Sashe 49
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
damage to the retina Total blindness Congenital blindness Legally blind Color blindness, Duk Wanda na fa a babu Wanda accident yake sawa kai tsaye, Amma misalin accident din da yake saka mkanta Car Accidents. Side Effects from Dangerous Drugs. Defective Products. Dangerous Toys. Chemicals. Dog Bites. Workplace Accidents. Fires and Explosions, Idan duk daya daga ciki ya faru ze iya kashe wani Abu a idoIdan wani abun kuwa ya mutu a ido, to ido ya tafi kenan" Dr Jemeal ya fa a yana turawa Adams wani Album na photo nan idanu, jinjina kai kawai Adams yayi kafin yace. "Ina tunanin kamar haifarta akai dashi, amma I'm not sure gaskiya" Ya fa a yana ara duba Album in hasalima gaba aya babu idanun da yayi kama dana Julde hakan yasa ya mi e tsaye, ganin haka yasa Dr Jemeal fa "Zaka iya kawota a duba ta sosai, idan da yiyuwar ai mata aiki sai ayi mata idan kuma magani ne sai a bata amma dole a duba ta first" Kai kawai Adams ya aga kafin yace. "Ok thank you Dr Jemeal" Murmushi Dr Jemeal Yay kafin yace "It's my pleasure Aremo" Motarsa ya nufa inda Dr Jemeal Yay masa Rakiya har zuwa jikin motarsa. Abu Maleek a hankali ya lumshe idanunsa tare yin baya ka an ya ara yin nutsu cikin lallausan kujerar ha an office in nasa, wasu tagwayen ajjiyar zuciya ya sauke, tunani ne fal ransa amma wannan karan tunanin Hadima Zubaida ne ya fa o masa, innocent woman like Her da wahala taci amanar Alaafi dole ya nemi ganawa da ita a week in nan kafin yabar masu wannan garin domin gaba aya ya kaji da zama a cikinsa. Sameer ne yace. "Sir wannan shi ne new Design in da muka samesa wanda ba'a ta a irinsa ba sai a wannan karan" e gajiyayyun idanunsa yayi mai kama dana an maye, zanan ya ura wa idanu kafin ya janye idanunsa yana taune le ansa, gaba aya zanan bai masa ba, hakan yasa ya an ware idanunsa wanda ya kejin sunyi masa nauyi sosai, cikin nagartacciyar muryarsa yace. "Get me a pencil and paper Sameerr!!!" Ya fa a a ta aice yana Mi ewa tsaye tare da sanya hannunsa ya zame top in rigar jikinsa yabar fara wacce ta kasance a asa. Baki Sameer ya bu e bai san lokacin da idanunsa suka shiga kallon Abu Maleek, "Tsarki ya tabbata ga Ubangiji da yayi wannan surar ya bata surar jiki mai kyau" Shine kawai Abinda Sameer ta fa a a ransa yana mai ara yin tasbihi a ransa, domin da ace Abu Maleek aka bawa damar yiwa kansa tsari irin wannan da ba lallai yayiwa kansa halitta mai kyau irin haka ba, hakan kuma ya ara tabbarwa da mutum cewa lallai Ubangiji shi ne ka ai ya kamata a bautawa, Ubangijin sammai da assai Allah Al-hakkamu kenan. Ganin irin kallon da Sameer yake masa ne yasa da sauri ya ware manyan idanunsa tare da ha e fuska ya juya fararan idanunsa, ganin haka yasa Sameer saurin fa in.. "I'm sorry sir! it was a mistake ba haka nan ba" Ya fa a yana ficewa daga cikin office in, tsaki Abu Maleek yaja sosai yake takaici kallon da ake yawan yi masa kamar wani aljani a fili ya ware bakinsa yace. "Kowa maye, to wallahi sai dai kuci kanku mtwss!!" Ya