← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 108

Sashe 72

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yace "If you really love me come with me Jidderh kizo mubar wannan asar Bana sonta na tsaneta, i lost everything, kizo gareni" Kai ta girgiza masa Idanunta na zubar da hawaye yayinda ta rungomesa gaba aya a jikinta cikin fulatanci tace. "Ko juti ful e ragere, Wala mo buri huddirore, Jomirawo on mo bau e ko ume" Cikin ubin mamaki da tarin Al'ajabi Julde taji Abu Maleek yace. "NONNON, ina son Mi seini maa Jidderh" Kallonsa tayi tace. "Idan sa gaske kana son sani farin ciki ka zauna tare dani acikin Alaafin" Da sauri Hadima Zubaida ta juya idanunta na kawo ruwa jikinta yay wani bala'in sanyi, girgiza kai Abu Maleek yay yace. "I am all alone in this world I don't have anybody Na.. nahhhh come to me dan Allah, i promise to be Everything to you! I'll take care of you, I'll stand by you a ko'ina na fa in duniyar nan,ki amince ki yarda ki maye bin gurbin Oumuu na" Kuka ta sanya tana jin kamar ta aikata abinda ya keso,amma barin su Alaafi kamar wata ofa suka bawa magauta ne, wanda ita kuma bata son haka, ta auki amarar toshe ko wacce ofa, wasu zafaffun hawayene suka zubuwa Abu Maleek daga cikin idanunsa domin amsar Julde kawai yake jira, tana cewa eh idan ya goyata bayansa sai airport daga nan sai Russia, a hankali ta sulale a gabansa tana sakin wani gigitaccen kuka Jikinta duk rawa yake, dur osawa yay dai-dai kanta Muryarsa na rawa yace. "Come with me? Ko arya kike baki so na, ok I'll leave here biyoni yana nufin kina so na aduk halin da nake, zamanki cikin Alaafin yana nufin soyayyar arya ce" Yana fa in hakan ya mi e tsaye tare da juyawa wani kuka ne ya kwacewa Salimerh tace "Granny stop him from living, Innalillahi Granny zai tafi" Idanun Mai Babban aki ne yay jaa domin tasan Tabbas Abu Maleek a yanzu babu wanda ya isa ya fa a masa yaji, sama Queen Roomana tana nan ne, Adams kam murmushi kawai yay, Amma Tabbas duk inda yaje ya dawo kujera na nan tana jiransa a hannun matarsa Julde, kuka Julde take tana kiran sunansa "Ballowo!!! Ballowo kada kabarni dan Allah" tsayawa yay a bakin ofa kafin yace "don't forget you're my wife, ko ina nan ko bana nan ke Matana ne" yana kaiwa nan yay tafi da sauri yabi ta hanyar baya domin bar Alaafin a dai-dai lokacin ne kuma..... Team Abu Maleek Team Julde waye mai Gsky?????? *_71-72_* Queen Roomana ta arasu cikin Fadar a wahalarce, sai sauke Ajjiyar zuciya take saukewa, ganin mutane a tsaye ga kuma wata a dur oshe yasa tayi wajan Mai Babban aki tare da fa "Mai Babban aki" sai kuma ta fa a Jikinta tana sakin kuka yayinda Jikinta ya auki rawa, Ganin haka yasa Mai Babban aki bubbuga bayanta alamar rarrashe kafin a hankali tace. "Stop cry, komai yay farko zai arshe hakan kuma alamun sanyi,sa kuma sau i ha i da haske na gab da mamaye Alaafin in sha Allah, mungode ALLAH daya sanya kika dawo cikin aminci" Ajjiyar zuciya Queen Roomana ta sauke kafin tace. "Ban san su waye suka auke ni ba, haka kuma ban san su waye suka dawo dani ba, kuma basu nemi komai a waje ba, na rasa dalilin su na