna Kallonta, hatta Abu Maleek sai daya kalleta with much surprise ga wani shock da yaji ya kama shi. Wani kukan ne ya kuma kwance mata hakan yasa ga shiga rera kayanta ganin kukan ba mai arewa bane yasa, Queen Roomana fa in "ba lokaci kuka bane wannan, lokacin bayyanar da gaskiya ne komai acin ta muna jinki" hawayen idanunta ta goge kafin tace. "Sosai Sharefddeen yay farin ciki da samun cikin babu damuwar komai a ransa cikin jin da i ya same ni a aki na yace.. "Naji da i wannan cikin sosai dear" da mamaki na kallesa nace "cikin shegen kaji da in sa? Bayan kasan babu kyau kuma haramun ne? Mene yasa baka samar da cikin ta hanyar halak ba sai ta haramun? Yanzu fa cikin shege ne a jikina" Murmushi Yay a wannan lokacin kafin yace "Eh cikin shege ne,amma yanzu zamu samar masa da nagartaccen uba, kuma halattacce" cikin sakin baki nace "As how?" Mi ewa tsaye yay yace "na da e da sanin idan har Jalaluldeen yana raye babu ni babu hawa kujerar mulki, idan har aka bawa Jalaluldeen wannan cikin a zummar an sa tabbas soon or later dole zan zama King of Kanzaf lallai wannan haka yake" mi ewa tsaye nima nayi kafin nace "akan mene zaka ura masa abinda baiji ba kuma bai gani ba? Akan mene zance cikin Jalaluldeen ne bayan kasan ba nasa bane?" Murmushi Yay kafin yace "ina mamakin rashin wayonki dear, idan kika haihu ya tabbatar cikin shege ne a jikinki wannan hukuncin Zaman gidan kurkukun Alaafi zama irin na har abada in nan, sannan baki isa kice nawa bane,idan kuma kin amince ni da kaina zan tabbatar cewa kin zama matar Jalaluldeen, kinga nan gama kece Queen of Kanzaf, yayinda ni kuma zan sa duk yadda nayi na kashe Jalaluldeen nasan babu wanda zai gaji Wannan kujerar a lokacin sai abinda zaki haifa, abinda kika haifa kuma mallakin Sharefddeen ne, daga nan sai kiyi idda na aure ki that all" a wannan lokacin fuskar Jalaluldeen kawai nake gani a idanu na, ba tare da wani tunani ba na amince. Kai tsaye kuma wata rana naje har sashin Mai Babban aki ina kuka kamar raina zai fita, kai tsaye na shaida mata abinda yake faruwa, sosai tai mamaki kafin tace "Ikon Allah kuma cikin bai bayyana ba sai a lokacin?" Da sauri Sharefddeen daya shigo yace "Kafin tazo wajanki sai da nayi mata tambayar nan kuma akaje asibiti likitoci sun tabbatar cikin kwanciya yay sai yanzu ya samu damar tashi" to banyi mamakin yadda Mai Babban aki tai saurin amincewa ba, saboda Sharefdeen ya rufe bakin kowa sai abinda yace, kai tsaye kuma Oumuu-Ayman cikin damuwa da tashin hankali ta kira Salimerh akan ta kira mata Zaki anjima ana kira kafin ya auka, yana agawa Oumuu-Ayman tace "zaki da gaske wani abu ya ta a ha aka da Hadima Bola?" Shiru yay cikin halin zazza i da rashin kuzari yace "Eh Oumuu na, I'm sorry" Shiru tayi tana jin wani hawaye na saukar mata kafin tace "To ka kyauta yanzu haka ciki ne da ita kuma cikin ka" bu e baki yay zai ce wani abu Oumuu ta kashe kira.. A haka Abu Maleek na can Madrid King Tunde Muhammad Jalal ya aura masa ni wanda har kawo yanzu babu abinda ya ta a shiga tsakani na dashi" Shiru tayi tana sauke ajjiyar zuciya yayinda Abu Maleek kawai yake kallonta yana jin wata sabuwar tsanarta na ara shigarsa a hankali tace. "Daga nan sai wasan ya sauya, domin Sharefddeen ya dawo min ne kullum yana kwanciya dani a haka na samu wani cikin amma yace a zubar, bayan nan ya kawo min fuskar Hadima Zubaida akan yana son na dinga shiga ina jiyo masa komai dake faruwa, a nan naji labarin cewa wai za'a ce Maleek ya mutu saboda masu san ganin bayansa, wanda nima ban san su ba, Ni da kai na na auki waya mai vedio da fuskar Hadima Zubaida sannan na kawo nace gayamin akai, dalilin daya sanya aka kulle Hadima Zubaida kenan, dab da Abu Maleek zai dawo kuma Sharefddeen ya kawo garin meriz yace aiki zai dashi, a cikin Abincin da Hadima Zubaida take kaiwa King Tunde Muhammad Jalal aka zuba Garin meriz in, hakan yasa ya fara jinya sosai, batun auran Zaki da Kubraahh kuma dalilin rashin kasancewa da Abu Maleek ba yayi dani sai ake tunanin idan har aka aura masa mace mai ilimi zata iya janye hankalinsa, hakan yasa aka aura masa Kubraahh without his permission, ban san yaushe ne Abu Maleek ya samu ciwon juyewar tunani ba, amma ina da tabbacin dukan da akai masa aka shine ya jawo faruwar hakan, Soyayyar Abu Maleek ta fara a Zuciyata tun lokacin daya kira Oumuu-Ayman a