fa i hakan yana bu e freezer in office in ya auki gorar ruwa mai sanyi, tare da alle Murfin gorar ya kafa a bakinsa, Cikin nutsuwa ya bu ofar wani aki dake cikin office in sa, Ma sha Allah sosai tsarin akin yayi masifar kyau, akan kujera ya zauna tare da mi ar da afarsa a saman senter table tare da jawo wani aramin allon arfe, Lumshe idanunsa yayi da sauri ya bu e yana tsotsar la ansa cikin ransa yace. "Da wani mitsitsin baki kamar chocolate" Ya fa a yana murgu a baki shi aya, yana zaune Sameer yay knocking lumshe gajiyayyun idanunsa yay yana an fesar da numfashi, a karo na Uku kuma Sameer in ya ara Knocking a kasalance ya bu e baki yace. "In" Ya fa a a gajarce, da Salama Sameer ya shiga tare da bawa Abu Maleek abinda ya bu ata idanunsa a Lumshe ya nunawa Sameer in waje ya ajjiye, yana ajjiye yay waje zai fita a hankali Abu Maleek yace. "Uhm! P.a idan akwai wani aiki just keep it on you ok!" Ya fa a yana tsotsar la ansa cikin girmama P.a Sameer yace "Okey sir" Yana fa a yana ficewa, cikin nutsuwa ya auki pencil in da paper ya fara zana wani new Design na talmin ball, babu jimawa ya kammala zanawa shi kansa ya yaba da zanan domin sosai ya ware wajan art, Dan haka ya barsa matsayin sabon design in da company sa zai fitar. Yana kammala zanan arfe shida na bugawa, hakan yasa ya mi e a hankali tare tattare komai ya ajjiye ya barwa gobe, yana fita P.a na fitowa hakan yasa ya amshi kayansa wajan p.c yay wajan motarsa shima p.c yay wajan tasa motar, Bai dawo gida ba sai daya sallaci Issh , kai tsaye part insa ya nufa domin bai samu mai siffar karas in a babban Parlon nasa ba, Wanka yay ya sauya shiga zuwa wasu kayan shan iska, ji yay gaba aya wajan Queen Ayoola yake son zuwa hakan yasa ya auki sweet wacce take kukan jin da in ganinsa suka fita, A nutse yake tafiya yana kallon yadda Hadiman cikin Family house in nasu suke zubewa suna gai dasu, Lumshe idanunsa kawai yake yana bu ewa a haka ya isa. Queen Ayoola na kishin gi e a saman kujerar sarauta irinta matan sarki, da sauri ta ware idanunta har wata Ajjiyar zuciya take saukewa, ganin Abu Maleek a wannan lokaci ya bata mamaki sosai, Kallonta kawai yay kana ya nemi waje ya zauna, gaba aya ta kuri Hadimanta, Lumshe idanunsa yay kafin yace. "Mumy" Cike da farin ciki tace "Son kai ne yau? Ashe zaka tuna dani?" Cije lips insa yay kafin a hankali ya sauke numfashi yace "Mumy nayi miss yama sunansa??" Da sauri tace "white tea" Kai ya jinjina alamar "Ahhhah" Mi ewa tayi tsaye tace "bari na kawo maka" Shiru kawai yay mata yana mai gyara zamansa, not too long ta dawo hannunta ri e da wani mug wanda ta zuba farin abu mai kama da Alcohol a ciki, Amsa yay ya fara sha a hankali da sauri kuma ya shanye saboda da in da tayi masa a hankali ya fara jera Ajjiyar zuciya yana jin kansa na sarawa, ganin ya nayinsa ya fara sauya yasa tace. "Son kaje ka huta we'll talk tomorrow" ewa yay tsaye ba tare daya kalleta ba, ciki aramin lokaci kuma duniyar ta fara juya masa, ya fara gani bibbiyu a daddafe ya nufi flat in sa, yana juya idanunsa, yana