auke ni,sai gashi kuma yanzu sun dawo dani a lokacin da hankalin kowa baya kansa, Ummi Zaki da gaske ya tafi ya barni shima?" Sai kuma ta sanya kuka, Queen Ayoola kam tun shigowar Queen Roomana hankalinta ya ara tashi sai harara take zabga mata, ganin haka yasa Sarkin fada fa "Dole sai an nemi wanda za'a bawa ri warya kafin dawowar Jalaluldeen" Jin haka yasa Shakiru da Otun saurin kallan Sarkin fada, suna jiran suji wa za'a sanya kuma? Gyara tsaiwa Mai Babban aki tayi tana fa in "wa kake tunanin za'a sanya?" Da sauri Shakiru yace "babu wanda ya dace da wannan kujerar saini" Julde dake tsugune ta mi e tsaye a hankali tana sauke ajjiyar zuciya, tana jin gaba aya duniyar nayi mata zafi bata jin da in komai, Tafiyar Abu Maleek ba aramin girgizata yay ba, Yayinda ta kejin kamar sa zuciyarta ne ya tafi, hannu tasa ta goge hawayenta tass kafin ta an gyara Murya, cikin wata dakakkiyar murya wacce bata ta a tunanin tana da ita ba tace. "Tafiyar mijina ba yana nufin babu shi bane, abinda miji kuma zai ina da tabbacin mata zata iya, dan haka ashirye nake domin amsar kujerar mijina har zuwa lokacin da zai dawo gareni, domin tabbas idan kunga ya dawo to soyayyata ce ta dawo dashi bawai dan kujerar ba, Ni kuma zan sanya masu so da kuma aunar kujerar a zuciyarsa" Ta fa a cikin tattausa Murya tana kallon kowa cike da nutsuwa, uri Queen Roomana tai mata da idanu yayinda Hadima Zubaida ba take Kallonta, Wani so da kuma tarin aunarta suna ratsa cikin zuciyoyinsu, Bola dake tsaye tace. "Mata??? To ke a suwa? Da har zaki zama matar Abu Maleek, mace aya Abu Maleek da ita wannan kuma matar ba kowa bace face Ni" Murmushi Julde tayi tana mai an Lumshe idanunta a hankali kuma ta cije lips inta kamar yadda Abu Maleek yake, Kana cikin gajiyawa da magana ta langwa ar da kanta gefe tace. "O'ohhhh! Da alama kece uwar Maleek ko? To bana da damuwa dake, maganar kai na nake, idan kin sani to, idan baki sani ba Nima mata nake wajan Mijin naki" A gigice Bola tace "wallahi arya kike, keda akace Kece Amintacciyar Hadimar sa? Har kina da bakin cewa ke matar Abu Maleek ce? Middle class like you" e baki Julde tayi duk tarin fargabar dake ranta amma sai ta dake tace. "Hadimarsa ce mana, tunda zanyi masa bauta irinta aure, kuma dai a hakan ya ha a jiki da Hadimar tasa yabar matar tana gantali" Tana fa in hakan ta juya ga Sarkin fada tace. "Shin zan iya amsar kujerar mijina Jalaluldeen??" Ta tamabaya hankali kwance, wani ba in ciki da kuma tsoro ne suka mamaye zuciyar Bola wato munafurtar ta akai da akace Hadimar Abu Maleek ce?? Murmushi Sarkin fada yay kafin yace. "Sosai zaki iya, an gama mai Alaafi da Kanzaf baki aya, Allah ya arawa Queen Hawwa'u lafiya" Da idanunta kawai ta kallesa kafin a hankali ta taka zuwa inda kujerar take ta zauna, da sauri Sarkin fada ya zube tare da mi a mata crown da gashin hannu, Lumshe idanunta tayi a hankali wasu hawaye Masu zafi suka sakko mata, tana jin kamar tayi shisshigi ta amshi abinda ba nata ba, amma hakan da tayi shine dai-dai, shine kuma matar taba da ima na masarautar, Kowa zai san ko babu Abu Maleek akwai mai iya ri e