waya na auka naji muryarsa yadda yake zuba mata shagwa a, lokacin Oumuu na wajan Queen Roomana wacce aka bawa wani abu abinci Allah dai ya rufa asiri bata mutu ba, na samu Sharefddeen akan zan fa i gaskiya saboda yace lokacin yay da zance wannan an bana Abu Maleek bane, dalilin da yasa ya caka min wu a kenan" Wani sabon kuka ne ya kwance mata bayan ta gama bayanin, Shakiru ne ya jinjina kai kafin yace "Ikon Allah! To yaya akai kika kasance a raye?" Kafin tayi magana Adams yace "Akan ido na Sharefddeen ya auke ta zuwa Cikin arshen Alaafi, jinin dana gani kuma ya aga min hankali sosai matu a, a hankali a oye nake binsa har ya ajjiye ta, yana barin wajan naje na auke ta na kaita asibiti a nan take zama ana kula da ita kullum kuma ina zuwa wajanta, yau kuma bayan munshirya zamu taho nan naga ya dace azo da ita duk da bata gama warkewa ba" Shiru kawai wajan ya auka kafin aji kuma Bola ta saki ara tare da fa in "Wayyoooo Abu Maleek bayanka" da wani irin sauri Shakiru ya ri e hannun Sharefddeen mai auke da wu a yana niyyar cakawa Abu Maleek a tsakiyar kansa. e hannunsa Shakiru yay nan suka fara kokawa cikin rashin Sa'a kuma wu ar ta goce tare da shigewa Marar Sharefddeen,wata iriyar Razananiyyar ara ya saki yana dafe mara saboda wu ar akan J insa ta sauka. Kuka Queen Ayoola ta sauke tana yadda zani tare da ura hannu a ka. Dai-dai lokacin ne kuma Junaid ya arasu wajan auke ta Julde wacce take a sume saboda gigita. Da sauri Abu Maleek ya mi e tare da nufar Junaid yana zuwa ya kar e ta tare da rungome ta a jikinsa, kai tsaye wajan wata ciyawa ya nufa da sauri kuma Jon wuro yay wajan Abu Maleek yana zuwa ya kwantar da ita ya shiga shafa mata ruwan yana fa "Wake up Queen Hawwa'u, open your eyes bu e idanunki nine your Cucuu, allowaaaaa inki Open your eyes" Ajjiyar zuciya mai arfi ta sauke dalilin ruwan sanyin daya shafa mata a fuska, tana Ganin ta fa a jikinsa tare da rungumesa tana sakin kuka tare da shi ewa. Bayanta ya shiga bugawa a hankali kafin cikin asa da murya yace. "Am sorry na kasa kulawa take kiyi hqr kinji ko?" Ajjiyar zuciya ta ara saukewa wata masifaffiyar yunwa ta keji a hankali tace. "Cucuu" fuskarta ya tallafo baki aya ya manna a fuskarsa yana sauke wani wahalallan numfashi, cikin natsuwa da kuma da in da yake ratsa shi ya manna bakinsa a saman goshinta ya mana mata halattacciyar sumbata a tsakiyar goshin yana shafa kanta a hankali kuma yake sauke ajjiyar zuciya, cikin nutsuwa yayi asa da hannunsa zuwa asan rigarta tafin hannunsa ya kifa a saman lafaffan cikinta ya murza ka an yana shafawa dai-dai kunanta yana wura mata wata dad ar iska yace. "Wunya ko My Queen?" Idanunta ta Lumshe kafin a hankali ta sanya hannunta a fuskarsa tana shafawa zuwa saman wantaccen sajansa cikin asa da murya irinta wanda suka sha wahala tace. "Cikina juyawa yake, wunya na keji sosai" juyawa yay a hankali ganin babu kowa Jon wuro ya tafi yasa cikin sauri ya manna bakinsa a nata, ta sauri tana sauke ajjiyar zuciya taja tongue insa ta shiga kissing nasa tana sauke numfashi, kwana biyun da ba tayi da mijinta ba yasa tasha wahala bata bacci sam, zare bakinsa yay wani irin kwa e fuska tayi tare na shagwa e masa, wani irin Murmushi Yay mata mai tsayawa a zuciya yace. "Sorry My Queen bana son zurmewa na sakar maki ragama ta matsala za'a samu" Murmushi tai masa tace "Ina sonka, Ana Uhibbukaaaaaa, I love You" wani irin lumshe idanunsa yay yana jin wani da i na musamman yana ratsa shi, ata fuska tayi tare dasa hannu ta daki irjinsa ri e hannunta yay yana Rungome ta yace. "Auchhhiiii zaki fasa min irjin rungome ki fa" Hawaye ne ya zuba mata da sauri ya ha iye dariyarsa saboda jin kukanta cikin kulawa ya ura fuskarsa a nata, bakinsa dai-dai nata, hancinsa a kan nata suna sha amshin junansu yace "ohh! Stop cry nine ko?" Turo baki tayi wanda ya samu shigewa cikin nasa da sauri kuma ta zare tace "Uhm! Uhm to bakai bane ba kace kana so na ba, har yanzu babu soyayya ta a ranka" tsora mata idanunsa yay yana ganin yadda duk ta shagwa e masa kamar aramin yarinya, a hankali ya ara shigar da ita cikin jikinsa yana wata nutsuwa na shigarsa cikin wata kamilalliyar Muryarsa mai matu ar da i da kwantar da hankali yace. "Da Jalaluldeen da dukkan abinda ya mallaka aka naki ne Mrs Jalaluldeen, bare kuma wata zuciya Ni aunar nake ba sonki ba, don mind me