kallon yadda masu tsaron ofar sa suke kawo masa jinjina amma ko kallonsu bai ba, yana shiga babban Parlon nasa ya tsaya cak Saboda idanunsa daya sauka akan Julde wacce take sanye cikin Kayan bacci Payjmas masu kyau, cinyoyinta duk a waje, Lumshe idanunsa yay a hankali tare da fesar da iska cikin kasala ya ara manna idanunsa a kan jajayen idanunsa a fili ya furta "Uhm my cuteeeee" Ya fa a yana jan eee arshe domin gaba aya riki e masa tayi zuwa sweet insa musamman fararan kayan da suke jikinta, Da sauri Julde ta washe baki tana an turo baki gaba tace "go...go.. good night Ballowo" ware idanunsa yay sosai kafin ya shiga takuwa zuwa gare ta yana mai cije bakinsa yana zuwa dai-dai inda take ya zube a saman kujerar da take kwance tare fa in "Uhm so beautiful sweet!!" Ya fa a cikin wata firgitacciyar Murya wacce kana jinta kasan mallakin muryar ba aramin shayowa yay ba, ganin yadda Julde tayi da fuska tana aga hannunta sai yaga kamar sweet ce ke aga masa jelar ta, hakan yasa cikin wani irin zafin nama ya mi a hannunsa tare da kaiwa kan.... Abu Maleek na ku i akan 500 contact to subscribe 08119237616. FITATTU HU _Zangon farko 2022_ _Allahamdulillah kuna ina ! Nace kuna ina?? Masoya wa an nan shahararrun Marubutan wanda ake masu take da *(TAURARI MASU HANNUN LU'U LU'U)*_ _Uhm kada na cika ku da magana, nasan kun matsu kuji wannan taurarin kuma Jaruman wannan shekarar ta 2022 wanda suka wasa al alaman su domin farantawa masoyan su rai_ _Munyi duba da halin rayuwa na rashi da ake fama dashi, wannan dalilin ya sanya muka ha e kanmu tare da Al alamanmu, waje guda, wajan ganin mun sau a ku in da zaku sayi wannan FITATTU HU UN da zasu zama Abun watance a gareku, muje zuwa *AUTAR MANYA* _fitacciya ar zamani wacce ta nisha an tar daku a littafin ta mai suna *AURAN BARE* a yanzu ta shirya tsaf domin bawa masoyanta farin ciki a cikin littafin ta mai taken *BA AR FATA* kuna jin sunan kun san na musamman ne kada ku bari ayi babu ku_ *RAHMA REAL LADINGO* _Marubuciyar *RUWAIDA* ba sai na tsaya baku labarin Wacece ita ba, sunanta ka ai zai sanya ku san cewa tayi fice a duniyar marubuta yanar gizo yanzu ta shirya tsaf domin kawo maku Nagartaccen littafin ta mai suna *DATTIJON ARZI Uhm Kuna jin sunan kun san daban yake_ *NIMCYLUV SARAUTA* _matashiyar marubuciyar wacce al aminta yake kan ci, wacce ta fa a kar daku a littafin ta mai taken *MOON* *AURAN FANSA* yanzu ma ta shirya tsaf a cikin littafinta mai taken *TSINTACCIYA* Kuna jin sunan ba sai an tsaya magana ba_ *MSS FLOWER* asaitacciyar marubuciyar nan wacce littattafan ta suka kara e nahiyar makaranta littattafan Hausa, wacce ta wa'azantar daku a * AR SO* yanzu ma ta shirya ta gyara Alkalamin ta, ta ciro maku littafinta mai suna *SULTAN* Uhm sunan ka ai zai sanya kusan akwai????????_ _Zaku iya fara payment a yanzu haka domin samun damar zama mace ta farko wacce ta siyi wannan littafan, nasan a kullum masoyan mu a shirye kuke da ganin labaranmu, nasan ba zaku bamu kunya ba, zaku iya biyan naku ta hanyar *GUDA AYA 300* *GUDA