matsayinsa, haka kuma duk masu ayin mulkin zasu tsahirta tasan duk abinda za suyi a yanzu sai dai suyi mata, idan ita kuma za suyiwa sunyi a banza babu abinda ya isa ya sameta, sai abinda Ubangiji ya addara, Shakiru ne ya mi e tare da fa "Wannan sam ba dai-dai bane, tayaya za'a bawa mace damar zama Sarauniyar Kanzaf? Wannan ai sai ya jawo raini da kuma tarin na asu acikin Alaafi, gaskiya ba zai ta a yiwuwa ba, kuma macan ma wacce ba'a san ko Wacece ita ba" A sanyaye Julde ta aga kanta, tare da kallon Shakiru da sauri ya janye idanunsa saboda wasu abubuwa da yanke hangowa a cikin idanunta masu kaifi, ga kuma wata haiba da kwarjini da tayi masa, Murmushi Julde tayi kafin ta kalli Sarkin Fada tace. "Meye hukuncin wanda yay kasalandan a maganar Oba?" asa Sarkin Fada yay da kansa kafin yace "Anawa Mutum bulala ashirin ne" jinjina kai Julde tayi kafin tace "Tunda yasan doka kuma ya arya babu laifi aje dashi ai masa bulala hamsin saboda gaba" tana fa in haka ta mi e tsaye kana a asa take tafiya kafin tace "a tara kowa akwai zama mai muhimmanci" kana a hankali a nutse kuma ta nufi inda Queen Roomana take tana zuwa ta sakar mata Murmushi kafin ta dur osa tace "Barka da dawowa Mami" lumshe idanu Queen Roomana tayi kafin a hankali ta kama Julde ta rungome hawaye na zubu mata tace. "Allahamdulillah,sannu sannu Kinji, Allah yay maki albarka ya baki hqrin zama da mijinki ya kuma dawo da hankalinsa zuwa gareki" Abu Maleek har ya nufi ofar fita, sai kuma ya juya da sauri ya nufi cikin flat insa, a.t.ms insa ya auka, da phones with system, kafin ya auki car key insa, Da sauri idanunsa a rufe ya nufi wajan motarsa ya shiga ya jata da mugun arfi, yana fita kuma Julde da Queen Roomana suna shigowa flat Bayan sallah Issh a hankali Julde ta Fito daga cikin bathroom jikinta na zubar da ruwa tana sanye da towel, a hankali taja jikinta zuwa gaban dressing mirror in Abu Maleek, tana mai arewa kayan shafarsa kallo, a sanyaye ta zauna saman stool kafin ta fara shirya kanta cikin wasu falling rose pattern nightdress masu masifafan kyau, kafin ta fesawa jikinta parfume insa, a hankali kuma ta kwanta saman bed in sa tare da rungome pillow, wani kuka ne ya kwace mata ta shiga rera wa ita aya. A cikin kunan nata ne kuma bacci yay gaba da ita sai ajjiyar take saukewa. Washe gari A nutse ta fito daga cikin part in Abu Maleek, tana sanye cikin wata milk in a voyal mai sky blue in Flowers, anyi masa inkin buba, mai an fa in wuya, ga wata siririyar necklace mai kyau data sanya a da dugun wuyanta, sai afarta dake cikin flat shoe. Idanunta a an sanyaye ta arasa shigowa cikin parlon, ajjiyar zuciya ta sauke lokacin data tuna Oumuu-Ayman, da tuni a parlo zata sameta ta shirya masu breakfast, Murmushi ta an yi ganin Queen Roomana zaune cikin shiga ta alfarma, amma har Yanzu jikinta babu wani wari, Cike da ladabi ta arasa gabanta tare da zubewa tace. "Barka da safiya Mami" Murmushi mai taushi Mami tayi, tare da urawa Julde idanu, kafin a sanyaye ta ura hannunta a saman kanta cikin sanyin murya tace. "My dear ya arin hqr?" asa Julde tayi da kanta a
Chapter 72 · 0% Book details